Sashe 51
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin Amsawa qirjinta yayi sabida wannan shine karon farko dataji sunanta a bakinsa, wani irin farin ciki taji yana ratsa zuciyarta nan take hawayen farin ciki ya farayi mata zarya, bakinta yana rawa ta fara magana daqyar tace "haqiqa yau itace rana ta farko a rayuwata wadda tazo min da tarin alkhairai ciki kuwa harda wannan zaman da mukai da juna dakai a yanzu, wllh Muzaffar zuciyata me rauni ce indai har akan son da take maka ne na shiryawa dukkan abunda ke shirin yimin katanga dakai Koda kuwa hakan na nufin Rasa Rayuwata ne gabaÉ—aya!!! Don Allah ka fahimci damuwata kada ka hukuntani da abinda bazan iya É—auka ba plssssss.
Tunda ta fara magana ya kafeta da tsimammun idanunsa waƴanda suka tashi daga launin farare suka surka da launin ja sabida tausayinta, a hankali ya dubeta tareda sauke numfashi yace "Haqiqa na tausaya miki Hajar kuma babu shakka kin samu nasarar dasa tausayinki a zuciya ta, nasani jarrabawar soyayya ba qaramin Abu bane haka kuma duk mutumin daya samu kansa a ciki abu ne mawuyaci ya iya samun kwanciyar hankali harse zuwa ranar da ya samu abinda ransa ke muradi, sedai dukda hakan ina me baki haquri bisa abinda bakina ze furta miki a yanzu wllh hajar a halin yanzu sam ba relationship bane a gabana I have a lot of abubuwan dake gabana wanda sam bazan iya haɗasu da soyayyah ba, koda ace ma zanyi soyayya to zuciyata tanada wadda takeso kuma take Qauna banajin cewar zan iya son wata mace kamar yanda nake sonta! Wannan dalilin yasa bazan iya amsar soyayyarki ba koda kuwa ace na Rasa daman Auren wadda zuciyar tawa takeso.
A hankali sautin kukanta ke tashi cikin wani irin yanayi na zallar tausayin kanta da makomarta tace " sonda nake maka a cikin jinina yake yawo banajin cewar haquri ze iya wadatar da zuciyata harya sa na iya cireka a raina, amma don Allah shin zaka iya sanar dani dalilin dayasa bazaka iya karɓan soyayya na ba?
Murmushi ya saki wanda ke baiyana zallar tausayawarsa gareta sam bayaso yay hurting ɗinta daqyar ya iya buɗe bakinsa yace " sabida baki dace da irin tsarin matar da zuciyata keso ba Hajar!! addinin mu ya horar damu cewar idan zamuyi aure to mu zaɓama ƴaƴan mu uwa ta gari bawai kuma ina nufin keɗin ba mace ta gari bace a'a hajar sam ba haka nake nufi ba, kawai dai bazan iya zamada matar data maida rayuwarta irinta turawa ba kamar dai yanda kike a yanzu, wllh da ace qanwarki zeeyadah ce ke sona kamar yanda kike sona tabbas zan iya Aurenta kuma na zauna da ita badan komai ba kodan sabida kyawawan halayenta......... Yana kaiwa nan ya miqe idanunta sun sauya kala sabida yanda yake tausaya mata bisa dakon soyayyarsa data daɗe tanayi tsahon lokaci.
A haka yabar gurin ko waiwayonta beyi ba. Zubewa Hajar tayi a gurin lokaci guda kuma ta saki wani irin kuka mecin rai gaamida zallar tausayin makomar rayuwarta.
Yana zuwa ya shiga mota Solomon sukaja motar sukabar harabar qofar gidan.
Tun bayan dawowarsu daga Gyambu muzaffar ya tattara lamarinta ya ajiye a gefe tareda maida dukkan hankalinsa ga aikinsa, sosai yake wata irin rama sabida yanda abin ke cinsa a rai fiyeda duk zaton mai karatu amma tsabaragen kafiya da taurin zuciya ya hanashi samarwa zuciyarsa abinda takeso. A haka rayuwa ta dinga tafiyar masa da daÉ—i babu daÉ—i still yaqi koma mata kamar yanda take mafarki a kowace wayewar garin safiya.
Kamar yanda Ummie ta sanar da Moddibo cewar zata sake dawowa bayan sati ɗaya hakan kuwa akayi, tun ana washe garin ranar dazata tafi Gyambun ta kammala shirya duk kayayyakin dazatayi musu tsaraba dashi, zaune take a tsakiyar falonta ta miƙe ƙafafunta tana duba kayayyakin da Abie ya shigo dasu wanda zatayi musu tsaraba dashi, Baba Hajara ce ta shigo falon hannunta ɗauke da wani ƙaranin bokitin roba cike taf da dambun naman kaza, inda ɗaya hannun nata kuma take ɗauke da farantin silver cike taf da kwaɗon zogale wanda yaji uban quli-quli da tumatur, fuskarta ɗauke da murmushi ta qaraso inda Ummie ke zaune ta miqa mata farantin zogalen tace "Ranki ya daɗe ga zogalen an kammala haɗawa.
Da mamaki Ummie ta É—ago tana kallon baban hajaran sannan tace "haba baba don Allah ? So nawa zan gaya miki cewar ki É—ena É—orawa kanki hidimata tunda kema kanki ba lafiyarce ta isheki ba?
Nidai don Allah baba karki sake bawa kanki aiki da sunan zaki wahalta min don girman Allah. Ummie ta faÉ—i hakan yayinda take kallon baba hajarar wadda keta faman murmushi
Cikeda dattako Baba Hajara tace "haba Ranki ya daÉ—e ai wannan sam ba aiki bane me wahala da har zaki damu kanki don kawai nayi miki shi, don haka sam ki dena damun kanki akai ne jikina ya daÉ—e da warwarewa. Zatayi magana kenan Muzaffar da Fadilah sika shugo falon bakinsu É—auke da sallama yana gaba Fadilah na binsa a baya a haka suka shigo tsakiyar falon idanunsu duk akan farantin dake gaban ummie cikeda uban zogale wanda aka baÉ—eshi da quli gamida tumatur me yawan gaske, zama suka sannan Fadilah ta gaida Ummie tana dariya tace "Ummie muqaddiman naku kukeyi kenan keda Baba Hajara akan aiki ko?
Da sakin fuska tace kin ganta nan wllh Fadilah kullum senayi fama da ita akan magana ɗaya dai amma taki ta bari miqewa baba hajara tayi tareda miqawa muzaffar bokitin dambun naman datayi masa don tasan yana sonsa sosai, faɗaɗa murmushinsa yayi tareda karɓan bokitin yace "kai lallai matar nan kin iya kula da mijinki yanda ya kamata. Ya faɗa yana ɗiban dambun yakai bakinsa
Dariya sukai gabaɗaya sannan Ummie ta miqe ta wuce ɗakinta, sun jima suna aiki a system tareda Fadilah se wajen dabda magrib suka gama aikin tsaɓ sannan kowa ya koma ɓangarensu.
Washe gari gabaÉ—ayansu Ahalin gidan suka raka Ummie airport ciki kuwa harda Mom da baba Hajara da kuma zainab, har seda sukaga tashin jirginsu sannan suka koma gida ita kuma Ummie jirginsu ya nufi birnin na Yola.
******
Gyambu (taraba state)
Jirginsu na sauka wasu lafiyayyun motoci guda uku baqaqe wuluk sukazo É—aukarta cikin qanqanin lokaci Ummie ta fito cikin shigar doguwan riga me shegen kyau, take guards É—in suka buÉ—e mata motar dake tsakiya ta shiga ta zauna sannan suka É—auki hanyar gyambu.
Sosai moddibo yay farin cikin da zuwan ummien har hakan ya gaza ɓoyuwa a kan fuskarsa, don haka ya shiga hada-hadan haɗa mata duk wasu abubuwa dayasan tana masifan sonsu tun tana qarama.
Sosai Ummie kejan Rave a jikinta don haka yarinyar ta É—an saki jiki da ita ko babu komai ganinta na rage mata kewar Abin Qaunarta muzaffar. A haka rayuwa ta dinga tafiya kullum zuciyarta na azabtuwa da kewar zaratan mazajen datai rayuwa dasu kuma har zuciyarta ta afka a qoramar saboda su.
Sosai ummie kejin daɗin zaman garin hkaa kuma wata irin shaquwa ta musamman na qara giftawa a tsakanin Moddibo da kuma qanwar tasa, wannan dalilin yasa ta qara tabbatarwa da kanta cewar maganar bahaushe gaskiya ne dayake cewa "kowa yabar gida tofa gida ya barshi. Sosai take kula da yanayin cikin laure wanda yay masifar girma don haka ummie ta dubeta da kulawa tace " Amma laure wannan cikin naki kun taɓa zuwa Asbiti akan batun awo kuwa? Ni watansa nawa ne ma tukun na?
Jikinta a mace laure ta kalli ummie tace..........
Sushmah âœï¸
[3/3, 5:40 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
Page :49
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
Banyi Editing ba🙅â€â™€ï¸
____Jikinta a mace tace "ai kinsan yanayin yanda muke rayuwa A nan Danejo don haka ban fahimci abinda kike kira da wannan sunan ba.
Murmushi kawai Ummie tayi a ranta tana taya ɗan uwan nata samun haihuwa a karona biyu, addu'arta ɗaya ce Allah yasa Laure ta haifa masa zaratan maza guda Biyu kodan ƴaƴansu su samu yawaitar ƴan uwa ba kamarsu ba da suka kasance su uku rak a gaban iyayensu. A haka moddibo ya shigo gidan ya samesu fuskarsa ɗauke da murmushi yaja ɗaya daga cikin kujerar tsugunon dake gefan ummie ya zauna hannunsa dauke da baƙar leda meɗan girma kaɗan Gamida qatuwar qwarya wadda aka rufeta faifai.
Da kulawa Ummie ta dubeshi cikin harshen fulatanci tace "sannuda isowa hamma.
Murmushin dake kwance a saman fuskarsa ya qara yalwatawa ya dubeta yace " yauwa Danejo maza tashi ki ɗakko min ƙwarya kizo mu kasa wannan goron ɗaurin Auren. Bakinta sake ta dubeshi fuskarta ɗaukeda mamaki tace "Goron ɗaurin Aure kuma Hamma?
Bece mata qala ba illah Ajiye qwaryar dake hannunsa da yayi wadda ke É—auke da farin saqi tass a cikinta gamida mayafinsa se kuma takalmin roba guda biyu a gaban Ummie kana ya sauke ajiyar zuciya yace "Danejo ga kaYan tsaida maganar Auren Rabi'atou nan iyayen BAMANGA sun kawo yanzunan.
Kafeshi da idanu Ummie tayi gabanta na dukan tara-tara, abu ɗaya ne ke dabaibaye da zuciyarta shine tausayin Muzaffar wanda tasan ba lallai bane ya iya jure rashin Rabe a taredashi ba. Amma kuma a zahiri se Ummie tayi murmushin irin na ɓoye damuwar nan sannan tace "masha Allah ubangiji ya sanya alkhairi ya kumasa ayi damu, amma Hamma wata nawa kasanya musu kafin Auren?
A taqaice Moddibo yace "sam ba watanni nasaka ba Danejo kwana biyu kawai na saka jibi-jibin nan zan É—aura mata Aure. Yana kaiwa nan ya miqe yabar gurin ba tareda ya damu da irin kallom mamakin da ummie da Inna Laure kebinsa dashi ba yay gaba abinsa
Rabe dake tsaye jikin ƙofar karan dake jingine da ɗakinta sam batasan sanda ta sulale akan qafafunta zuciyarta na bugawa da mugun qarfi ba, Allah ya sani sam bazata iya hana zuciyarta abinda takeso a wannan gabar ba ko kaɗan, sedai tasan koda giyar wake tasha sam bazata iya bijirewa mahafinta akan muradinsa na Aurar da ita ga Bamanga ba,