← Book details Ana Malik Part One Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 59

Sashe 45

Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read

zai yi amfani. Shiruu d akin ya kasance bayan fitar Umar kowa da abunda yake tunani a ransa, kafin chaan Inna ta ce Ba a yi muku abin karin bane? Numfashi ya fesar sannan ya ce, ta yi masa fanke da kunu, yana cikin napep d in Ya Musa ya shiga wanka ne yana fitowa za mu wuce. Sai kuma ya yi wani murmushin takaici kafin ya ce ni, ta ce idan na ci Allah ya Isa bata yafe ba, wai d anta kad ai ta yi mawa. Shiyasa na ke so in karya a nan dan na san Baba dole zai d ura min kuma maybe ya ce in rantse akan na karya idan na ce masa na k oshi. Shiruuu duk suka yi chaan Inna ta ce Allah ya kyauta. A hankali Minu ya zaro kud i dubu uku had e da dubu biyar itama an had eta waje d aya ya dunk ule ya ce gashi shi ya ma manta bai had e kud in ba a yadda aka bashi a rabe a haka ya bata duka dan ya yi alk awarin ba zai bawa Kaka ba. Hannu Inna ta saka ta karb a a lokaci guda tana kallonsa ta ce daga ina? Bai kalleta ba dan ya san zata fahimci wani abun ya ce Mallan ne ya ce a kawo muku, jiya wani Abokinsa ya zo ya duba shi shine ya bashi duba ashirin, mun kammala biyan komai ragowar kuma ya ce in kawo miki. Warwarewa ta yi ta shiga dubawa, dama tunda ya k i kallonta ta san akwai abunda yake b oyewa. Dan haka tana gama dubawa ta kallesa ta ce Ungo kaiwa Kaka nata Juyowa ya yi da niyyar yin musu ya ga ta had e rai tamau! Cikin b acin rai ta sake mik a masa ta ce Ungo na ce! Ba dan ransa yana so ba ya karb a ya mik e ya fita. Daga nan cikin d akin, su Inna suna jin yadda Minu yake ta rafka sallama amma an k i a kulashi sai chaaan! Su har ma sun cire ran zata fito sai gata ta fito tana cewa Halima tana bi na bashi ne da zaka zo ka isheni da sallama? Sannan har yanzu baku gama munafurcin da ka shige d akin kuke yi kai da uwartaka da k anwar taka ba ka wuce ka kai abincin ba?? udin hannunsa kawai ya mik a mata dan a k ule yake da ita matuk a idan ya ce zai bud e Baki ya kulata tabbas ba zata yi kyau ba. Bebe ka zama ne? Ba zaka bud e Baki ka yi min bayani ba dan uwarka! Mallan ne ya ce a baki Haka kawai ya ce da ita kansa a gefe dan ko kallonta bai ya son yi. uraa masa ido ta yi ranta na gama b aci zuciyarta ta shiga tafarfasa kafin chaan ta ce sai da kuka gama k us-k us tukunna za a wani kawo min kud To ku je ku rik e ku ne matsiyata wallahi! Sannan ka cewa uwartaka na ce dan ubanta ta yi kad an d ana ya bata kud i ya ce ta bani idan zai bani abu sai dai hannu da hannu ita ba ta Isa ko da sani ne ta yi ba! Dan haka koma wanne k ullin kuke shirin k ullawa ya tsaya a iyaka kanku .ka koma mata da tsiyarta ta had a ta rik e chaan itace talaka. Kuma wallahi ta sake gwada min wannan shirmen sai na bata mamaki. Shiruuu suka yi kowa ya kasa cewa komai, a haka Minu ya shigo a zuciye ya same su kamar zai fashe. Ba wanda ya kulashi ya k arachi masifar sa shi kad ai ya juya ya fita kamar zai tashi sama, bayan ya bawa Inna kud in ta k i karb a itama ta ce ya kaiwa Mallan d in in yaso sai ya bawa Kakar da hannusa kamar yadda ta ce. Yana fita Inna ko bi ta kansu bata sake yi ba ta kamo hannun Dije ta shiga yi mata nasiha Sosai ta nutsu tana sauraron Innar kamar daga sama suka ji salatin Maman Fati. A hargitse duk suka firfito, a take gabansu ya yanke ya fad i a tare rassss!!! Sakamokon ganin k ofar d akin Iyya da suka yi cike taf da jama ar gidan anata lek awa ciki ga waya kare a kunnen Maman Fati tana cewa ga dai number nan da ta kirata last ta shiga, bari mu ji mai ya faru haka ya firgitata har ya kai ta ga suma Allah dai ya rufa asiri, ya sa ba wani abun ne ya samu Kamal d in ba. Dai-dai nan su Gwaggo suka fito da Iyya wadda take a sume suka shimfid eta a tsakar gida (kan tabarma) suka shiga yi mata taimakon al ada na gaggawa. Dishi-dishi Dije ta fara gani k afafuwanta suka shiga karkarwa sosai dan kana ganinta zaka shaida hakan. Ameen wa alaikassalam, bawan Allah ka kira wannan number mun zo mun samu mai wayar da wayar a hannunta a sume, lafiya dai ko? Muryar Maman Fati wadda Dije take iya jiyota a chaaaan nesa sama-sama ta karad e gidan. Salatin da ta saka ta fashe da kuka ne ya sanarwa kowa halinda ake ciki! Daga nan ita dai Dije duhu ne ya maye gurbin ganinta kunnuwanta suka yi wani irin dummmm! Ta tafi ta sulale ta fad i a wajen sumammiya. BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 23. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. Rabon da hawaye su zubo daga cikin idanuwansa har ya manta! Sosai kansa yake wani irin sarawa zuciyarsa tana bugawa da k arfi da k arfi yana jin tashin hankalin da bai tab a tsintar kansa a ciki ba .Bak in ciki danasani da kuma tashin hankalin da yake ciki a yanzun sune suka taru suka bayarda gudummawa har hawaye suka samu damar zubowa daga cikin idanuwansa. A hankali wani Abokin huld ar tasu Tiger ya ce Dama na dad e ina gaya maka mutanen nan duk bakinsu d aya siyasa ce kawai ta sanya suke rainawa mutane hankali. Kai kuma da ka fahimta, ka je ka gansu ka kuma ji abubuwan da suke tattaunawa Ma aruf kamata ya yi ka bar gurin ka zo a san abun yi ba wai ka tsaya biyesu ba! Yanzu wa gari ya waya? Da wani irin masifar k arfi ya runtse idanuwansa jijiyoyin kansa suka sake baiyyana fiye da daa, bai tab a tunanin akwai abunda zai tab aure masa kai irin wannan ba! Adadin y an daba kai har ma da mutane waenda suke a k ashinsu da suka rasa rayukansu a ta sanadiyyar rashin jituwarsu baza su k irgu ba! Amma wai it turns out to be ashe su d in best friends ne saboda siyasar su ne ya sanya suke pretending suke yin hakan, sannan dan ya nuna musu b acin ransa har suna da guts d in da zasu hana shi Mahaifiyarsa wadda ko motsi bata iya yi bama ta san waye a kanta ba! Tabbas yau za a mutu! Dan muddin ya gama tabbatarwa Maama bata cikin gidan nan wallahi sai ya fasa gas a ciki uban kowa ya mutu!. Cikin b acin rai Scorpion ya ce ai kuwa sun janyowa kansu bala i dan yaudarar mu da suka yi da abunda suka yi na b oye Mama da kuma kisan da suka saka aka yiwa Oscar wallahi wallahi ba zai tab a tafiya a banza, sai na lahira ya fi su jin dad an fusace Tiger ya ce Au inda ka sha da kyar nan zaka koma gaba gadi? Scorpion sojoji ne suke gadin mutanen nan masu amfani da harsashi waenda kafin ka k arasa sun d aukeka da bindiga kamar yadda suka yiwa Oscar, ka tsaya ka nutsu. Mu rabu da su for now mu san abun yi tukunna. Sannan batun gawar Oscar inaga gara kawai mu bar musu, suma ai musulmai ne na tabbata baza su tab a barinsa a haka ba duk tsiya za su saka a yi masa sutura a binnesa Cikin tarar numfashinsa Scorpion ya ce Baka gama fahimtar su waye mutanen nan ba har yanzu kai kenan ko? Girgiza masa kai ya yi ya juyo da shi sosai suka fuskanci juna ya kama kafad unsa ya ce Scorpion Sarkin yawa ya fi sarkin k arfi sannan power is everything!!! Idan muka tunkare su yanzu mu ne a ruwa, sannan Mama fa tana hannunsu! Sai kuma ya d an yi shiruu kafin ya ce wai ta yaya ma aka yi kuka barta ita kad ai har suka samu damar chanja mata waje?. Cikin runtse ido dan sosai bullet d in da ke mak ale a d antsen hannunsa yake dad a azabtar da shi, Scorpion d in ya ce operation suka tura mu jiya tsakar dare, a chan ne ma muka ji komai ai, muna komawa kuma muka tarar da su tare muka ji conversation d insu, to I think da suka ga mun ji kuma ranmu ya b aci shine suka yi saurin ce mana sun turata England a cikin daren, which nake suspecting a tsakankanin lokacin ne suka tura aka chanja mata waje, dan muna fara nuna musu b acin ranmu Alaji ya tashi ya fita da waya kare a kunnansa .to a wannan time d inne inaga suka chanja mata waje saboda su yi amfani da ita against us tunda sun san mun fahimci komai. Ni dama tun shekaran jiya da Alaji ya ce mu dawo Kano gaba d ayanmu ta nan jirgin zai tashi jikina ya fara bani akwai munafurci da b oye-b oye a al amuransa. Da k arfi Ma a ya damk i bedsheet d in gadon da yake a kai kansa yana wani irin juyawa tsabar bala in da yake a ciki, idan ya ci gaba da zama a haka tabbas bak in ciki zai iya kumbura masa zuciya ya mutu kafin ya yi abunda ya yi niyya, dan haka kawai ya juya ya bud e drawer da ke a gefen gadonsa ya shiga dube-dube. Ba tare da ya kalli Scorpion ba ya ce wuce
Chapter 45 · 0% Book details