Sashe 11
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Taɓe baki Zainb tayi sannan tace "Amma dai da alamar cewar Fadilah Abdulwahab Abdullah zata yaudari kanta ne kawyai wajen haɗa ƙwarewarta data namijin duniya kuma wanda ya saba cuɗanya da manyan-manyan Turawan da sukai fice a duniya ta ɓangaren Kasuwanci kuma ya kaisu ƙasa. Zainab ta faɗi hakan yayinda take ƙyalƙyalewa da dariya
A Fusace Fadilah tayi kanta zainab ta mike da sauri harda gudu ta haura sama ta shige ɗakinta ta murza masa key tana me ƙara kwashewa Fadilah dake buga mata ƙofar daki kamar zata ɓalla da dariya
Haka Fadilah ta gama tsaiwarta tana jaraba harta gaji tabar gurin Zainab na dariya
Babu yadda Dady ya iya dole ya ɗaga wayar kuma ya basu tabbacin cewar Hameyd ze halacci meeting ɗin 11am dot. Kallonsa kawai momy keyi fuskarta ɗauke da mamki tace "haba Abie don Allah meyasa zakayi alƙawarin da bazaka iya cikawa ba?
Kamar zeyi kuka yace "Toya zanyi dasu fisabilillahi!! Nikam banida wata mafita wadda tafi hakan. Miƙewa kawai momy tayi tabar gurin Don bata juri wannan batun ba, a haka lamarin ya kasance shima Dady ya miƙe yabi bayanta
*_Gyambu Taraba State_*
Tun bayan tafiyarsa Rabe ta fara ƙoƙari yaƙida sabonda tayi da muzaffar Amma kuma sam hakan yafi ƙarfinta dole yasa ta fashe da kuka sabida Rashin sanin mafita a Rayuwarta, bata taɓa zaton cewar shaƙuwarta dashi takai wannan matakin ba amma kuma se gashin lamarin ya zarta tunaninta da Fahimtarta, a yanda takejin zuciyarta a halin yanzu komai ze iya faruwa da ita
A wannan daren tayi kuka kamar Ranta ze fita har seda ta gaji ta godewa Allah, wllh da ace tasan irin halin da zata shiga kenan a sanadin Sabo da Muzaffar toda bata bari hakan ta faru da ita ba, A haka ta kaji da kukan har wani wahalallen Bacci yay Awon gaba da ita bisa ƙaramar katifar ciyawar dake ɗakin.
******
Abuja Nigeria
Washe gari ko Sallah Asuba Muzaffar be samu ba sabida baccin dayasha kansa, a gaggauce ya tashi yayi Sallar Asuba ko Tasbihi beyi ba ya miƙe ya koma gado ya kwanta be farka ba har se waje ƙarfe goma na safe, wanka ya shiga ya fito sannan ya tsaya a gaban wata ƙaramar drower din dake gefan closets ɗinsa. Wali emvlop ya zaro ya buɗe sannan yana duba Abubuwan dayay missing a sanadin ɓatansa, tsaki yaɗanja kaɗan lokacin dayaci karoda neeting ɗin daze shiga yau da Mr. Vicram Aditiya
Take ya maida takardan ya buɗe ƙatuwar closets ɗinsa wadda ke ɗauke da Haɗaɗɗun korian Suite ɗinsa masu masifar kyau, wata baƙar Suite ya zaro a jikin hanga ɗinta ya jefata kan makeken gadonsa sannan ya fara shiryawa cikin Sauri, cikin mintunan da bazasu gaza 10 ba ya kamala shiryawa wayar dake gefan gadonsa ya ɗauka ya shiga kiran wayar Samuwal Shugaban guards ɗinsa yace "im waiting 4u guys you should be fast the time is going.
Katse wayar yayi tareda tsayawa a gaban mirior yana gyara lallausar sumar dake kansa, cikin mintina kaÉ—an su Samuwal suka iso gidan bayan fitarsu Abie da Fadilah.
Motocine a jere kimanin guda 12 ƙirar Formatic C300 tun ya fito Suka firfito suna jiran fitowarsa, a nitse yake takowa gurin cikin takunsa na isa da ƙaisata ya shiga mota Suka ɗauki hanyar Compayn Zuciyarsa a dake.
Semuc a sauka lfy C.E.O
Sushmah💋
[3/3, 5:23 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page :16_*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
___âœï¸Sosai idanunta suka ciko da tarin Æ™walla gamida wani irin karaji ta fara takowa zuwa gabansa idanunta na tsiyayar kwallah harta iso gabansa ta tsaya, lokaci guda kuma ta miÆ™a hannunta na dama zuwaga kyakkyawar fuskarsa tana me sakin kukan datake dannewa, rungumeshi tayi Æ™am a jikinta tana kuka sosai
Jikinsa ne yayi masa bala'in sanyi lokaci guda kuma yaji tausayinta na mamaye duk wata gaɓa dake jikinsa yace "mom why are you crying like this? Plz mom don Allah kiyi shiru wllh hakan yana taɓa zuciyata sosai!!!
Zare jikinta tayi daga nasa tana me zubar da hawaye wanda yafi kamada na farin ciki tace "ina ka shiga tsahon wannan lokacin ka barmu da ciwuka a zukatan mu?
Share mata hawayen yayi da farin hanky ɗin dake hannunsa sannan ya kama hannunta suka ƙarasa cikin falon ya zaunar da ita Tareda zube ƙafafunsa a ƙasa suna masu fuskantar juna yace "wannan maganar bata yanzu bace Momy nidai fatana bai wuce ki dakatar da wannan kukan da kikeyi ba, wllh momy kukanki yana ɗaga min hankali don Allah kiyi shiru pls.
Ajiyar zuciya Abie ya sauke sannan ya kalleta yace "kiyi haƙuri kibar kukan hakanan tunda dai damuwar tamu ta yaye gabaɗaya semu godewa Allah. Zainab ce ta shigo falon fuskarta a haɗe kamar zatayi kuka batareda ta lura da Muzaffar wanda ke zaune bisa kafet ɗin dayayima falon kawanya ta kalli Abie tace "don Allah Abie kalli abinda Ya Fadilah tama wayana Don kawai na gaya mata gaskiya. Ta faɗi hakan idanunta na zubar da ƙwallar takaici
Hannu Abie ya miƙa mata alamar tazo gareshi ba musu kuwa ta nufeshi ta zauna a gefansa tana sakin wani irin kuka, murmushi Abie yayi sannan yace "ya isa haka nan indai wayace silar zubar hawayen zainaban Abie to ya zama ɗole a gareni in siya miki duk wayar da kikeso. " A'a Abie ninan zan Siyawa ƙanwata waya baseka wahalar da kanka ba tunda har tana dani. Muzaffar ya faɗi hakan yana murmushi
Da wani irin mamaki gamida kaɗuwa Zainab ta kalli Direction ɗin da muzaffar ɗin ke zaune se faman murmushi yake mata, da gudu ta miƙe daga gefan Abie ta nufi muzaffar ta rungumeshi tana kukan farin cikin, zareta yayi daga jikinta yana binta da hararar wasa yace " see you ji yanda kike kuka kaman wata goyon kaka. Bige masa hannu tayi tana turo baki ta ƙara Hugging nasa sosai. Dariya kawai Abie yayi sannan ya miƙe yana kallon muzaffar yace "oya tashi muje falona I want to talk to you about something. Miƙewa yayi da sauri yace "to ranka ya daɗe Alhaji Abie. Gabaɗayan falon dariya sukayi sannan Abie y kama hannunsa sukabar falon zuwa harabar gidan ta baya inda makeken Guiding ɗinsu wanda aka ƙawata da abubuwan rayuwa na jin daɗi kala daban-daban.
*_MUMBAI INDIA_*
Zaune take cikin makeken falonta na alfarma hannunta ɗauke da System wadda ke ajiye a gefanta idanunta manne da wani farin glass wanda yafi kamada na ƙara ƙarfin gani, daga yanda ta nutsu tana kallon system ɗin kaɗai zaka fahimci cewar A kwai abinda takeyi me matiƙar mahimmanci a ciki, wayarta ƙirar Iphone ce ta ɗauki ruri wanda hakan yasa ta ɗago daradaran idanunta tana kallon wayar, Abie shine sunan daya baiyana akan screen ɗin wayar
Ɗan murmushi tayi irin na manyan matan da suka fara manyanta sannan ta dakatar da Abinda takeyi ta fara ƙoƙarin amsa wayar still tana murmushi. Daga ɓangaren Abie yace "Assalamu'alaikum. Ajiyar zuciya ta sauke kaɗan sannan Hajiya Aisha tace "wa'alaikumussalam Abie ya gda ya kuma aiki?
Zuciyarsa a dake yace" lfy lau Aisha yakamata fa ki fahimci cewar dukkan abinda na gaya miki akan dawowarki Nigeria bawai ina wasa bane, banaso ki ƙureni har nayi miki abinda tun ƙuciyarmu dake banyi miki ba, kullum lamarinki ƙara gaba yakeyi a duk lokacin danayi miki maganar dawowa Nigeria to wllh kiji ki sani muddin baki bi Umarni na a wannan lokacin ba wllh bazan sake nanki ba! Inyaso duk abinda kikaga yafi miki sekiyi. Tun kafin tayi yunƙurin magana Abie ya katse wayar yana huci
Ƙurawa wayar idanu tayi lokaci guda kuma ta Fashe da wani irin kuka, cikeda rashin sanin mafita seda tayi me isarta sannan ta share hawayenta ta mike batareda ta kashe System ɗinba ta haura upstairs, toilet ta shiga shiga ta ɗauro Alwala sabida gabatowar lokacin sallar Zuhur, bata jima a toilet ɗin ba ta fito Direct kan daddumar dake shimfiɗe a ɗakin daga kusurwarn gadon dake ɗakin ta nufa lokaci guda kuma ta ɗauki farin dogon hijabinta daketa uban ƙamshi a kan hanger ɗin datake rataye jakunkunanta ta ɗauka tareda kabbara sallar nata, ta jima kafinta idar nan ma seda ta shafe awa guda tana addu'o'inta sannan ta shafa. Wayarta ta janyo ta shiga kiran Muzaffar harta masa 2 miss call amma be ɗagaba dole ta haƙura ta fice daga ɗakin tana me nanata maganar da Abie ya gama faɗa mata a ƙoƙon zuciyarta, har cikin ranta takejin cewar ta tsani Nigeria irin tsanarda ko'a mafarki bata taɓa ganin irinta ba! Shin meyasa Abie yake ƙoƙarin tilasta mata dawowa gamida barazana akan hakan??
Wani siririn tsaki taja mara sauti sannan taci gaba da gudanar da aiyukanta dake gabanta amma still zuciyarta babu daÉ—i.
Wannan shine abinda ya faru a ƙasar india tsakanin Abie da Hajiya Aisha
*_GYAMBU TARABA STATE_*
Zaune take ta haɗe kanta da gwiwa tana aikin daya aureta a ƴan kwanakin nan wato tunani, moddibo ne ya fito cikin shirin tafiyar kiwo tsayawa yayi daga ɗan nesa da ita yana kallonta gabaɗaya ta gama ramewa babu abinda ya rage a kan fuskarta se dogon hanci da idanu, sosai yake tausaya mata dukda cewar ya gama karantar abinda ke kwance cikin ƙwayar idanunta a matsayinsa na uba gareta dolene ya fahimci damuwarta koda baze iya tsinana mata komai a kai ba.
A hankali yake ɗaga ƙafafuwansa waƴanda sukayi masa nauyi harya isa gareta ya durƙusa bisa kan ƙafafunsa gamida kai hannunsa kan fuskarta, dagowa tayi a sanyaye suka haɗa ido da mahaifin nata lokaci guda kuma ta saki wani irin kuka wanda ya taso mata a lokacin. Shiru moddibo yayi yana me bubbuga bayanta ba tareda yayi yunƙurin hanata kukan ba a haka Inna Laure ta fito ta samesu, taɓe baki tayi daga inda take cikin harshen Fulatanci tace "indai kuka ne wllh yanzu kika fara tunda kika biyewa kaɗo ya kaiki kuma ya baro, indai kuka to bakimayi komai ba.
A fusace modɗibo ya kalleta zuciyarsa na tafasa yace "Haba Laure!! har zuwa wani lokaci zaki ɗauka kina ƙara rura wutar gobarar hassadar dakeci a cikin zuciyarki ? Wllh inaji miki tsoron ranar dazaki girbi abubuwan da kike shikawa da hannunki!