← Book details Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 57

Sashe 16

Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Duk yanda Laure ke tsammanin bala'in dake faruwa a garin Ashe abin ya wuce zatonta da kuma tunaninta, amma sam dukda hakan batayi tunanin komawa da baya ba still hankalinta na kan dukiyar da moddibo ya jima yana tarawa, bata dire ko ina ba se ɗakin moddibo nan ta fara birkita ɗakin ɗakin ta ko'ina tana neman jakar saƙin dayake zuba kuɗaɗensa masu nauyin gaske, gaba ɗaya ta gama burkita ko ina duk yanda taso ganin jakar amma sam abin ya faskara dole yasa ta dakata da bin ciken jakar ta tsaya cak tana tunani, tabbas ɗazu da suna gudu taga jakar a bayan Rabe kenan hakan yana nufin duka kuɗaɗen moddibo ya baiwa ƴarsa ta gudu dasu?

kurma ihu tayi kamar wata mahaukaciya sannan ta fito daga bukkar tana me nadamar dawowar datayi, lallai dole ne tabi bayan Rabe ta tayi mata shegen duka sannan kum ata ƙwace jakar inyaso ta shiga duniya daganan ta buɗe sabuwar Rayuwa. Juyawa tayi da nufin barin gurin kamar daga sama taga manyan ƙarti majiya ƙarfi sun kewayeta ko wannansa riƙe da bundiga ƙirar Ak47 suna kallonta, nan take hanjin cikinta suka yamutse.

bata ƙara sarewa ba seda taga su malam Iro duk an ɗaɗɗauresu jini na zuba daga gefan cikinsa, ananne fa ta ƙara furgicewa kuma ta fashe da kuka moddibo dake zaune bisa gwiwoyinsa duk an tamkeshi da igiya kansa na zubar da jini ya ɗago idanunsa da ƙyar jirin jini na ɗibarsa ya zuba mata idanu cikin yanayi irin na fitar haiyaci, nan take laure ta ɗora hannu bisa kanta ta kurma wani uban ihu.

ÆŠaya daga cikin Æ´an fashin ne ya É—aga hannu ya zabga mata wani lafiyayyen mari ne shiga nan take Laure ta tsuke bakinta tana wani zare idanu, babban cikinsu ne ya kalli wanda ya mareta yace dashu "kai Sage maza jefamin ita a É—aki zan É—an rage zafi da ita.

Gabanta ne yay masifar faɗu lokaci guda kuma ta zuɓe a ƙasa tana roƙonsu kan cewar su rufa mata Asiri karsu keta mata haddi, wani marin ya sake watsa mata take gefan bakinta ya fashe ya fara jini tanaji tana gani wannan ƙaton ya hurgata cikin ɗakin moddibo ogansu yayi mata fyɗe a gaban idon mutannan dake gurin. Wani irin kuka laure keyi sabida baƙin cikin data samu kanta a ciki bayan ya samu nutsuwa da itane ya fito waje yana gyara zaman wandon dake jikinsa ya kalli yaransa yace "idan dame buƙata a cikinku seya antaya shima yay mata juyen baƙin mansa.

Jiki na rawa Sage yace "oga zan ɗan kwashi romon nima. Dariya suka fashe da ita sannan Sage ya antaya ciki shima ya huce takaicinsa a kan Inna Laure a taƙaice dai seda mutum huɗu sukaiwa Inna Laure Fyaɗe tanaji kuma tana gani babu yadda ta iya.

a wannan rana Laure tayi kukan da batasan Adadinsa ba haka kuma tayi dana sani mara misaltuwa a Rayuwarta , nan take nadamar Rayuwa tayi mata dirar mikiya a lokacinda komai ya lalace mata.

*_ƁANGAREN RABE KUWA_* Jingina tayi da wannan bishiyar dake gefanta tareda zubawa Sarautar Allah idanu, wani irin kuka ne ya taso mata a lokacin data tunada halinda tabar Ahalinta a ciki babban abinda yake ƙara ɗaga mata hankali shine rayuwar da zatayi a nan gaba tareda mutanan da bata taɓa saninsu ba. Seda tayi kuka me isarta sannan ta miƙe ta gyara zaman jakar dake kafaɗarta wanda moddibo ya bata sannan taci gaba da tafiya tana kukan, seda tayi tafiya me nisan gaske sannan ta fito titi

bin ko ina take da kallo lokaci guda kuma zallar mamaki ya baiyana ƙarara akan fuskarta, sun kuyawa tayi tana shafa titin da yatsun hannunta a ɗan tsorace da sauri ta janye hannunta tareɗa ja da baya kaɗan still her eyes on the titin, mamaki takeyi shin menene wannan abin haka?

a iya Rayuwarta bata taɓa fito titi ba shiyasa ganinsa a yau ya zame mata tamkar sabon abu ne a gareta, tana nan tsaye taki gaba taki baya kawai ba zato ba tsammanin wata haɗaɗɗiyar motar ƙirar ford ta sako kai, da wani irin mugun gudu Rabe ta kwasa tana ihu tayi cikin Dajin sabida ganin motar datayi, gabaɗaya a zatonta wata halittar ce me matiƙar tsoratarwa

Seda ta tabbatar motar ta wuce sannan ta fito hannunta ƙanƙame da jakar Saƙin nan dai da Mahaifinta ya bata, kamar me koyar tafiya haka ta dinga taka titin don gani take a kowani lokaci ze iya ɓurmawa da ita (Allah sarki iyayena fulani😂)

Ruwan sama ne ya kece dole yasa ta nemi wata Bishiyar ta haye samanta ta lafe tayi shiru, a hankali Ruwan ke sauka a saman kanta yana kwaranyowa ta saman gashinta zuwa gangar jikinta, lumshe manyan idanunta tayi tareda faÉ—awa cikin duniyar tunanin makomar Rayuwarta.......

*_ABUJA NIGERIA_*

Se wajen 8:pm sannan muzaffar ya dawo gida Direct falon Abie ya nufa sedai yana shiga falon yaga mom a gefan Abie ɗin, gabansa ne ya faɗi amma kuma seya dake yayi murmushi ya ƙarasa cikin falon da Sallama, da sakin fuska with so much love for his son Abie yace "come near me my Qurratu ain. Da sauri ya isa gareshi ya zauna daga ƙasan ƙafafun Abie ɗin tareda kwa tar da kansa a saman ƙafafunsa, murmushi kawai mom tayi ta ɗauke kanta a lokacin da kiran waya ya shigo mata , kallon Abie tayi taga hankaƙinsa gabaɗaya yana kan ɗansa hakan yasa tayi murmushi ta niƙe ta fita tareda kara wayar a kunnenta, sosai hakan yayiwa Muzaffar daɗi don haka ya miƙe ya koma kan kujeran kusa da Abie tareda kama hannunsa cikin nasa ya damƙesu guri guda yace "Abie I feel like I'm a lucky son that I have you as a father, Abie ka cikemin gurbin komai danake buƙata a rayuwata but I don't know why I feel like I'm miss something in my life Abie, har yanzu kuma na kasa gane menene wannan abin dana rasa ɗin!!

Murmushi Abie yayi me cikeda dattako sannan yace " so tari a rayuwa mukayi kewar abubuwa dayawa a cikin Rayuwarmu musamman ma ace waƴanda muke ƙauna. Ƙauna kuma Abie? Muzaffar ya faɗi hakan cikeda rashin gamsuwa

Murmushi Abie ya sakeyi a karo na biyu yace " amatsayina na Abokinka ba mahaifi ba ina me baka shawaran cewa ka koma ka saurari zuciyarka yayinda ka keɓance kanka kaikaɗai to a nan ne zaka fahimci cewar lallai abinda na Sanar dakai gameda feelings ɗinka to soyayya ce a hakan ma me ƙarfin gaske, from this moment I'm going to be precious About what I say.

"Abie what are you trying to say wai? Muzaffar ya faɗi hakan yayinda ya ƙara kafe Abie da dara-daran idanunsa

murmushi Abie ya sakeyi a karona uku sannan yaci gaba da cewa "Think carefully Son. Whoever it Is, or whatever situation it is that's Love my Son.

wani irin zaro idanu muzaffar yayi tamkar wanda aka gaya masa wani babban tashi hankali ya kalli Abie tareda sauke Ajiyar zuciya yace "yanzun kam na fahimci abinda kake nufi Abie but why nakejin sauyi a cikin Rayuwata daga shekarun baya zuwa yanzun?

nikam tabbas inaji a jikina cewar tamkar a kwai wani Abou me mahimmanci wanda ya zarta Kalmar so a rayuwata dana rasashi Abie, pls meneɓe shi?

Kallon tsaf Abie kebin muzaffar ɗin dashi sannan ya miƙe yace "naga alamaɗ idan har na biye maka to zamu shekara dakai a nan batareda ka gaji ta jefomin sinƙi-sinƙin tambayoyinka ba, oya tashi ka tafi gobe to 6:am insha Allah jirginku ze ɗaga zuwa india.

Langaɓar dakai muzaffar yayi yace "no Abie nidai vanason tafiya a privet jet ɗin company nafiso na tafi a nomal jirgi kamar kow....... Kallon da Abie ya watsa masa ne yasashi haɗiye maganar dayay niyar faɗa. Miƙewa yayi tareda baya Abie side hugg sannan ya fice daga falon zuwa ɓangaren sa, kasancewar yayi sallar isshansa a inda yaje yasa ya fara rage kayansa sannan ya faɗa toilet, wanka yayi ya fito tareda shiryawa cikin lausasan kayan baccinsa yabi lafiyar gado

Washe gari tun sassafe ya tashi ya shirya cikin wata Arniyar Korean suits ƴar gaske me azabar kyau baƙa wuluk da itase ɗaukar idanu takeyi sannan ya tsaya a gaban mudubin dake ɗakin ya gyara gashin kansa me laushin gaske da santsi tamkar na jinsin fararen fata, a wannan lokacin kallo ɗaya zakayi masa ka fahimci cewar yafi kamata larabawan yankin ƙasar misirah, ni kaina a yau seda na rola muzaffar fiyeda zaton me karatu domin kuwa ya haɗu iya haɗuwa.

Ƙafarsa sanye take cikin wani dakakken takalmin fata ƙirar Compayn Kang gi boam dake yanki Korea ta kudu. Da alama komai na muzaffar daga ƙasar akai odarsu

a nitse ya fito daga

Part ɗinsa cikin takunsa na isa da ƙasaita ya nufi falon mom, be sameta a falon ba se Fadilah dake zaune cikin kayan baccinta me launin kalar milk tana kallin news a Tv, wuceta yayi ba tareda ya kalleta ba ya haura upstairs Don because he don't have her time at all ya tsani mutum mara respect ko kaɗan shiyasa ma ya fita sabganta.

Ƙofan ɗakin mom ya ƙwanƙwasa seda ta bashi izinin shiga sannan ya kunna kai cikin bedroom ɗin da sallama a zaune ya sameta a gefan rantsatsen makeken gadonta tana jiran ya karaso, gefanta ta nuna masa alamar ya ƙaraso ya zauna ba musu yayi yanda ta umarceshin

Ɗan jim tayi kaɗan sannan ta dubeshi cikeda damuwa tace "harka shirya kenan se tafiya? Da kulawa ya kalleta yace "ae mom na gaba zan wuce ɗin Kenan . Gefan fuskarsa ta ɗan shafa kaɗan sannan tace "Allah ubangiji ya bada sa'a yasa kuma kaje lafy ka dawo mana lfy. Da amin ya amsa mata sannan ya miƙe yace bye mom.

Harya kai bakin ƙofar fita idanunta na kansa sannan tace " Make sure you don't have any interest on Hajiya Aisha harka dawo gidannan domin kuwa har yanzu ban gama yarda da ita ba kaji ko?
Chapter 16 · 0% Book details