Sashe 8
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
sannan ya samu su barshi ya tafi dan important abu ne a gabansa. A kishingid e yake zaune a kan wata darduma a nan kan barandar gaban masallacin yana kallon gefe kamar wani mai tunani nan kuwa tun fitowarsa idonsa yake a kansa. Mutumin yana zuwa ya tsaya a tsaye ya ce Oga an ce kana nemana gani nan na zo, na san watak ila a kan tsayuwa a sahunku da na yi ne na b ata muku rai, ka yi hak uri amma wannan dokar taka ba dai dai bace ba, a d akin Allah muke we are all equal Bai kai ga k arasawa ba wani a cikinsu wanda k arasowarsa wajen kenan ya k araso yana zuwa ya tad e shi da masifar k arfi cike da mugunta wanda mutumin ya ji kamar an buga masa wani uban katako k afar ta tsage! A take ya zube a k asa wajen wanwar yana jin azaba tana ratsa sangalalin k afarsa. Dariya gabaki d ayansu suka kwashe da ita banda Ma a wanda ya kafe mutumin da idanuwa kana ganinsa ka san ransa a b ace yake. arasawa wanda ya tad e mutumin ya yi kusa da Ma a, yana zuwa ya durk usa a kan guiwowinsa ya mik a masa syring da reza kansa a k asa ya ce ka yi hak uri Oga kar ka ga na dad e, masu chemist da shagunan ne duk basu bud e ba sai da na je na kira su. Jinjina kai Ma a ya yi daga nan ya had e yatsunsa biyu manuniya da ta tsakiya ya yi masa alamun ya matsa, jikinsa na rawa ya matsa gefe yana mai kallon wannan mutumin da ragowar mutanen suke zaiyyane masa cewa idan Ma a yana tsaye rissinawa ake yi, idan yana zaune durk usawa ake yi idan kuma yana kishingid e to kwantawa ake yi Sun fi minti biyar suna yi masa rashin arzik i! Daga wanda zai talle masa k eya sai wanda zai hauresa da k afa rashin mutunci dai kala kala tukunna da kyar Ma a ya magantu kamar wanda aka yiwa dole ya ce ku matso min da k afafuwansa. afafuwan nasa duk biyun kawai suka kama suka jaa shi sai da suka kai kusa da Ma a tukunna suka cika k afafuwan suka bugu a k asa.. Cikin rashin jin dad i da azab a mutumin ya ce Bawan Allah zaman lafiya nake nema! Kar ku yi abinda za ku yi dana sani, dan ina da masu bi mini hakkina, wanne irin wulak anci ne wannan ku ke yi min?. Sai a lokacin Ma a ya d ago kwayar idanunsa ya zubawa mutumin wanda hakan ya sanya mutumin saurin sunkuyar da kansa dan haka kurum ya ga ya yi masa wani irin mugun kwarjini!! Cike da d aci da zafin zuciya yana kallon sa wanda shi a yanzu gefen k afar wanda ya take masa kafad a dan kar ya tashi zaune yake kallo! Ya ce daga Abiya har zuwa Zamfara had e da Abuja! Kai har ma da k etare na k asar nan na baka go ahead ka je ka kai k arata mu ga uban da zai tsaya maka!!! Cike da mugunta ya b are allurar ya d auko tsinin, da gudu Oscar ya zagayo ya zo ya durk usa ya d ago masa k afar mutumin, ido cikin ido suka kalli juna shi da mutumin wanda zuwa yanzu hankalinsa ya gama tashi! Ga tsoro ga uban tozarcin da ake gwada masa. Gashi da ikon Allah wajen kamar an yi ruwa an d auke babu motsin kowa, duk an gudu, ballanta a kawo masa d ouki. Still yanzun ma shine ya fara d auke kwayar idanunsa daga cikin ta Ma ufule Ma a yana kallonsa ya ce ka sanar mini idan na tab ashin k asan tafin k afarka! Gaba d aya mutumin sai ya zama confused! Bai gama fahimtar mai Ma in yake nufi ba ya ji ya zurmuk a masa kusan duk tsinin allurar cikin tafin k afarsa ta tsakiya cike da rashin imani da rashin tausayi Jin ana shirin illata shi ya sanya ya kurma ihu sai kuma ya fara salati, dai dai nan Ma a ya ce Nop! Ban tab o ba, ba nan bane ba Sai kuma ya zaro allurar ya sake chakawa! A take Yaran nasa duk suka fashe da wata mahaukaciyar dariya. Mutumin bai so ya zage su ba amma abunda Ma a ya ke yi masa ya sanya bai san lokacin da ya fara zabga maganganu yana kiransu da jahilai marar sa hankali da Imani ba a guri a masallaci, waye waye Kallon Oscar Ma a ya yi ya ce saka mini shi a silent! Mutumin ya gane mai suke nufi dan haka ya fara k arin kare fuskarsa sai dai bai kai ga rufe fuskar tasa da kan nasa ba Oscar ya bugu masa wani mahaukacin naushin da ya yi sanadiyyar d aukewar jin sa da ganinsa da hankalinsa gaba d aya na wucin gadi. Bai tashi farfad owa ba sai da azabar asalin b alli b alli wanda Ma a yake yi nasa da razor ta dawo da shi cikin haiyyacinsa. Shi dai ya dawo dai dai amma bai iya yin magana ba dan dukkan k afafuwansa ciwo suke yi masa bawai iyaka tafin ba koina na abunda ya kama daga k ugunsa zuwa k asa azaba ce. Dishi dishi da sama sama yake ji, shi dai bai gama sanin abunda yake faruwa ba ya ga Ma a ya mik e tsaye ya tsaya a kansa yana goge hannunsa wanda ya yi kacha kacha da jini da wani kyalle, sai da ya gama gogewa tukunna ya kallesa ya ce kasancewarka sabon zuwa unguwarnan ya sanya na yi maka rangwame, Idan Allah ya sanya k afafuwan da suka kawoka sahun farko sun warke to ba wai iyaka sahun gaba ba ni Ma a na haramta maka shigowa masallacin nan har abada. Daga haka ya wuce Yaransa suka mara masa baya, duk suka bar wajen suka barsa kwance cikin mawuyacin Hali. Suna wucewa Mallan wanda kunnuwansa suke a wajen tun d azu yake tsaye a tsakiyar masallacin ya fito da sassarfa ya k arasa kan mutumin wanda har ya sake sumewa. arfe shida daidai, Dije ta sake yin juyi ta saki wani malalacin tsaki a karo na babu adadi! Daga yadda akuyar take yin kuka ta k i shiru tun d azu zaka fahimci yunwa take ji, gaba d aya ta hana duk wani marar nauyin bacci yin bacci a safiyar yau da ta kasance ranar hutu. Wani kuka mai cin rai akuyar ta shiga yi dan haka Dije ta tashi ta zauna tana sake jan wani uban tsaki. Zaune ta ga Inna da Al qurani a hannunta tana karatu dan haka bata gaisheta ba gudun kar ta katseta ta mik e ta fice a fusace. Babu kowa a tsakar gidan dan garin ya yi matuk ar yin dad i sanyi da iska ta koina gashi a lumshe, gwanin ban sha awa da dad in bacci ga kowa banda su da Akuya ta addaba da koke koke. A bakin dakalin d akin ta nemi waje ta zauna tana ta faman turo Baki tana kallon akuyar tana ji kamar ta je ta kasheta kowa ya huta, gata dai y ar k arama amma idan ta ware murya ta yi wani ihun sai ka ji kamar wata babbar Akuya ce ta yi. Tana nan zaune tana ta zabgawa akuyar nan harara Umar ya fito daga d akin Mahaifiyarsa (Maman fati) hannunsa rik e da kwano. Juyowa ta yi suka had a ido, cikin tab e baki ta ce acici har ka zo ka fara sana ar kenan! Dariya ya yi ya ce Akuya ce ta tashe ni shine na zo na d auki ragowar abincina na jiya na cinye sai kuma ya kalleta ya kalli inda take kallo kafin ya nemi waje a gefenta ya zauna ya ce Yaya Dije kema akuyar nan ce ta taso ki ko? Wallahi muma y an d akinmu duk ita ce ta taso mu, su Ya Muhammad suma tun d azu suke tsaki Mamana ma yanzu da na fito na barta zaginta take ta yi tana tsine mata. Kallonsa ta yi sai kuma ta kalli k ofar d akin Asabe sannan ta d an d aga murya ta ce shegiyar Akuya tsinanniya! Ko da yake ba laifinta bane ba yunwa take ji shiyasa, Allah na tuba dama ita kanta mai kiwon nata ma a karan kanta ta siyawa cikinta abun dad i ta ci kyashi take yi ka ga kuwa Ina Akuya Ina ita Ina k oshi?! Dariya Umar ya yi ya gyara zama ya ce babu kuwa Kwafa Dije ta yi sannan ta ce daga fa ganin Ya Aminu ya fara kiwon kaji shikenan aka tsiri kiwon akuyoyi tsabar gasa, ai kuwa alhaki kawai za a kwasarwa kai dan na san yunwa sai ta yi ajalinsu, kiwo dama ai ba na kowa bane ba, shi dai ya Aminu yana da arzik in yin kiwo yana da sana ar da zai ciyar da su shiyasa ya tsira su kuwa masu kiwon akuyoyi sai dai su yi ta d aukarwa kai alhaki, yo ba ka da gashin wance ai dama ba ka yi kitso wance ba Umar kuwa dad in hirar yake ji dan haka ya biyeta tana yi yana tanka mata Yaron kusan tsaran Zainab ne amma bashi da wayo sosai kuma jininsa ya mugun had uwa da na Dije gashi ita ba ta ma wani cika kula shi ba dan duk Yaran gidan ba wasa take musu ba, shiyasa yau d aya da ta biye masa ya ji abun kamar albishir, ita kuwa a halin yanzu da take neman magana ko jinjiri ne ya zo tayata yarda za ta yi. asa k asa ta ce Wallahi da Ina da salatip yau da sai na manne wa akuyar nan baki da shi kunnen kowa ya huta, shegiya tsinanniya. Da sauri Umar ya ce Ina da shi a d akin mu bari Ku tashi dan ubanku masu neman fad Cewar Kaka wadda muryar Dije ta taso ta daga barci. Dama Dije