Sashe 3
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da fara'a ya dubeta yace " Matso kusa dani mana Rabi'atou na. Cike da fara'a ta qarasa jikn Baban nata cike da soyayya ta faÉ—a jikin sa Tana murmushi,
Tare sukayi Karin kumallon Safen dashi bayan sun gama ne suka fito tare Da ita Yana riƙe da hannunta A waje sukaci karo da Laure tana ƙoƙarin sauke ruwan zafin dake kan murhu. Hade rai Tayi kamar taga mutuwar ta Sannan ta ɗauke kai daga barin kallonsu,
A dan tsorace Rabe ta gaisheta, seda ta faki idon moddibo sannan ta watsawa Rabe wani ɗan iskan kallo Wanda hakan yasa da sauri Rabe ta koma bayan moddibo ta Ƙanƙameshi.
bece komai ba ya kama hannunta suka fice daga Gidan Ko waiwayen laure beyi ba
Suna fita garken Shanu suka nufa dan su fita kiwo,
A nitse ta kalli Moddibbo tace "Baba yau ni kaɗai zani kiwo Base mun tafi tare ba kaga se mu raba shanun Gida biyu Keman, kai kayi hanyar gabas nikuma nabi yamma idan muka dawo se'a ga Shanun waye sukafi Ƙoshi Idan mun dawo ?
Cike da kulawa yace mata to muje sena raba mana, da sauri take binsa cike da zumudin zata kiwo ita kaÉ—ai,
Basu wani ɓata lokaci ba ya raba Musu shanun gida biyu ya Tisa nasa yay gaba itama tayi gaba Da nata, seda yay mata kashedin ta kula da kanta sosai kuma kada tayi nisa sosai Kuma banda bin titi sbda ya tsani bin titi A rayuwarda tunda ya rasa Ƙaninsa Zakhariya.
Tafiya take Hankalinta a kwance kallo É—aya zakayi mata ka Fahimci tana cikin farin ciki mara misaltuwa, Yawo sukaitayi a Dajin Suna karaÉ—e ko ina, Har suka shafe kimanin Awanni a cikin Dajin seda suka ÆŠauki lokaci Me tsayi sannan Rabe ta lura Da lokacin zuwa makarantar ta Yayi,
Dole Yasa ta kora shanun suka kama hanyar gida Badan Ranta yaso ba.
koda ta dawo seta fahimci babanta be dawo ba, Saɓanin kullum Lokacin daya saba dawowar, tambaya ɗayace keyi mata yawo a kwanyar kanta shine "meyasa Har yanzu Babanta be dawo Gida ba??
Æangaren moddibo kuwa Tafiya kawai yake tareda shanun Amma sam hankalinsa naga É—iyarsa wadda ya tura daji da shanu batareda ya haÉ—ata da kowa ba, addu'a kawai yakeyi Allah ya tsare mas ita da ikonsa, daidai kan kwanar daze yanka ya É—auki hanyar Ya hangi mutum kwance Ƙasan wata Æ™atuwar bishiyar Marke, Be kawo komai a ransa na harya Æ™araso jikin bishiyar kasancewar ta gefanta ze Ratsa ya kama hanyar gida Seyayi zaton ko hutawa Mutumin keyi sabida hali na tafiya amma daya Ƙaraso seyaga sabanin tinanin sa,
Yaro ne matashi sanye Cikin wata Dakakkiyar shadda light blue an masa dinkin Muhammed se faman yararin tsada da kyau takeyi kansa babu hula An Kafta masa wani Ƙaton Sara Daga gefan kansa ta hagu, hakama Ƙirjin sa da kuma bayan sa, gefan cikinsa kuma Alamace na sukar wuƙa babu abinda ke zuba a jikinsa se
jini.
dik da saran dake jikin sa hakan baze hanaka fahimtar kyau Da tsarin Halitta irin na matashin ba, cikin sauri moddibo ya Ƙarasa kusa dashi ya dago shi Lokaci guda kuma ya ɗora yatsunsa a saitin Wuyansa dedai babbar jijiyar dake kai saƙo zuwa ƙwaƙwalwa a nan ne ya fahimci Da sauran numfashi A taredashi, sabida tsabar Rikicewa yama rasa ta Inda ze fara bashi taimakon gaggawar,, (Emergency treatment )
Can wata dabara ta faɗo masa, nan da nan Moddibo ya Ɗaga matashin da ƙarfin tsiya Ya Dorashi a bayan Ɗaya daga cikin shanun ya Ɗaure shi Tamau a jikinta ta yanda baze faɗi ba Sannan ya nufi hanyar gida,
Sun jima Suna tafiya sannan suka Ƙara so gida.
a Ƙofar gida suka hadu da Wadda tun dawowarta taƙi yarda ta shiga gidan ta kafa ta tsare A waje tana jiran dawowar Modibbo,
Da sauri moddibo yace ta shiga da shanun cikin garke Ta ɗauresu ba tare da ta kula da mutumin dake ɗaure a bayan saniyar ba tayi gaba, da Ƙar moddibo ya kwanto shi daga jinkin saniyar Yayi hanyar dakinsa dashi, suna shiga ya kwantar dashi akan tabar marsa Sannan ya mike ya Ɗakko Boronsa dayake sa magani A ciki ya ajiye Ta daga gefe Sannan ya Ɗakko wata Ƙarya ya ajiye Wadda ke ɗauke da Ƙaho da kuma Aska a ciki se wani garin magani da kuma wasu manyam ganye masu kimanin girman tafin hannu duk a cikin ƙwaryar.
take moddibo ya Ya ɗauki wannan Askar ya shiga yanka rigar dake jikin matashin "Subahanallah Shine kawai abinda Moddibo Ya iya firtawa Kenan sabida yanda yaga jini ya taru a gefan Ƙirjinsa Da kuma irin saran Rashin Imanin da akayi masa, da alama seda aka dake shi sannan aka sareshi Wanda hakan ya bashi tabbacin Kashe matashin ake ƙoƙarin yi,
A nitse ya dauki Askar ya daidaici gurin da Æakin jinin ya taru sannan ya yanka nan da nan Mataccen jini Daya taru a gurin ya fara fita, a hankali ya shiga goge mai Jinin har seda ya gama gaba ÆŠaya sannan ya shiga samai magani a jikin raunukan Dake jikinsa.
bayan ya gama sa masa maganin ne ya fito yana kwaɗama Laure kira, jikinta na rawa ta Ƙaraso tace " gani mlm Lafiya dai ko?
Be kulata ba Yace " maza ki kawo min ruwan zafi Yanzu-yanxu jiki na rawa ta tashi ta hada wuta ta Dora Masa ruwan zafin......
Sushmah💋
[3/3, 5:22 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_WRITING BY :CHUBAÆŠO_*
*_Page:4-5_*
_____âœï¸Ta É—an É—auki lokaci kamin ta kawo ruwan zafin sabida sha'anin itace a lokacin Damuna a kwai wiyar sha'ani, dakyar ta samu wutar ta kama sannan ta É—ora Ruwan se faman minta takeyi ba'a jimaba Ruwan ya tafasa,
Wata ƙatuwat ƙwarya ta ɗaukko ta juye masa ruwan zafin a ciki sannan ta ɗauka ta nufi dakinsa dan ta kai masa ruwan.
Sallama tayi daga bakin ƙofar batareda ta shiga ba sannan yay mata izinin shiga, Ruwan Ya karɓa ya Ajiye a gefe sannan ya ɗakko wani farin saki ya jefa a cikin ruwan zafin seda ya fara hucewa sannan ya ɗakko wani garin magani a ɗaure cikin tsumma ya zuba a cikin ruwan, duk wannan abinda yakeyi ita dai Laure banda kallon moddibo babu abinda takeyi bakinta a cike fal da tarin tambayoyi amma ta rasa ta inda zata fara yin Tambayar.
A hanzarce moddibo ke gabatar da komai sabida matashin ya Rasa jini dayawa, Inna Laure na nan tsaye Rabe ta shigo É—akin tanabin ko ina da kallon Sannan ta kalli Moddibo tace Baba wannan shine mijin daka samo min din?
Be kalleta ba yace "A'a sam wannan bashi bane Raɓe amma na tabbata shima ɗin zezo nan bada jimawa ba.
ya ƙare maganar yana saka yatsansa a saitin inda aka cakawa matsin wuƙa a ciki donyaji ya yanayin zurfin ciwon yake.
Cike da damuwa ta kali Mahaifin nata tace "Nikam baba inajin tsoron karmu taimakishi a ƙarshe ya citar damu tunda bamusan waye shi ba. Ta faɗi hakan tareda leƙa raunin dake jikin matashin
Moddibo be damu da ya bata amsa ba sabda shi gaba daya hankalinsa yana kan wannan matashin burinsa kawai a wannan lokacin be wuce yaga ya ceci Rayuwarsa ba,
Kamar zatayi kuka tace "baba amma wannan daga ganinsa baƙo ne ko dubi irin kayan jikinsa Sam ba irin namu bane?
Itadai Laure batace musu ƙala ba Har Rabe ta kama surutunta sannan ta jefo tata tambayar tace "mlm a ina ka samo wannan yaron? Kai yanzu baka jin tsoron ɗaukko shi nan gaba yazo ya zame mana masifa?
Moddibo ya kalleya yay shiru sannan yayi murmushi yace "haba Laure meyasa kike magana irinta yara ne a ina kika taɓa ganin inda taimako ya zama masifa?
shiru tayi masa tana kallonsa ba tare da tace ƙala ba, daya ga bata da niyar magana seya cigaba da magana nan ya labarta mata komai tin daga Hauwarsa da yaron har zuwa ɗakko shin da Yayi be ɓoye musu komai ba,
Nan da nan idon Rabe ya fara zubda hawaye dama ya lafiyar kura balle kuma tayi Zawo.
Ita ko Laure ko a jikinta balle ma har ta tausaya masa dataga abin na neman isarta seta fice daga ɗakin tana mitar wai moddibo ze jawo musu bala'i daze fi ƙarfinsu.
Shidai be kulata ba sema cigaba da gogewa matashin busashen jinin dake jikinsa da ruwan maganin daya haÉ—a,
Cikin muryar kuka Rabe tace "baba!.
ya É—ago yana kallon ta sedai bece mata komai ba, a hankali tace "dame zan Iya taimaka maka naga yana zubar da jini?
Murmushi Moddibo yayi yace so nake kullum ki dinga yi masa adduar samun lfy kinji shi kaɗaine taimakon da zakiyimin dani dashi? daga masa kai tayi alamar gamsuwa sannan ya dubeta yace "maza kije Rugarsu Bamanga ki Samomin ƙayar ɗinki zanyi amfani da ita yanzun nan.
Da sauri ta juya ta fita daga É—akin zuciyarta fal tausayin matashin Saurayin wanda basusan daga wace nahiyar ya fito ba.
Tana zuwa Rugarsu Bamanga Direct ta nufi inda ƙayar take ta fara karyowa harta cira dayawa sannan ta juyo hanyar gida, koda suka Haɗu da Bamanga ba irin kiran da beyi mata b Amma ta shareshi tayi hanyar gida, dataga ma yanshirin takura mata seta sanya gudu dole tasa ya ƙyaleta
Ko Sallama batayi ba ta shiga ɗakin Moddibo ta ta zube masa ƙayar a gabansa tana nishi tace "baba gashi. Karɓa yayi cikin mintunan da bazasu gaza 5 ba ya fara haɗa naman gurin da aka soƙeshi da wuƙar yana tsirewa da ƙayar harya gama ɗinke ciwukan dake jikin matashin sannan yasa magani a gurin, cikin ikon Allah da hikimarsa kuwa zubar jinin ta tsaya.
Tunda ya fara É—inkin Rabr ke kuka harya kammala, share mata hawayen yayi da hannunsa sannan yace ta tashi ta wuce É—akinta ta kwanta, ba musu ta mike ta tafi É—akin kamar yanda yace mata.
A wannan Ranar dai Rabe batayi wani baccin kirki ba.
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yau matshinnan ya cika sati biyu Cif a gidansu Rabe amma ba abinda alamar farkawa a taredashi haka kuma babu inda yake motsi a jikinsa sedai kawai numfashi, tun suna sa ran farkawarsa har suka cire rai farkawar sa a nan kusa.