Sashe 17
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan jim yayi kaɗan a ransa yana mamakin abinda yasa mom har yanzu batason ya dinga shiga sabgar Hajiya Aishan, ya daɗe yana lura da cewar duk sanda ze tafi wata ƙasa mom bata damuwa amma dazaran taji zeje India to daga ranar duk seta sauya kuma ta shiga damuwa, shin wai meye a tsakaninsu da ita ne Da har yanzu be sani ba????
Comment
Nd
Share
Love you all guys
Sushmah💋
[3/3, 5:36 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
Page :21
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
Banyi Editing ba ayi haquri da typing Error
___âœï¸ Kallonta yake sosai jin taÆ™i magana ne yasa ya dawo gefan gadon ya zauna tareda riÆ™e hannunta cikin nasa yace "mom what is the problem between you and Ummie?
Wani ɗan iskan kallo Mom tabishi dashi tareda fuzge hannunta daga nasa tace "don't call her with that name Again in front of me Muzaffar, if you do it again wllh zaka fuskanci fushina. Shiru yayi a ransa yana girmama irin wannan rashin jituwa dake tsakaninsu koma menene yana roƙon Allah ya kawo ƙarshensa, miƙewa yayi yana kallon Agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa tareda fadin "ni zan Wuce semunyi waya. "Allah ya bada sa'a mom ta faɗi hakan tana miƙewa zuwa toilet
Murmushi ya saki me sauti tareda ƙudurtawa kansa cewar koma mene tsakaninsu seya tonoshi da izinin Allah sannan ya fice daga ɗakin, a Falo sukaci karo da Zainab wadda ta fito kicin ɗauke da pride Egg with chips a flet becouse ita dawuri takeyin braekfast except mutanna gidan da se 11 or 12 ma, tsayawa yayi chak yana kallonta yana murmushi maƙalewa tayi daga inda take tana kallonsa tareda marairaice fuska tace "Eyyah I'm sorry Hayaty wllh damuna tayi shiyasa na nuna mata part ɗinka. Still Kallonta yake with smile on his face yace "is ok Qurraty zo mana ƴar ƙanwata.
Da sauri ta maƙe kafanaɗa tace "umm ni bazanzo fa nasan dukana zakayi. "haba ke kuwa taya zan dakeki kedai zo mana kiji, ya faɗa yana takawa a hankali zuwa inda take. Da sauri ta Ajiye flet ɗin akan daining ta naɗe riganta ta futa da gudu zata haura sama shi kuma ya bita, zagaya falon suka dingayi Zaynab na ihu har Abie ya shigo falon murmushi kawai yayi sannan ya nemi guri ya zauna yace "look malam zaku makara fa time ɗin tafiyarka ya kusa fa saura 15mnt
Tsayawa Zaynab tayi jin yayanta zeyi tafiya harya zo ya kamata tareda kama kunnenta na hagu da ƙarfi ya matsa yace "wllh this is the first and last warning dazan miki akan nunawa wata ƙatuwa hanyar part ɗina. Ƙara zaynab ta saki tana roƙonsa sannan ya sakin mata kunnen ya kama hannunta suka dawo tsakiyar falon inda Abie ke zaune, taɓe baki Fadilah tayi tareda ƙara maida hankalinta ga Tv
Murmushi Abie yayi sannan suka gaisa da sanyin idaniyar nasa wato Muzaffar sannan Zaynab ma ta gaidashi, cikeda soyayya yake amsa mata gaisuwar tareda shafa gefan fuskarta kamar zatayi kuka tace "Abie wai india yaya ze tafi amma shind ko labari babu? Nikam Abie inason zuwa india sabida ummie ta iya miyan gyaɗa sosai sannan kuma tana bawa mutum lokacinta suyi hira fiyeda yanda Mom ke mana, pls Abie don Allah idan na gama school ka nema min Admition a imperial college of Engineering dake mumbai kaga kenan zan dunga zama tareda ita har ta koyamin irin salon girkinta me daɗ....... "Har Abada kuwa wannan ranar bazatazo ba zaynab. And this is the last warning dazan miki akan Ambaton sunan wannan matar a cikin gidana idan kuma kika sake to wllh zakiga fushina. Mom ce ta katsewa zainab magana ta hanyar faɗar hakan cikin ɓacin rai
Daga Abie har Zainab ɗin kallonta kawai sukeyi shiko muzaffar yama kasa cewa komai sabida inda sabo ya saba ganin wannan abin a gidan tun yana ɗan ƙarami, koda wasa Mom ta tsani taji ana ambaton sunan Hajiya Aisha a gabanta jitake kamar zuciyarta zata fashe sabida baƙin ciki musamman idan taji yaranta na kiranta da Ummie
A haka ta ƙaraso falon cikin shigar doguwar rigar shadda an mata ɗinkin Senegal wanda yaji uban stones se baza ƙyalli yake hannunta ɗauke da wasu murɗaɗɗun zobuna na zinare, da Alama dai rakiyar bazata ta fito tayiwa ɗan gaban goshin nata.
Kallonta kawai Abie keyi yana mamakin ƙarfin Hali irin nata koda wasa be taɓa zatoɓ cewa zafin kishinta yakai haka ba, babban abin takaicin ma wai akan Hajiya Aisha wadda sam ita bata gabanta, Hajiya Aisha irin matan nan ne masu shiga ran mutane koya kayi mu'amala da ita seka sota, wannan dalilin ne yasa ta samu kaso tamanin daga soyayyar Abie kuma yakejin cewar itaɗin ta musamman ce a gurinsa. Girgiza kai kawai yayi ya miƙe yace "oya muje jarya makara.
a haka Ahalin gidan suka fito gabaÉ—ayansu except Fadilah wadda takaici ya isheta ta koma sama ta buÉ—e É—akinta ta haye gado.
Har sun fita Harbar gidan Baba Hajara ta fito ɗauke da wata babbar leda tan me faɗin "ƙaramin me gida tsaya mana karyi babbar mantuwa na tagomashin danayi mka tanaɗi. Ta faɗi hakan cikin yanayi na wasa
da sauri muzaffar ya dawo da baya zuwa inda take donya sawaqe mata yanayin tafiyar sabida fama da ciwon ƙafar datakeyi wasu lokutan, yana son matar sosai sabida yanda take bashi kulawa tareda nuna masa ƙauna tasha rasa Abubuwa dayawa sabidashi shiyasa yake kallonta a matsayin kaka a gareshi ba mai aiki ba, wasu lokutan idan yana kallonta yakanji a ransa cewar ita ɗin tamkar madubice a rayuwarsa shiyasa tasu tazo ɗaya
Miƙa masa manyan ledodin guda biyu tayi sannan tace "Dambun nama ne nayi maka tun jiya danaji Abbanka yana faɗar tafiyar india, ɗaya naka ne ɗaya kuma kabawa Hajiya Aisha sannan kace ina gaisheta gaisuwa me tarin yawa koma ince mara adadi, Dariya yayi sannan yace "ngde sosai Me ran ƙarfe Allah ya ƙara miki lfyar datafi wadda kike da ita a yanzu. Kafaɗarsa ta ɗan dafa sannan tace "kaima haka Me gidana Allah ya kaika lfy ya kuma dawo dakai lfy.
Da Amin ya Amsa mata har bakin mota ta rakashi sannan ta dawo gida a ranta tanajin kewar Hajiya Aisha na ratsa duk wata gaɓa ta jikinta, itadai kam Allah yasa mata ƙaunar wannan baiwar Allah tun ranar data fara ganinta har zuwa ranar data bar ƙasar Nigeria Duk a rashin jituwar da basuyi da Mom, harta shiga cikin gida ta zauna a ɗakinta batabar tunanin Aisha ba nan take gabanta ya faɗi a lokacin data tuna wani abu daya faru shekaru Talatin da biyar da suka wuce. Nan take Baba Hajarah ta mike ta fara zarya tamkar wadda wani babban al'amari ke shirin faruwa da ita.
Su Abie basu dawo gida ba har seda sukaga tashin jirgin su Muzaffar nan ma kafin ya shiga jirgi seda Mom tayi masa kashedi kan cewar yayi taka tsan-tsan da duk wani abu daze kusantashi da Aisha. Sannan suka dawo gida cikeda kewarsa
*_GYAMBU TARABA STATE_*
tana zaune a saman bishiyar a haka bacci ya fara ƙoƙarin ɗaukarta jin kamar zata faɗo daga bishiyan ne yasa ta farka da sauri tareda kifa cikinta kan reshen bishiyan tayanda zatafi jin daɗin kwanciyar batareda fargaban faɗowa ba, a haka wani gajiyayyen bacci ya ɗauketa me cike da tarin muggan mafarkai iri-iri akan mahaifinta firgigit ta miƙe tana me fashewa da kuka a haka idanunta duk suka kumbura kuma suka soye da batun bacci, ma'ana yanda taga rana haka taga dare a wannan ranar sakkowa tayi daga saman bishiyar cikeda ƙwarewa sekace rainon Biri abunku da rainon daji dole ne a samu ƙsarewa ta wannan fannin, jakarta ta sake rayayawa sannan ta ɗauki hanya ba tareda tasan inda ta nufa ba.
*_MUMBAI BABBAN BIRNIN ƘASAR INDIA_*
Hajiya Aisha ce tsaye cikin kicin ɗinta na alfarma tana haɗawa ɗan mijin nata abinci na musamman wanda zata tarbeshi dashi, abinci kala-kala ta haɗa masa na ƙasashe daban-daban sannan ta fito dakanta ta jeresu a saman katafaren dining ɗin dake cikin Hamshaƙin falon nata, duk yanda ƴan aikinta sukaso su taimaka mata amma fir Hajiya Aisha taƙi amincewa da hakan tace subarshi ita da kanta zata girka masa sabida yanda mijinta keji da ɗan nasa dole ne tayi masa kara sajen kula dashi.
Bayan ta kammala ne ta bada umarnin aje a gyara masa inda ze sauka, cikin mintuna kaɗan suka kammala gyaran gurin tareda fesheshi da expensive air freshener me sanyin ƙamshi da daɗi, bayan sun gama da minti goma motocin dake under companynsu dake mumbai ɗin suka tsaya a ƙofar gidan cikin jerin gwano,, a nitse ya sanyo ƙafarsa waje wadda ke sanye cikin dakakken baƙin takalmin fatar dake ƙafarsa lokaci guda ya saki wani hamshaƙin murmushi wanda ya baiyana haibarsa a fili
fitowa Ummie tayi cikin shigar doguwar riga Abayah me launin kalar Maroon wadda taji uban stones masu ɗaukar idanu, kallo ɗaya zakayi mata ka fahimci cewar ta fara manyanta don a ƙalla ba ƙasaru ba shekarunta zasu kai 57, tayi lulluɓi da wani babban mayafi kuma me kauri wanda ya kasance launin Ruwan madara sosai.
Faɗaɗa murmushinta tayi tana faɗin " maraba lale da babban baƙo kuma ɗaga sadaukin mijina.
Washe baki yayi sosai har seda fararen haƙoransa suka baiyana yace "nagde Ummie aida kin bari na shigo baki fito ba. Harara ta sakin masa sannan tace "ai shekarun da yawa muzaffar taya zan iya zama a ciki naji xuwanka? Ai dole ne in fito na tarɓeka
shiru yayi yana kallonta tareda son gano baƙin halin da mom ke yawan faɗar tanadashi, shidai kam bazece yasan sharri ta ba tunda har be taɓa yin dogon zama da ita ba balle har ya fahimci hakan. Kodai a kwai abinda take shirya masa ta bayan fage ne wanda shi be san dashi ba?????
Thanks 4d love fansðŸ™

Page :22
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
Banyi Editing ba🙅â€â™€ï¸