Sashe 33
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da sauri mom ta ƙarasa gareta tana faɗin "I'm sorry my baby girl kukan ya isa haka nan kinji ko? Ta faɗa tana janyota jikinta tareda rungumeta . Kuka kawai Rabe keyi gabaɗaya duk ta gama ruɗewa
Kallonta Hajar tayi Hawaye na tsiyaya daga cikin idanunta wanda yafi kamada na takaici sannan ta kalli mom tace "Mom ni kika mara akan wannan bush girl din ko?
Wata uwar harara mom ta watsa mata tace "na mareki don uwarki. Kuma wllh koda kallon banza kika sakeyi mata wllh sena baki mamaki a cikin gidannan
Barin gurin Hajar tayi da sauri tana dafe da kuncinta tana kuka ta koma ɗakinta tareda faɗawa kan makeken gadonta ta shiga rera sabon kuka. Da Sallama Edyan ya shigo falon cikin wata dakakkiyar Maroon Egyptian Suit wadda tabi jikinsa tareda baiyana tsantsar cikar zatin dayake dashi hannunsa na bisa wuyansa yana gyara zaman tie ɗin dake wuyansa, fuskarsa babu komai a fuskarsa se wani ƙayataccen murmushi wanda ya zame masa tamkar ɗabi'a a gareshi, kyawawan pink lips ɗinsa se faman shaining suk e tamkar ya shafa musu lipstik.
tsayawa yayi chak yana kallonsu bayareda ya samu zarafin ƙarasowa cikin falon ba, ƙamshin turarensa ne ya karaɗe falon da sauri ta ɗago fuskarta wadda ta caɓe da hawaye daga jikin mom tana kallonsa, sosai ƙirjinsa ya amsa lokaci guda kuma ta miƙe ta da gudunta taje ta faɗa jikinsa tana me sakin wank sabon kukan. Janyeta yayi da sauri daga jikinsa tareda ranƙwafowa daidai tsahonta yace .................
*yau banyi dayawa ba banajin daɗin jikina ne😢*
Comment
Nd
Share
sushmah💋
[3/3, 5:37 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_WRITING BY :CHUBAÆŠO_*
*_PAGE: 33_*
*DON ALLAH IDAN KINSAN STICKER ZAKI SAKAMIN AS A COMMENT PLS KI RIQE KAYARKI BANASO🙅â€â™€ï¸*
____âœï¸Whats wrong with you dear?. Ya duk ya wani rikice yana kallonta sanin dayay bazata iya bashi amsa bane yasa ya maida kallonsa ga mom yace "Meya sameta take kuka haka?
Ajiyar zuciya ta sauke me nauyi sannan tace "ita da Hajar ne wllh. A ƙufule yace "Hajar kuma mom? nan da nan ransa yay masifar ɓaci take yanayinsa ya sauya lokaci guda kuma ya maida ita bayansa ya fara takawa da nufin ya tafi ɗakin Hajar ɗin yaji ta riƙe hannunsa gam, yana juyowa idanunsu suka sarke cikin na juna hawayen dake maƙale a cikin idanunta ne suka samu nasarar zubowa girgiza masa kai tayi da sauri Alamar karya je, ba musu ya tsaya chak yayinda ko wace gaba ta jikinsa tayi sanyi.
Mom ya kalla da shanyayyun idanunsa yace "pls mom bring her hijab zamu wuce school ɗin da ita. Ba musu mom ta juya ɗakinsu ta ɗakko mata Hijab ɗin Zeeyadah Maroon dogo ta kawo mata tareda sanya mata, sosai Hijab ɗin ya karɓi ta tareda baiyana ainihin kalar Hasken fatarta hannunta ya kama suka fice daga falon ba tareda ya lura da noƙewar da takeyi ba alamar ya sakin mata hannu.
Har parking space suka isa a haka yana riƙeda hannunta se faman murza idonta takeyi da ɗaya hannun alamar tayi kuka sosai Guards ɗinsa dake tsaye curko-curko ta kalla majiya ƙarfi dasu da sauri ta koma bayansa ta maƙale tana raba idanu, murmushi yayi tareda fito da ita daga bayansa ɗaya cikin guards ɗin ya taho da sauri ze buɗe masa ƙofar motar ya dakatar dashi ta hanyar cewa " leave it I will opened for her don't worry is my duty as from today insha Allah. Edyan ya faɗi hakan yana ƙara faɗaɗa murmushin sa
Ƙura masa idanu tayi tana kallonsa musamman yanda yake motsa ɗan ƙaramin Cute pink lips ɗinsa, sosai taji ya burgeta har hakan yasa ta shagala da kallonsa a ranta tace " Handi mim boni shi kuma haka yake komai nasa me kyau ne. Hure mata idanu yayi da iskar bakinsa take ta dawo cikin haiyacin tana wani lumshe idanu kamar mejin bacci sunkuyowa yayi dabda tsayinta yace " why are you looking at me like that Mulaikha? Ya faɗa yana kallon dogayen zara-zaran gashin idanunta da suka wani irin mammanne da junansu sabida danshin hawayen daya jiƙasu. Turo ɗan ƙaramin red lips ɗinta tayi waƴanda suka ɗan fara bushewa Kaɗan ta kalli ƙasa jan hannunta yayi ya kaita bakin motar ya buɗe mata cikin Huskey voice ɗinsa yace " shiga.
Ba musu ta ɗaga ƙafarta da ƙyar cikin wani silifas me yawan igiyoyi ƙirar companyn Binci, gabaɗaya ji take kamar babu takalmi a ƙafarta ita babbar damuwarta ma shine yanda takalmin yake wahalar da ita wajen yin tafiya kamar zatayi kuka ta zauna hijab ɗin ɗukya takura mata dabida rashin sabo.
Rufe mata ƙofar yayi sannan ya zagayo ta ɗaya ɓangaren ɗaya daga cikin guards ya buɗe masa motar ya shiga ya zauna daga gefanta sannan motocin suka fice daga gidan Gabaɗaya, sosai takebin ko ina da kallo a ranta tana mamakin yanayin garin da kuma tsarinsa gani take kamar tamkar a wata duniyar ta daban take ba wadda take ciki tun farko ba, jikinta ne ya fara rawa sabida yanayin irin gudun dataga suna tsalawa yasa ta matsa kusa dashi sosai tareda damƙe hannunsa cikin nata, murmushi yayi sannan yace "look mulaikha babu abinda ze sameki just relax I'm with you kinji? Kamar taji abinda yace yasa ta ɗan saki jikinta
Ganin suna shirin ɗaukar hanyar office ɗinsa dake ministry of finance yasa yace "no banan zamu fara zuwa ba School ɗinsu zeeyadah zamu fara zuwa zayi mata registration, cikeda girmamawa wanda kejan motar ya amsa da to ranka ya daɗe cikin mintunan da bazasu gaza 5 ba suka iso bakin get ɗin makekiyar makaranta wadda akayi rubutu kamar haka *_AL-FALAQ INTERNATIONAL SCHOOL_* central Area. Ciki suka shiga suka faka sannan ya fito cikin takunsa na isa sa ƙasaita yana gyara zaman rigar dake jikinsa ya buɗe mata ƙofar ta fito se faman kalle-kalle takeyi ya kama hannunta suka fara takawa a hankali, yanayin yanda take tafiya yake kalli tamkar wadda ake koyawa sabida yanda takalmin ƙafarta ke wahalar da ita sunkuyawa tayi tareda cire takalmin ta ringumesu a ƙirjinta da ɗaya hannun tana jiran su tafi, kalle-kalle ya fara yana sannan ya dubeta yace "ajiye kisa . Kamar zatayi kuka ta kafeshi da ido so take tayi masa magana amma bazata iya ba don batasan me zatace masa ba.
Ganin bata da niyar maganar ne yasa ya karɓi takalmin ya ajiye mata a saitin ƙafarta yace "oya wear it. Har zata turo masa baki se kuma taga ya harareta ba shiri ta fasa. Har suka shiga principal office ɗin hannuta na cikin nasa
Nan da nan ya karantawa principal ɗin ƙudirinsa na sanyata a makarantar sosai shima yayi farin ciki da hakan tareda tambayar sunan ɗalibar, Shiru Edyan yayi yana tunanin sunan daze sanya mata a matsayin na mahaifinta amma ya rasa samun matsaya kawai seya kalli principal ɗin yace "her name is Mulaikha Edyan Edriss. Nan take kuwa akai mata rigista da wannan suna tareda bata Uniform da duk wasu abubuwan da ɗalibi ke buƙata na makaranta.
Nan take ya biya kuÉ—in komai sannan yay salama da principal É—in akan gobe zata fara zuwa makaranta inda zata kasance a cikin jerin É—alibai Æ´an jss 1
Koda suka bar makarantar office ya wuce da ita sannan ya haÉ—a mata tea da kansa daya fahimci tanajin yunwa. Se wajen 4pm ya tashi daga office seda suka biya da Sahad store dake Garki ya jibgar mata siyayyar kayan sawa wanda duk suka kasance dogayan riguna donya fahimci sunfi mata daÉ—in sakawa sannan suka wuce gida.
****
Gidan Alhaji Abdulwahab kuwa wata irin rayuwa akeyi mara daɗi tamkar ba wannan Ahalin ba wanda suka saba rayuwasu cikin farin ciki da walwala ba, sosai Ummie take ɗaurewa Abie fuska ko part ɗinta ya shigo sam batabi ta kansa balle har maganar fatar baki ta haɗasu, wani irin haushinsa takeji tareda ƙunar zuciya idan ta tunada irin cin fuskar dayayi mata a rayuwa ta hanyar damƙata a hannun hukuma batareda yayi mata uziri ba ko kaɗan, yauma kamar kullum zaune take a makeken falonta suna hira da Baba Hajara Abie ya shigo perlourn, sanye take cikin wata doguwar riga milk colour wadda taji uban stons masu ɗaukar idanu gamida sheƙi, kallo ɗaya zakayi mata ka fahimci ita ɗin ma'abociyar sanya dogayen riguna ce domin kuwa sunfi komai yawa a cikin kayanta, tunda ta kalleshi so ɗaya ta ɗauke kai bata ƙarabi takansa ba waje ya nema ya zauna akan ƴan ubansun royal kujerun da sukayima parlourn ƙawanya sannan ya dubi Baba hajara yace " don Allah Baba bari nayi magana da Aishat.
Baba tayi murmushi tace "to ranka ya daɗe ta faɗa tana miƙewa daƙyar sannan ta fara takawa a hankali tabar perlourn. Tana fita Abie ya miƙe daga inda yake zaune ya dawo kusa da ita tareda sauke Ajiyar zuciya yace "Aisha kowani ɗan Adam a Rayuwa ajizi ne kuma ze iya aikata badaidai ba a kowani lokaci, nasan ban kyauta miki ba ko kaɗan tunda harna kasayin uziri a gareki akan laifinda har yau zuciyata bata gama gamsuwa da cewar kekika aikata ba! Nasan zaki dinga kallona a matsayin mutum me son kansa dayawa amma kuma ta wata fuskar koda kece a matsayina abinda nayi shi zakiyi Aishatou, sannan kuma ni'a tawa wautar ba komai ne yasa na aikata haka ba face zallar sonda nakeyiwa gudan jina tareda ƙoƙarin ganin nayi masa adalci a matsayina na uba a gareshi wanda Allah ya damƙamin Amanarsa... "Hmmm Abdul kenan ni wato ba amana bace a gareka sannan kuma niba iyayene suka haifeni ba tunda har ka iya ɗaukata ka miƙani ga hannun hukumar daba ta ƙasarmu ba duk a bisa zargin na ciyar da ɗanka guba, ni'a zatona koda a labari kaji cewar ni Aisha zan iya kashe koda dabbace wllh zakayi kokwanto a kai tunda har kafi kowa sanin Halaiyata da ɗabi'una Abdul amma se gashi abin takaici harda kai aka ɗaukeni aka ɗamƙani ga hukuma suka azabtar dani duk akan laifinda bani na aikat.......... Wani irin kuka ne yaci ƙarfinta yasa dole tayi shiru ta kasa ƙarasa maganar sabida yanda kukan baƙin cikin abin ya turniƙeta.