Sashe 29
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yau ta kama litinin wanda yay daidai da sha huɗu ga watan juneru shekara ta dubu biyu da Ashirin 14/1/2020 wanda yayi daidai da zartarwar Alƙalin dake jagorantar shariyar Su Abie da Ummie akan yunƙurin kashe masa ɗanda ya haifa da cikinsa da tayi, kasancewar shariyar ta sirrice yasa babu wani cikowa a cikin babban falon alƙali Abubakar Najeeb ɗin se maga-takardansa da kuma masu hurumi na zartawar dake kotu tareda sauran jama'ar Alƙali Abubakar Najeeb ta ɓangaren aiki, gefan dama kuma Ummie ce hannunta ɗaure cikin sarƙa se kuma Abie da mom dake ɗan nesa da ita se maryam da kuma muzaffar da Fadilah, a cikinsu Baba hajara ce kawai babu
Alƙali Ya kalli maryam da aka gabatar masa a matsayin sheda lokacinda Abin ya faru yace " ya sunanki? Kanta a ƙasa tace "Sunana maryam Alasan me gatari ranka ya daɗe. Alƙali yace "kina nan lokacin da Aisha ta zubawa ɗan mijinta guba a cikin abincin data girka masa da hannunta? Da sauri Maryam ta girgiza kai tace "banga sanda ta zuba ba amma tabbas itace ta girka da kanta kuma ta zuba masa da hannunta, kusan a tare ma suka fara cin abincin seɗai ita nata ta zuba ganye sosai sabida tanada ciwon siga. Alƙali ya sake kallon maryam a karona huɗu kimanin ƴan sakanni yace "kenan itama irin abincin data zuba masan taci kenan ?
Da sauri maryam tace "ae raɓka ya daɗe shi taci hatta lemon dayashama itama shi tasha, bayan sun gama ne na kwashe kwanukan Abinjin na tafi ina wankewa shine naji ihunsa lokacin dana tawo daga kicin a tsaye naganta a kansa dukta rikice tama rasa meya kamata tayi data ganni seta fara zuba ihu. Girgiza kai alƙali yayi tareda maida kallonsa ga Hajiya Aisha wadda duk tabi ta fita haiyacinta bakinta dukya bushe sabida rashin cin abinci yace " Aisha kinada ja akan abinda maryam ta faɗa akanki?
Girgiza masa kai tayi tace " a'a banida abin faɗa akai komai ta faɗa gaskiya ne a kaina nice na zuba masa guba da hannuna don yaci ya mutum sabida bana ƙaunarsa ko dedai da ƙwayar zarra Ranka shi daɗe don haka kawai ka yanke min hukunci dedai da laifina!!! Ta faɗa a lokacin da idonta ya sauka cikin na Abie
Gabaɗayansu seda kalamanta suka girgizasu musamman ma Abie da Muzaffar waƴanda suka kafera da tsimammun idanunsu sabida tsabar kaɗuwa, wasu zafafan hawaye ne suka zubowa Abie lokaci guda sabida baƙin cikin kalaman Ummie, meyasa Aisha zatayi masa haka? Matar dayasi fiyeda ko wace mace a doron ƙasa bayan iyayensa sabida sonda yake mata har yanzu baya samun bacci sabida tunnain halinda take ciki dukda irin abinda ta aikatawa gudan jininsa hakan besa yaji cewar ze iya musanya sonda yake mata da ƙiyayya ba amma yau itace take iya firta wannan kalaman na cewar ta tsani ɗanda ya haifa a cikin babu ko kara balle kunya? Kawar da kansa gefe Abie yayi yana me share hawayensa don bayaso iyalansa su fuskanci gazawarsa ta ko ina
Shikam muzaffar sam ya kasa yarda da abinda Ummie ta faɗa don tunda ya shigo falon suka haɗa ido beta ƙara kallon inda yake ba, so yake ta kalleshi donya gano gaskiya abinda ke ranta ta silar ƙwayar idonsa Amma kuma sam taƙi bashi wannan damar dole ya haƙura shima amma still idanunsa nakan matar, mom kuwa farin ciki ne ya cika zuciyarta ko banza yau Aisha zataga ƙarshenta a sakamakon yunƙurin kashe mata ɗa.
Alƙali yace "abisa shedu da kuma amsa laifinta da mai lefi tayi vatareda tabawa kotu wahala ba wannan kotu ta yankewa Aisha Abdurrahman hukuncin shekara goma sha biyar a gidan yari sakamakon yunƙurin kashe Muzaffar Abdulwahab Abdullah datayi. Alƙali ya faɗi hakan yayinda yake ƙoƙarin buga gudumar tabbatar da hukunci kamar daga sama sukaji ance "tayaya kuke tsammanin cewa Uwa zata iya kashe ɗanda ta haifa da cikinta??
Juyowa sukai gabaɗayansu suna kallon babbar ƙofar falon don ganin wanda yayi maganar........
Comment
Nd
Share
Sushmah💋
[3/3, 5:36 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
Page :29
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
___âœï¸BABA HAJARA ce ta shigo falon tana É—ingisa Æ™afarta harta iso tsakiyar falon idonta nakan Ummi sannan ta nemi guri ta zauna tana sauke numfashi ta kalli alÆ™alin tace "kamar yanda kaji n akatse ka a yayinda kake yunÆ™urin tabka kuskure a cikin hukuncinka to haka maganar take Ranka ya daÉ—e, taya kake tsammanin cewa Uwar data tsuguna ta haifi É—a da cikinta zata iya kasheshi ta hanyar zuba masa guba a cikin abincin cinsa kamar yanda binciken ku da hasashenku ya kama Aisha dumu-dumu dashi?
"don girman Allah Baba Hajara karkiyimin haka ki tuna irin girman alƙawarin dake tsakanina dake cewar zaki riƙemin Amana akan wannan sirrin Baba bamuyi dake zaki faɗeshi ga kowa ba duk rintsi duk wuya kum......."kiyi gaƙuri Aisha amma kunnuwana da idanuna bazasu taɓa iya jurar ganin gudan jininki da mahaifinsa suna yi miki kallon muguwa ba, dole ne yau na baiyana wannan sirrin ga kowa koda kuwa zaki cigaba dayimin kallon mace mara riƙon amana da kuma rashin martaba alƙawari muddin zaki fita daga cikin wannan jarrabawar da kike ciki. Baba Hajara ta faɗi hakan yayinda hawaye ke zubo mata
Alƙaline ya sauke ajiyar zuciya yace "Baba wacece ke? Shin kema kinada alaƙa da wannan case ɗinne kokuwa?
Da sauri Baba Hajara tace "tabbas ranka ya daɗe inada alaƙa da wannan case ɗin wanda kuma nake da tabbacin cewar mukullin warware wannan case ɗin ma kusan a hannuna yake don haka idan ka bani dama yanzu zan warware muku komai a gabanka inyaso bayan na gama seka yankewa Aisha hukunci kamar yanda ka fara daga farko. Sosai Ummie ta tsananta kukanta tace "kiyiwa girman Allah karki buɗe wannan sirrin da muka rufe wanda babu wanda yasanshi dagani seke Baba Hajara, kada ki kasance a cikin mutane marasa riƙon Amana da alƙawari wllh nina zuba masa guba da hannuna donyaci ya mutu kuma nayi hakanne sabida ƙiyayyar danake masa, kada ki baiyana wannan sirrin don baze taɓa canza komai ba Baba Hajara don girman Allah!!!!! Ummie ta faɗi hakan tana kallon tsakiyar ƙwayar idon Baba Hajara tana kuka.
Wata uwar tsawa Mom ta daka musu tace "kai karku maidamu ƴan iska a nan gurin ku zaunar damu kuna shirya mana wasan kwaikwayon yaudara da rainin hankali, lallai Hajara na yarda rikicin tsufa ya fara taɓa ƙwaƙwalwarki shiyasa kike magana irinta marasa hankali da tunani, ɗan nawa zaki dinga dangantawa da wannan Azzalumar juyar matar bayan ina numfashi a doron ƙasa?
Shidai muzaffar gabaɗaya ya zama kamar wani mutum-mutumi sabida tsabar ruɗani da kuma ɗaurewar kai, zuwa yanxu ya fara tunanin cewar wata ƙila mafarki yakeyi ba zahiri bane yasa wannan abin me kamada tatsuniya yake faruwa a gurin. Shi kansa Abie binsu kawai yake da kallo daga mom ɗin har Ummie da Baba Hajarar batareda ya iya firta koda kalma ɗaya ba sabida ruɗani. Bakajin komai se hayaniyar mom dukta bi ta ƙanƙame muzaffar sekace wata zararriya tana zuba surutai wai babu wanda ya isa ya rabata da ɗanta wllh hakanne yasa Alƙali ya daka mata tsawa ba shiri ta tsuke bakinta still tana ƙanƙame da hannun muzaffar tana kuka
Sannan Alƙali ya kalli Baba hajara yace "ci gaba muna sauraronki kafin nan muna buƙatar jin cikakken sunanki
Ɗan jim tayi sannan tace "Sunana Hajara Ɗanladi kuma ni mutuniyar kano ce ƴar Asalin Unguwar kabara. Alƙali ya ɗanyi rubuce-rubucensa sannan ya ɗago yace "meye hujjarki na cewa Aisha bazata iya kashe ɗan mijinta ba?
"hakane ranka ya daɗe kamar yanda na faɗa da farko cewar Aisha baxata iya kashe muxaffar ba to haka maganar take sabida itaɗin Mahaifiyarsa ce wannan dalilin yasa na faɗin hakan ranka ya daɗe. Alƙali yace meye hujjarki na cewar muzaffar ɗan Aisha ne?
Kallon Ummie Dake kuka Baba tayi sannan ta kalli Alƙali tace "tabbas nikeda cikakkiyar hujjar dazan tabbatar maka da cewar Aisha itace mahaifiyar wannan yaro. Gaba ɗaya falon suka zuba mata idanu suna kallonta ciki kuwa harda mom wadda itama take kuka kamar bazata dena ba hannunta damƙe cikin na muzaffar suna sauraron baba don siji jawabin dazata gabatar.
Baba Hajara ta fara magana kamar haka👇
"Shekaru 35 da suka wuce a shekarar 1985 lokacin ban daÉ—e da fara aiki a gidan Alhaji Abdulwahab Abdullah ba, lokacin matarsa Aisha tana Amarya a lokacin bazatafi shekara 18 a duniya ba

*_Page :29 to 30_*
*_WRITING BY: CHUBAÆŠO_*
Banyi Editing ba kuyi haquri da typing Error pls