Sashe 12
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Taɓe baki tayi tana binsa da wani ɗan iskan kallo wanda yafi kamada na rainin hankali sannan tace "meko zan girba wanda ya wuce alkhairi ? Wllh moddibo bazan girbi komai ba a gaba se alkhairi. Ta faɗi hakan tana barin gurin
Da ido kawai Moddibo yabita batareda ya iya furta koda kallama guda ba, ajiyar zuciya ya sauke sannan yace "Ya Allah kayi mana tsari da cutar hassada wadda zata makantar da ganin mu zuwa wani al'amari na daban.
A halin dayake ciki a yanzu abubuwa dayawane suke addabar zuciyarsa wanda shi kansa ya rasa ta hanyar daze iya warwaresu face ya miƙa lamarinsa ga Rabbissamawati wal'ardi!
Hannunta kawai ya kama suka nufi garken shanunsu, shida kansa ya kwance shanun sannan ya kaɗasu suka tafi kiwo zuciyar ko wannanesu a dagule, saɓanin Fulani girl wadda soyayyar muzaffar ta gama zagaye duk wata gaɓa ta jini dake cikin jikinta.
********
Al'amarin muzaffar kuwa sosai yake gudanar da abubuwan dake gabansa yama manta da rayuwar dayayi kimanin tsahon wata uku a wani daji tareda wasu fulani daji masu karamci, shi kansa be fiye samun lokacin kansa ba har aka shafe wata Shida cur yana yawo a ƙasashen duniya don bunƙasa hannun jari da kasuwancin mahaifinsa......... A ɗan wannan tsukun lokacin daga dawowarsa zuwa yanzu baze iya cewa a ga yawan lokacin daya samu na hutawa a taredashi ba.
Amma lokaci zuwa lokaci yakan tunasu har yayi murmushi, musamman ma Moddibo da irin karamcin dayayi masa a rayuwa. Haƙiƙa zuciyar ɗan Adam kan ginu da abubuwa guda biyu na ɗaya shine tuna hacci na biyu kuma hassada, amma me wayo kan iya magancewa kansa cutar hassada ne ta hanyar cusawa kansa yada da dukkan abinda wani yafishi dashi komai ƙanƙantarsa, abu mafi mahimmanci kuma shine addu'a tareda qara himma wajen roƙon Allah akan ya cire maka ciwon hassada komai ƙanƙantarsa a rayuwarka, wllh idan ka ginu akan hakan babu abinda ze dameka koda ko meneneshi😊
Comment
Nd
Share
Sushmah💋
[3/3, 5:23 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page :17_*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
: Ø¨ÙØ³Ù’ــــــــــــــــــــــم٠اَللّه٠الرَّØÙ’من٠الرَّØÙيم
O Allah, we can't escape our return to You. Forgive our sins and accept our good deeds. Let our last days be the best of our days, and make our last sentence on earth be "Kalimatush Shahadah", Ameen
*JUMU'AT MUBARAK TO ALL MUSLIMS UMMAH!!!*
*_O'o naji qorqfinku mabiya wannan littafi har seda na godema Allah 😄 Don haka qorafinku ya karÉ“u isha Allah zan cigaba da rubuta muku wannan littafi koda ba kullum zan dinga baku update ba, motsi yafi laÉ“ewa inji Æ´an magana lol. Ngde sosai da nuna qaunarku a gareni sonso fisabilillahâ¤ï¸_*
___âœï¸Zaune yake cikin hamshaÆ™in office É—inshi wanda aka Æ™awatashi da abubuwa na musamman wa Æ´anda suke tafiya da zamani idanunsa sanye cikin wani bakin glass mallakin compayn prada, gabaÉ—aya ya maida hnkalinsa kan system É—in dake gabansa tsaki yaÉ—an ja kaÉ—an tareda zare baÆ™in glass É—in daya rufe idanunsa dashi donya tabbatar da abinda idanun nasa suka gane masa, wara manyan idanunsa yayi kaÉ—an yana kallon yanayin sababbin tsare-tsaren da aka samu a cikin É—an tsukun lokacin daya rasa a cikin Rayuwarsa na É“atansa, lokaci guda ya miÆ™e yana wani cizon jan lips É—insa na Æ™asa ya nufi office É—in Accounter Salahudden, duk inda yabi kallonsa kawai ma'aikatan keyi tareda risinawa suna kwasar gaisuwar a gareshi faÉ—aÉ—a murmushin yaÆ™en dake kan fuskarsa yayi tareda amsa musu gaisuwar da sakin fuska a haka har ya isa office É—in Accounter Salahuddeen É—in.
Tun kafin ya iso office ɗin Salahudden ke kallonsa ta glass ɗin dake zagaye da ko ina na office ɗin, Ɗaure fuska Muzaffar yayi sannan ya tura ƙofar ya shiga cikin takunsa me ɗauke da sirrin kwarjinin dake taredashi, Direct gaban table ɗin dake jibge da uban files gamida system ɗin dake gaban Salahuɗden ya nufa idanunsa na cikim nasa.
Da sauri Salahudden ya miƙe yana murmushi yace "Ran C.e.o ya daɗe yau kaine da kanka a cikin office ɗina aida bakazo da kanka ba ka turo an kira maka ni inyaso ni sena kawo kaina gareka Allah ya taimakeka.
Taɓe baki Muzaffar yayi yana kallonsa a ransa yana me jinjinawa ƙwarewar Salahudden a wajen iya kafcen dramar wasan kwaikwayo yace "Accounter a ƙa'idar wannan Companyn tun kafin haihuwata zuwa yanzu ba'a taɓa fitar da kuɗi komai ƙanƙantarsa batareda an shigar da hujjar abinda akayi dasu a rubuce ba a matsayin sheda. meyasa ka fitar da kuɗi kimanin naira million 60 batareda sani na ba ?
Zaro ido Salahuddeen yayi yana kallonsa da manyan idanunsa lokaci guda kuma wani irin gumi ya shiga keto masa tamkar an sheƙa masa ruwa a daburce yace "Ammm.....Ae.....dadd..dama..inaso...uuhmm "ka dakatar da wannan dramar da kake ƙoƙarin shiryawa a gabana Salahuddeen!!!!!. Muzaffar ya katseshi ta hanyar daka masa wata uwar tsawa cikin ɓacin rai yace "zaka gayamin dalilin fitar kuɗin ne kokuwa sena sa an Rubuta maka takaddar Sallaman ka daga aiki gaba ɗaya?
Miƙewa Salahudden yayi da sauri ya zagayo inda muzaffar ɗin ke tsaye yace "aa don Allah C.e.o karkayi min haka na roƙeƙa wllh ba laifina bane fin ƙarfina akayi dole yasa na taimaka mata muka fitar da kuɗin ba tareda saninka ba, idan har ka koreni wllh kayiwa rayuwata illa ta ɓangarori da dama pls kayi haƙuri ka yafe min wllh zan maka bayanin yanda akai komai ya faru!
Kallon sheƙeƙe yakebin Salahudden ɗin dashi lokaci guda kuma yace "wannan matsalarka ce kiada kuka aikata tare da wanda yafi ƙarfin naka oya tashi ka bani cikakkun bayanai akan fitar kuɗin da kuma sunan uban wanda yasaka kuka fitar da kuɗin. Jikinsa na rawa ya juya ya fara neman takardun kasancewar abin be wani daɗe ba yasa ya binkitosu cikin sauƙi ya miƙa masa, karɓa yayi ya fara dubawa take sunan Md Fadilah Abdulwahab ya baiyana a jikin takardan ƙuru-ƙuru a matsayin wadda aka haɗa hannu da ita wajen fitar da kuɗin
Wani shaiɗanin murmushi ne yay escaping red lips ɗinsa ya kalli Accounter yace "karka taɓa tsammanin cewar zan ƙyaleka ban hukuntaka ba akn abinda kuka aikata kaida Md ba Salahudden, it possible hukuncin dana yanke mata kaima shi zan zartar akanka ba tareda na banbanta hakan ba tunda har ka iya biye mata kuka haɗa hannu wajen gudanar da zanbo cikin Aminci A cikin wannan Company, dole ne ku karɓi hukunci. Ya faɗi hakan yana wani datse lips ɗinsa da white tooth ɗinsa da suka ƙara ƙawata kyakkyawar fuskarsa
Juyawa yayi ya fice tareda takardun a hannunsa ranshi a ɓace. Dole ne ya ɗauki mataki akan Fadilah a wannan karon don baze ci gaba da zuba mata idanu tana aikata duk abinda taga dama ba becouse this time ta fara wuce iyakarta.
Be dire ko ina ba se Office ɗinshi tareda zuɓe takardun a saman table ɗinsa sannan ya zauna ya jawo system ɗinshi zuwa gabansa ya fara daddannawa, cikin mintunan da bazasu gaza 4 ba ya kammala rubuta gajeran saƙon da yake rubutawa tareda turashi ta wani Email Address sannan ya miƙe ya fice tareda rufe System ɗin. Tun kafin ya fito saƙon korar Fadilah Abdulwahab Abdullah ya cika Companyn abinka da zamani na kimiya
Fadilah dake zaune cikin office ɗinta tana gudanar da Aiyukanta ne ta ɗago ta zubawa wayarta idanu sabida ƙarar saƙon daya shigo mata a wannan lokacin, tsaki taja me sauti sannan ta jawo wayar ta buɗe saƙon tan akarantawa take idanunta suka firfito sabida tashin hankalin data samu kanta a ciki, wani irin tuƙuƙin baƙin ciki ne ya turniƙeta nan take wata sabuwar wutar tsanar muzaffar ta fara kwaranya a saman zuciyarta. Miƙewa tayi a hasale ta nufi ƙofar fita daga office ɗin tana huci tamkar zata tashi sama, Direct office ɗin Abie ta nufa ƙwalla kwance a tsakiyar ƙwayar idanunta
Duk inda ta nufa sedai kaga ana juyawa ana kallonta masu yi mata dariya a ɓoye nayi masu jajanta mata ma nayi, wannan baƙin cikin ne yasa tana shiga office ɗin Abie ta fashe da kukan baƙin ciki da takaici a lokacin dataga kujerar zaman Abie ɗin babu kowa a kai hakanne ya bata tabbacin cewar Ya tafi gida, kife kanta tayi akan gwiwarta ta shiga gurzar kuka bisa wannan abin kunyar da muzaffar ya jawo mata a idon mutanan dake ƙasanta.
Zuciya ce ta kwasheta ta fito daga office ɗin har idanunta na Rufewa sabida fishi da ɓacin Rai ta nufi ƙofar fita daga companyn da wani irin mugun gudu ta ƙarasa fitowa a lokacin data hangi Muzaffar na ƙoƙarin shiga mota gurds ɗinsa na tsaye alamar gida Zashi
Kamar ƙiftawar idanu se gata a gabansa lokaci guda kuma ta damƙi wuyan Korean suits ɗin dake jikinsa ta fara ƙoƙarin fito dashi tana binsa da kallon tsana.
Wani irin ɓacin rai ne ya tasowa Muzaffar lokaci guda ya fito daga motar tareda watsa mata wasu lafiyayyun maruka a fuskarta, lokaci guda kuma yasa ƙafa tokareta take tayi baya lu zata faɗi ya riƙeta da sauri yana huci yace "komai yazo ƙarshe fadilah tunda kikasa yau na dora hannuna a jikinki. Wai shin ke wace irin yarinya ce? Wllh da ace ba'a gida Momy ta haifeki ba zance sam keba jinin mu bace sabida baƙin Halinki, karki bari ki kaini bango Fadilah nayi abinda ze janyo wani sabon al'amarin a tsakanina dake so you have to respect your self.
Ya faÉ—a yayin da yake tureta daga jikinsa cikin fushi
Kifewa tayi a gurin tana kuka shikuma ya rufe motar suka bar harabar companyn zuwa gida, ta jima tana kuka a gurin sannan ta miƙe ta nufi motarta ta shiga gurds ɗin mutum biyu na take mata baya a motarsu suka nufi gida zuciyarta na suya .
Æangaren Muzaffar kuwa sosai yakejin haushin kansa da har ya iya É—aga hannu ya doki Æ™anwarsa wadda suka fito ciki É—aya sabida wani Æ™aramin laifi data aikata masa na kama masa wuyan riga a cikkn jama'a nan take yaji wani irin tausayinta na kwaranyowa daga Æ™asan zuciyarsa, a haka suka kai gida Ransa duk babu daÉ—i, Direct part É—insa ya wuce sabida be shirya yin magana da kowa ba sabida yanda Fadilah ta É“ata masa mood É—insa na yau.