← Book details Ana Malik Part One Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 59

Sashe 33

Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read

alamun bala i yana cin sa. Oscar yana dire aya Ma a ya mik e tsaye kawai! A hankali ya ce Baba a duba lamarin nan saboda Allah. Daga haka ya wuce ba tare da ya k ara ce musu komai ba Sai da su Oscar suka gama treatning su Mallan kamar ba surukan da suke saka ran auren y arsu ba! Tukunna suka mik e suka fita Scorpion yana ta bala i kamar zai ari harshe Yau dai Mallan ya shirya tunkarar Inna a yita ta k are dan tabbas shirunta ya fara yi masa illah! Ya shirya zai shiga d akin ya rutsata idan za su shekara ba zai fita ba har sai ta kula shi. Sai da ya kira Usama ya bashi tofin da ake bawa Kubra (wadda take neman haukace musu a gidan, dan har ta fi Mahaifiyar Sagir d in gigicewa) ya ce a mik a mata Yaron ya karb a ya shiga d akin da sallama, tukunna shima ya yi sallama kafin ya tura k ofar d akin na su Dije ya shiga. Suna zaune tana cikin yiwa Dije nasiha Mallan d in ya shigo. A hankali cikin nutsuwa Dije ta gaida shi ya amsa idanunsa a kan Inna. Waje ya nema ya zauna a gefensu still yana kallonta ita kam ko inda yake bata kalla ba. Ba dan tana so ba sai dan ba zata iya ba ya sanya ta ce masa Ina wuni Still ba ta kallesa ba. A hankali ya sauk e numfashi idanunsa a kanta ya ce Alhamdulillah, ya jiki da gida?. Da sauk kawai ta ce, daga haka d akin ya kasance shiruu.. ewa Dije ta yi za ta fita ya ce dawo ki zauna Cikin kasala da mutuwar jiki ta koma ta zauna kanta a k asa tana mai k arin danne kukan da yake ta faman taso mata. Gaba d aya tunda aka ce za a aurar da ita yau kwana uku kenan bayan fitar uzuri sau uku kawai ta fita daga d akin nasu, na farko zuwa asibiti emergency na biyu duba Ya Muhammad sai na uku d azu da rana da ta fita ta tuk a musu tuwo amma ko girki Inna ce take yi y an gidan kansu ta yi musu yaji sun daina ganinta! Ita ganin abun ma take yi kamar a mafarki wai ita Dije za a aurar auren ma na dole duk a ta sanadiyyar Kaka! Gashi abun ya had e musu da alhini dan haka k uncin sai ya assasa. Tabbas tsakanin shekaran jiya da yau Kaka ta sha zagi da tsinuwa tare da Allah ya Isa a wajen Dije ya fi cikin kwando! Ba ta tab a jin takaicin rashin dangin da Innarsu ta tsinci kanta a ciiki ba sai a yau! Dan wallahi da gidan d aya a ciki za ta gudu ta b oye sai an manta an hak ura da maganar tukunna za ta dawo Dije, Ba ni da niyyar yi miki dole, ba ni da niyyar aurar da ke yanzu sannan ban so na kai ki ki yi rayuwa a k auye ba amma an fi k arfina ta koina ba ni da yadda zan yi ne shiyasa Tun ba yau ba saboda Ma aruf na so a ce mun bar Unguwar nan duba da yadda ya tasoki a gaba amma Kaka ta k i aminta da hakan! Kina da hakk i a kaina haka zalika itakuma nata matsayin mafi girmane, duk yadda zan fasalta miki mafi k ololuwar darajar da ake so ka kamanta wajen mu amalantar iyayenka da hakan ya yi kad Amma duk da hakan na san kuna ganin yadda nake iyaka bakin k arina wajen kareku a duk lokacin da aka wuce layi duk da kuwa ko musayar yawu ba a so ka dinga yi da iyaye!. Ina so ki san cewa tun kafin ki kai haka kawunki Isa yake nema wa d ansa Yusufa aurenki. Bayan ku da Kaka da Isa su kad ai gareni a kaff fad in duniyar nan sai ko iya lami. Kaka tana ik irarin tsinemin shi kuma ya zo min da wannan maganar wadda ita ce mafitar dukkannin matsalata ya kike so in yi? Duk da haka ban so kaina ba dan inda ace ba dan kariyarki ba to da ba zan fake a bayan inuwarki in ceci kaina ba! Dije baki ya yi yawa a kanki, Kaka Asabe y an gidan nan duk sun sakoki a gaba wanda ban san dalilinsu na yin hakan ba kowa so yake yi ya ga bayanki. Harshe yana da kaifi su kuma a ko da yaushe idan suka bud u Baki basu da abun fad e na alkhairi a kanki sai sharri! Wanda Allah kad ai ya san kalar tashin hankalin da nakan shiga a duk lokacin da na ji Irin haka. Abu na biyu shine Ina so ki san cewa idan Allah ya k addara Yusufa ba Mijinki bane ba to babu ta yadda za a yi ki auresa ko da kuwa abunda yake a tsakanin ku da d aurin auren naku bai rage girman kwayar zarrah ba! Haka zalika idan Allah ya k addara Mijinki ne shi to ko da ace babu mu kuma ba ku san juna ba babu wata dangantaka a tsakaninku ke kina China shi yana Getso Dije sai kin auresa! Dan haka ki saka a kanki aurenki da shi abunda Allah ya tsara ne ba wai ni ko a ta silar Kaka ba. Sannan mutum yakan iya barin k auye ya dawo birni ko kuma na birni ya koma k auye wannan duk tsarin Allah ne kuma in har ya k addara to sai an yi ko da kuwa Sarki za ki aura to idan ya k addara a k auye za ki rayu sai fa kin rayu a k auyen nan. Abu na k arshe kuma da nakeso ki saka a kanki shine da mai kud i da marar kud i da d an k auye da mai ilimi da marar ilimi duk Ubangiji ne ya yi su! Bawa kuma bai Isa ya shallake k addararsa ba! Dan haka ki rungumi ambaton sunan Allah ki yi ta addu a na rantse miki baza ki tab e ba! Maganata ta gaba itace tun ba yau ba na lura da take-taken Ma aruf wanda ba zan b oye miki ba har da hakan ya sanya na amincewa kawunki dan gara Yusufa sau dubu a kan Ma aruf wanda na san in har ya furta yana son ki to akwai matsala! Dan ni kad ai na san me na hanga.. Kuma Dije da in bar ki ki auri Ma aruf ki yi rayuwa da shi gara ace babu ke! Ilai kuwa sai gashi yau ya zo neman aurenki a wajena yanzunnan muka rabu da shi. A firgice duk suka d ago suna kallonsa. Jinjina musu kai ya yi sannan ya ce dan haka dan Allah ku bani had in kai a samu a yi auren nan Dije ta tafi ta tare a gidanta tun kafin ya b allo mana wata b arnar azu Minu har kuka ya yi mini a d aki dan Allah Halima ki taimaka ki taya ni fahimtar da shi, Mun yi magana da Yusufa ya ce in sha Allah zai san yadda zai yi ta ci gaba da karatu ko da hakan yana nufin ya mayar da ita madobi ko kura ta samu ta yi polytechnic dan shima dama kasuwancinsa a tsakankanin nan d in ne. Ya ce min in sha Allah har aiki Dije sai ta yi amma yanzu a jira a fara yin auren dan idan ya tsame ta daga cikinsu yanzun tashi d aya to akwai matsala, itama amaryarsa yanzu haka waec take rubutawa Uwargidan kuma ita ce ta k i shiyasa, dan haka kinga ba ta da matsalar karatu sannan ya ce a gida daban zai ajjiyeta yanzun ma, ba zai had ata da su ba. Ku kwantar da hankalinku ku taya ni kwantar mata a samu a yi abunnan mu rufawa junanmu asiri dan Allah. Idan Allah ya yi za ta yi karatu ko a k ashin rami ta ke za ta yi Na san na gaza miki a matsayin uba amma nima abubuwan sun fi k arfina ne, da ke da y an uwanki da mahaifiyarku na san duk na gaza muku, ku yi hak uri ba ni na zab i hakan ba a haka tawa kaddarar ta zo, ku yi hak uri dan Allah ku yafewa Mahaifinku Halima ki yafewa Mijinki ki taimaka ki ce wani abun ki bani amsa dan Allah ki yi min magana. Ya k arashe maganar yana mai had e hannuwansa waje guda abun tausayi. Zuciya da abunda take so gaba d aya tashi d duk sai Inna ta yi sanyi. Sai da ta saka hannu ta sauk e masa hannunsa daga alamar rok o da ya yi tukunna a hankali ta sauk e wata nannuyar ajiyar zuciya kafin ta ce tun a ranar da ka ce ka bayar da ita ba ni da jaa a kan hakan Mallan dan na yarda ba zaka cutar da ita ba kuma na yarda da k addara, sannan kamar yadda ka fad a Allah shine ya yi kowa duk d aya muke babu wanda ya fi wani kuma kamar yadda ka fad a idan Allah ya yi zata yi karatun to fa ko a k ashin dutse take sai ta yi, idan kuma ya rubuta ba zata yi ba to ko a bakin makarantar gidanta yake ba zata yi ba! Sannan ni kaina shaida ce kuma na yarda da k aunar da Yusufa yake yi mata. Sannan rayuwarma da ake ta buri a kanta dududu nawa take? Mu da ma bamu san wa adin mu ba. Dan haka na amince d ari bisa d ari yanzu haka ma da ka shigo ka ganmu nasiha nake yi mata. Kuma maganr Ma aruf ba kai kad ai ba har ni nan kaina na fara fahimtar hakan, kuma har ga Allah ba k aramin dad i na ji ba da ya kasance sai da aka gama maganar aurenta tukunna shi ya zo daga baya, ka ga dole ya hak ura kenan. Jinjina kai Mallan ya
Chapter 33 · 0% Book details