← Book details Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 57

Sashe 56

Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nodding kanta kawai tayi sabida wani abu datakeji yana wani irin taso mata a sakamakon haÉ—uwar da jikinsu yayi dana juna, a nitse ya zuro É—aya hannunsa na dama Ta bayanta ya janye mayafin Saqin dake jikinta wanda yake ganin tamkar yana shiga rayuwarsa ne ta hanyar zama hijabi a tsakankinsa da kyakkyawar fuskarta da tasa, Nan take bakin gashinta wanda yaji uban gyara ya baiyana a gareshi se baza wani tattausan qamshi yakeyi.

Wani irin yanayi ne ya baqunci gaba ɗaya sassan gabobin halittar dake jikinsa take yanayin ya haifar masa da wata irin gagarumar kasala Wadda ke ɗauke da zallar muradin, so gently ya fara feeding ɗinta tana ci shima yana ci har suka qoshi Dukda cewar a takure takejin kanta sabida wasu qananun abubuwan dake gudana a tsakanin su, kayan da suka gamaci ya tattara sannan ya miqe ya kai Su kitchine ya dawo ya kama hannunta suka nufi bedroom ɗinsa saɓanin nata

Be dire ko ina da ita ba se Cikin katafaren toilet Ɗinsa ya zaunar da ita bisa wata qaya taccen wani abu wanda yafi kamada kujera amma kuma A zahiri ba kujerar bace, sabon expensive maclean ɗin dake saqale ya ɗaukko tareda sabon brush ya nufota ya fara Nannaɗe mata rigar dake jikinta Don gudun karya jiqa mata jikinta, take fararan santala-santalan cinyoyinta suka baiyana gareshi ba tareda wani shamaki ba, zuciyarsa ce ta amsa da qarfin gaske take jinin jikinsa ya fara tafasa kamar wanda ake jonawa lantarki, a daddafe yay mata brush ɗin cikeda zallar nuna kulawarsa gareta harya gama mata shima yayi nashi, ko kaɗan bata kawo komai a ranta gameda shi ba itadai kawai ta miqawa Allah lamarinta ne tunda tasan baze taɓa cutar da ita ba, tsinkayar muryarsa tayi a tsakiyar kunnenta Cikin wani irin sauti wanda ya kasance baqo a gareta yana faɗin "do you want to Bath?

Da wani irin sauri ta É—ago tana kallonsa se kuma tayin saurin sauke idanunta Qasa aa hankali cikin sanyinta tace " no

Kama Hannunta yay suka fice daga toilet ɗin tareda zaunar da ita bisa dogayen laps ɗinsa , a hankali yake binta da kallo tun daga kan yatsun hannunta har zuwa kan dukiyar fulaninta, sosai yaji wani irin abu nabin jinin jikinsa lokaci guda kuma yaji tamkar tana fuzgar zuciyarsa zuwa gareta Ne, Se'a lokacin ya samu zarafin qare mata kallo sanye take cikin wata haɗaɗɗiyar doguwar riga less fari me Yarfen blue a jikinsa wanda ya kasance me taushin gaske Sosai rigar ta mugun kmata daga saman qirjinta gashin kanta gaba ɗaya a waje yake se wani uban light make-up da ummi tasa akayi mata tun bayan zuwansu garin Me shegen kyau, Gabaɗaya a takure takejin kanta musamman yanda taji mazaunanta akan Abinsa lakadan ba ajalan ba 😂

nasihar da ummie tayi mata Ɗazu ce ta fara dawo mata cikin kanta tamkar a lokacin takeyi mata ita, babban abinda yafi komai tsaya mata a rai shine abinda mom Edyan ta dinga gaya mata Tun a cikin jirgi ne akan zamanta kewar rayuwar Aure da kuma abinda shi kansa Auren ya qunsa, ta gargaɗeta sosai akan cewar karta taɓa bari tayiwa mijinta gaddama akan komi koda kuwa tanajin zafin abinda yake gudanarwa a gareta ne. Lallai ta zama me biyayya a gareshi tareda karɓar duk wata larura tasa

A hankali taji saukar tattausan red lips ɗinsa a saman nata wanda hakan yasa ta dawo daga duniyar tunanin data afka, wani irin kissing yake mata tamkar ze cinyeta ɗanya nan da nan kuwa ya fara birkita mata lissafi, bagon yanayin data samu kanta a ciki ne ya haifar mata da rawar jiki tamkar wadda ake kaɗawa gangin farauta😂😂

Shi kansa Muzaffar ɗin kwatankwacin yanayin datake ciki a wannan yanayin a gareshi ma hakan take, iya lips ɗinta kawai yake kissing amma ji yake tamkar an tsomashi a cikin wata qoramar nutsuwa ne don haka gogan naku ya qara qaimi😂

Cikeda qwarewa gamida salonsa dake birkita mata lissafi Yay amfani harya rabata da rigar dake jikinta zuwa faffaɗan qugunta take dukiyar fulaninta ta baiyana cikin wata milk Ɗin breziya shara2 Wadda tai masifan mata kyau tamkar dama dan ita akayi ta, cikin yanayi na fitar haiyaci ya ɓalle wuk ɗin brar tata nan da nan abubuwan nata suka baiyana ra'ayil aini a gareshi Batareda da wani hijabi a tsakaninsa dasu ba, yayi mamaki qwarai dayaga irin girman tagomashin alkhairin da qirjin nata ke ɗauke dashi, koda wasa be taɓa zaton girmansu yakai haka ba a hankali ya sauke lumsassun idanunsa a fuskarta wadda ta lumshe idanunta tana karɓar saqwannin nasa cikin sauqi, suking boobs ɗiɓta ya shigayi kamar he's life depends on it har seda ta fara jinn zafine ta sakin masa kuka sannan ya sarara mata.

A wannan dare dai gabaɗaya muzaffar kasa controlling kansa yayi har seda ya ratsa ta Tsakiyar Majalisar ɗinkin duniyar BAFULATANAR DAJIN tasa 😂

A wannan dare haukata muzaffar ne kawai Rabe batayi ba, babban abin mamakin ma shine duk girman dayake dashi Gamida cikar zatinsa tsaf ta iya ɗauke Larurarsa ta tsahon shekaru 35 kamar ba yarinya Ƴar shekaru 18 ba, Tasha wahala sosai a hannunsa amma kuma sam bata nuna gajiyawarta a kai ba har seda ya gama samun nutsuwa da ita, tayi kuka sosi harta godewa Allah tun hawayen na zubo mata harya kasance hawayen ya dena fitowa sabida Azabar datakeji a qasanta

lokacin da komai ya lafa ne ya dubeta Yaga irin halin daya sanyata a ciki se kawai ya fashe mata da kuka Yana me qanqameta a saman qirjinsa sabida tsabar tausayinta dayay masa dirar mikiya, babu abinda yake iya furtasa se kalmar haquri. Albarka ya dinga sanya mata tareda kaf wani Dangi nata Dake cikin wannan duniya, kuka takeyi sosai marar sauti sabida tsaɓar Azabar datasha a hannun sadaukin nata sedai kokaɗan bataji haushinsa ba sema alfahari datake dashi a can qasan zuciyarta.

*******
A gurguje pls sabida qarancin lokaci

A haka rayuwa ta dinga tafiyar musu cikin aminci da kuma Qaunar juna Marar misaltuwa kullum yana manne da ita kamar ze maida ita ciki sabida so, bayan faruwar Auren muzaffar da kwana 2 ne suka Shirya shida ita ita zuwa gaida su Abie, tun da sanyin safiya suka gama shiri wajen qarfe 11am, inda ta shiya cikin wata baqar jallabiya me yawar stones wadda tayi mugun karɓarta kasancewarta fara sol da ita. Shigo muzaffar sanye yake cikin wani farin yadi sol dashi wanda yay masa ɗas a jikinsa a haka suka iso parking space ɗin hannunsu sarqe dana juna.

BuÉ—e mata qofar motar yayi ta shiga sannan ya zagaya ya shiga driver Sit yaja motar suka nufi gidansu kasancewar basu da nisa sosai ne gidan suka iso cikin sauqi, buÉ—ewa get É—in yayi suka kunna kai ciki ya samu guri yay parking

Koda suka fito hannunta yake qoqarin kamawa amma fir taqi yarda dole tasa ya qyaleta yay gaba ita kuma tana take masa baya, part É—in mom suka fara shiga inda suka sameta itada Fadilah sunacin kwaÉ—on zogale, washe baki mom tayi ta miqe tsaye tana faÉ—in oyoyo my doter.

Durqusawa Rabe tayi cikin gurɓatacciyar hausarta ta fara gaida mom Fadilah kuwa dariya ta dingayi tana kallon muzaffar cikeda tsokana tace "ooooo yaya ka mallaki zaɓin ran naka yanzu shikenan no more headaches again ko?

Hararar wasa yayi mata sukasa dariya gabaÉ—aya, kallon mom yayi yace "wai Ina Qurraty ne?

Dariya Fadilah tayi tace "young bride zakace tana gidan angonta ai Allah sarki sisina sarkin rigima. GabaÉ—aya kan muzaffar É—aurewa yayi yana shirin magana kenan mom ta katseshi tace "oya muje part É—in Ummie Abie nason ganin mu GabaÉ—aya, É—unguma sukai zuwa part É—in Ummie nan suka tarar da Edyan a Nan shida Amaryarsa sun hallara.

A lokacin da suka shigo falon hannun Edyan a riqe yake cikin nata dukda cewar ita É—in wata masifar kunya ce tayi mata dirar mikiya a lokacin da muzaffar Suka shigo falon shida Fulanin sa, Da sauri ta janye hannunta daga cikin na Edyan É—in don kar wani ma ya gansu

ÆŠan buÉ—e manyan idanunsa yayi ya dubesu da zallar mamaki bt still ya kasa magana. Nan da nan idansu ya sarqe cikin na juna da Zainab wadda Ke zaune a gefan Edyan tafi uban wani dakakken less yace "Yana ganku a nan kukuma?

Murmushi Edyan ya saki ya dubeshi yace "canji da zanan qaddarar muce Allah ya rubuta mana ita a guri ÆŠaya kamar yanda ya rubuta taku Qaddarar kaida Rabi'atou!

Haqiqa na girgiza sosai a lokacin Dana Gane kana ɓoyemin gaskiyar abinda ke ranka akan Rabi'atou amma kuma dukda hakan na fahimci irin sonda kake mata Kwance a tsakiyar kwayar idanunka, Mun zaɓi Muyi maka hakanne ta hanyar cike gurbin daya rage mana a tsakanin Amintakar mu Nida kai kuma gashi nayi nasarar Yin hakan, Edyan ya faɗi hakan yana murmushi sannan yaci gaba da cewa

"Duk zaman danai da ita ban taɓa jin cewar ina sonta ba illa kawai tasausayinta danakeji A raina, shiyasa nayi amfani da wannna damar don na zaburar dakai harka baiyana abinda ke cinka a rai amma kuma se gashi ka gaza yin hakan.

Sosai jikin Muzaffar yay wani irin sanyi take hawaye ya Cika idanunsa ya juya yana kallo n mom wadda itama shi take kallo yace "yanzu dama duk abinda ya faru a baya har zuwa Aurena da aka É—aura da ita duk kun sani amma kuma kuka gaza sanar dani?

Ya faÉ—i hakan a lokacin da hawayen dake maqale a manyan idanunsa ya fara zubo masa da wani irin mugun sauri ya Nufi Edyan ya rungumeshi Yana faÉ—in "thanthankSo much friend wllh I can't explain how much you mean to me, ina roqon Allah ya gina maka gida a gidan aljanna!!

Dariya suka dinga masa har Ummie da Abie dake tsaye a bakin ƙofar perlourn hatta baba Hajara ma ba'a barta a baya ba har ita aka haɗu a falon Abie ya haɗesu dika yay musu nasiha me ratsa jiki, tofa a nan ne Muzaffar kejin Auren Edyan da kuma qanwarsa Zainab sosai yay farin ciki da hakan don yasan waye Aminin nasa.
Chapter 56 · 0% Book details