Sashe 47
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
kalar karkarwa ya cikata ta tafi yaraff!! Ta zube a wajen tana jan numfashi da mugun kyarrr! Da gudu Asabe ta durk usa a kanta ta shiga yi mata sannu tana kuka. Baya-baya ya jaa a hankali yana tangad i idanunsa har yanzu a kan Kakar sun yi wani irin jaaaa, sai kuma ya lumshe su wanda hakan ya bawa wasu zafafan hawaye masu tafe da k unci da mad aukakin b acin rai damar zubowa daga cikin idanun nasa sai kuma ya durk ushe a wajen ya fashe da kuka, tabbas inda ace ba don uban zunubin da ya san dole zai hau kansa ba wallahi wallahi da sai ya kashe matar nan a yau! Har lahira. Sosai jikin Mallan yake karkarwa zuciyarsa tana wani irin tsitstsinkewa. A hankali Kaka ta d ago idanunta ta zuba su a kansa ta ga yadda ya kafe Minu da wani kalar kallon da idan ba gizo idanunta suke yi mata ba tou tabbas na tausayi ne! Tashin balagar tsuntsaye ma kenan! Ban ga dalilin da zai sanya na yi sanya ba bayan ga dama nan na samu, ai Minu ya shak e takardar lasisin zaman shi a cikin gidan nan yau in dai na haifu Ta aiyyana hakan a cikin ranta. A zahiri kuma sai ta fashe da wani irin kuka. Da sauri Mallan ya juya gareta ya durk usa k irjinsa yana dukan uku-uku. an kuka mai janyowa uwarsa jifa! Yau ga d ana ya janyo mini an kusa kaini lahira ni Hadiza ina zan saka kaina Ta fad i hakan cikin hayagaga da kururuwa har da diddirza k afafu a k asa tana kuka kamar ranta zai fita. A hankali Mallan ya d an juya ya goge hawayen da ya zubo masa, daga haka ya mik e ya k arasa ya kamo Minu ya mik ar da shi ba tare da ya kallesa ba ya ce tattare kayanka ka bar mini gidana!!! Wani kalar sanyi Kaka ta ji ita da Asabe har ma da Maman Sagir! Kamar an yi musu bushara da gidan aljannah haka suka ji, amma dukda haka Kaka bata nuna ba still kururuwa ta ci gaba da yi tana cewa Ni Khadija na haifi wanda ya haifo d an da yake shirin zama ajalina, gashi kuma ba shi da niyyar yin komai game da hakan Shirun da Mallan ya ji ne ya sanya ya d ago ya kalli Minu wanda yake nan tsaye idanunsa a kan Mallan d Suna had a idanu ya ce Idan na tafi ka tabbata baza ka sake gani na ba! Da kyar Mallan ya iya controlling hawayensa ya hanasu zubowa ya kawar da kansa dan ba zai iya ci gaba da kallon Minun ba ya ce ka tattara kayanka ka bar mini gidana na ce maka ko? Har sai na nemeka. Still yanzu ma Minun sake ce masa ya yi ka tabbata idan na tafi baza ka sake gani na ba! Dan haka ba sai ka neme ni ba. Sosai jikin Mallan ya fara karkarwa yanzu dan hatta su Kaka sun yi la akari da hakan dan haka ta sake zage dantse wajen kururuwa da borin k aryar iskancin da take yi dan kar ma ya yi sanyi ya cewa Minu ya zauna. A hankali Mallan d in ya ce masa duniya tana da fad i! Allah ya kareka a duk inda zaka shiga Daga haka ya juya da sauri ya fice sakamokon kukan da ya ji ya na shirin cin k arfin shi. Yana fita shima Minu bai tsaya bi ta kan Dije wadda ta rik e masa k afa tana kuka da magiyar kar ya tafi ya barsu ba ya fice fuuuu bayan ya fisge k afarsa daga hannunta. Da gudu ta bishi, har cikin d akinsu tana kuka tana magiya amma bai saurareta ba! Harhad a kayansa kawai yake yi a fusace..wallahi yau ko duniya za ta tashi ba zai k ara minti d aya a cikin gidan nan ba. Su Usso har da Umar da Usama suma duk rarrashin suka biyosu suna yi masa amma bai saurari kowa ba. Ganin dai da gaske Ya Aminu tafiya zai yi ya barsu ya sanya ta koma cikin gidan da gudu neman Inna wadda bata san inda zata ganota ba. Kamar wata tab iya haka ta fito tsakar gidan wanda ya yi kacha-kacha da kayan d akinsu ga uban jama a wasu a d akuna wasu a waje ta hau dube-dube har bayi amma bata ga Inna ba, tana fitowa daga bayan gidan wannan matar sabuwar zuwa ta ce mata idan Innar ki kike nema ta na d akin Iyya. Ras! Gabanta ya yanke ya fad gashi bata son ko had a idanu ta yi da Iyya amma haka ta nufi d akin, sai dai tun kafin ta kai ga shiga ciki ta hangi Inna kwance a sandare ana k ara mata ruwa ga Iyya a gefe ita da wata mata waddda bata san wacece ba suna kuka suna karatun Alk ani, sai da ta lek a cikin d akin sosai tukunna idanunta suka sauk a a kan gawar Ya Kamal wanda kamar har an shirya sa ma take gani (dan dishi-dishi ta fara gani a take) iyaka fuskarsa ce kawai a bud ofofin hancinsa da kunnuwansa kuma duk a toshe da auduga Kenan da gaske Ya Kamal ya rasu?? Ta yi maganar a fili a hankali kamar wata gaula ba tare da ta san ta yi ba. Tabbas Kaka dabba ce!! Yanzu ashe da gawa a cikin gidan amma ta yi wannan haukar! Ta aiyyana hakan a cikin ranta. A hankali muryarsa ta jiya da moments d insu na jiyan suka shiga dawo mata kai, sai kuma suka fara yi mata guje-guje a ka suka fara shirin juyar mata da kai. A hargitse ta ga Mallan ya shigo cikin tsakar gidan Usso a tare da shi yana cewa Innalillahi wa Inna ilaihirrajiun Wallahi ban sani ba ni kawai ce min ya yi in zo gida babu lafiya. Yana lek awa cikin d akin tun kafin ya shiga ya rafka salati sai kuma ya yi saurin durk ushewa a wajen ya kama kansa Muryoyin mutanen wajen ne ta ji sun d auke mata d iff! A take ta daina jin k arar komai sai na bugun zuciyarta. Fitowar Iyya ta na wani irin kuka ne ya sake dilmiya mata lissafi dan sosai wani irin tausayi da k unci suka dirar mata a cikin zuciya suka samu mazauni, a take duniyar ta fara juya mata tana yi mata hajijiya sosai. A hankali ta fara jaa da baya ta koma d akinsu Ya Aminu ta zauna ita kad ai ta cusa kanta cikin cinyoyinta tana jin wani irin hajijiya kamar zata fad i daga zaunen da take. Bata dad e da zama ba da taimakon sunan Allahn da take ta jerowa ta ji muryoyin mutane sun fara dawowa (ta fara ji) duk da ba yadda ya kamata ba. Sosai ta ji gidan a cike ana ta nufanci da koke-koke wanda hakan ya tabbatar mata da y an Minna d inne suka iso. Tana ji su Gwaggo suna cewa ai da kun bari an binneshi a nan, jigila-jigila da gawa babu dad Bata dai ji me suka ce ba ta ji koke-koke ya yi yawa daga nan ta ji gidan ya yi shiruuu kamar an yi ruwa an d auke sai kuma ta fara jin tashin motoci. Sunanta ta ji ana ta kwala kira alamun nemanta ake yi, so take ta mik e ko ta yi magana amma da ikon Allah sam sai ta gagara. Tana ji suna cewa ai Innar tata itama ta ce ta bisu daga baya ko bayan sadakar bakwai ne sai ta dawo Sosai take so ta mik e ta je dan tana so ta sake kallon fuskar Ya Kamal d inta tana so ta yi masa addu i ta tofa masa amma sam sai ta gagara tashi. Haka nan su Gwaggo suka k araci kiran sunanta suka gama suka hak ura, daga nan ta ji d ifff!! Komai ya d auke mata. Ita dai bata san ko bacci ta yi ko suma ta yi ba, dan a kwance a d akin ta farka ta ganta amma da alamu lokaci bai jaa sosai ba dan daga gani tun d azun har zuwa yanzun data farka babu wanda ya shigo cikin d akin. Zuwa yanzu duniyar ta daina juya mata, kuma tana jin murya sosai ba kamar d azu da sai dai ta ji blank ko ta ji muryar kamar ta y an cartoon ba. arin mik ewa ta yi ta ga da ikon Allah ta tashi dan haka sai ta yi yink urin fita da sauri kamar kuma wadda ta tuna wani abun sai ta ja ta tsaya chak. Yanzu ko da ace ta fita ba zata tarar da su Iyya ba! Ya Aminu ya tafi!! Innaa a kwance ga Ya Muhammad ba shi da lafiya sannan Mallan shima shi da kansa bashi da lafiya gashi an raba ta da Ya Kamal d inta A hankali ta koma ta durk ushe a wajen ta fashe da kuka ta shiga lissafin yadda komai yake ta jagwalgwalewa d aya b ayan d aya kuma wai duk mutum d aya tak ne silar jagwalgwala komai na rayuwarta hakan Ta yaya ma za a ce duk mutum d aya ne ya yi sanadiyyar tarwatsa mata rayuwa haka kuma ta kasa yin komai ta zuba ido tana kallonsa yana ci gaba da aikata wasan kwaikwayo a cikin rayuwarta kamar wata y ar tsana! A take shed an ya samu damar aiyyana mata to ki kashesa mana! Idan baki kashesa ba fa ba fasawa zai yi ba kuma babu wanda zai iya tsayar da shi a kaff fad in duniyar nan. Sosai kuwa maganar ta yi tasiri ta samu matsugunni a cikin zuciyarta. Dan a take babban burinta alokacin ya zamana bai wuce ta ga ta aika Ma ah inda ya aika mata Ya Kamal d inta ba. Zumbur!! Ta yi ta mik e tana fesar da wani irin hucin da yake baiyyana k unci da b acin ran da take a ciki da ikon Allah tana waiwayowa ta hango wuk a an yanka lemon b