Sashe 52
Bafulatana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Komai da mafarinsa tasani sanin kanta Bamanga ba shine zaɓin Zuciyarta ba to amma idan harta bijirewa wannan Auren tamkar ta kunyata mahaifinta ne, Aure ta da Bamanga tamkar igiyar kabar da aka daɗe ana tufkata ne tunkafin tasan kanta, ma'ana dai Aurene da iyayensu sukai alqawarin faurawa tun a ranar da aka haifeta don haka dole ne tayi haquri da Bamanga a matsayin mijinda Qaddara ta zaɓa mata shi.
Daga Ummie har Inna laure babu wanda ya tanka akan lamarin hukuncin da Moddibon ya zartar, dole tasa suka amince da hukuncinsa dukda cewar a zukatansu sunada ja akan abinda yake shirin zartarwa akan Raben.
Tun daga Ranar Rabe ta É—aura da zubar da hawaye gamida tilastawa kanta faÉ—awa a qoramar tunanin zaratan mazan da suka shigo rayuwarta a baya, sosai ta rame tayi wani irin duhu duk a kwana É—aya kachal tamkar ba ita ba, ko abinci se Ummie ta matsa mata kana take iya cinsa shima ba wani sosai take cin ba.
Tun'a daran jajiberen Aurenta da Bamanga Rabe ta gama saddaqarwa da kanta cewar tabbas tayi rashi a rayuwarta irin rashinda bazata taɓa mayarda kamarsa ba, a hankali take ɗaga qafarta harta iso bakin qofar bukkar da mamie ke kwana, sunkuyawa tayi kana ta shiga cikin bukkar bakinta ɗauke da sallama, a zaune ta samu Ummie wadda keshan fura se faman murmushi takeyi da alama video call takeyi itada su Zainab da kuma Abie. Tana ganin shigowarta Ummie ta kashe wayar tareda maida hankalinta ga Rabe tace " Dota na Amarya shigo mana kika tsaya kamar kuwa kinsan yanzu nake shirin nabiki ɗaki akan maganar shirin bikin sekuma gashi kinzo da kanki, yau insha Allah Adda Maryamu da yafendunki Gwaggoji duk yau zasu iso insha Allah daga yolah.
Kanta a qasa tayi murmushi kawai ba tareda ta iya furta koda kalma guda ba, ko babu komai har a ranta ta É—anji sanyi dajin batun zuwan qanwar Mahaifiyarta da kuma kakarta wadda ta haifi Mahaufiyarta wadda sike kirada (gwaggoji) ko babu komai tasan zata ragewa kanta damuwa muddin ta tattauna matsalarta da wani
Kanta a qasa tana wasa da yatsun hannunta tace "Ummie ki bani aron wayarki zan kirasu mom.
Shiru Ummie tayi a ranta tana mamakin yanda yarinyar kejin nauyinta sannan tayi murmushi ta miqa mata wayar Ta karɓa tabar ɗakin tanajin wani irin sanyi na ratsa zuciyarta, tana fita ɗakinta ta koma tareda buɗe qatuwar jakar da Edyan ya lafto mata uwar siyayya lokacin daze dawo da ita gida tayi lokaci guda kuma ta zaro wani qaramin card, qurama card ɗin idanu tayi zuciyarta na wani irin racing sannan ta shiga danna numbers ɗin jikin katin a jikin wayar sannan ta kara a kunnenta tareda lumshe idanunta tana jiran ya ɗauka.
Can ɓangaren wanda ta kira ɗin zaune yake cikin katafaren ofinshinsa wanda aka qawata da kayan alatu na morewa rayuwa ya ɗora dogaren santala-santalan qafafunsa duka biyun a saman table ɗin dake gabansa, a hankali ya ɗaga hannunsa na dama yana me sassautawa kansa necktie ɗin dake ɗaure a wuyansa.
Qarar wayarsa ce ta katseshi wadda ke ajiye bisa gefansa a nitse yakai hannunsa ya É—auka tareda zubawa number dake kiran nasa tsimammun idanunsa kamar baze É—auka ba se kuma can ya É—aga tareda karawa a kunnensa yay shiru ba tareda yace qala ba.
Daga ɓangarenta Ajiyar zuciya ta sauke me qarfin gaske sannan ta buɗe bakinta wanda yayi mata nauyi tace "yaya Edyan nice mulaikha c.....!!! Se kuma ta fashe mishi da wani irin kuka wanda yasa ba shiri Edyan ya miƙe tsaye cikin kiɗima gamida tsagwaron tashin hankali yana faɗin "meya faru dake mulaikha ? Meyasa kike kuka irin haka?
Edyan ya jefa mata waÆ´annan tambayoyin duk a lokaci guda, daqyar ta iya buÉ—e bakinta tace "don Allah partner kazo I wanted to see you tomorrow plss.........!
Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya gyara zamansa kamar tana gabansa yace "look mulaikha don Allah ki É—ena kuka kinji babe, kin sani banason kukan ki sabida it really hurts me so please don't cry again OK?
ÆŠaga masa kanta tayi kamar yana gabanta lokaci kuda kuma tace "uhm. Murmushi yay kaÉ—an sannan yace"not hmmm mulaikha na just promise me cewan bazaki sake kuka irin haka ba kinji?
Bakinta ta buÉ—e a hankali tace "i promise!
"yauwa that's my girl bye. Ya faÉ—a yana me katse kiran ba tareda ya tsaya jin abinda zatace ba.
Ƙurawa wayar manyan idanunta tayi tana kallon wayar kamar bazata dena ba, tana riqe da wayar wani sabon kiran ya shigo wayar Ummie da sauri ta ɗauka ta kara a kunnenta sabida duk a zatonta Edyan ɗinne ya sake kiranta a karona biyu.
Daga É—aya bangaren zainab tace "Ummie gaskiya ya kamata ki dawo haka nan wllh sabida bro Qurraty bashida lfy jiya ko office bai samu yaje ba, pls Ummie don Allah ki dawo koke ze iya sanar dake abinda ke damunsa.
Sakin wayar Rabe tayi sabida tsabar bugawar da zuciyarta dayi da mugun qarfi loƙaci guda kuma ta sulale qasa jiɓirrrr kamar zubewar gini............
ChubaÉ—o âœï¸
[3/3, 5:40 PM] Chubado Mohd: â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
*BAFULATANA*
✨RETURN✨
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
ðŸ„ðŸ„ðŸ„ðŸ„
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸â„ï¸
Page:50
*_I Dedicate this special page for you SADIYA SIDI SA'ID (SIDIYA the writer of GIDAN MISBAHU) na rantse da Allah tukuicin Qaunar da kikemin kyautar shafi guda na littafin dana sadaukar miki yayi kaɗan ya zama tukwici a garki, amma nasan Ɗan gidan gima shine ke halin girma duk inda akace akazo al'amarin ki na gado ne bana taka haye ba, na daɗe ina cin karoda mutane daban-daban a rayuwata Amma wllh ban taɓa karo da wadda ta qaunace ni bisa gaskiya da Amana kamar ke ba. I'm so proud of you malamar FARSAFA kokuma in kiraki da kwalba uwar Alkhairi Don bazance Uwar sharri ba 😂_*
*_MASU YIMIN ADDU'AR ALKHAIRI AKAN EXAM ÆŠIN DANAKE GABATARWA ALLAH UBANGIJI YA SAKA DA ALKHAIRI KUMA YABAR ZUMUNCIâ¤ï¸_*
___âœï¸Sulalewar datayi zuwa qasa ne ya bawa hannunta damar danna kiran number Zainab ba tareda tasan tayi hakan ba sabida tsabar tashin han kalin data samu kanta a ciki, daga É“angaren zainab murmushin qarfin hali ta saki kana tace "Ummien mu!!
Jin sunan data ambata ne yasa Muzaffar dake kwance bisa cinyar mom ya kaleta da idanunsa waƴanda suka canza launi sabida halinda zuciyarsa ke ciki ba tareda ya iya cewa komai ba ya miqa mata hannu alamar ta bashi wayar, ba musu ta zainab ta miqa masa ya karɓa tareda kara wayar a gefan kunnensa yace " Ummiey na!
Wani irin bugawa Qirjinta yayi da qarfin gaske a lokacin data tsinkayi amon muryarsa ta doki dodon kunnenta.
Wani irin zaro ido tayi se kawai ta saki wani irin kuka daga qasan maqoshinta tareda sanya hannunta É—aya ta rufe bakinta gam dashi, tabbas tasan tayi kewar muryarsa kwatankwacin yanda zuciyarta ke bugawa a ko wace rama, haqiqa yau ta gama tabbatarwa da kanta cewar numfashinta gabaÉ—ayan sa yana fita ne da sirkin É—igon kewar muzaffar me tsananin gaske a cikinsa, haka kuma batajin cewar zata iya É—auke kanta daga barin tunaninsa koda kuwa ace badashi zata rayuwa ba a nan gaba!!!
Ajiyar zuciya muzaffar yaÉ—an sauke sannan yayi murmushi mara sauti yace "Ummie kada ki damu wllh ba wani serious ciwo bane kawai rikicin Qurra ne so ki gama abinda kikeyi a nitse kafin ki dawo. Ya faÉ—a yana katse kiran ba tareda yaji sautin kukan nata ba ko kaÉ—an
Miqewa tayi jikinta a mace ta kaiwa Ummie wayarta sannan ta fito ta koma ɗaki ta kwanta sabida wani irim juya mata da kanta keyi ta wani ɓangaren kuma ji take kamar zuciyarta zata faso qirjinta ta fito.
*********
A kwana a tashi babu wuya a gurin Allah kamar yanda moddibo yayi alqawari hakan ne kuwa ya kasance, don haka tun ana gobe É—aurin Auren Rabe da Bamanga Edyan da mom É—insa da kuma zeeyadah suka iso garin, tunda suka yanko hanyar Rugar zeeyadah da Mom suka cika da É—umbin mamakin yanda jama'ar garin suke Rayuwa ba tareda fargaba ko tsoro ba, lallai bahaushe yayi gaskiya dayace "Allah É—aya gari banban. Dukda kasancewar mom Edyan cikakkiyar Bafulatar yolo hakan be hanata shiga mamakin irin yanayin dajin da Raben ta fito ba, A haka motarsu ta iso tayi parking a gaban gidan still suna qara jinjina lamarin a ransu , Suna tsayawa ba jimawa sega motar su Abie ma ta iso tareda Driver É—insa da kuma wasu jibga-jibgan haÉ—aÉ—É—un jib baqaqe wuluk se baza qyallin sabunta suke suna take masa baya, sannan suka fito daga cikin motocin duk a lokaci guda.
Da sakin fuska gamida girmamawa Edyan ya isa ga Abie tareda rissinawa ya gaisheshi, fara'ar dake kan fuskar Abie ce ta qaru a lokacin dayaga Edyan É—in sannan ya amsa masa da kulawa a haka suka antaya zuwa indasu Ummie ke tsaye suna jiran qarasowarsu.
Sosai ummie tayi farin ciki da zuwan Matar C.p ɗin don har hakan ya gaza ɓoyuwa a saman kyakkyawar fuskarta, hugging ɗin zeeyadah Ummie tayi tana Murmushi tace "bansanki ba Edyan kawai na sani shima don yana zuwa gurina ne duk sanda yaje india, nan dai sukai murmushi gabaɗayan su sannan suka antaya zuwa cikin gidan inda bukkokinsu suke.
Sosai Ummie ta taka rawar gani wajen ganin ta cikawa su Mom Edyan da Zeeyadah gabansu ta kayan qwalan da maqwalashe, kafin kace me tuni har Inna Laure ta dama musu lafiyayan Fura da kuma nono wanda yaji Uban suga, sosai Zeeyadah ya buɗe cikinta tasha furar kamar bazata dena ba sabida an jima ba'a gamu ba 😂
Se bayan ta gama cika cikinta ta kalli Ummie tace "Banga Amaryar tamu ba pls where is she?
Hararar wasa Mom ta jefa mata tace "ja'ira se yanzu zaki tambayeta tunda kinci kin qoshi ko? "no wllh mom ba haka bane tunda mukazo garin nan take raina kema ai kinsan hakan. Zeeyadah ta faÉ—i hakan tana dariya
Edyan ne ya shigo É—akin É—auke da sallama hannunsa Rike da babban kwanon sha ya kalli Ummie yace "Ummie Abie yace ki qra masa Suger a ciki. Ya faÉ—a yana miqa mata kwanon yana murmushi