Sashe 14
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Edrees dake zaune a madaidaicin falonsa É—auke da remot a hannunsa yace " how could I know bayan bkaa gayamin ba? Kaga malam forget about what I did to you pls let's talk. Muzaffar ya faÉ—i hakan yana gyara zamansa akan sofa É—in dayakd zaune.
naji and I don't want to talk to you right now because you baka neman mutum se matsalanka ya taso, don haka yanzu ni kuma banida time É—inka malm idan ka matsu da magana dani seka jirani har ranar sazan dawo Abuja becouse I'm not in Abuja yanzu. Jan numfashi Muzaffar yayi sannan yay murmushi yace "ok ba damuwa nikam gibr zan wuce india maybe next time. Ya faÉ—a yana katse kiran da murmushi sosai a saman face É—inshi.
zaiynab ce ta shigo falon sanye jikin doguwan riga milk colour ta yafa mayafin bisa kanta tace "Hayatie kazo inji Mom da alama you have a visitor. Ɗan buɗa lumsassun idanunsa yayi sosai yace "who? Zainab na dariya tace "uhmmmm i think is the IG Doughter. Taɓe baki yayi yace "kuma se akace miki wurina tazo ko? Da sauri Zainab tace "sure becouse tana zuwa kaikaɗai ta tambaya kuma senake gankn kam......."its ok Qurrah tell her that bana nan na fita kinji. Muzaffar ya katseta ta hanyar faɗar hakan.
fita zainab tayi tana dariya a maine parlour ɗin ta samu Hajar Abdullah suna ɗan taɓa hira da Mom tace "yace na gaya miki ki sameshi a part ɗinsa he's to busy for doing something. Murmushi Hajar tayi wanda ya ƙara mata kyau sannan ta niƙe ta nufi ɓangaren muzaffar ɗin, a nitse ta murɗa handile na ƙofar falon tareda sallama ta shiga ciki wanda hakan yayi daidai da miƙewarsa yana buɗe boturan gaban Korean suits ɗin dake jikinsa, juyowa yayi yana kallon bakin ƙofar take ya tsaya cak yana kallonta with surprise on his handsome face. Tunanin daya fara zuwa masa kai shine taya akai yarinyar nan tasan hanyar part ɗinshi?
Takowa ta farayi a hankali harta iso tsakiyar falon da murmushi akan fuskarta tace " fatan na sameka lfy? ÆŠan jim yayi yana kallonta sannan yace "fine and you?
murmushi kawai tayi tace "fine kwana biyu. Ta faɗa tana ƙoƙarin zama da sauri ya dakatar da ita yace "no base kin zauna ba don fita zanyi inada aiki a office. Ya faɗi hakan yana sauya yanayin fuskarsa zuwa wani yanayi na daban. Kamar zatayi kuka tace "muzaffar meye laifina don kawai inason ka? Shin koda so ɗaya ka taɓa tunani akan cewar yanakeji a gameda kai?
Ajiyar zuciya ta sauke kaɗan yayinda idanunta suka ciko da ƙwalla tace "bazanga laifinka ba kokaɗan tunda har tsarinka ne a haka na rashin bawa mace damarta acikin Rayuwarka amma inaso ka tunada Abu guda ɗaya cewar, duk mutumin daya nuna maka kulawa a rayuwa kuma har ya iya sadaukar da lokacinsa a kanka dukdan ya samu kusanci dakai tofa wannan mutumin ba abin yarwa bane balle har ka jinginar dashi kimanin tsahon lokaci ba tareda ka tuna dashi ba.......... All i know is I love you Zafar Abdulwahab!!!
Ƙirjinsa ne ya buga da ƙarfi a lokacin da kalamanta na ƙarshe suka sauka a cikin kunnuwansa, lokaci guda ya dafe kansa da hannayensa duka wani irin baƙon yanayi ne ya samu gurbi da matsuguni a cikin zuciyarsa zama yayi jagwab akan kujera yana sauke numfashi, A hankali siraran laɓɓansa suka motsa cikin Husky voice ɗinsa yace "Im so sorry Fulani girl ban kasance me cika alƙawari a gareki ba i'm sorry for what I did to you my dearest Fulani's girl insha Allah I wll be back for you just for you soon!!
Ƙura masa ido Hajar tayi tana kallonsa hawaye cike tab da idanunta tace "who is that Fulani girl pls I want to know something about her who is she? Ajiyar zuciya ya sauke yana kallonta lokaci guda kuma ya miƙe ya nufi bedroom ɗinsa har ya buɗe ya shike Hajar nabinsa da kallo tana me tausayin kanta akan son mutumin da bata taɓa samun kulawa daga gareshiba koda so ɗaya.
*_Thanks for the love and support sisters about this novel BAFULATANA â¤ï¸_*
comment
nd
share
Sushmah💋
[3/3, 5:35 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page :18_*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
___âœï¸Daga irin kallon da momy take masa Abie ya Fahimci irin zallar mamakin dake kwance a saman fuskarta, a fusace momy ta kalleshi tace "amma kaidai wllh anyi sakarai tunda har ka barta baka karya mata Æ™afafu ba, ni wllh Abie lamarin yarinyar nan ya fara É—agamin hankali musamman ma É—abi'unta, wllh da ace ba'a gida na haifeta ba tsaf zance canzamin ita akai wannan wace irin jarrabar rayuwace ne?
Dakatar da ita Abie yayi ta hanyar ɗaga mata hannu yace "look malama karki ɓatamin zuriya ta hanyar jifan ɗiyata da miyagun maganganu a madadin kiyi mata Addu'ah, karfa ki manta fushin iyaye tareda kalamansu akansu yanada matiƙar kaifi arayuwar ƴaƴasu don haka karki sake furta komai akanta muddin ba alkhairi bane. Insha Allah komai zeyi daidai watarana zata canza halinta daga baƙi xuwa maikyau
Jiki a mace mom ta miƙe ta nufi upstairs ɗakin Fadilah ranta amatiƙar ɓace tura ƙofar tayi tareda tsayawa a bakin ƙofar tana bin kowace kusurwa dake ɗakin da kallo.
Zaune ta hangeta ta haɗe kai da gwiwa zaune dirshen kan makeken lallausan kafet ɗin dake ɗakin fuskarta duk ta caɓe da hawaye, ƙarasawa mom tayi tana binta da wani ɗan iskan kallo wanda yasa hanjin cikin Fadilah motsawa, wani sabon marin mom ta ɗauketa dashi wanda yasa har seda kanta ya bugu da allon gadon dake ɗakin sannan ta nunata da yatsa tace " bansan wani irin baƙin haline ke bibiyar zuciyarki ba fadilah! Ke wace irin maramutunci ce da har zaki saka hannu ki shaƙi wuyan rigar yayanki wanda ya girme miki fiyeda shekaru biyar? Duk haƙuri irin nasa seda kika ƙureshi Fadilah harya ɗaga hannu ya mareki why are you Behave like that why Fadilah?
Kuka kawai takeyi hannunsa still on her own face wadda ta caɓe da ruwan hawaye gamida majina, mom batabar ɗakin ba seda tayiwa Fadilah tatas sannan ta fito zuwa downstairs inda tabar su Abie, jikin zainab a mace ta kalli Muzaffar tace "bro I'm so sorry for Fadilah's action I'm sure she will regret what she did to you soon. But kafin nan you should forgive her please kar abin ya mata yawa kaji Hayatie.
Murmushin gefan baki ya sakin mata yace "it's OK Qurrah i forgive her since ai tun kafin ma nazo gida, so karki ɓata bakinki share batun kawai
Dariya tayi shidai Abie cin Abincinsa kawai yake harya gama bece dasu ƙala ba, a haka kowa ya gama cin Abincin da abinda yake aiyanawa a ransa.
Se yamma liƙis Fadila ta fito daga ɗaki duk fiskarta ta kumbura abinka da ajebo lol, shima yunwace ta matsa mata shiyasa ma ta fito donta samawa kanta abinda zataci, Zaynab ta Samu ita kaɗai a falon se kuma Hajara me aikinsu wadda ta ɗan fara manyanta suna hira, ɗauke kanta tayi kamar bata gansu ba ta nufi khitchine tana raba ido kozata samu abinda zata zubawa ƴaƴan hanjinta, tsayawa tayi cak tanabin ko ina da kallo amma bataga wani abu dafaffe ba kwaɗawa Hajara kira ta shigayi kamar zata tashi gidan, da hanzari Hajara ta iso khitchine ɗin tana faɗin "Gani ranki shi daɗe me kike so ?
Wani kallon sheƙeƙe ta bita dashi tana wani male baki tace "ki dafanin endomie yanzu ki kawo min ɗaki, bata jira cewarta ba ta juya tabar khitchine ɗin tana wani ɗaga kai kamar zata tashi sama harta kama step zainaba tayi Saurin cewa "oh Allah ya Fadilah Ashe kuma haka abu ya faru babu ɗaɗinji, kaico amma gaskiya na jajanta miki don daga ganin fuskar nan taki ta maru ba kaɗan b.......... Tun kafin ta rufe baki Fadilah tayo kanta gadan-gadan tana huci.
Da sauri zaynab ta miƙe tayi waje da gudu tana ihu, da Abie sukaci karo yana ƙoƙarin shigowa falon kunnensa ɗauke da waya da sauri zaynab tayi bayansa tana tura baki tace "uhmm Abie kaga ya Fadilah ko?
Takaici ne ya kamashi lokaci guda kuma ya zare wayar daga kunnensa yanabinsu da kallo batareda yace dasu ƙala ba, suda kansu sukasha jinin jikinsu Jiki a mace zainab tace "we are sorry Abie baramu ƙara ba.
Raɓawa Abie yayi ta gefansu ya wuce tareda mayar da wayarsa kunnensa yaci gaba da wayanshi.
*GYAMBU TARABA STATE*
Zuwa yanzu Raɓe ta gama fitar da ran cewar Muzaffar ze dawo gareta kamar yanda ya alƙawaranta mata hakan, tafi danganta hakan da cewar ya daɗe da mantawa da ita ma, moddibo ne zaune kan tabarmar kaba yanashan Dawo inna laure ta fito ta zauna daga gefansa suna ɗan taɓa hira kamar daga sama sukaji Tashin harbin bunduga dabda bijirowar almuru, da wani irin mugun sauri Rabe dake bakin murhu ta miƙe tana raba idanu sabida tsabar tashin hankalin data samu kanta a ciki, fuzgar hannunta moddibo yayi yana suka shige bukkarsa a matiƙar kiɗime wata ƙatuwar Boronsa ya ɗaukko a rataye ya sakaƙala mata ita a kafaɗarta lokaci guda kuma ya kama kafaɗunta da duka hannayensa biyu yana kallonta idanunsa cike tab da ƙwalla yace "da alama mafarkin dana jima inayi dab yake da tabbatuwa Rabi'atou tabbas mafarkin bayin Allah gaskiya ne mafarkin annabawan Allah kuma wahayi ne, tabbas abinda ubangi ke nuna min ta hanyar mafarki na shine ke shirin faruwa babu shakka ranar Rabuwata dake yazo Rabi'atou! Rabuwarmu tazo a cikin yanayin da gabaɗayanmu bazamu so hakan ba sedai babu yadda muka iya da abinda ubangiji ya tsara mana, banida yadda na iya dole ne nayi duk me yuwuwa a matsayina na mahaifinki naga cewar kin tsira daga wannan babbar masifar data tunkaro mu a yau kodan gudun kar tarihi ya maimaita kansa.