Sashe 2
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rabe yarinya ma'abociya fara'a da son karatu hakan ne yasa malm iron ke Ƙaunarta sosai
Sbda tana gane karatu Cikin sauƙi, koda wasa bata sakewa samarin Rugar tasu wannan ne yasa suke cewa tana da girman kai , amma a zahiri sam ba haka bane Mutum ɗaya ne ya nace mata har seda yasa ta fara kulashi sabida baƙin nacinsa Ana kiransa da Suna BAMANGA shima baɗan Rugarsu bane ɗan Rugar dake maƙotaka da tasu ne, a nitse ta qarasa makarantar Abin mamaki babu wanda yazo se ita kadai, Ajiye Allon ta tayi sannan ta dauki tsintsiya ta share gurin Tass ta shimfiɗa tabarman kabar Dake jingine tahau ta zauna ta fara bitan karatunta dan a ranar zata wanke Allon ta
Tana cikin karatun ne Ruƙatu ta Ƙara so da sallamar ta amma Rabe bata Amsa ba Har seda takai aya sannan ta daga kai da murmushi ta ansa mata sallamar,
Ruƙatu tayi dariya tace "sannu sarkin hadda shine ko ki biyo min ko?? To ai gashi nazo nima kuma nasan dan ki rigani wanke Allo ne yasa kika tawo kika barni to ai na gane wayon naki
*_((duk wannan maganar cikin harshen fulatanci suke Yinta nayi haka ne dan me karatu ya fahimci gundarin labarin sbda idan nayi ammafani da harshen fulatanci ba lallai wani ya fahimci abinda labarin Ya ƙunsa ba))_*
Rabe tayi dariya Tace "Ruƙatu kenan keda zakiyi aure kwanan nan ai kin ma kusa ki dena zuwa makarantar Gabaɗaya saurin me zakiyi kuma?
Haɗe rai Ruƙatu tayi Sannan tace "to ai se munyi sauka zanyi Auren kuma yau saura sati biyu mu sauke da ikon Allah.
murmushi Rabe tayi sannan tace "to Allah ya nuna mana sati biyun.
*_Gareku masoyana kuma mabiya littattafaina, idan har salon yayi muku zan gane daga Yawan comment ÆŠinga ga wannan littafi. Ima muku batan Alkhairi tareÉ—a baku tabbacin cewar wannan littafi ze zo muku da zarar na kammala littafina me taken KUYARDA DANIðŸ‘_*
Sonso Fisabilillahâ¤
Sushmah💋
Comment
Nd
Share
[3/3, 5:22 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
*_Page: 2-3_*
*_A JIYA NAYI MISTAKE A MADADIN NA NACE GYAMBU ((TARABA STATE)) SENA SAKA GYAMBU ((ADAMAWA STATE)) A FARKON PAGE 1 MANTAWA NAYI CEWAR GYAMBU BA'A CIKIN JIHAR ADAMAWA TAKE BA A CIKIN JIHAR TARABA TAKE FATAN ZAKU FAHIMCENI MABIYA WANNAN LITTAFI😊_*
âœï¸____Da haka suka rufe hirar tasu sakamakon Ƙarasowar malam Iro gurin, cike da girmamawa suka gadashi ya amsa tare da sakin fuska yace " An gaida Ƙawayen juna Idan har akaji maganar Rabe to da RuÆ™atu ne koda Moddibbo. Malam Iro ya faÉ—i hakan yana murmushi
Suma murmushin sukayi Basuce komai ba kansu a sunkuye, Ruƙatu aka fara biyawa Allonta sannan aka biyawa Rabe Ma nata, suna kammala Karatun ba jimawa sukayiwa malam Iro sallama kana Suka kama hanyar gidajensu, a hanyar komawar ne sukai kacibus da Aliko Wanda ze auri Ruƙatu, Tun kafin su ƙaraso inda yake ya kafesu da idanu kamar ze cinyesu, turo Baki Rabe tayi sannan ta zinguri Ruƙatu tace "da alama nan gaba wannan maƙale matan naki har makaranta ze dinga binmu idan har ba'a ɗaura muku igiyar Aure ba. Rabe ta faɗi hakan yayin da take nuna mata Aliko
A nitse suke tafiya har suka ƙaraso inda Alikon ke tsaye cike da fara'a suka gaisa da Rabe ita kuwa Ruƙatu se Faman boye fiska take a bayan Rabe wai ita Ala dole kunyarsa takeji,
Basu jima a tsaye ba Rabe tayimai sallama ta nufi gida cike da tinanin Abinda zata tarar Na daga bala'in Inna Laure, siyasa taita wasa a hanya harta gama cinye sairan lokacin daya rage mata sannan ta kama hanyar gida sabida tasan mahaifin duk inda yake a wannan lokacin to ya koma gida, bata dawo gida ba se yamma liƙis kasancewar suna da nisa da makarantar, cike da fargaba ta Ƙarasa dakin da take kwana ta kwanta tare da sauke ajiyar zuciya.
A hankali ta firta Kalmar "Alhamdulillah Bisa rashin haɗuwar da basuyi da inna ba, Sabida har ga Allah batason duk abinda ze ƙara haɗata da inna Laure dan tasan haduwar Tasu ba alkairi bane, tana cikin wannan tinanin ne taji Antaɓa Labulan buhun ɗake jikin Ƙofar bukkar ta, da sauri ta mike tsaye A matiƙar tsorace har jikinta na Rawa sabida yanda tsoron ya tsirga mata Duk a zatonta innah Laure ce , da sallama ya shigo Ɗakin Yana kallonta Da mamaki sabida yanda yaga jikinta na rawa irin haka da gudu ta Ƙarasa gareshi ta rungume shi Gam Lokaci guda ta fashe Masa da wani irin kuka.
Shiru yayi yana sauraron kukan nata tamkar wadda ke shirin shiɗewa, sosai Yakejin kukan na taɓa zuciyarsa Sedai beyi yunƙurin hanata ba Donta damu damar yin me isarta, hannunsa yasa ya share mata hawayen dake zubo mata yace "kiyi haƙuri Rabe nasan Kinada Cikakkiyar hujjar Da zakiyi kuka sabida rashin dacen da kikayi da matar uba irin Laure, ki Ƙara haƙuri Insha Allah wata rana se labari kinji ?
Da sauri ta ÆŠaga kanta alamar To.
A hankali Moddibbo ya kama kafadunta ya zaunar da ita a bakin katifar ciyawar dake Ɗakin yace "daga yau nayi miki Alƙawarin Cewar bazaki sake kukan rashin uwa ba Insha Allahu kinji Rabe? Be jira cewarta ba Ya Nufi ƙofar fita Daga bukkar zuciyarsa na zafi akan lamarin Laure.
Da sauri ta É—ago tace "baba Don Allah kayi Min Aure ko zan dena ganin innah Laure!
Cike da mamaki moddibbo ya juyo yana kallon Ta yace "Aure kikace Rabe? Ba tare da tinanin komaiba ta daga Masa kai alamar Ae,
Jikin sa a mace ya tako Har inda take zaune ya dafa KafaÉ—unta cike da kulawa yace " dagaske kike kina son aure Rabi'atou?
Ba tare da fargaba ko shakkaba tace " Ae Baba Ina so Indai zan dena ganin inna. Ta faÉ—a tana kallonsa hawaye na zubo mata, harga Allah bata San me ake nufi da Kalmar Auren ba Kawai tana jinta a bakine Batareda da tasan tarin Abubuwan dake cikinsa ba kawai ta fada ne dan ta samu sauqi a zuciyarta.
Modibbo yayi murmushi yace "shike nan zan kawo miki mijin da zaki Aura har gida Tunda dai kince Auren kikeso kinji?
Da sauri ta washe baki cike da yarinta tace "to Babah yaushe zaka kawo Min shi??
Sosai Maganarta ta bawa moddibo dariya Don haka ya kasa cewa komai illa dariyar dayakeyi kawai, itama murmushin tayi
A hankali ya kama kumatunta yace "nan da 'yana kawanaki kadan zan kawo miki shi Rabe na. yana kaiwa nan ya Fice daga bukkar ya nufi masallaci,
itama tashi tayi taje tayi alwala tayi sallah sannan ta ta nufi dakin Babanta, tana shiga ÆŠakin ta sameshi a zaune yana Hada magunguna Gargajiya, dayake Abinda yakeyi kenan bada magani irin na GargajiYa, duk Rugar su shi ake kira idan rashin lafiya ya samu wani Kuma cikin ikon Allah ana dacewa da maganin Nasa Idan har ya bayar.
Da sallama ta shiga ta zauna Daga gefansa tayi shiru batare da tace komai ba, hakan ne ya Bawa moddibbo damar fahimtar yunwa take ji, be ce mata komaiba ya Ɗakko kwanon dake gefansa ya mika mata da sauri ta karɓa Ta buɗe faifan da ka rufe kwanon dashi furace da nono nana da nan ta kafa kai tafara sha Batare da ta sauke kwanon ba, daga yanda take shan furar ne abin ya bawa moddibo mamaki a nan zuciyar sa ta fara zargin anya kuwa Rabe taci abinci kuwa???
Tabbas ze Iya ÆŠaukar komai Da Laure zatayiwa Æ´arsa guda É—aya tak a Duniya amma fa banda Horon yunwa, a fusace ya tashi ya nufi bukkar Laure ko sallama be mata ba Sabida yanda Ransa ya Æaci ya Hauta da bala'i kan cewa ze jure komai da zatai masa amma fa Sam banda yiwa gudan jininsa Rabe horon yunwa,
Tunda ya fara masifar Laure ke kallonsa cike da mamaki sabida tunda take da moddibo be taba ÆŠaga mata murya ba balle Har yayi mata faÉ—a Irin haka, Ashe Dama haka moddibo yake?? Tabbas ta yarda ransa ya Æacci sosai shiyasa bata Tanka masa ba tunda ya fara fadan, idan Har tace zatayi magana tofa tabbas Zasuyi É“atacciya donta lura komai ze Iya faruwa Wanda kuma ba lallai yay mata dadi ba,
Yana gama zazzaga mata FaÉ—an ja juya yay gaba ya barta da fargabar FaÉ—ansa,
Yana Fita Ɗakinsa ya nufa da sallama ya shiga Ya zauna yay shiru yana kallonta, har ya fita ya dawo Rabe na zaune a inda ya bar ta Bata tashi ba Har seda ta shanye Furar tas sannan ta miƙa masa kwanon tace "Baba gashi na Shanye.
Murmushi Ya ƙirƙiro yayi Mata tareda shafa kanta Yace "Allah yayi Miki albarka Rabe. Tana kallonsa tace "Amin Babana
Hira suka dingayi dashi jefi-jefi tana tayashi tankaɗe maganin dake gabansa har suka gama sannan ta kwashe ta zuba masa a cikin Boronsa ((jaka)) dayake zuba magungunan a ciki, sun jima tana yi masa shirmen hirarta har ya gaji yace taje tayi bacci Dare yayi, nanfa Rabe ta Tubure ita fir Bazata tafi Ba seya rakata Har ɗakinta, haka kuwa akayi har Ɗakin ta moddibo ya Rakata Be fito ba har seda ta fara bacci sannan ya tofa mata addu'o'i sannan yay Fita ya Rufe mata ƙofar ɗakin da ƙofar karan dake gefe.
Wshe gari da zanyi safiya Rabe ta fito cikin shirinta na tafiya kiwo, sanye take Kayan farin Saƙi irin nasu na fulanin asali Ƙafarta sanye cikin rufaffen takalmi na roba Yalo shar dashi,
ÆŠakin moddibo ta nufa da sallama sannan ta shiga ta zauna Daga ÆŠan nesa dashi KaÉ—an yana Karin kumallo,