Sashe 55
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A haka suka fito harabar gidan se baza qamshi suke, yayi mamaki sosai dayajiyo hayaniya hirar mutanen gidan a ɓangaren Ummie, don haka kai rsaye can suka fara nufa, da sallama suka shiga falon buskarsa babu yabo babu fallasa, Abie ummie mom Fadilah Zainab kai harma da baba hajara duk suna zaune a falon except Amaryar Rabe.
Kafesu da idanu gabaÉ—aya jama'ar dake falon sukayi a nitse suke takowa har suka shigo falon suka zauna babu wanda yace "dasu qala har sukasha jinin jikinsu, kallon ummie Muzaffar yayi yace " Ummie sannunku da dawowa ya hanyar?
Murmushi tayi tace "lfy lau son ya jikinta?
Da kulawa ya amsa amma kuma bisa ga mamakinsa babu fara'a kota É—igo a saman fuskar mom, kallonsu Baba hajarah tayi tace "Edirisa Ashe kuma ka É—auka Aure, to ubangiji ya sanya alkhairi.
Sosa kai Edyan yayi cikeda jin kunya. Muzaffar zeyi magana kenan Abie yace "oya ku tashi muje, ba musu suka miqe sukabi bayansa.
Parking space direct Abie ya nufa suna biye dashi, wata baqar bugati suka nufa Abie ya bude bayan motar ya shiga sannan Edyan ma ya shiga muzaffar kuma Ya shiga baya Divern yaja motar zuwa cikin can saman layinsu kaÉ—an, tun kafin su isa inda zasuje abie yay dailing wata number be jima yana magana ba ya katse, a gaban wani tanfatsetsen gida na gani na faÉ—a suka tsaya sannan Abie ya matsa wani qaramin remote take get É—in ya buÉ—e suka kunna kai zuwa cikin gidan.
Parking sukai a haÉ—aÉ—É—en parking space É—in dake gurin sannan suka fito gabaÉ—ayansu amma banda driver É—in, cikin gidan suka tasarwa kowa da abinda yake saqawa a cikin ransa daga muzaffar É—in har Edyan, a haka suka shiga perlourn da sallama take wani qamshi na musamman ya daki hancinan su, wani irin lumshe idanu sukai duka su biyun
A gurguje pls
Fadar irin tsara yanayin falon a gareni abu ne mawuyaci, don hkaa kawai kuyi hasashen haÉ—uwar gidan da kanku, zama abie yayai lokaci guda kuma ya É—ago yana kallon muzaffar yace "haqiqa nasan abinda zan sanar dakai a yanzu dole ne ya É—aga maka hankali muzaffar , amma kuma idan kayi haquri da irin hukuncin dana zartar a kanka na tabbata kaima zuriyarka da zaka haifa nan gaba wajibine suma suyi maka biyayya kamar yanda nakesa ran cewar zakayi min yanzu, na zartar da wani hukunci akanka wanda nake da tabbacin cewar idan har kayimin biyayya akansa zaka samu sakamako me girma a gurin Allah. Haka kuma rayuwarka zatai albarka sakamakon biyayyar dakayi min..
ÆŠagowa yay da manyan idanunsa yana kallon Abie wanda shima É—in shi yake kallo yace "bt abie wannan wani irin abu ne haka Dayasa kake min wannan dogon jawabin?
"Aure na É—aura maka muzaffar batareda sanin ka ba Bayan an kammala É—aura Auren Edriss!! Abie ya faÉ—i hakan a taqaice
Gabansa ne yay wani irin faÉ—uwa a lokacin dayaji abinda Abie É—in ke faÉ—a, lokaci guda kuma yaji kansa ya wani irin sara masa
Ajiyar zuciya Abie ya sauke me ɗan nauyi sannan yace "wannan abinda na zartar a gareka iko ne dane jin cewar inadashi akanka, haka kuma nan gidan ka ne daga yau kar in sake ganin qafarka a gidana ba tareda wani babban dalili ba har tsahon sati guda, Sannan kuma ban amince ka cutar musu da ƴa ba don kawai tana qaunarka wajibi ne ka kyautata mata sabida ita ɗin amanarka ce, muddin ka zalinceta dedai da ɗigon qwayar zarra bazan taɓa yafe maka ba.....
Abie ya faɗi hakan yana miƙewa daga inda yake ya kalli Edyan yace "muje in kai maka matarka kamar yanda nayiwa mahaifinta alqawari. Be jira cewarsa ba yay gaba Edyan na take masa baya suka bar Muzaffar zaune sabida tsabar tashin hankalin dayake ciki.
Ya jima a zaune yana tufka da warwara gefe guda kuma ga wani masifar ciwo da kansa ke masa, miqewa yayi a hankali zuciyarsa na suya ya nufi wani ɓangare dgaa hannunsa na dama wanda ya tabbatar Da kansa cewar A nan ɗakuna gidan suke, qofofi ya gani guda biyu duk suna facing juna tsaki yaɗan ja kaɗan don harga Allah beyaso ya buɗe wanda maiyar yarinyar da aka liqa masa take.
A hankali ya isa ga ɗaya qofar wadda tafi kusa dashi ya kara kunnensa kimanin ƴan mintuna sannan ya ɗauke da sauri sabida shashsheqar kukan dayaji, tsaki yayi sannan yabar gurin da sauri zuwa ɗaya ɗakin ya shige abinsa, bin ɗakin ya dingayi da kallo sannan ya hau buɗe drowers na ɗakin yana bin kayan da aka zuba a ciki da kallo kamar dama shiya zaɓo abinsa.
Toilet ya shiga ya sakarwa kansa ruwa kimanin tsahon lokaci sannan yay wanka tareda É—aura al'awalar sallar isha ya fito É—aure da towel ba abinda ya shafawa jikinsa a ranar duk son qyaleqyalensa, wasu kayan Baccu ya É—akko qirar Pj-mas Ya saka jikinsa Sannan ya tada sallah abinsa, ya daÉ—e yana addu'a bayan ya idar sannan ya miqe ya kashe fitilar data gauraye É—akin ya haye kan makeken royal bed din dake É—akin.
Kamar daga sama ya dinga jin shasheqar Kuka kamar a ɗakin akeyi, duk yanda yaso yay bacci kasawa yayi sabida sautin kukanta ya gama cika masa ciki da takaicinta. Agogon dake manne a jikin gadon ya kalla yaga har 12 tayi ne yasa yaja wani uban tsaki ya miqe a fusace ya nufi ɗakinta, tura qofar yayi lokaci guda kuma ya fara bin ko wace kusurwa ta ɗakin da kallo har idonsa ya sauka akan dogayen zarazaran yatsun Qafarta, kwance take kan makeken gadon dake ɗakin ta bawa ƙofar shigowa ɗakin baya babu abinda take se kuka wanda har hakan ya haifar mata da dashwar murya, jikinsa ne yay mugun sanyi daya tunada maganar Abie don haka a ɗaqile kamar an masa dole yace "malama ba kuka zakizo kisani a gaba kinayi min ba, dama tunda kika Auri irina ai kinsan me kika Aura ki tashi ki shiga toilet kiyo alwala ki sameni a ɗakina muyi sallah.
Ya faɗa kamar wanda akayima dole, juyawa yayi ya fice seda ta tabbatar da fitarsa sannan ta miƙe a hankali ta shiga toilet don cika umarninsa, duk irin yanda taji zafin kalamansa besa taqi bin umarninsa ba ta jima a banɗakin sannan ta fito ta ɗauki qaton mayafinta da aka kawota dashi me launin Royal blue ta fita zuwa falon kanta a qasa.
Tsaye ta sameshi saman dadduma ya wani haÉ—e rai kamar yaga mala'ikan mutuwa, ko kallonta beyiba ya daidata tsaiwarsa bisa daddaumar ya tada sallarsa, itama tsayawa tayi a bayansa sannan ta kabbara sallar basu jima ba suka idar a ranta tana me tausayin makomar ta.
Ya jika yana tasbihinsa ba tareda ya juyo ba harya fara jiyo hammarta alamar tanajin bacci sannan ya juyo gareta yana wani male baki kamar yaga kashi yace " ki buÉ—e fuskarki malama zan miki tambayoyi akan abinda ya shafi addini!
Gabanta ne yay wata irin faduwa a lokacin data tsinkayi Amon muryarsa a cikin dodon kunnenta, da wani irik mugun sauri ta yaye mayafin saqin dake jikinta hannke yay daidai da saukar idanunsu cikin na juna!!!!!
Bakinsu na rawa suke kallon juna ba tareda sun samu zarafin iya futa komai ba Muzaffar ya wani irin fuzgota Ta matso dabdashi, nan da nan jikinsa Ya É—au rawa daqyar ya iya buÉ—ar baki yace "m....m....my...fu...fu....fulani girl!!!!!!!!
Comment
Nd
Share
Don't forget to vote on whatpad pls
Sushmahâœï¸
[3/3, 5:40 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
Page:52
Writing by: chubaÉ—oâœï¸
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
____âœï¸Kafeshi tayi da manyan idanunta lokaci guda kuma ta faÉ—a jikinsa tana faÉ—in " Alhamdulillahillazi bini'imatihi tatimussalihata se kuma ta saki kukan daya taso mata. Wani irin farin ciki ne ke kwarara a saman zuciyarta wanda bakinta da gangar jikinta sunyi kaÉ—an su iya Expressing É—in irin mode É—in datake ciki, a É“angarensa shima hakanne don haka ya sake qanqameta cikin faffaÉ—an qirjinsa wanda yayi mata masauki dashi.
Zare jikinsa yayi daga nata tareda saita goshinsa Deda danata har hancinsu na gugar na juna wanda hakan ya haifar musu da Sarqewar numafashi me ɗauke da wani sirrin magana ɗisu A cikinsa, da hanzari ya zare jikinsa daga nata Ya nufi daddumar da suka idar da Sallah ya fuskanci gabas donyin sujudu shukur duk a sanadin mallakar zaɓin ransa dayayi a matsayin matar Aurensa, ya jima a sujjadar sannan ya ɗago Tareda zuba mata tsimammun idanunsa waƴanda ke cike taf da zallar sonta gamida zazzafar Qaunar ta.
Rasa inda ze tsoma ransa yayi sabida tsabar Farin cikin dayake ciki, babu abinda yake maimaitawa a ransa se Alhamdulillah inda wani ɓangare na zuciyarsa ya dinga sufawa iyayensu Addu'ar alkhairi wadda ta haɗa da yi musu fatan liɗifin duniya da kuma na lahira. Ɗagowa tayi tana son ta saci kallon handsom face ɗinsa aiko caraf idanunsu suka sarqe cikin na juna, Kashe mata ido ɗaya yayi da sauri ta sauke idonta qasa don bazata iya jura ba
mikewa yayi zuwa kitchine Donya sama mata abinda zata sa a cikinta, Bin ko Wace kusurwa Dake kitchine É—in ya dingayi da kallo kamar me neman wani abu, wata qatuwar leda ya gani fara A ajiye bisa kan sink direct ya nufeta ya fara buÉ—ewa don ganin abinda ke ciki, da wasu manyan daqwalen kaji yaci karo se tiriri Da baza qamshi sukeyi sunji uban kayan haÉ—i wanda yafi kamada na musamman, É—ayar ledar kuma manyan fresh milk ne a ciki Na qatuwar roba guda biyu masu madaidai cin sanyi
Flet ya É—auka meÉ—an girma ya saka kazar Guda É—aya a ciki tareda glass cup guda biyu se kuma sansanyar fresh milk É—in itama daga gefen farantin ya fita xuwa falo, a inda ya barta a nan Ya dawo ya sameta kanta a qasa.
murmushi ya sakin mata cikeda shauqin sonta ya Ajiye flet É—in tareda janyota jikinsa cikeda tattali Ganida zazzafar qaunar ta yace "are you hungry?