Sashe 50
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_____âœï¸A É—an wannan taqin abubuwa dadama sun faru masu daÉ—i da kuma marasa daÉ—i, lokacin da zuciyarta ta gama tabbatar mata da cewar lallai muzaffar ya tafi a irin yanayin data gama tabbatarma da kanta cewar baze sake waiwayarta ba se kawai ta sake fashewa da wani irin kuka wanda it kaÉ—ai tasan ma'anar abinta, haqiqa ita kanta tasan bata kyauta masa ba musamman data nuna masa halin ko'in kula a lokacin datasan yana matiqar buqatar hakan, to Amma yata iya bazata iya barin Edyan ba sabida ya haskaka rayuwarta ta É“angarori da dama. Don haka kowa yanada mahaimmancinsa a idanunta da kuma zuciyarta.
      *******
Æangaren Edyan da abokanan tafiyarsa kowa ya isa gida lfy haka kuma kowa da abinda zuciyarsa ke tufka masa ta É“angaren abinda ke wakana a zukatansu, lokacin da Edyan ya isa gida Direct part É—insa ya nufa tareda faÉ—awa toilet ya sakarwa kansa ruwa me zafin gaske sabida gajiyar dake taredashi, ya jima a toilet É—in sannan ya É—aura alwala ya fito É—aure da wani babban towel wanda ya tsaya masa iya digadigansa, ko mai bai shafa ba ya BuÉ—e tangamemiyar drower É—insa dake manne a jikin bangon É—akin ya fara bin side É—in inda qananan kayansa suke, wata riga mara nauyi ya É—akko da wandonta mallakin companyn Pajamas ya saka sannan ya tada sallar dake kansa, yana idarwa ko tasbihi beyi ba ya miqe ya hau kan makeken gadonsa sabida wani irin bacci dake muqurqusarsa, cikin mintuna kadan bacci mai nauyi ya É—aukeshi.
Al'amarin Muzaffar kuwa tun bayan dawowarsu gabaɗaya zuciyarsa ta gaza samun nutsuwa sabida tarin damuwar dake kwance a qasan zuciyarsa, duk hada-hadar dayakeyi daurewa kawai yakeyi yana gabatar da wasu abubuwan don haka yay wata iri Rama wadda sedata girgiza Mommy, dukda irin damuwar dayake ciki sam be fasa gudanar da yanayin aikinsa ba don haka nasarori kullum qara samuwa suke a sanadinsa.
Zaune yake a cikin hamshaqin office ɗinsa yana matsa na'urar laptop ɗin dake gabansa, kallo ɗaya zakayi masa ka fahimci he is doing something important on his system ɗin. Ahankali take takowa cikin takunta na isa da qasaita harta samu nasarar tura qofar glass ɗin dake office ɗin, da hanzari sectary ɗinsa ya nufota yana faɗin "I'm sorry ma'am but my boss said he don't want to see any client karnabar kowa ya shiga senan da 1 hour. tsayawa Hajar tayi jikinta duk a mace sabida tasan halinshi sarai muddin ya faɗi abu aka saɓa tofa bashida sauqi ko kaɗan ta wannan fannin.
Makeken glass ɗin dake manne a fuskarta ta zare tareda ɗaga qafafunta ta nufi gurin da aka tanada don zaman baqi masu jiran iso idan sunzo, badan ranta yaso ba ta zaro wayarta tana wani latsawa tamkar babu abinda ke damunta. Tana nan zaune Ta hangi fadilah cikin shigar wata arniyar baqar suite with street siket se faman walwalin baqi takeyi, kanta kuma ɗaure cikin rolling irin na mutanna qasar misrah a nitse take takowa cikeda nutsuwa tamkar ba stubborn Fadilah ɗinnan ba me shigen nuna isa da kuma wulaqanci ba, Direct office ɗin ta shige hannunta ɗauke da wani file ko lura da Hajar dake zaune gurin batayi ba.
Ta jima a ciki sannan suka fito taredashi hannunsa bisa kafaɗar Fadeelah ɗin suna dariya, still tayi tana kallonsu ba tareda sun lura da ita ba fadilah ne ta kalleta lokaci guda kuma ta zaro ido tace "oh Hajar long time no see ya kk?  Ta faɗa tareda matsawa ga Hajar ɗin wadda ta kafe Muzaffar da wani mayen kallo kamar zata cinyesa ɗanye, wani irin masifan kyau taga yayi mata a cikin Royal blue ɗin Korean suit ɗin dake jikinsa wadda tai masifan karɓar jikinsa. A dabuce ta saki murmushi Ba tareda ta iya furtama Fadilah dake tsaye komai ba.
Kallonsa Fadilah tayi tace "Yaya lemme back to my office I have a client that are still waiting for me. Ta faɗa tareda barin gurin tana dariyar yanda taga ya wani sauya fuska duk sabida ganin chiwebegum ɗin nasa kamar yanda take kiran Hajar ɗin dashi.
Kamar zatayi kuka ta qaraso gurin da yake tsaye ta kafeshi da mayun idanunta tana kallonshi tace "kayi haquri my ster kawai bazan iya zaman jiranka har zuwa lokacin da kasawa ranka zakazo gidan mu bane, kwanaki can da daɗewa kace min zakazo gida muyi magana amma kum......... Kuka ta sakin masa sabida yanda takjin ciwon abin a ranta.
Ɗan wara manyan idanunta yayi sabida yanda ta mugun bashi mamaki, hannunsa yasa ya dafe kansa tareda firzar da wani irin iska mai zafi daga bakinsa yace "look Hajar I don't want any trouble plz oya tashi muje badai rashin zuwa gidanku bane kawai matsalar ? To muje .  Ya faɗa yana nuna mata hanya
Takawa ta farayi tana share hawayen dake sakko mata suka fito farfajiyan companyn, kallonsa tayi zatayi magana ya dakatar da ita ta hanyar cewa"ki shiga motarki zan biki a baya banson problem, juyawa tayi da sauri ta shiga motan ta sannan shima ya shiga nasa guards ɗinsa na take masa baya a haka har suka isa gidansu Hajar Ɗin ya ɓalle murfin motar dayake ciki ya kalli Solomon yace "ku jirani a nan base kun shigo ciki ba nan da 5minute zan fito insha Allah.
Be jira cewarsu ba ya tura qofar get ɗin ya shiga cikin gidan, a hankali yake takawa cikin takunsa na isa da jinkai harya isa maine qofar da zata sadashi da pard ɗin Mom Edyan ba tareda ya tsaya ga hajar wadda ta ƙwafe a guiding tana jiran ya qaraso susha hirar love ba.
A nitse ya shiga falon da sallama tareda fara qoqarin zare rufaffan takalmin fatar dake qafarsa, dakatar dashi Mom tayi ta hanyar cewa bar takalmin ka ka shigo dashi son. Ta faÉ—a tareda yalwata murmushin fuskarta
Cikeda kunya ya durqusa har qasa yace "mom ina yini?    "lfy lau muzaffar yau kaine a gidan namu? "ae wllh mom nine dama nazo ne nayi muku godiya bisa ɗawainiyar da kukayi da Rabi'atou.  Haɗe rai mom tayi ta sake kallonsa tace "banda abinka muzaffar Ai rabi'atou ƴa take a gurina koda ace babu alaqar jini a tsakaninka da ita, haka kuma bamuyi mata don ka gode mana ba komai mukayi mata wllh munyi mata shine don Allah badan neman jiran saka mako ba.
Shafa gefan kansa yay cikeɗa da kunya sannan yace "mom Edyan yana nan kuwa?  Ba tareda ta kalleshi ba tayi murmushi tace yana part ɗinsa be jima da dawowa daga office ba. Zeeyadah ce ta shigo falon hannunta ɗauke da flet wanda ke ɗauke da fruite a ciki, da sakin fuska gamida girmamawa ta iso falon tana faɗin sannuda zuwa ya muzaffar yau kaine a gidan namu?
Murmushi yayi mata wanda ya qarawa fuskarsa kyau yace "yeah. Murmushin dake kwance kan fuskarta ta qara faɗaɗawa tace "your highly welcome.
Miqewa yayi tareda faɗin "thank you dear kafin yama mom sallama ya nufi part ɗin Aminin nasa Edyan, a hankali yake tafiya zuciyarsa ɗauke da wani al'amari wanda yakejin masifar nauyinsa tamkar an ɗora masa gingimemen dutse me girman gaske, ko kadan bayaso mace ta shiga tsakaninsa da Babban Amininsa shiyasa yake qoqarin ganin ya yaqi al'amarin dake ransa gameda Edyan ɗin, yana matiqar martaɓa Edyan tayanda yakejin cewar qimarsa takai ya iya sallama masa komene muddin hakan zai sanyashi farin ciki koda kuwa ace Rabi'atoun ce kuwa.
A hankali ya murÉ—a babbar qofar dake falon tareda kunna kai ciki, babu kowa a falon se Tv dake ta faman aiki don haka Direct ya nufi qofar bedroom É—insa, da sallama É—auke a bakinsa ya tura qofar tareda sauke manyan fararen idanunsa Akan kowace kusurwa dake cikin É—akin, sakin qofar yayi ya Still yaci gaba da takawa zuwa cikin É—akin harya isa bakin makeken gadon dake É—akin ya zauna yana me zubawa qofar toilet É—in dayaji zubar ruwa idanu.
Seda ya kwashe kimanin 3minute zaune sannan Edyan ya fito sanye cikin farar jallabiya yana sauke hannun rigar zuwa qasa da alama Alwala yayi, kafeshi da ido muzaffar yayi batareda yace dashi qala ba, murmushi Edyan yayi tareda qarasowa ga aminin nasa ya zauna daga gefansa yana me qara yalwata murmushinsa yace "anya kuwa idanuna daidai suke nuna min kokuwa dai gizo kake min? Idan har zan iya tunawa daidai rabonda mu haɗu irin haka tun a Gyambu. Ya faɗa yana dafa kafaɗun muzaffar ɗin wanda ke kallosa har yanzu baice qala ba
Ajiyar zuciya ya sauke me nauyin gaske sannan yace "nazo ne kawai na ganka nima sabida inaji a jikina cewar Nayi Kewarka Edyan !!!  Muzaffar ya faɗi hakan yana kallon Edyan ɗin yana murmushi shima, amma kuma a ransa yana me tausayawa Edyan ɗin sabida wata shegiyar rama dayayi wanda yake da tabbacin cewar irin damuwar dake addabarsa kullum a zuciyarsa irinta ce ke addabar Aminin nasa Shima, take wani irin tausayinsa yay masa dirar mikiya a ransa.
Seda suka ɗan taɓa hira kimanin tsahon mintuna 5 sannan nuzaffar ya miqe yana murmushin qarfin hali yace "zan wuce gida zuwa anjima mayi waya ko?
Ajiyar zuciya Edyan ɗin yaɗan sauke sannan yay murmushi cikeda qarfin hali yace "ok thank you so much for the visit. Kallon tsaf muzaffar yay masa sannan ya dafa kafaɗunsa lokaci guda kuma ya fice daga ɗakin cikin takunsa harya ɓace idanun Edyan na kansa a ransa yana me tausaya masa shima.
Koda ya fita direct guiding ɗin ya nufa inda yake da tabbacin cewar Hajar na gurin tana Aikin jiransa, tunda ya nufo gurin ta kafshi da idnu tamkar zata haɗiyeshi sabida so harya samu guri ya zauna still tana kallonsa, yana zama ya sarqe qafafunsa ɗaya kan ɗaya sannan ya dubeta a karon farko a rayuwarsa yace "Hajaaaar!