Sashe 57
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Sosai Muzaffar yaji daɗin hakan ba kaɗan ba har hakn ya gaza ɓoyuwa a tareda shi, huggin zainab yayi yace "congratulations Qurraty to have my best friend as your husband.
Dariya tayi sannan tace "same to you my handsome bro. Se yamma liqis sannan suka Koma gidajensu gabaÉ—aya.
A haka dai Rayuwa ta dinga tafiya da daɗi babu daɗi har Lavarin haihuwar inna laure ya iso musu cewar ta haihu ɗa namiji amma sedai Ɗan bezo da rai ba, kukan farin ciki laure da moddibo suka dingayi daga bisani kuma suka koma rayuwar daidai kamar wani abu betaɓa faruwa Mara daɗi a tsakaninsu ba
Sosai zumunci ya qullu A tsakanin zuriyar C. P mahaifin Edyan da kuma zuriyar 'Abie sakamakon Auren Zainab da kuma Edyan.
Æan garen Hajar kuwa tayi kuka kamar ranta ze fita a lokacin data samu labarin Auren muzaffar a hakan ma wai da wadda tafi tsana a rayuwarta. Tasha wahala sosai akan sonda take masa har hakan ya kaita ga kwanciya a gadon asibiti , a haka dai ta dinga rayuwa da tabon sonsa a ranta har Allah ya haÉ—ata da wani bawon Allah me suna Ibrahim amma ana kiransa da Khalil, babban É—an kasuwa ne shima a jirgi suka haÉ—u dashi har hakan ya kaisu ga Aure ammafa har zuwa wannan lokacin Namiji É—aya ne a ranta Shine Muzaffar Abdulwahab Abdullah, Haka kuma har duniya ta tashi bazata taÉ“a iya dena sonsa ba!!!!! (Tabbas jarrabawar sosayya sam bata da daÉ—i, ya Allah ka rabamu da son maso wani)
A wannan tsukun Allah ya haÉ—a Fadilah da wani hamshaqin ÆŠan kasuwa kuma mammallakin companyn kansa me Sulah Salahudden sukai Aure, a haka suka dinga gudanar da rayuwarsu a tare sedai tunda sukai auren shiru ne babu batun qaruwa Ta haihuwa a tsakaninsu.
****
Soyayyar da rayukan biyu sukeyi wa junansu kullum qara haɓaka take tana Qara naso, har Allah ya kawo Rabo a tsakaninsu inda Rabe ta haifi zaratan twins Ɗinta maza masu matiqar kamada ubansu, zaso kuga murna Da farin ciki a gurin Abie da mom abin har seda ya fara bawa Ummie tsoro, ranar suna yara sukaci sunan Abdulwahab da kuma Abdulkharim Wato sunan moddibo da kuma na Abie, inda suke kiran Me sunnan Abie da LAMIƊO, shikuma Ɗayan MODDIBO A sanadin haihuwar wannan yara mutanan rugar Ardo suka samu ƴancin da bazasu taɓa mantawa ba inda aka sanya musu matakan tsaro ta ko wani fanni tareda Gina musu wani babban Asibiti da kuma makarantun boko Don suma su tafi da zamani, sosai yanayin garin ya canza daga yanda yake a baya zuwa Wani Hatta fasalin gidan MODDIBO A wannan lokacin za'a iya kiransa da gini na musamman kuma abin kallo A aria ɗin gabaɗaya, A haka rayuwa ta dinga tafiyar musu da cigaba kala2 duk a sanadin Auren Rabe da Kuma Muzaffar ɗinta.
Bayan wasu shekaru
Zuwa yanzu su Lamiɗo da Moddibo sunyi girma sosai don Shekarunsu Ya kai biyar, kana kallon yaran zasu shiga ranka sabida yanda sukai gadon kyau bugu da qari kuma gasu ɓul2 dasu.
Kwance suke kan gadonsu lamiɗo muzaffar ya kalƙeta cike da so yace "ma'am nifa na kasa gane miki A ƴan kwanakin nan wllh jarabarki tayi yaw.......... Bata bari ya qarasa ba ta haɗe bakinta da nasa tana kissing ɗinshi kamar dama her life defined on it, duk yanda yaso karya biye mata seda tayi galaba a kansa zare bakinsa yayi daga nata yace "pls ki bari karfa yaran nan masu ɗan banzan surutu suzo su gan mu haka nan.
Aiko kamar daga sama sukaji muryar LamiÉ—o da Moddibo suna faÉ—a akan cewar LamiÉ—o ya hana Moddibo shiga É—akin shi kuma yace dole seya shiga, a haka iyayen nasu suka iso gurin suna tambayarsu meyake faruwa?
Turo baki Moddibo yayi yace " Mommy bashi ne ba wai bazan shiga É—akin ba, sassauta murya muzaffar yayi yace "LamiÉ—o meyasa ka hanashi shiga?
Turo baki shima lamiÉ—on yayi yace "uhm Dady to ai refreshing kuke kaida Mommy shiyasa na hanashi shiga don karya gank......... Toshe masa baki Rabe tayi se faman raba idanu take kamar tayiwa sarki qarya, gaba É—aya ji tayi kamr zata nitse sabida Kunya gefe kuma mamakin Wayo irin na LamiÉ—o Takeyi
Daka musu tsawa tayi tace " oya go to bed kuma wllh idan na sakejin such words na fita a bakinka irin haka wllh sena dakaku gabaÉ—ayan ku A gidannan !!!!!! Da gudu yaran sukai É—akinsu ba tareda sun juyo ba
Kallonta muzaffar yayi yace "aiga irinta nan kin gani, jawoshi tai jikinta tana wani Narke masa se raba idanu Take tace "pls sweet muje Wllh i need you so badly!
Ba yadda ya iya hkaa ya bita don shima kansa a buqace yake da ita, kullum ya ziyarce ta ji yake tana qara masa garÉ—i tamkar ana qara mata ni'ima ne , babban abinda ke qara masa sonta shine juriyarta Ga lalurarsa da kuma biyayyar ta a gareshi.
Murmushi ya saki sannna ya firtaA filli yace"Haqiqa mace me wayo ita kaÉ—ai ce take gane sirrin biyayyah........
*_Tammat bi hamdillah a nan na kawo qarshen wannna littafi me take BAFULATANA RETURN, Abinda na faɗa daidai Allah ka bani ladansa kuskuren dake ciki kuma Allah ka gafarta min 🤲_*
*Darasin dake ciki kuma Allah ka bamu ikon aiki dashi Amin🤲*
*_Waƴanda na bawa haushi A sakamakon wannan littafi ku gafarceni kunsan ɗan Adam tara yake be cika goma ba Duk yanda kaso ka kyautatama mutane wani bazaka taɓa iya masa ba😊_*
*Semun sake haÉ—uwa daku a cikin sabon littafina me suna*
👇
*MURADIN RAI*
(Abou Hateem)
Camment
Nd
Share
Don't forget to vote on whatpad
Sushmahâœï¸