Sashe 28
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda suka dawo daga Asbiti basu Samu Hajar a gida ba wannan dalilin yasa sam batasan da zuwan Rabe gidan ba, Tanacan tana neman soyayyar muzaffar a gidansu
A ɗakin zeeyadah aka sauketa sannan mom tabada Umarnin zeeyadah ta tsefe mata wannan gashin nata Dayaci uban datti a gyara mata amma fir Rabe taƙi yarda se zuba ihu takeyi dataga Zeeyada na neman takura mata ne yasa ta fusge jikinta ta koma gefan Edyan ta zauna tana matsar ƙwalla dole tasa zeeyadah ta ƙyaleta, Dariya Edyan Yayi sannan ya kalli zeeyadah yace "bani abin tsifa gashin. Ba musu ta miƙa masa ya kama doguwar jelar Ƙatuwar kalban yana tsefewa A hankali tamkar wanda ke koyon tsifan, yamutsa fuska ta farayi alamar tanajin zafi zata tashi taga ya haɗe rai dole yasa ta sunkuyar dakai tana wasa da yatsun hannunta a haka harya gama warware mata kasancewar guda biyu ne dama Kalban, nan da nan gashin ya baje a gadon bayanta tareda rufe mata fuskarta daga mom har zeeyadah seda yanayin gashin nata ya basu mamaki, ranar momce da kanta ta wanke mata gashin tass a toilet ɗin zeeyadah nan ma ba ƙaramin danbarwa sukasha da ita ba sannan aka gama, Bayan an gama wankin kan ne mom tayi mata wanka Tas ta wanketa se zuba ihu takeyi Sedai duk uban ihun datake zubawa be hana mom saɓeta ba, Towel tasa babba ta ɗaura Mata tareda busar mata da gashin tas wanda ya ƙara wani mugun baƙi da santsi sannan suka fito mom tace "zeeyada ta bata kayan bacci ta saka .
Doguwar riga ta ɗakko mata me ƙaranin hannu daƙyar ta yarda ta nuna mata tasa amma sam taƙi yarda a kama gashin dole suka ƙyaleta se uban kuka take zuba musu, tana fitowa falo ta faɗa jikin Edyan ta fara Wani sabon kukan hular hannun zeeyadah ya karɓa ya saka mata dukda haka gashin be rufe duka ba se faman sauke ajiyar zuciya takeyi.
A haka sukai diner Tana manne a jikinsa harta fara bacci sannan ya mike Tareda zare Jikinsa daga nata zebar falon da sauri itama ta miƙe zata bishi Duk irin baccin dake idonta tsayawa yayi cak yana kallenta bece komai kawai ya nufi ɗakin zeeyadah tana biye dashi har suka shige mom da Zeeyadah na kallon ikon Allah.
Zeeyadah data sake baki tana kallonsu ta kalli mom tace "momcy wllh nikam tausayi take bani bata iya hausa ba gashi kuma ƙaddara ta kutso mata da silar rabuwa da iyayenta mom, na tabbata yanzu iyayenta hankalinsu A tashe yake sabida ɓatanta.
Shiru mom tayi itama tana kallonta ita kanta tunanin dayake mata yawo kenan a saman zuciyarta, insha Allahu itakuwa zata taimakawa wannan yarinya har zuwa ranar dazasu maidata gaban iyayenta don ita harga Allah takejin yarinyar a cikin ranta musumman idan tana kallonta.
Duna shiga ya nuna mata mata gado yace "hau ki kwanta kasa yi masa musu tayi ta hau gadon still tana kallonsa Wani bala'in laushi taji wanda bata taɓa jin irinsa ba a Rayuwarta da wani irin mugun sauri ta saukko tana ihu zata shige jikinsa ya dakatar da ita. Yana kallon tsakiyar ƙwayar idanunta ya sake ce mata hau ki kwanta nan ma ba ƙaramar wahala ta bashi ba sannan ta hau ta kwanta, seda ya tabbatar da bacci ya ɗauketa sannan ya fita daga ɗakin yana murmushi.
Comment
Nd
Share
sushmah💋
[3/3, 5:36 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page :28_*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
Banyi Editing ba
âœï¸___inda yabarsu mom da zeeyadah a nan ya dawo ya samesu komawa yay ya zauna sannan suka kalli juna gabaÉ—ayansu suka fashe da dariya, momce ta kalleshi tace "wllh Edyan a kwai aiki agaban mu babba ma kuwa becouse yarinyar nan daga ganin ta da kuma yanayinta cikakkiyar Asalin Bafulatanar Dake Rayuwa a cikin daji ce. Ajiyar zuciya yaÉ—an sauke sannan ya kalli mom yace "ni kaina mom na lura da hakan duba da yanda take yawan janyewa daga mutane tareda nuna tsoronta Æ™arara ga wasu abubuwan tabbas bata taÉ“a ganinsu ba kuma batasan da dasu ba. Anyway we have to help her with everything dazata buqata a Rayuwa Especially knowledge.
Ɗaga kai Mom tayi Alamar gamsuwa da maganganunsa tace "but sweetie what about her parents da kuma danginta? Sam be kamata ace daga ka bige musu yarinya ka ɗakkota ka daga garinsu ka kawota nan ba Edyan I'm sure of duk inda iyayen yarin nan suke wllh nasan hankalinsu baze taɓa kwanciya ba, don haka duk yanda za'ayi ka samu idan ta ƙara samun sauƙi ka mayar musu da yarinya inda haɗarin motar ya faru na tabbata bazata kasa tuna inda gidansu yake ba.
Kallon mom zeeyadah tayi da sauri idanunta na shirin zubar da hawaye tace "pls mom let her to stay with us for a long while before she gets to her on parents pls mom, indai har ba itace da kanta tace zata tafi ba don Allah karki sake cewa ya mayar da ita pls wllh daga lokacin dana fara kallon ƙwayar idonta na fahimci there's something behind her mom is either good or bad Allah shikaɗai yasani but pls mom let her to stay Don Manzon Allah. Ta faɗa tana fashewa da kuka
Gabaɗayansu kallonta suke shi kansa Edyan bayaso yayi jayayya da ita ne amma a zahiri sam bayaso ya mayar da yarinyar, haka kawai yaji ubangiji yasa masa wani irin tausayinta wanda shi kansa besan daga ina hakan ke fitowa ba a yanzubashida burin daya wuci yaga rayuwar yarinyar ta inganta ta yanda bayaso yaga ta rasa wani abu a cikin Rayuwarta, kowace daƙiƙa idan ya kalleta burukansa akanta ƙara yawa suke nason ganin tazama kamar kowa. Hajar ce ta shigo falon hannunta ɗauke da mukullin motanta tana bada step tamkar me koyon tafiya, da kallo mamaki mom tabita sannan ta maida kallonta ga Agogo tace " ke daga ina kike at this time eh?
Dukansu kafeta sukai da ido suna jiran suji me zatace . Turo baki tayi tareda jan kujerar daining ɗin tace "gidansu Fadilah naje karɓan wani abou a gurinta and kum....."abunda ubanki ya Ajiye a gidan kikaje karɓa ko? Mom ta katseta cikin fishi sannan taci gaba da cewa "waike mara hankalin inace Hajar? Don uwarki an gaya miki nan ƙasar india ne da mace ke zuwa neman Aure gidansu saurayi?
Murmushi Edyan yayi wanda yake baiyana takaicinsa akan ɗabi'ar ƙanwar tasa yace "ai ko a indian ma mom namiji shike fara zuwa da danginsa suga yarinyar kafin daga bisani ta biya sadaki a ɗaura musu Aure, kinga kenan ko'a nan matan indiawan da addini be ishesu ba sunfi Hajar hankali da kuma mutunta kansu, na rantse da Allah mom koda ace nine Muzaffar bazan taɓa Auren wannan mahaukaciyar wadda batasan ciwon kanta ba as uwar ƴaƴana ba. Ya faɗa cikin ɗaga murya alamar ta gama bashi haushi
Ƙus tayi taƙi magana sabida tasan tanayin magana zeci ubanta a falon yasa ta sunkuyar dakai tana hawaye, itadai zeeyadah kallonta kawai takeyi tana mamakin wannan ɗabi'ar ta ƴar uwar tata, miƙewa yayi yabar falon zeeyadah ma ta kama hanyar ɗakinta ya kasance daga mom se ita, hakanne ya bata dama yimata faɗa sosai sannan ta miƙe ta barta a gurin tana kuka.
******
Æangaren muzaffar kuwa sosai yake samun sauÆ™i don yanzu yana iya miÆ™ewa yayi tafiya kamar yanda yake da, sedai ramar dake tare dashi komai yanzu bayajin daÉ—insa ko kaÉ—an musamman idan ya zauna shikaÉ—ai bashida wani aiki wanda ya wuce na tunani, gabaÉ—aya duniyar ta fice masa a kai sabida yanda mutannan cikinta suke sam wasunsu basuda imani sukan iya aikata komai akan abin duniya, abu É—ayane yake masa yawo a saman zuciyarsa shine meyasa Ummie take Æ™oÆ™arin kasheshi ta hanyar bashi guba a abincin? Amsar daya gaza samu kenan har yanzu dukda cewar wani É“angare na zuciyarsa sunyi mata uziri akan hakan.
Wayarsa dake gefan bedside ce ta ɗauki ruri a kasalance ya miƙa kyakkyawan hannunsa ma'abocin dogayen yatsu ya ɗakko wayar, murmushi ya sakki a lokacin dayaga sunan Edriss na yawo a saman makeken screen ɗin wayar, ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ɗaga yana dariya
Taɓe baki Edyan yayi yace "kayi dariya mana wllh zafar baka da kirki amma kasan me wllh daga yau bazan ƙara neman ka ba tundai ɗan iska ne bakasan zumunci ba. "muzaffar yay dariya sosai sannan yace "I'm sorry buddy but I'm not in Nigeria that's why ban kiraka ba, bana gayama zani India wani meeting ba to wllh ban daɗe da dawowa ba yau sati ɗaya kenan ai. Edyan yace " oopss joma joma guy matsalanka not mine. Anyway i'm withing the nabourhood If na Gama I will let u know insha Allah zan shiga gidanku na ganka shugaban marasa kirki.
Dariya Muzaffar yayi yace "wurin wa kazo aria ɗin mu? Taɓe baki Edyan yayi yace " to see muhammad Fu'ad Almakora. Baye ya katse wayar
Se wajan 3pm Edyan ya ƙaraso gidan Direct part ɗin mom ya nufa da sallama, a falon ƙasa ya sameta nan ya ƙasara cikeda girmamawa ya gaisheta da sakin fuska ta amsa tareda faɗin "yasu Mamin ka? Edyan yace "the are fine mom. Cikeda tsokana takelleshi tace "oh Allah kullum se ƙara girma kuke amma daga kai har abokin naka an rasa wanda ze ajiye mata ko se faman yawo kuke a gari haka nan to wllh ƙauye zanje na samomu masu degree faranti. Dariya ya ƙyalƙyale dashi a haka Fadilah ta sakko falon ta sameshi, a yangance tace "hi beko kalleta ba yace "Hi. Miƙewa yayi yace "mom barinje gurin wancan tuzurun. Dariya tayi tace "tuzurai dai zakace
Yana shiga falon ya sameshi yanashan cofee nan suka shiga hirar yaushe gamo basu wani jima tareba kiran zeeyadah ya shigo wayanshi yana ganin kiran yasan a kwai matsala dan haka ya ɗaga yace " ya akai?. Daga ɓangaren zeeyadah tace " ya Edyan wllh taƙicin abinci kuma se kuka take wai bata ganka ba. Murmushi yayi yace "ok I'm coming insha Allah. Zeeyada tace "ok. tareda kashe wayar
Miƙewa yay yace "my guy semunyi waya be jira cewarsa ba ya fice daga falo.
*******