Sashe 54
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
____âœï¸"taya hakan zata kasance kuma Abdulwahab? Murmushi abie ya saki irin nasu na dattijawa yace "karka damu Moddibo sam be kamata mutanan da aka tara sabida É—aurin Auren nan a bari su watse haka nan ba, É—an jim yayi kaÉ—an sannan ya maida kallonsa ga Edyan Yay masa murmushi se kuma ya kalli moddibo da malam iro wanda sukai shiru suna nazarin abin a ransu, cikin mintunan da bazasu gaza 5 ba jama'ar dake gurin suka shaiÉ—a É—aurin Aurn Rabe da wani daban saÉ“anin Bamanga wanda iyayensa suka janye Auren sabida wani dalili nasu na daban wanda har yanzu basu firta ba.
Nan da nan aka shiga raba Goron ɗaurin Aure da kuma manyan alawori masu tsadar gaske kamar dama an shiryawa abin, zanso team Edyan kuga yanda ango Edris yake washw baki tamkar wanda akaiwa bisharada gidan Aljanna, a haka taro ya watse kowa yana sambarka tun a yammacin Ranar iyayen Amarya da kuma gwaggwanninta sukai shiga kimtsa amarya sabida gabatar da bikin al'ada kamar yanda suka saba, sedai duk yanda Edyan yaso ya haɗu da ita sam abin ya gagara sabida an riga an keɓanceta za'a gabatar mata da abinda suke kira da biddom, idan akace biddom ana nufin wankan amaryar da fulanin daji keyiwar ɗiyarsu ne da zallar madarar shanu gamida wani sinadari na musamman wanda ya kasance sirrin su ne musamman ta ɓangaren mallakar miji da kuma inganta rayuwar Aurataiyarsu.
A lokacin dasu Ummie da mom sukaji da wanda aka É—aura Auren sosai abin ya girgizasu musamman ma Ummie, ita kuwa mom Edyan sosai hakan yayi mata daÉ—i tamkar dama abinda take burin ya kasance É—in kenan, a haka suka gabatar da bikin al'adar jikin Ummie a matiqar sanyaye don harga Allah tana matiqar tausayawa muzaffar ÆŠinta, to amma yata iya tunda haka zanan qaddara yazo masa dashi.
A gurguje pls
Bayan an kammala bikin al'adar sosai Zeeyadah ta kaÉ—u da yanayin da Rabe ke ciki sabida zallar damuwar dake cinta a ranta, gaba É—aya duk ta gama ramewa a tsaye amma sabida tsabar qarfin hali irin nata taqi bari wani yasan halinda zuciyarta take ciki, babban abinda ke qara É—aga mata hankali shine ta ina zata fara rayuwar da Bamanga a matsayin mijin Aurenta? Sabida harga Allah bata san abinda ke faruwa da lamarin Aurenta ba, Yafendunta Bintu ce ta shigo É—akin da aka gama kafata da murmushi akan fuskarta tace " Baddo.
Kuka Rabe ta sakin mata lokaci guda kuma ta faɗa jikinta tana rerawa, kaf cikinsu babu wanda yay yunqurin hanata kokuma rarrashinta badan komai ba sedan ta samu peace of mind, seda tai me isarta sannan tasa tafukan hannunta tana share hawayen kamar ba itace ta gama gurzar kuka a jikin Yafendu Bintu ba, Inna Laure ce ta shigo ɗakin tana jan qafa da qyar hannunta ɗauke da wata qaramar qwarya wadda akai mata jiqo na musamman ta miƙawa yafendu Binto tace " maza ki bata ta shanye zuwa anjima Ammi Ruqatu zata kawo ɗayan se'a jiqa kafin wayewar garin gobe masu ɗaukar Amarya suzo.
Murmushin Yafendu Bintu tayi tace "Ae lallai Laure kin dage sekin haÉ—a Æ´ar nan taki Allah dai ya saka miki da alkhairi bisa É—awainiyar da kikayi, Allah kuma ya rabaki da cikin jikinki lfy.
Kasa magana Inna laure tayi sabida wata qwalla data taso ta kwanta a saman qwayar idaninta, nan da nan ciwon dake cinta a ranta ya dawo mata sabo fill a lokacin data tuna cikin su waye a jikinta , da hanzari ta juya ta fice tana me zubarda kwallar baƙin ciki da nadama.
A haka dai abubuwa suka dunga tafiya masu daÉ—i da marasa daÉ—i Har garin Allah ya waye Kusan a tare su mom suka fara shirin komawa Abuja, gabaÉ—aya bakin Edyan ya gaza rufuwa sabidaTarin farin cikin Da yake ciki
Qarfe shidan safe daidai Aka kimtsata cikin wani Blue É—in saqi wanda yay masifar karÉ“ar jikinta, gabaÉ—aya fuskarta an zane mata ita da wani farin fenti gamida ratsin yallow, kallo É—aya zakai mata ka tabbatarwa da kanka cewar kaka cikakkiyar Asalin BAFULATANAR DAJI wadda ta amsa sunanta Æ´ar fillon gaske babu sirki. ÆŠakin Moddibo aka fara kaita, nan ya shiga yi mata nasiha me ratsa jiki wadda a zuciyarta takejinta tamkar nasihar bankwana yake mata, sosai take kuka daga cikin mayafin saqin da aka rufe mata kanta dashi, ba zato ba tsammani ta miqe ta isa ga mahaifin nata ta rungumeshi tamau tana gurzar kuka kamar bazata dena ba. Daqyar suka É“anÉ“areta suka fita da ita zuwa bukkar inna Laure, nan ma ba qaramin kuka Rabe tayi ba hakama Æangaren Lauren Itama, nan dai laure ta roqi yafiyar mahainiyar Allah Rabe, duk yanda taso ta miqe ta isa gareta kasawa tayi sabida nauyin cikin dake jikinta, har gabanta Rabe ta isa ta durqusa daidai yanda zata iya rungumarta tace "dukda cewar kin raine ni bada soyayya ba wllh kodedai da rana É—aya bantaÉ“a jin cewar na tsaneki ba, komai ya fito daga bakinki akaina idan kika furtashi ban taÉ“a sashi a raina ba balle harya dameni sabida nasan komai na duniya yanada limit, don haka kisa a ranki cewar kema matsayin uwa kike a gareni na yafe Miki har Abadah!!!!!!
Ta faÉ—a tana fashewa da kuka.
Gaba É—aya Laure ta kasa magana sabida kukan datakeyi a haka aka fita da Rabe zuwaga kakarta wato Mahaifiyar Babar ta, nan ma nasiha sosai Gwaggoji tayi mata me ratsa jiki akan Rayuwar duniya da kuma mutanan dazatai Rayuwa dasu waÆ´anda suka kasance a kwai banbanci me tarin yawa a É—abi'unsu da kuma irin nata, nan dai Rabe ta Fahimci Auren waye a kanta.
Ko kaɗan batai baqin ciki dajin wanda ta Aura ba abu ɗaya kawai ta sani shine komai Muqaddari ne daga Allah, haka kuma ba komai muke so a rayuwa muke samu ba. Duk inda miji na gari me tattalin matarsa yakai wllh tasan Edyan ya wuce haka shiyasa bazata taɓa baƙin ciki da Aurensa ba indai har ta cika ƴar Halak kuma wadda tasan halacci.
Duk irin sabon dake tsakanin moddibo da É—iyarsa sam hakan besa ya zubar da hawaye ba don haka har suka fito da Abie idanunsa rass kamar baya kewarta, hannun Abie ya kama yana kallon tsakiyar idanunsa yace "zan roqeka wata alfarma Alhaji tareda yaqini da sanya ran cewar zakayi min ita.
Da kulawa Abie ke kallonsa yace "kafi qarfin haka a gurina wllh kawai ka faÉ—i me kakeso wllh zanyi maka shi.
Murmushi moddibo yayi wanda ya baiyana dattijantakarsa yace "so nake da zarar kun isa inda zakuje don Allah karkubar Rabi'atou ta kwana a wani gida wanda bana mijinta ba.
Da kulawa Abie yace "insha Allah zan cika maka wannan alqawari naka kuma nida kaina zan kaita har É—akinta ba tareda na fari an tsaya gabatar da wata bidi'a ba.
A haka ummie ta fito jiki a mace sukai sallama da kowa dake gurin suka shiga motocinsu, a wannan halin babu abinda Ummie ke tunani kamar gudan jinin É—anta Muzaffar wanda tasan wajibi ne ya shiga gagarumin tashin hankali idan har ya samu wannan labarin marar daÉ—in ji a kunne.
A haka suka isah Airport, bayan zuwansu da minti 15 jirginsu ya É—aga zuwa birnin taraiya, jirginsu na sauka iyalan C.p suka tarar da manyan motoci na jiran isowarsu, nan dai sukai Sallama da Mom Edyan da Ummie kowa yayta kansa akan cewar insha Allah qarfe 4pm zasuzo É—aukar amaryarsu. Sam ba haka Edyan yaso ba yaso ace yay gabada matarsa amma kuma sam besamu damar hakan ba.
*****
Æangaren Muzaffar kuwa tun bayan lafawar da ciwon da kansa ke masa ya koma bakin aikinsa, duk irn zafinda zuciyarsa keyi sam hakan besa ya baiyanawa Mom da Fadilah Damuwarsa ba, Baba Hajara ce kawai tasan Halinda yake ciki sabida irin sonda take masa, dukda kasancewarta me aiki a gidansu shi sam ba'a hakan yake kallonta ba kallon kakarsa yake mata kuma wadda yake Qauna.
Zaune yake a Office se faman danna system yake amma sam hankalinsa baya taredashi, haka kawai yakejin gabansa na faÉ—uwa wanda gabaÉ—aya ya rasa dalilin hakan, a haka ya mike jikinsa a mukun mace yabar office É—in zuwa gida.
Æan garen Edyan kuwa yana zuwa gida wani sabon uban wanka ya É—auka cikin wata shaiÉ—aniyar shadda milk colour wadda kera baza uban yararin tsada da maiqo, fakar idon mom yay ya É—au motarsa ya nufi gidansu Muzaffar don ganin Amaryarsa sabida bayajin cewar ze iya jurar har zuwa Lokacin dazasu kawo masa ita.
Parking yayina tsanaki ya sakko yana qawata fuskarsa da wani hamshaqin murmushi, a nitse ya fara takawa harya isa part É—in muzaffar don duk a tunaninsa yana ciki, a katafaren perlourn Aminin nasa yayiwa kansa masauki tareda zaro wayarsa yana qoqarin kiran muzaffar É—in.
A nitse gurds É—insa suka parker motar ya fito batareda ya tsaya jiran su buÉ—e masa ba ya nufi part É—insa, duk irin qarar da wayarsa keyi sam bebi takanta ba harya shiga parlourn
Tsayawa yayi cak yanabinsa da kallo don beyi tsammanin ganinsa ba sam a wannan lokacin, murmushin qarfin hali ya sakar masa tareda qarasawa gareshi fuskarsa É—auke da mamaki yace " uhmmm looking so masha Allah kamar wani sabon ango. Muzaffar ya faÉ—i hakan yana wani male baki cikeda tsokana
Dariya Edyan yayi yace "ae mana ai bakayi makuwa ba pls go and take Shower kazo ka rakani É—akin matata.
ÆŠan buÉ—e manyan idanunsa muzaffar yayi yace "your not serious. "wllh da gaske nake inada É—akin matana zaka rakani an É—aura min Aurn bazata yau É—innan ba tareda na shiyawa hakan ba amma idan kana tantama akai ka tambayi Abie ze gaya maka.
Ɗan jim kaɗan muzaffar yayi amma dayake yasan Edyan ɗin be taɓayi masa qarya ba yasa har a ransa ya amince da abinda ya faɗa ɗin. Tilasta masa Edyan Yayi har seda yay wanka kuma ya buɗe drower ɗinsa ya ɗakko masa wata milk ɗin shadda sak ta jikinsa ya bashi ya saka sannan ya ɗora hula tareda ɗaura wani shaiɗanin agogon rolex wanda ya haska tsintsiyar hannunsa, take ya baiyana a Cikakken matashin ɗan kasuwar nan meji da nairah wati C.e.o of zafar Enterprises