Sashe 43
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinginar da kansa yayi sosai a jikin filo ɗin dake bayansa abubuwa dayawa nayi masa yawo saman zuciyarsa, sama ya ɗaga idanunsa hawayen dake maƙale cikin ƙwayar idonsa suka tsananta zuba yace "Ya Haiyyu ya Qaiyyum Allah gani a gareka ina me miƙa matsalolina gareka tareda sanya yaƙinin cewar kaikadai ne me yaye damuwa kuma ka maye gurbinta da farin ciki, ya Ubangiji ka yayemin baƙin cikin da zuciyata ke ciki sannan ka bani mafita akan dukkan lamarina tareda sauran al'umar musulmi gabaɗaya🤲.
Shirune ya biyo baya kimanin tsahon lokaci bayan ya kammala Addu'ar hakanne ya bashi damar faɗawa a cikin tunani me zurfin gaske dangane da narkakkiyar sosayayyar dake kwance a tsakiyar idanun muzaffar, haka kawai yakeji a ransa cewar duk inda cancantar samun nagartaccen namiji me narkata take to tabbas Muzaffar ɗin yana da ita, sedai dukda hakan bayajin cewar ze iya damƙa masa hannun ɗiyarsa a matsayin mata gareshi harse in Bawuro ne dakansa yace ya janye alƙawarin Auren dake tsakaninsa da ita shine ze iya Bashi Aurenta ba tareda haufi kokaɗan ba. Ajiyar zuciya ya sauke me nauyin gaske wanda hakan yasa yaji ƙirjinsa saitin gurin da akayi masa tiyatar nayi masa xafi, a haka Doctor Rahul Guftah ya shigo ya sameshi nan ma seda suka sake dogon bincike akan gurin da suka yanka ɗin sannan ya bada umarnin da nurse ɗin dake bayansa ta bashi maganin daya ɗorashi akai bayan ya tabbatar da cewar babu wata matsala a tareda moddibon sannan ya fita daga ɗakin yana mamakin Rashin ƙan jikin da moddibo baya dashi, mostly duk wanda akayiwa irin wannan tiyatar seya shafe kimanin watanni yana jinya kafin ya warke amma kuma shi befi wata dayi ba amma gurin harya haɗe.
*******
Bayan Muzaffar yabar Asibitin Direct haɗaɗɗen Gidan da Ummie ta zauna ya nufa ba tareda ya jira Guard ɗinsa sun buɗe masa ƙofa ba ya fito yay cikin gidan idanunsa sun sauya kala daga farare zuwa nau'in jah, gabaɗaya jininsa tafasa yake sakamakon wutar muradin dake ruruwa a cikin ko wace gaɓa ta jikinsa, tsayawa yayi cak a lokacin daya isa tsakiyar kantameman falon dake cikin gidan ƙofar part ɗin Ummie ya ƙurawa idanu lokaci guda kuma zuciyarsa ta fara masa sanyi, A hankali yake jin zafinda zuciyarsa ke masa yana yaye takawa ya dingayi a hankali cikin salonsa na hamshaƙin ƙaƙƙarfan namiji harya isa jikin ƙofar part ɗin Ummien ya murɗa da ɗan sauran ƙarfin daya rage masa.
A hankali ya shiga madaidaicin palon da aka ƙawatashi da madaidaitan kujeru masu matiƙar tsari gamida ɗaukar idanu, bin ko ina yake da kallo har idanunsa suka sauka akan wata System ƙirar Companyn I phone, haka kawai seyaji zuciyarsa ta alaƙantu akanta ba shiri ya isa ga System ɗin ya ɗauka tareda da zubewa akan lallausan Kafet ɗin daya mamaye falon ya buɗe System ɗin yana bin pic ɗin dake malale akan icon ɗin system ɗin wanda yakeda tabbacin cewa Hotonsa ne a lokacin da Abie ya haɗa masa bikin Birthday ɗin cika shekara goma a duniya. Shafa icon ɗin system ɗin yayi lokaci guda kuma ya saki wani lallausan murmushi daya ƙara baiyana ainihin kyawunsa.
Wata folder ya gani A kan icon ɗin an Rubuta QURRATU'AIN a jiki da sauri ya danna Enter take folɗer ɗin ta buɗe, hotunansa ya dinga gani bila'adadin wasu tun yana jariri ɗanye goyo wasu kuma ya fara takawa gasunan dai barkatai, wani ɗan rubutu ne yaja hankalinsa a ƙasan wani hotonsa lokacin daya kammala karatun Degree ɗinsa. Ga rubutun kamar haka👇
"Ko wace uwa takanyi alfahari da duk wata ingantacciyar rayuwar ɗa ɗanta ya samu, sedai ni ba kamar ko wace uwa nake fa balle harna na nuna alfaharina a wannan ranar data zamo ta musamman a gareka Yarona, sedai dukda hakan bazan taɓa gazawaba wajen faɗa maka cewar ina matiƙar alfahari dakai ba Muzaffar Abdulwahab Abdullah sabida kaikaɗai ne duniya ta!!!!
Zuciyarsa ce ta karye a lokacin daya gama karanta wannan rubutu da ummien tayi a hankali wasu siraran hawaye suka shiga sakko masa wani rauna nannen murmushi ne yayi Escaping cute read lips ɗinsa muryarsa na rawa yace "I'm proud of you to Ummie to have you as a mother. A haka ya dinga bin pics ɗin yana kallo wasu yayi dariya wasu kuma yayi kuka a haka yaji zuciyanshi tayi masa sanyi harya manta da muradin daya shigo dashi a maƙale cikin zuciyansa.
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yau moddibo ya shafe watanni Uku cur a Asibitin dake babban birnin na india wato mumbai bayan doguwar jinyar dayayi, kallo ɗaya zaka masa kaga yanda yay wani irin fresh dashi kaman bashi ba, gashin kansa ya ƙara fitowa yayi wani irin baƙi se sheƙi yakeyi dukda furfuran dake tsakiyar kansa be hana fitoda duhun da gashin yayi ba, inda wanda yasanshi a baya zega moddibo wllh seya rantse wani balaraban yankin ƙasar Misira ne yazo. Yau Ta kama litinin ce wanda yay daidai da 28/12/ 2019 a yau moddibbo ya karɓi sallama daga babban Asibitin koyarwan dake Mumbai, sosai hakan ya masa daɗi don haka basu wani ɓata lokaci ba Muzaffar yasa a fara yi musu booking ɗin privet jet wanda zasu koma Nigeria.
Bayan ya gama wayar ne kiran Abie ya shigo cikeda so Muzaffar ya É—aga tareda marairaicewa kamar Abie É—in na ganinsa yace "im so sorry for the confusion Abie nasan zuwa yanzu ka gama ganoni kan cewan ba wani meeting danazoyi India but insha Allah I will explain everything to you my darling Abie don Allah kada kayi fushi dani kaji?
Ajiyar zuciya Abie ya saki har seda mom dake gefansa ta kalleshi sannan yace "is ok son ai Vicram ya sanar dani dukkan abinda kayimik ƙaryan akai but make sure gobe ku dawo gida tunda an sallameku sannan kuma seka shiya abinda zaka gayawa mon ɗinka idan ka dawo domin kuwa she's angry with you. Ya faɗa tareda katse wayar.
Dan zaro ido Muzaffar yayi suna haɗa ido da Moddibbo ya sakin masa cute murmushinsa me ƙara mishi kyau, a daran ranar muzaffar yasa aka kaisu wani haɗaɗɗen super maket ya narkarwa moddibo siyayya kamar me, har seda ya taka masa birki sannan ya dena ɓarna da kuɗin wani zoɓe ya gani na zinare wanda ya masifan ɗaukan hankalinsa take ya isa ga zoben yana kallonsa cikeda birgewa, kallon matar dake gurin yayi yace ta naɗe masa zoɓen yanaso ze siya sannan ya kuma nuna mata wasu zobunan guda uku suma duk na zinare ne yace ta naɗe masa su, sannan ya biya kudin duka kayan aka kai musu mota sukabar harabar gurin.
A daidai danjar dake tsakanin inda super maket ɗin yake ya hangi wani tsohon ba'indiye yana saida wasu duwatsu masu shegen kyau gamida ɗaukan hankali, a nitse ya balle murfin motar ya fita ba tareda yace da moddibo ƙala ba ya nufi gurin mutumin dayaga wasu maza da mata duk sun zagayeshi shima ya tsaya yana kallon wasu abin hannu da aka haɗasu guri guda da alama na mace ne da kuma namiji.
Yana tsaiwa a gurin dattijon ba'indiyan ya kalleshi cikin harshen turanci yace "take a look It's an eternal bracelet that will tie the fate of two together forever, so you have to buy it
Tsohon ya ƙare maganar yana murmushin dake baiyana yaƙininsa gameda wannan warwaraye guda biyu.
ÆŠan buÉ—a manyan idnunsa muzaffar yayi yace "eternal bracelet?
Tosohon ya É—aga kai yace "sure if you share this with your lover, even if you to break up each of you will go round and round until the two of you meet again.
Shiru yayi yana kallonsa kimani mintuna biyu sannan yace a naɗe masa yanaso. Jikin dattijon har rawa yakeyi Ya naɗe masa ya miƙa masa shikuma ya biyashi kuɗin ya tafi. A haka suka ƙarasa gida suna ɗan taɓa hira da moddibon
Washe gari suna idarda sallan Asuba kiran Abie ya shigo wayansa , basu jima suna magana ba ya shaidawa Abie ɗin jirginsu na gabda tashi zuwa Nigeria sannan ya katse wayan da murmushi kwance a saman handsome face ɗinsa around 6:00am jirginsu ya muzaffar da malam Moddibo ya ɗaga zuwa ƙasarsu ta aihuwa.
Semuce a sauka lfy C.E.O of zafar ENTERPRISES ✈ï¸
********
Ƙanƙameta Mom tayi jikinta duk a sanyaye a hankali Edyan ya kama hannunta cikin nasa still Rabi'atou na jikinta yace "mom kin sani sanin kanki muddin Daddy ya yanke hukunci akan abu no body can change his mind sedai Allah kawai, don haka ki dena kuka insha Allah yau base anjima ba I will take to her to her parents I will make sure bata wulaƙanta ba so don't worry mom Allah is with us.
Ajiyar zuciya ta sauke tareda jin gamsuwar cewa ɗanta zeyi abinda ya dace dukda cewa mijinta be bashi goyon baya akan hakan ba, kasa magana tayi illah zare jikinta datayi daga na Rabi'atoun ta juya da sauri tabar falon tana sharar ƙwalla.
Ita kanta Rabi'atoun kukan take a haka Edyan yaja hannunta suka fita daga ɗakin tana waiwayen part ɗin mom ko zataga zeeyadah, da gudu zeeyadah ta fito daga part ɗin daddy ta nufota tareda rungumeta kusan a tare suka fashe da kuka sabida tsabar sabon dake tsakaninsu da juna. Seda sukai me isarsu sannan yajata suka isa gaban motarshi, da hanzari guards ɗinsa suka nufoshi da nufin buɗe masa ƙofa ya dakatar dasu dole yasa sukaja gefe suna kallonsa, ƙatuwan jakan yasa a buth ɗin motar sannan ya buɗe gidan gaba ya sakata ya rufe a nitse yake takawa harya kai side ɗin driver ya buɗe motar yana ƙoƙarin shiga zeeyadah ƙwalla masa kira tace " Ya Edyan Allah ya kiyaye hanya but make sure you take good care of her pls!!!!. Ta faɗa tana fashewa da wani sabon kukan.
ÆŠaga mata kai yayi lokaci guda kuma ya shiga motar ya mata key sukabar gidan ransa na mishi zafi, seda sukai tafiya me nisa sannan ya dubeta ciken sanyi murya yace "zaki iya gane hanyar Gidanku ko?
ÆŠaga masa kai tayi muryanta na rawa tace "sure.
Da wani irin mugun gudu ya kwashi motar sika kama hanaya.
((tofa wannan shi ake kirada saɓani me wuyar sani, to se muce a sauka lfy Mulaikhan Edyan😊))