Sashe 25
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar zuciya mom Edriss ta saki sannan tace "no like that sweetie I'm just feel like there's definitely something behind the Fulani's girl É—in ne thats why I look so shocked. Dariya Edriss yayi yace "pls mom ki manta da wannan maganar babu komai a tareda ita se alkhairi insha Allah wllh mom tausayin yarinyar nakeji because she's to young like Sis Zeeyadah. Ya faÉ—a kamar ze sakin mata kuka
Shiru Mom Edriss tayi tareda maida hankalinta ga makekiyar Tvn bangon dake manne a cikin falon, miƙewa Edriss yayi tareda faɗin pls mom ki shirya zuwa 4pm insha Allah semuje Hospital ɗin ki ganta. Ya faɗa yana kallon ƙofar falon sabida motsin dayaji a gurin
Hajar ce ta shigo cikin Shigar doguwar rigar material Baƙi wuluk wadda tai bala'in bin jikinta, sosai kayan sukai bala'in karɓar jikinta kasancewarta farar fata sedai a ɓangare na Addini sam shigar datayi bata dace da koyarwan Addinin mususulci ba, taɓe baki Edriss yayi yana kallonta yace "hey meye haka kekuma kamar wata ƴar babyn Roba?
Hararanshi tayi tareda zama a kusa da mom kamar zara shige jikinta tace "uhm ai dama kai ya Ediyan ɗinan komai sekayi magana baka gani kayi shiru. Ta faɗa tana ƙunƙuni a ranta kuma tace "baƙauye kawai. Wani shegen kallo ya watsa mata lokaci guda kuma ya saki muskilin murmushi yace "look at you don Allah tayama za'ai Zafsy ya soki (muzaffar)? Wllh mom yarinyar nan babu namijin daze sota a haka jibeta fa sekace ɗiyar mutannan gabashin Ameerica. "gaya mata dai ya Edyan kullum gani take kamar tafi kowa wayewa sabida Dady ya kaita ƙasar England tayi karatu. Zeyadah dake sakkowa daga saman sters ta faɗi hakan tana dariya, Zeeyadah ƙanwa ce ga Edriss uwa ɗaya Uba ɗaya kamar yanda hajar ma ta kasance ƙanwa a gareshi, Edriss shine babba sannan Hajar se kuma Zeeyadah wadda ta kasance Auta, mahaifinsu Alhaji Adamu babban ɗan sanda ne wanda a yanzu yake taka matsayin IG a nan ƙasarmu ta Nigeria, a kwai shaƙuwa sosai a Tsakanin Edriss da Sisters ɗinsa Hajar da kuma zeeyadah sedai shaƙuwar dake tsakanin Zeeyadah da Edriss ya shallake duk yanda me karatu ke zato da kuma tsammani, shiyasa take kiransa da Ediyan a madadin Edriss. Hakan ya samo Asaline da ƙuruciyar Zeeyadah wannan shine mafarin komai.
Itadai Mom Edriss jinsu kawai takeyi amma hankalinta naga wannan yarinyar da ɗanta ya kira da fulani girl. Haka kawai takejin zuciyarta na rawa gabaɗaya ta rasa makama babbaɓ burinta shine tayi ido huɗu da wannan yarinyar kota samu nutsuwar zuciya.
*****
India 🇮🇳
Bayan Abie sunbar Asbitin da muzaffar ɗin ke kwance basu dire ko ina ba se magarƙamar da aka sanƙame Ummie a ciki, nan take bada ɓata lokaci ba ya nemi da a tura case ɗin babban ofishin jakadancin Nigeria dake ƙasar indian kasancewarsu ba ƴan ƙasa ba. Be wani sha wahala ba suka amince da hakan tareda tura case ɗin can kamar yanda Abie ya buƙata
Muhammad Kareem Ahmad shine wanda case ɗin Ummie bisa yunƙurin kisan muzaffar ya faɗo hannunsa, gyara zaman farin glashin dake manne a idanunsa yayi tareda gyara zamansa bisa hamshaƙiyar lallausar kujerar dake cikin katafaren office ɗin sannan ya dubi Abie yace" ina evidance ɗin da Asibiti suka baku wanda ya tabbatar da cewa Guba yaron yaci?
Miƙa hannu Abie yayi ya karɓi takardun dake hannun Mom wadda tunda sukabar Asbitin take kuka ya mikawa Muhammad kareem Ahmad su, ƙurawa takardun idanu yayi yanabin komai daki-daki cikeda sanin kan aikinsa kimanin wani lokaci me tsayi sannan ya dubi Abie cikin ido yace
"haƙiƙa wannan al'amarin zan iya cewa a kwai tarin sarƙaƙiya a cikinsa wanda idan bamu maida hankali ba zamu iya zartar da hukunci ba'a muhallin daya dace ba Alhaji Abdulwahab, dole ne mu zarfafa buncike har mu gano gaskiyar lamarin nan, a sakamakon da likitocin Asibitin da yaron yake kwance suka bayar ya nuna cewar gubar bata daɗe a cikin jikinsa ba ta fita sannan kuma iskar daya shaƙa kafin yaci abincin ita kanta a gurɓace take don haka dole ne mu ƙara samun cikakken bayani akan wannan case ɗin na Hajiya Aisha.
A wannan takin ita kaÉ—aice zata iya fitar damu daga shakku. Ya faÉ—i hakan yana kallon wani matashin saurayi yace "kace musu su shigo da me laifin nan zata amsa min wasu tambayoyi dazanyi mata. Juyawa matashin yayi a hanzarce ya fice cikin Æ´an mintunan da bazasu gaza 2ba aka shigo da hajiya Aisha hannunta É—aure cikin ankwa idanunta duk sun jeme sabida kuka, kallo É—aya zakayi mata ka fahimci cewar bata cikin nutsuwarta ko kaÉ—an...
wani irin kallon tsana mom take binta dashi har Ummie n ta zauna a kujerar da aka nuna mata, tunda ta shiga bata É—aga kanta ba don batasan da idon da zata kalli Abie ba
Kallon tsaf Muhammad kareem Ahmad yakebin Ummie dashi cikeda son tabbatar da abinda yake tunani a kanta dannan yace "Hajiya Aisha shin zaki ya baiyana mana abinda ya faru a wannan ranar da kika ciyarda É—an mijinki guba a cikin abinci?
cikeda dakewar zuciya tace "Ae zan iya tunawa ranka ya daɗe, a wannan ranar da kaina na dafa abincin dazan saukeshi dashi bayan na kammala dafawa na jera a kan daining ina jiran isowarsa na buɗe kular Abincin danasan yafi so na zuba masa guba a ciki tayanda zeci ya mut....... Wani irin Kuka ne ya taso mata dole yasa tayi shiru da maganar ta shiga rusar kuka. Wani irin tuƙuƙin baƙin ciki ne ya tasowa Abie a lokacin dayake kallonta cike da tsana yace "Muhammad don Allah Zan roƙeka alfarma a karona farko ina roƙonka don girman Allah ka tura case ɗinnan gida Nigeria ta yanda za'a hukunta wannan baiwar Allah butulu da tushe.
shiru Muhammad yayi bakajin sautin komai sena kukan Mom, cikin muryar kuka mom tace don Allah ka taimaka mana Ranka ya daÉ—e plssssss. Mom taja plss É—in kamar zata shiÉ—e
Kamar bazece komai ba ya kalli Abie yace "naji duk batunku sedai bazamu amince ba harse munga yanayin jikin yaron, bazeyu ku tafi ba harse ranar da yaron ya dawo cikin haiyacinsa ta hakane kawai zamu iya tura ƙararku zuwa gida Nigeria Inyaso sesuku shiga kotu........
Godiya mom ta dingayi masa sannan suka masa sallama itakuma hajiya Aisha aksake maida ita magarƙama aka kulle.
Ko kaɗan bata dana sani aka abinda ta aikata gani take abinda tayi shine daidai, dukda cewar a tsare take a hannun hukuma wllh seta koyawa Hajiya saratu hankali tayanda zata sanyata cikin baƙin ciki fiyeda zato koda kuwa za'a yanke mata hukuncin kisa ne gabaɗaya. Ta ƙare maganar tana murmushi wanda yafi kamada na takaici
*_GHANDY HOSPITAL ðŸ¥_*
Dr. Varun ne bisa kan muzaffar hannunsa ɗauke da wata ƙaramar na'ura wadda ya saitata bisa kan cikinsa, gefansa
*Kuyi haquri don Allah da wannan ban samun time ne, da kuji ni shiru gwara na baku update koda kaɗan ne. Thanks 4d lover sisters🥰*
comment
Nd
Share
sushmah💋
[3/3, 5:36 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page :26_*
*_DUK ABINDA ALLAH YA BUÆŠE BABU WANDA YA ISA YA RUFESHI, HAKA KUMA DUK ABINDA ALLAH YA RUFE BABU WANDA YA ISA YA BUÆŠESHI. AL'AMARIN ALLAH HAKA YAKE 🤷â€â™€ï¸_*
*_Ya ubangiji kayi min tsari da duk wanda ke neman ɗaga min hankali mace ko namiji a duniyar yanar gizo🤲, ya ubangiji ka gina min katangar ƙarfe a tsakanina dasu Allah idan ni ban sansu Allah kasansu ya ubangiji kai mana maganinsu don isar manzon Allah SAW🤲_*
*_Masu cewa chubaɗo tace Karku fasa cewa nace kuyita faɗa daga nan har mahadi ya baiyana, ku aiki ya kama tunda gabaɗayan ku babu me wuta bare aljanna da sannu kuma zamu haɗe a madakata✊._*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
Banyi Editing ba🙅â€â™€ï¸
___âœï¸Gefansa kuma wata matashiyar yarinya ce riÆ™e da faranti silver irin wanda malaman lfy ke amfani dashi, abubuwa ne akan farantin dayawa waÆ´anda suka danganci É“angare irin na ciwon muzaffar É—in.
Bayan ya gama scanning cikin nasa ne ya gano cewar a kwai inda gubar ta fara yi masa illa ta ɓangaren liver ɗinsa, nan take ya bada umarnin a turashi zuwa ɗakin tiyata don a tari matsalar dawuri idan bahaka ba tsab ze iya rasa rayuwarsa, a gaggauce aka turashi zuwa ɗakin tiyatar cikin mintunan da bazasu gaza 30ba suka kammala cikin ƙwarewa da kuma yarda dakansu a fagen aikin sannan suka maidashi zuwa ɗaki na musamman.
A haka rayuwa taita tafi still babu wani canji a tareda muzaffar É—in
Nigeria🇳🇬
Edriss ne sanye cikin ƙananan kaya black jeans with write T-shirt gashin kansa duk ya baje harta bayan wuyansa hannunsa ɗauke da mukullin mota ya kalli mom wadda ke gyara zaman mayafin dake jikinta yace "mom amma dai bada waƴan nan yaran zamu tafi Hospital ɗin ba? Ya faɗa yana kallon su Hajar da zeeyadah.
Taɓe baki mom tayi tace "why are you asking me Bayan gasu nan duk da bakinsu? Male baki yayi irin na ajeboters ɗinnan sannan ya fara ƙoƙarin fita daga falon da sauri Zeeyadah tace "pls ya Edyan don Allah zan biku.
Juyowa yayi yana kallonta kimanin wasu mintoci sannan ya sakin mata murmushi yace "ok amma da sharaÉ—i babu yawan surutu kinji ko? Da sauri tayi nodding kanta alamar ta yarda da sharaÉ—insa.
Mom na miƙewa Zeeyadah ma ta miƙe tana gyara rolling ɗin kanta sannan ta kalli Hajar tace "Aunty ke zaman gida ya kama mukam kinga tafiyar mu. Wata uwar harara ta watsa mata sannan tace "dama ai sedai ke ɗin tunda kece uwar neman gindin zama da cusa kai. Hajar ta faɗa tana jan wani uban tsaki
Tun kafin ta ƙara wata magana mom tace "wllh Hajar zakici Uwarki dani a falon nan tunda ke rashin kunyar taki kullum ƙara yawa takeyi a madadin ta ragu, to wllh nida kaina zan sauke miki duk abinda yake kanki. Mom ta faɗi hakan yana zuba uban huji gwalo zeeyadah tayi mata sannan taja hannun mom sukai gaba abinsu.