Sashe 48
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan kowa ya nufi ɗakin baccin nasu ne Muzaffar ya buɗe ƙofar ɗakinsu ya fito zuwa inda nasu Ummie yake, a zaune ya sameta bisa saman dadduma da Alama sallar ishsha'i ta gama gabatarwa, tsayawa yayi daga bakin qofar yana kallon yanda damuwa ke baiyane qarara a saman fuskarta take wani irin tausayinta ya gama cika zuciyarsa, a salube ya tako zuwa gareta ya zauna daga gefanta tareda kamo hannayenta cikin nasa yana ɗan mammatsaya cikin sugar rarrashi yace "Ummie nasan yanda kikeji a ranki sam ba abubane me sauki da mutum ze iya handling dinshi cikin sauqi, bt dukda hakan ya kamata ace kin qarama kanki qarfin gwiwa akan jarrabawar datazo miki a rayuwa, don Allah ki ragewa kanki damuwa sabida kar wani abun ya sameki na tabbata Baffa ze fahimceki kuma delensa ya karɓe yunda keɗin jininsa ce no matter what, koda ace sular rabuwa bata gifta a tsakaninki dashi ba dole wata sekun rabu tunda tun ran gini ran zane Allah ya rubuta muku hakan a zannan qaddarar ku.
Ajiyar zuciya muzaffar ya sauke me qarfun gaske sannan yaci gaba da cewa " ummie qaddara ba abarda É—an adam zeyi shawara a kanta bace, rubutu ne tun daga mafari kafin ayi halitta don haka babu yadda muka iya dole tsarin Allah shine a saman komai indai har baffa É—an uwanki ne na haqiqa wllh zeyi miki uziri akan dukkan abinda zaki faÉ—a masa, don haka ki dena sa damuwa a ranki insha Allah everything is going to be alright kinji Ummie na?
Muzaffar ya faÉ—a yana jawota jikinsa yay hugging É—inta with so much love between son to his mother.
Kuka Ummie keyi qasa-qasa tareda miqa godiyarta ga Allah daya bata É—a irin muzaffar wanda yafi darajar kilo giram 70 na zinare a idanunta.
Ya jima tareda ita sannan ya miqe yay mata sallama zuwa É—akinsu, bisa ga mamakinsa a zaune ya samu Abie shima ya kasa rintsawa duk a dalilin damuwar da Aisharsa ke ciki, zama muzaffar yayi daga gefan abie ba tareda ya kalleshi ba yace " Abie wani al'amari ne a rayuwar Ummie wanda har yake sanyata zubar hawaye irin haka?
Kallonsa Abie yayi da sauri lokaci guda kuma yay qasa da idanunsa yace "koma menene zakaji komai da zarar mun isa ga moddibo.  Abie na gama faɗin haka ya haye gadon yaja ɓargo ya rufe jikinsa dukda cewar idanunsa a soye suke babu alamar bacci a cikinsu.
(o'o see love don Allah, wllh duk duniyar nan babu abinda yafi samun miji na gari ni'ima da kwanciyar hankali, so pls my dearest sisters wake up and keep praying for miji na gari, wllh idam kika saki vaki kina bacci cikin dare ba tareda kin miqe kin roqi miji na gari ba your life is in danger malama, becouse duk duniyar nan babu abinda yakai samun miji na gari daɗi. ya Allah ka zaɓawa ƴan matan mu da mazajen mu mata na gari tareda zuriya ɗaiyiba ))
Washe gari tun 7:00am suka haɗa komai nasu suka kama hanyar rugar Arɗo, tun daga irin jejin da suke ratsawa ta ciki suna tafiya zuciyar Abie ta fara tsinkewa, babban abinda ya ɗaure masa kai shine taya za'ai ace mutum me rai ya rayu a cikin wannan qungurmin dajin?
Haka muzaffar ya dinga ratsawa ta cikin labi (hanyar shanu) harya isa cikin rugar, motar daya hanga a tsaye ce tasa ya qara qaimi don ganin ya isa kusa da motar.
Parking yayi a saitin motar yana qare mata kallo harya fito daga cikin tasu motar, zaro idanu yayi lokacin da idanunsa sukai tozali da bayan motar da kuma sunan dake manne a saman lambar motar me É—auke da harufa guda biyu kamar haka......................
Comment
Nd
Share
Don't forget to vote on whatpad
ChubaÉ—oâœï¸
[3/3, 5:39 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
Page :47
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
*_MiÉ—oyatta himÉ“e jeÉ—o tokka'am bomiÉ—otora Allah barkiÉ—inamon thnks so much for the love ðŸ‘_*
Yau dai kam Na saka fulatanci a wannan page ɗin sosai sedai ayi haquri dani 😂
BANYI EDITING BA🙅â€â™€ï¸
____âœï¸Da mamaki kwance saman fuskarsa ya isa jikin motar wanda zuciyarda ta gama aiyana masa ta Edyan ce, ya jima yana nanata harufan sunan dake saman jikin lambar motar kamar me koyon karatu, tambayan dake addabarsa a wannan lokacin itace "shin me Edyan keyi a nan kuma meya kawoshi?
"muje mana ka tsaya kana kallon mata.
Abie ya katse masa tunani wannan hakan yay daidai da fitowar Moddibo da kuma Edyan daga gidan, da sauri Ummie ta nufi inda moddibon ke tsaye wanda yanayinsa ya mukun sauyawa daga ganinta cikeɗa ɓacin rai yace "* _ta'awara kumbi'am danejo, miɗa mimeta milara ma hotoha aburti_* ( karki matso kusa dani Danejo banason na qara ganinki a rayuwata ki koma inda kika fito) ya faɗa yana nunata da yatsa cikin ɓacin rai.
Wani irin zubewa Umnue tayi bisa qafafunta tareda haÉ—a hannayenta duka biyu cikin harshen fulatanci tace " Hamma useli waÉ—É—u munyal na'aibiyamma nonnon Allah arti bindi plss. (don Allah yaya kayi haquri ba laifina bane haka Allah ya rubuta a qarqashin qaddarar mu).
Cikeda fushi gamida ɓacin rai moddibo ya nunata yace "An'asamte abiya miwaɗa munyal Danejo? (yanzuke bakiji kunyar kallona kice min nayi haquri ba Daneji?)
GabaÉ—aya gurin zuba musu ido akayi ciki kuwa harda Edyan wanda kansa ya mugun gama É—aurewa da maganganunsu, daga Abie har Muzaffar babu wanda yay qoqarin dakatar da wani a tsakaninsu sedai dukansu sunajin zafin zubar hawayen Ummien, musamman muzaffar da har yanayinsa ya fara canzawa din haka da sauri ya isa inda Ummien ke zube tana kuka shima ya zube nasa gwiwoyin tareda haÉ—a hannayensa guri guda alamar roqo yace "bansan wani laifi Mahaifiyata ta aikata maka ba Baffa amma dukda hakan a matsayina na É—a a gareta ina roqa mata alfarmar yafiya a gareka don girman Allah ka yafe mata ba tareda kayi tunani akan irin girman laifin data aikata maka ba, kada ka manta baffa komai na rayuwa yana tafiya ne da zannan qaddara kuma idan har ubangiji ya rubuta hakan to babu shakka se'abin ya tabbata don haka nake roqonka arziqi don girman Allah ka yafe mata kodan darajarmu nida mahaifina!!!!!!
Muzaffar ya faɗa wasu zafafan hawaye na zubo masa Sabida jinɓzafin zubar hawayen mahaifiyar tasa dayakejin zubarsu tamkar zubar tafasasshiyan dalma asaman zuciyasa.
Gabaɗaya kallonsu mutanan dake tsaye a qofar gidan sukayi kunsan mutanan mu da kallo idan sukaga baqon abu lol 😂
Kasa cewa qala modÉ—ibo yayi sabida masifan kunyar muzaffar É—in dayakeji, badan darajarsa ba wllh ko kallon ummien bazeyi ba haka kawai yakejin kimar yaron a idanunsa ta yanda yakejin zai iya sadaukar masa da komai nasa Muddin mallakinsa ne. Juyawa yayi ya shige gidan ba tareda ya iya sake futa koda kallama guda ba
Matsowa Edyan yayi inda Abie ke tsaye tareda É—an rissinawa ya gaidashi, da sakin fuska Abie ya amsa masa tareda dafa kafaÉ—unsa yace "ai tun jiya nake jarraba number Cp amma na kasa samunsa.
Edyan yayi murmushi yace "he's fine Abie, be jima da dawowa ba ai. Ya faÉ—a yana kallon Ummie wadda ta miqe da sauri tabi bayan moddibo
Qarasawa gurin yayi yana kallon muzaffar wanda shima É—in ita yake kallo jikinsa a matiqar mace ya sauke kallonsa ga barin Ummie sannan ya dubi Edyan da mamaki kwance a kan handsome face É—insa yace "meya kawoka nan kuma dude?
Yatsina fuska Edyan yayi yace "i bring my baby to meet with her parents ne thats why I'm here. Ya faÉ—a with so much emotion on his face.
Take hanjin cikin muzaffar suka wani irin juya a lokaci guda nan da nan zuciyarsa ta wani irin buga da qarfi amma kuma seya dake ya saki wani ɗan banzan murmushi wanda ya ɓoye weakness dinsa yace "waw thats nice dude.
"Kaifa meya kawoku ? Edyan ya faÉ—i hakan yana tsareshi da manyan idanunsa.
Ɗan jim kaɗan muzaffar yayi kamar bazeyi magana ba ya ɗan saci kallon cikin mota yaga still zainab na bacci sannan yace "is just a family issues. Taɓe baki Edyan yayi yace "ok tashi mu shiga ciki
Miqewa yayi daga tsugunnen dayake ya koma mota ya tada zainab sannan suka shiga cikin gidan gabaÉ—ayansu kowa da abinda yake saqawa a zuciyarsa.
Suna shiga direct É—akin moddibo sukaiwa kansu masauki dukda cewar moddibon be wani sake dasu ba amma yayi qoqari sosai wajen danne zuciyarsa akan abinda qanwar tasa ta aikata masa. Bayan sun zauna ne modÉ—ibo yasa Rabi'atou ta kawo musu tafasashshen madara da kuma damammiyar dawo wadda taji uban kayan qamshi irin na Asalin fulani.
Ƙura mata idanu Ummie tayi tana kallonta lokaci guda kuma ta saki wani tattausan murmushi wanda ya baiyana ainihin kyanta da kuma irin kamar da suke da moddibo. Itama Rabi'atoun kallonta takeyi sannan ta durqusa ta gaishesu dukda cewar batasan daga nahiyar da duke ba, kokaɗn hankalinta bekai ga muzaffar wanda ke zaune a kusada Edyan ba hakan yasa ta miqe ta fara qoqarin fita
Daqyar ya iya bude bakinsa sabida wani masifan kyau dayaga ta qara masa a sanadin canjin data samu yace "uhm you don't know how to great right?
Tsayawa tayi cak ba tareda ta samu zarafin juyowa ba sabida tsabar ruÉ—un data shiga a sakamakon jin muryar mutumin da kullum zuciyarta ke bugawa dason sake jin sautin muryarsa a rayuwarta, da É—an sauran qarfin daya rage mata ta tattara ta juyo a hankali take idanunsu ya sarqe cikin na juna,
GabaÉ—ayansu zuciyarsu bugawa take kusan duk a lokaci guda haka kuma kowa da abinda yake saqawa a ransa gameda abokin gamin nasa. Sauke idanunta tayi da sauri kamar me koyon magana tace "g..ood morning! Sam bata tsaya sauraron respond É—insa ba ta fice daga É—akin zuciyarta na bugawa.
Ɗakin da bata taɓa zaton zata iya sake shigarsa ba ta nufa sabida tsabar ruɗanin dake tareda ita, a hankali tasa hannunta ta ɗaga labulan buhun dake jikin bukkar tareda kunna kai ciki still tayi tana kallon Inna Laure dake zaune dirshen da uban ciki qafafunta duk sun kumbura.