Sashe 21
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikeda dakewar zuciya tace "Ae zan iya tunawa ranka ya daɗe, a wannan ranar da kaina na dafa abincin dazan saukeshi dashi bayan na kammala dafawa na jera a kan daining ina jiran isowarsa na buɗe kular Abincin danasan yafi so na zuba masa guba a ciki tayanda zeci ya mut....... Wani irin Kuka ne ya taso mata dole yasa tayi shiru da maganar ta shiga rusar kuka. Wani irin tuƙuƙin baƙin ciki ne ya tasowa Abie a lokacin dayake kallonta cike da tsana yace "Muhammad don Allah Zan roƙeka alfarma a karona farko ina roƙonka don girman Allah ka tura case ɗinnan gida Nigeria ta yanda za'a hukunta wannan baiwar Allah butulu da tushe.
shiru Muhammad yayi bakajin sautin komai sena kukan Mom, cikin muryar kuka mom tace don Allah ka taimaka mana Ranka ya daÉ—e plssssss. Mom taja plss É—in kamar zata shiÉ—e
Kamar bazece komai ba ya kalli Abie yace "naji duk batunku sedai bazamu amince ba harse munga yanayin jikin yaron, bazeyu ku tafi ba harse ranar da yaron ya dawo cikin haiyacinsa ta hakane kawai zamu iya tura ƙararku zuwa gida Nigeria Inyaso sesuku shiga kotu........
Godiya mom ta dingayi masa sannan suka masa sallama itakuma hajiya Aisha aksake maida ita magarƙama aka kulle.
Ko kaɗan bata dana sani aka abinda ta aikata gani take abinda tayi shine daidai, dukda cewar a tsare take a hannun hukuma wllh seta koyawa Hajiya saratu hankali tayanda zata sanyata cikin baƙin ciki fiyeda zato koda kuwa za'a yanke mata hukuncin kisa ne gabaɗaya. Ta ƙare maganar tana murmushi wanda yafi kamada na takaici
*_GHANDY HOSPITAL ðŸ¥_*
Dr. Varun ne bisa kan muzaffar hannunsa ɗauke da wata ƙaramar na'ura wadda ya saitata bisa kan cikinsa, gefansa
*Kuyi haquri don Allah da wannan ban samun time ne, da kuji ni shiru gwara na baku update koda kaɗan ne. Thanks 4d lover sisters🥰*
comment
Nd
Share
sushmah💋
[3/3, 5:36 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page :26_*
*_DUK ABINDA ALLAH YA BUÆŠE BABU WANDA YA ISA YA RUFESHI, HAKA KUMA DUK ABINDA ALLAH YA RUFE BABU WANDA YA ISA YA BUÆŠESHI. AL'AMARIN ALLAH HAKA YAKE 🤷â€â™€ï¸_*
*_Ya ubangiji kayi min tsari da duk wanda ke neman ɗaga min hankali mace ko namiji a duniyar yanar gizo🤲, ya ubangiji ka gina min katangar ƙarfe a tsakanina dasu Allah idan ni ban sansu Allah kasansu ya ubangiji kai mana maganinsu don isar manzon Allah SAW🤲_*
*_Masu cewa chubaɗo tace Karku fasa cewa nace kuyita faɗa daga nan har mahadi ya baiyana, ku aiki ya kama tunda gabaɗayan ku babu me wuta bare aljanna da sannu kuma zamu haɗe a madakata✊._*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
Banyi Editing ba🙅â€â™€ï¸
___âœï¸Gefansa kuma wata matashiyar yarinya ce riÆ™e da faranti silver irin wanda malaman lfy ke amfani dashi, abubuwa ne akan farantin dayawa waÆ´anda suka danganci É“angare irin na ciwon muzaffar É—in.
Bayan ya gama scanning cikin nasa ne ya gano cewar a kwai inda gubar ta fara yi masa illa ta ɓangaren liver ɗinsa, nan take ya bada umarnin a turashi zuwa ɗakin tiyata don a tari matsalar dawuri idan bahaka ba tsab ze iya rasa rayuwarsa, a gaggauce aka turashi zuwa ɗakin tiyatar cikin mintunan da bazasu gaza 30ba suka kammala cikin ƙwarewa da kuma yarda dakansu a fagen aikin sannan suka maidashi zuwa ɗaki na musamman.
A haka rayuwa taita tafi still babu wani canji a tareda muzaffar É—in
Nigeria🇳🇬
Edriss ne sanye cikin ƙananan kaya black jeans with write T-shirt gashin kansa duk ya baje harta bayan wuyansa hannunsa ɗauke da mukullin mota ya kalli mom wadda ke gyara zaman mayafin dake jikinta yace "mom amma dai bada waƴan nan yaran zamu tafi Hospital ɗin ba? Ya faɗa yana kallon su Hajar da zeeyadah.
Taɓe baki mom tayi tace "why are you asking me Bayan gasu nan duk da bakinsu? Male baki yayi irin na ajeboters ɗinnan sannan ya fara ƙoƙarin fita daga falon da sauri Zeeyadah tace "pls ya Edyan don Allah zan biku.
Juyowa yayi yana kallonta kimanin wasu mintoci sannan ya sakin mata murmushi yace "ok amma da sharaÉ—i babu yawan surutu kinji ko? Da sauri tayi nodding kanta alamar ta yarda da sharaÉ—insa.
Mom na miƙewa Zeeyadah ma ta miƙe tana gyara rolling ɗin kanta sannan ta kalli Hajar tace "Aunty ke zaman gida ya kama mukam kinga tafiyar mu. Wata uwar harara ta watsa mata sannan tace "dama ai sedai ke ɗin tunda kece uwar neman gindin zama da cusa kai. Hajar ta faɗa tana jan wani uban tsaki
Tun kafin ta ƙara wata magana mom tace "wllh Hajar zakici Uwarki dani a falon nan tunda ke rashin kunyar taki kullum ƙara yawa takeyi a madadin ta ragu, to wllh nida kaina zan sauke miki duk abinda yake kanki. Mom ta faɗi hakan yana zuba uban huji gwalo zeeyadah tayi mata sannan taja hannun mom sukai gaba abinsu.
A harabar gidan suka samu Edyan yana ganinsu ya nufi wata zabgegiyar Renge Rover ɗinsa baƙa wuluk da ita se faman ɗaukar idanu takeyi da hanzari guards ɗinsa suma suka fara ƙoƙarin tada motocinsu dole hakan yasa Edyan ya fito ya kallesu yace "no base kun bini ba zanje ni kaɗai Hospital zanje. Cikeda girmamawa ɗaya daga cikin guards ɗin yace "amma ranka shi daɗe Me girma IG fa yayi mana kashedi akan barinka kai kaɗai ka fit........."tunda ni jariri ne ko ? Edyan ya faɗi hakan with so much angry.
A ladafce suka haɗa baki suna faɗin we are sorry sir. Tsaki yaja sannan ya buɗewa mom back seat na motar sannan ta shiga ya rufe zeeyadah kuma ta kame a front seat, harya shiga motar be ce da kowa ƙala ba a haka yaja motar suka fice daga gidan gabaɗaya Zuwa Asbitin, cikin min tunan da bazasu gaza 15ba suka iso babban madaidaicin private hospital ɗin wanda aka qawata da kayan qawa iri-iri tamkar ba Asibiti ba. A notse ya faka motar cikeda ƙwarewa sannan ya fito ya zagayo ya buɗewa mom side ɗinta ta fito tana murmushi sannan ya rufe motar.
Sakkowa zeeyadah tayi tabi bayansu suka ƙarasa cikin harabar Asibitin, Direct office ɗin Dr. Mujaheed suka nufa, bayan sun shiga da sallama Edyan ya miƙa masa hannu suka gaisa sannan suka gaisa da mom da zeeyadah, nan Edyan yake tambayarda yame jiki?
Ɗan murmushi Dr. Mujaheed yayi sannan yace "jikinta da sauƙi sedai tun jiya data farka take mana kuka kuma taƙi bari kowa yazo kusa da ita munyi2 taci abinci amma taƙi sam. Cikeda damuwa Edyan yace "kana nufin har yanzu babu abinda tasa a cikinta se kuka datakeyi?
Dr. Mujaheed yace "sure.
Da sauri Edyan ya miƙe ya bar office ɗin ya nufi ɗakin da aka kwantar da itan, Da sallama ɗauke a bakinsa ya tura ƙofar tareda zura gaba ɗayan jikinsa cikin ɗakin sedai sam be saki ƙofar ba. A nitse yakebin kowace kusurwa na ɗakin da kallo harya sauke manyan fararan idanunsa akanta, gabaɗaya dukta takure guri guda tareda haɗe kanta da gwiwarta bakajin sautin komai sena kukanta.
A nitse ya fara takowa cikin takunsa harya ƙaraso bakin gadon bata ɗago ba hakan ne ya bashi damar ƙare mata kallo tun daga kan yatsun ƙafarta har zuwa kan manyan2 kitso biyun dake kanta ba wanda yaci uban datti gashida mugun tsayi na ban mamaki, sedai dukda hakan bazaka kasa gane irin kyanda gashin nata yake dashi ba abinka da Fulanin Usuli.
A hankali ya miƙa hannunsa ya dafa kafaɗunta a wani irin mugun furgice ta ɗago idanunta duk sun caɓe da hawaye taja baya da sauri tan me ƙara ƙanƙame jikinta still her eyes is on his handsome face. Cikin harshen Fulatanci ta fara magana kamar haka " ka matsa kusa dani banson Rayuwa a cikink........ Wani irin kuka ne ya taso mata dole yasa tayi shiru.
Jikinsa ne yay masifar sanyi dukda besan abinda take faɗi ba don haka ya sake miƙa hannunsa ze taɓata yace "its OK dear but plz stop crying don Allah kodon sabida condition ɗinda kike ciki na rashin fly plz Cutie girl. Ya ƙare maganar yana kallon tsakiyar ƙwayar idanunta
Ƙura masa idanu ita tayi tana kallonta a ranta tana aiyana cewar "komai nasa irin na hamma zafar har yanda yake magana yana saka wani yare na daban, sedai gashin kansu da yanayi na ƙirar jikinsu ne sam ba ɗaya ba wannan sam be kai Hamma zafar hasken fata ba seda shima ba laifi yana da kyau sosai na nunawa sa'a. Haka kawai taji zuciyarta ta amince dashi kuma ta yarda dashi, batace masa komai ba tasa hannunta ta janyo takalman robarta dake gefanta ta rungume a ƙirjinta tareda zubawa flet ɗin abincin da aka ajiye mata tun ɗazu bataci ba idanu.
Murmushi yayi yace "zakici ?
Turo baki tayi batace masa komai ba, ɗakkowa yayi ya miƙa mata flet ɗin yana murmushi jada baya tayi tana kallonsa alamar ma ita tsoro kwanon Abincin yake bata, riƙewa yayi a hannunsa sannan ya kalleta yace " ki lura da kyau ki kalleni babu abinda kwanon abincin zeyi miki ok. Still tana kallonsa sannan ya ɗebi abincin da cokalin kaɗan yakai bakinsa yaci sannan ya miƙa mata yace "oya eat.
Maƙe masa kafaɗa tayi tana shirin fashe masa da kuka yace " hay look don't cry please just eat. Taɓe baki tayi tana wani mirza ido. Ganin dayay bata da niyan karɓa ne yasa ya matsa dabda ita ya fara bata abincin ta cokalin tanaci tana zubarwa a haka haraya gaba bata ya ajiye flet ɗin yace "barin je na dawo ko?
Da wani irin mugun sauri ta diro daga gadon ta riqe hannunsa gam tana hawaye a haka su mom da Dr. Suka shigo ɗakin. Bayansa ta koma da sauri tana ɓoyewa alamar batason mutane sosai
Murmushi mom tayi tana kallonta cikeda so sannan ta maida kallonta ga Edyan tace "Dr. Ya bada takaddan sallama se kuma drugs daya rubuta kuma suma mun siyo mata yanzu gida zamu wuce kawai. Murmushi kwai yayi yace "ok mom muje. Ya faɗa yana riƙe da hannunta
Har sunkai ƙofa ta fizege hannunta ta dawo ta ɗauki wannan jakar da Moddibo ya bata sannan ta dawo ta riƙe hannunsa suka fita.