Sashe 41
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amsawa ƙirjinsa yayi da sauri lokaci guda kuma wani irin tsoro ya ɗarsu a saman zuciyarsa , haka kawai seyaji jikinsa yamasa masifar sanyi wanda hakan yasa ya durƙushe a saman gwiwoyinsa tareda dafe saitin zuciyarsa dake fitarda wani irin bugu me sauti, iskar dake bakinsa ya furzar da ɗan sauran guzarin daya rage masa a nitse ya miƙe tareda jan ƙafafunsa da sukai masa wani irin Nauyi harya samu zarafin ƙarasawa bakin gadon da Moddibo ke kwance, hannunsa ya miƙa ya kamo hannun moddibon cikin nasa ya ɗamƙe tareda zaman bisa kujerar dake bakin gadon, a hankali yake iya buɗe bakinsa da nufin yayi masa magana Amma kuma seya kasa sabida yanda maganar dayake son faɗa ɗin tayi masa nauyi, ajiyar zuciya ya dinga saukewa akai akai tamkar wanda ta gwabza tsere da ingarman doki maji ƙarfi.
A tabbas a yanzu kam ya ƙara tabbatarwa da kansa cewar shiɗin baƙo ne akan lamari irin wanda ya samu kansa a ciki, haka kuma da ace yanada yanda zeyi da wannan muraɗin dake addabar zuciyarsa a kowace daƙiƙa ta Rayuwarsa tabbas daya samawa kansa mafita a kai, gabansa ne ya faɗi a karo na biyu daya tuna da batun Auren dake tsakaninta da Bawuro, cikeda zallar tashin hankali ya zare hannunsa daga cikin na moddibo idanunsa sukai wani irin ja.
Wayarsa ce ta É—auki ruri, a hankali ya zaro wayar tareÉ—a zubawa screen É—in wayan manyan idanunsa masu É—aukar hankalin duk wani me kallonsu, sunam Ummie daya gani yana yawo a saman wayar ne yasa ya É—aukar ba tareda yayi magana ba. "Assalamu'alaikum. Ummie ta faÉ—a muryarta É—auke da Amon murmushi a cikinta .
Wata nannauyar Ajiyar zuciya Muzaffar ya saki har seda Ummie ta É—an razana kaÉ—an, cikin yanayin damuwa da zallar kulawa Ummie tace "Sweetheart are you alright?
Kamar zeyi kuka yace "Ummie I'm scared I don't want to lose her!!! I feel like kamar somthing is definitely happen to her Umm..... Kasa ƙarasawa yayi sabida yanda ƙirjinsa yay masa masifar nauyi kamar ze tsage.
Miƙewa Ummie tayi daga zaunen datake sabida yanda hankalinta yay masifan tashi da yanayin muzaffar ɗin tace "look son pls relax don Allah ka nutsu karka sawa kanka damuwa ka kwantar da hankalinka zuwa lokacin dazaka dawo Nigeria insha Allah komai zeyi daidai, ka sa a ranka cewer babu bind ze faruda it se alkhiri kaji ko?
A hankali yake sauke nufshi kimanin lokaci meɗan tsayi can ƙasan maƙoshinsa yace "pls Ummie keep pray for me wllh i don't want lose her idan na rasata wani abu ze iya faruwa dan......."stop saying that son!!!! Are you in your sense? "I don't want you to say anything like that again kaji na gaya maka indai baso kake nima wani abin ya faru dani kafin kai ba. Ummie ta faɗi hakan a matiƙar harziƙe
Kamar zeyi kuka yace "I'm sorry ummie baran ƙaraba. Murmushi ta sakin masa har yana iya jiyo sautinsa tace "that's my darling son Barakhallahu'feekah, ka kula da kanka kaji ko and don't forget to pray ok? Jikinsa a mace yace "ok Ummie bye.
Katse wayar tayi tareda yin shiru tana nazari akan damuwar gudan jinin nata, jikinta ne yayi wani irin sanyi data tuna cewar ɗan nata baƙo ne a cikin al'amarikn daya danganci muradi me haɗe da sirki irin na soyayyah.
Hannu ta ɗaga tace"ya ubangijina ga amanar daka bani nan ta ɗan dana haifa, amatsayina na uwa kuma me rauni banida ikon dazan iya yaye masa damuwarsa komai ƙanƙantar ta sekai Ubangijina, ina roƙonka da sunaye ka tsarkaka mafiya kyawu ya Allah ka sauwaƙe masa samun cikar muradinsa cikin sauƙi ba tareda ya sha wahala kokuma ya shiga wani hali ba. Ummie Ta faɗi hakan tana share ƙwallar data zubo mata a saman fuskarta, sallamar Abie ce ta sanyata saurin goge ƙwallar da sauri sedai dukda hakan seda Abie ɗin ya gani a hanzarce ya ƙaraso kareta damuwa kwance a saman fuskarsa ya zauna daga gefanta yace "Aisha lfy kike kuka? Meya faru dake da harya sakaki zubda hawaye irin haka? Abie ya jera mata tambayoyin duk a lokaci guda.
Dakewa tayi tareda gaiyato jarumta a tareda ita tace "Abdul inajin tsoro kar yaron mu ya faɗa a cikin ramin soyayyar da balallai ya iya fitowa ba, muzaffar ya faɗa a soyayyar wata yarinya wadda ta kasance Bafulatana ce sun haɗu ne a can wata ruga dake cikin jihar taraba sakamakon taimakonsa da mahaifin ta yayi a lokacin dayake dabda rasa rayuwarsa, nan dai Ummie ta sanar da Abie kaf abinda ke faruwa ba tareda ta iya ɓoye masa koda kalma ɗaya ba, ƙuri Abie yayi mata yana kallonta tamkar ya samu Tv harta dasa aya ba tareda ya katseta ba.
Seda ta gama tsaf sannan ya dubeta yace "kina nugin ɓatan da muzaffar yayi tsahon watanni dama wasu ne suke ƙoƙarin halaka min ɗa ba tareda na sani ba kuma shima be sanar dani ba? Dafa kafaɗarsa Ummie tayi cikeda rarrashi tace "ka kwantar da hankalinka Abdul an riga da anyii handling komai ai tunda har Maryama ɗin ta shiga hannun hukuma.
Shiru yayi yana ƙara juya abin a ransa sannan ya dubeta yace "lallai be kamata mu gaza wajen samawa ɗanmu cikar muradinsa na Auren yarinyar dayake so ba Aisha, koda ace a ƙarƙashin ƙasa take bawai a Daji ba ni nan zanje na nema masa Auranta koda ace gabaɗaya abind na mallaka ze ƙare ne gaba ɗaya, tunda har kikaji ya furta miki da bakinsa cewar yanasonta I'm very sure he loves her more than our think, becouse shiɗin mutum ne me matiƙar zurfin ciki akan dukkan lamarinsa tinda har ya kasa ɓoyewa to lallai abin ba ƙarami bane sedai kawai muyi fatan dawowarsa ƙasar lfy.
Da Amin Ummie ta amsa tana me ƙara jinjina lamarin a ranta.
******
Al'amarin gidansu Edyan kuwa sosai rayuwarsu ke tafiya cikeda jin daɗi gamida walwala, lokacin da Dady ya dawo daga America yayi mamakin ganin baƙuwar fuskar dake zaune a gidansa, don haka ya buƙaci da mom ta taro masa taron Ahalin nasa gabaɗaya don yaji ba'asin komai, bayan sun hallara a babban falon na Dady sosai Mulaikha (Rabe) ta tsorata da ganin Dadyn kasancewar bata taɓa ganinsa a gidan ba se yau, ƙanƙame jikinta tayi a jikin mom kamar zata shige jikinta.
A nitse Dady yakai dubansa gareta tareda ajiye News Paper ɗin dake hannunsa sannan ya kalli mom yace "ina sauraronki meye ma'anar zaman yarinyar nan a gidan nan ? Tun kafin mom tayi magana Hajar tayi caraf tace "kaima dai Daddy ka faɗa wllh nima dawowa nayi na sameta a gidan nan, kuma wllh daddy laifin mom ne tun a lokacin da Ya Edyan yazo da ita gidannan naso su korata inda ta fito amma sukaƙi, wllh ranar har Marina Mom tayi akan wannan yarinyar da ba'asan Asalinta ta don kawai ita BAFULATANA CE.
Mari kika ce Mamana? Sure Daddy wllh marina mom tayi akanta don kawai nayi mata tsawa!
A fusace Daddy ya dubi mom yace "anya kina cikin hankalinki Murjanatu da har zaki ɗaga hannu ki mari Mamana sabida tayiwa wannan yarinyar tsawa ? Dad ya faɗa yana nuna Mulaikha dake ƙara ƙanƙame mom jikinta se uban rawa yakeyi.
Dukda cewat batajin abinda suke faÉ—a sosai sabida ba wani jin hausar take me tsaho ba ta fahimci cewar lallai Dady akanta yake magana.
Wata uwar tsawa daddy ya dakawa Mulaikhan (Rabe) wadda tasa ta sakin mom da sauri ta fashe da wani irin kuka tana kallon mom É—in yace "gashi nayi mata tsawa Murjanatu nima sekizo ki mareni sabida na É—agawa Æ´ar gwal murya. Ya faÉ—a yana wani hura hanci kamar zeyi aman wuta sabida fushi.
Sallamar Edyan ce ta katse Dady daga faÉ—am dayake zubawa mom kamar ya Ari baki, a rayuwar dady Allah ya jarabceshi dason Hajar tayanda har baya iya yi mata faÉ—a idan tayi ba daidai ba don kawai ya sanya mata sunan Mahaifiyarsa wato HAJARAH, Wannan dalilin yasa hajar takecin karanta babu babbaka
Da wani iri sauri Rabe ta miƙe ta nufi Edyan ta faɗa jikinsa tareda ƙanƙameshi ta saki wani sabon kukan daya ƙara ɗaga masa hankali, ƙoƙarin rabata da jikinsa ya farayi amma ina da sauri ta koma bayansa tareda rige gefan rigarsa jikinta na wani irin rawa kamar mazari.
Daga yanayin fuskokin iyayen nasa ya fahimci akwai abinda ke faruwa, dakewa yayi yajata tana turjewa har suka isa falon idanunsa nakan mom da idanunta suka sauya launi sabida ɓacin rai, wllh da ace ba'a gida ta haifi Hajar ba tsaf zatace canza mata ita akai, bata gama dawowa daga duniyar tunani ba ta tsinkayi muryar daddy yana faɗin "tunda abin ya zama Rashin mutunci da ɗibar albarka lallai yarinyar nan tabar min gidana yau ɗin nan base anjima ba tunda har akanta kika sanya hannu kika marar min yarinya, yanzu ke Murja don Allah ko dukanta Mamana tayi ai kya tayata bawai kisa hannu ki mareta b..... "haba daddy don Allah why are you saying that?
Baki Cp ya wangale yana kallon É—an nasa yace " Au tambayata ma kakeyi Edriss?
"no dad kawai dai gani nai kamar ba'a kyautawa yarinyar nan ba idan aka mata haka, bama wannan ba dad mom fa ita ta haifi hajar bawai Hajar ce ta haifeta ba, shikenan kuma uwa bata da rights ɗin dazata ɗaga hannu ta mari ƴarta se'an mata kashedi don kawai abata dama ta raina mutane? Wllh dad ina jiye maka tsoron ranar daza'a koro maka hajar daga gidan miji sabida baƙin halin da kuma ƙarancin tarbiyar......... "keep quiet Edriss!!!!!! Dady ya katseshi ta hanyar daka masa wata uwar tsawa.