Sashe 31
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanuna ne suka ciko da ƙwalla na kalleta nace "Ae ta sauka an samu ɗiya mace Amma sedai yarinyar batazo da rai ba! Take gaban Aisha ya faɗi lokaci guda kuma hawaye suka zubo mata na tausayin kanta a lokacin data tuna kalaman saratu a kanta zatayi magana kenan wani irin nishi ya taso mata cikin ikon Allah itama Allah ta haifi Sankacecen ɗanta fari tass dashi me kamada ubansa sak tamkar yayi kaki, tofa a nan ne hankalin Aisha ya ƙara masifar tashi data lurada abinda ta haifa ɗin cikin jini lokaci guda ta fashe da kuka tare kama hannaye na duka biyun tace "don girman Allah Baba Hajara zan ƙoƙeki wata alfarma wadda ko bayan raina idan kikayi min ita bazan taɓa manta alkhairin ki a gareni ba, kin sani na sani muddin saratu ta farka tasan ɗiyarta batazo da rai ba tabbas bazata barmin ɗana ya rayu cikin sa'ada ba, Allah ya sani ina matiƙar son ɗana irin son da ban taɓa yiwa wata halitta kwatankwacinsa ba don hkaa bazan juri ganin wani abu ya sameshi ba, shiyasa na yanke shawarar musanyawa Saratu abinda ta haifa da ɗana na cikina inyaso ni sena ɗauki tata tunda dama can batazo da rai ba kinga kenan kota farka nasan zata ƙaunaci ɗan kishiyarta ƙauna me tarin yawa tayanda bazara taɓa jurar ganin wani abu mummuna ya sameshi ba, saɓanin in barshi a hannuna ta farka ta ganshi kuma ta dingayi masa kallon maƙiyi.
Wllh baba Hajara zuciyata bazata iya jurar ganin ɗan dana haifa yana fuskantar wata rayuwa ta ƙiyayya daga abokiyar zamana ba da hakan ta faru dashi gara na bar mata shi har abada tayanda zata ɗingayi masa kallon ɗa har ranar da zanbar duniya!!!!!. Wannan alfarmar kawai nakeso kiyi min Baba Hajarah idan har bakiyi min ba har Saratu ta farka wani abu ya samu gudan jinina to wllh har abada zanyi dana sani akan haɗuwata dake.
Kuka na dingayi tareda ɗaga yaron na sanyashi cikin zani kuma na gyarashi tsaf dashi itama Kuma Aisha na gyarata sannan ta kalleni tace" Baba Hajara kawoshi na ganshi. Ba nusu na miƙa matashi ta karɓa ta ƙura masa idanu tana kallonsa yaron se tsotsar hannunsa yake sabida yunwar dayake ji wata irin ƙaunarsa ce take ratsa duk wata gaba ta jikinta. Ba shiri ta zaro Nono fara bashi tana kuka har yaron ya ƙoshi sannan ta zare ta miƙa minshi batareda ta kuma kallonsa ba tace kiyi sauri Baba kikaishi tun kafin mutane su fara taruwa.
A haka na karɓeshi na tafi dashi Asibitin cikin ikon Allah kuwa bansha wahala ba naje na musanya mata sannan na ɗakko gawar jaririyar na fito da ita ba tareda wani ya ganni ba na kawowa Aisha sannan na kira Alhaji na sanar dashi cewar matansa sun haihu Aisha ta haifi mace amma yarinyar batazo da rai ba, Saratu kuma ta haifi ɗa namiji suna cikin ƙoshin lfy.
Wannan labari sam beyiwa Alhaji daɗi ba amma sam babu yanda ya iya da abinda Allah ya aiko dole ya karɓa kuma yayi godiya.
Vayan saratu ta samu Lfy an sallamota daga Asibitin ba'ayi taron suna ba Alhaji da kansa ya bawa Aisha zaɓi kanta zaɓawa ɗansa suna shine ta sanya masa suna muzaffar, ranar ba ƙaramin bala'i aka kwasa ba seda alhaji yayiwa saratu da gaske sannan ta shiga taitayinta akan Aisha wannan shine maƙasudin tsanar da Saratu tayiwa Aisha, a haka aka dinga rayuwa a gidan da daɗi babu daɗi.
Wasu lokutan idan Saratu ta shiga wanka har ɗakinta Aisha ke shika kasancewar tana jimawa a banɗaki idan tana wanka se Aisha ta ɗauki muzaffar ta bashi nono harse ya ƙoshi sannan zata ajiyeshi ta fice da sauri. Kasancewar Saratu bata da ruwan nono me kyau yasa likitansu yace sam karta bashi nono se madara wannan dalilim yasa Saratu bata taɓa shayar da muzaffar ba.
A haka ta ɓarauniyar hanya Aisha ta dinga shayar da muzaffar har tsahon watanni biyar batareda Saratu ta sani ba a haka har har Allah ya kawo hatsaniyar data kaure a tsakanin Aisha da Saratu harta kaisu ga faɗa tofa a washe garin ranar ne Alhaji yasa aka samowa Aisha me aiki wadda zasu tafi india tareda ita shine aka samo mata Maryamu, a daren da zasu tafi Aisha tayi kuka kamar ranta ze fita tareda kamo hannuna tace " Baba Hajara ga Amanar ɗana nan don Allah ki sanya ido akansa karki barshi yayi duk wasu abubuwan dazasu kawo cikar ga tarbiyarsa sannan kuma abu na ƙarshe shine ki riƙemin amanar sirrina, a haka suka tafi tare maryamu muna masu kewar juna.
To Alƙali kaji gaskiyar abinda ya faru kai a radin kanka kana ganin cewar wannan uwar data daɗe tana begen ɗanta zata iya ɗaukar guba ta zuba masa a cikin abincin don kawai ta kasheshi??
Gabaɗaya falon shuru ya ɗauka aka rasa wanda zece ƙala.
Sannan Ummie ta fara magana tace"..............
Comment
Nd
Share
Sushmah💋
[3/3, 5:36 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
Page :31
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
*_Wannan shafin sadaukarwa ne ga dukkan masoya wannan littafi me taken BAFULATANA RETURN, waƴanda na sani da waƴanda ma ban sansu ba ina roqon Allah ya Amintar da zukatanmu zuwa gareshi sonso fisabilillah🥰_*
*_Bafulatana fans group ina gaisheku kyauta batareda kun biya ba ina ganin comment ɗinku sosai i really appreciate it sonso fisabilillah Kuma🥰_*
___âœï¸ Na kasance Uwa mara adalci ga É—anta tunda har na iya aikata hakan ga É—ana guda É—aya tillo wanda dagashi har yau Allah be sake bani haiyuwa ba, sedai banyi hakan don bana Æ™aunarsa ba hasali ma nayi hakanne sabida tsananin kaunar danakeyi masa sakamakon iÆ™irarin da Saratu tayi min na cewar muddin tana numfashi a doron Æ™asa bazata taÉ“a bari abinda na haifa ya rayu ba, tunda ta gayamin hakan na rasa duk wani kwanciyar hankali a rayuwata har zuwa ranar dana Haifi abinda ke cikina, a wannan ranar ne na yanke hukuncin danake ganin shine mafita a gareni da kuma abinda na haifa bisa taimakon Baba Hajarah, ko wace Uwa abinda nayi shi zatayi da wannan damar na sanya Saratu ta Raini É—anda na haifa da cikina tared duk wata soyayyah saÉ“anin mugun nufin datayi niyar aikatawa akansa, na tabbata da ace tasan da hakan seta cika burinta a kansa kamar yanda ta Æ™uÉ—urta É—in. Ummie ta faÉ—i hakan yayinda take É—ago jajayen idanunta tana kallon Abie dasu.
"Kutumar Uba wllh baku isa ba Aisha daga ke har wannan ƙasurgumar munafuƙar tsohuwar da bata san darajar shekarunta ba, Na rantse da Allah banga uban daya isa ya rabani da ɗana ba koda kuwa wayeshi... Mom ta faɗi hakan tana wani irin huci kamar macijiya, tareda ƙara ƙanƙame hannun muzaffar wanda kw zune kamar an dasashi sabida tsabar tashin hankali, gaba ɗaya jin maganganunsu yake tamkar almara wani irin zafi yakeji zuciyarsa nayi masa tareda wani irin baƙin ciki dake taso masa wanda ya rasa na menene, sosai idanunsa suka kaɗai sukai ja lokaci gud kuma jijiyoyin jikinsa duk suka mimmiƙe tamkar wanda ke shirin shiga filin dambe
Abie kuwa kallon Ummie kawai yakeyi take wasu irin hawaye masu masifar ɗumi suka fara zubo masa, lokaci guda kuma nadamar abinda ya aikatawa Ummien ta shiga kwaranya a duk wani saƙo da lungu na zuciyarsa.
Sabida ɗaurewa da kawunan mutanan dake falon yayi yasa alƙali ya bada umarnin Ummie da muzaffar da mom suje suyi DNA TEST don a tabbatar da nau'ikan ƙwayar halittar waye a jikin muzaffar ɗin sannan suzo da sakamakon ranar dazasu sake zama a kotun sirrin. Sakamakon ɗage wannan zama da akayi ne yasa Abie ya buƙaci da a bashi belin Ummie daƙyar Alƙalin ya amince sannan ya bada belinta suka wuce gida zuciyar kowa a dagule kuma babu daɗi.
Tunda suka taho a mota mom ke kuka irin kukan nan me cikeda tashin hankali gamida tsantsar damuwa, Fadilah kuwa kallonta kawai takeyi tama kasa rarrashinta sabida tsaɓar mamaki da kuma ɗaurewar kan datake ciki a gameda wannan fitinar data taso musu a haka jerin motocin suka iso cikin hamshaƙiyar unguwar tasu.
Abie na cikin motar da Ummie take tareda Baba Hajarah bakinsa na Rawa yace "Aisha me......" don girman Allah ka ƙyaleni Abdul I don't want to talk you please. All I need now is to rest so leave me alone don girman Allah. Ummie ta faɗi hakan lokacinda idanunta ke kawo ƙwallah wadda tafi kamada ta zallar baƙin ciki da takaici.
A nitse motocin suka faka sannan kowa ya sakko, ko kaɗan mom bata tsaya a gurin ba ta nufi inda Muzaffar ke tsaye ta wani kama hannunsa suka shige cikin gida still tana kuka kamar wata mahaukaciya, itadai Ummie da ido kawai ta bita har suka shige sannan ta ɗaga jajayen idanunta tana kallon ɓangarenta a lokacin datake gidan, hannun Baba hajara ta kama Maryamu tana biyeda ita suka nufi ɓangaren nata dukda bata da tabbacin a gyare yake sukabar Abie nan a tsaye kamar wanda aka dasashi a gurin.
Gabaɗaya tunanin duniya ya gama isarsa komai ya dagule masa kamar zeyi kuka ya zauna dirshan a ƙasan haɗaɗɗen interluks ɗin dake shimfiɗe a ƙasa kamar an bada hannu aka shiryasu ba sabida tsaruwarsu, gabaɗaya tunanin duniya yay masa yawa yama rasa mezeyi yaji daɗi a halinda yake ciki yanzu so yake kawai yay kuka amma sam ya kasayin hakan, ya jima a gurin zaune cikeda Rashin sanin makama da Abinyi sannan ya miƙe ya isa side ɗinsa ya zuɓe a makeken gadonsa yana tunanin ta yanda ze shawo kan Aisharsa.
Æangarensu Ummie kuwa sosai tayi mamaki da ganin yanda aka Æ™awata mata komai na É“angaren nata, duk da cewar ta shafe shekaru masu yawa bata Æ™asar an canza komai an zuba mata na zamani masu jaraban kyau gamida tsada komai na cikin falon expensive abu ne har zuwa bedroom É—inta, É—aya É“angaren ta nunawa su Baba Hajara tace "ku shiga can ku zauna nan ne ze zama part É—inku. Tana gama faÉ—in hakan ta wuce É—aya É—akin ta buÉ—e sam bata tsaya bin É—akin da kallo ba ta faÉ—a toilet don mugun Æ™yanÆ™yamin kanta takeji ba kaÉ—an ba.