Sashe 12
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama sai da ta yi mamakin yadda kwata kwata Ma a bai nemi d aukar fansa ba gashi a lokacin ya zama rik en d an daba sai da aka yi watanni tukunna ta fahimci ashe petir yake bashi kullum cokali biyu kuma ya hanashi fad a, a cewarsa sai ya kashe sa silently kamar yadda ya yi masa Allah ya taimaki Malan idi idan Ma in ya fita yana bi ya surka ta yadda ba za a gane ba kuma ya na gama bashi idan ya fita yake bi ya sha magani da madara. Bayan rabuwar su da Mallan idi shekaru goma sha d aya da suka wuce Ma a ya ci gaba da karatunsa, a lokacin da suka dawo garesa Ma in yana final year a university (daga wannan lokacin zuwa yanzun kuma shekaru tara kenan). Tun shekaru biyu da suka wuce (lokacin yana level 2) ya zama rik en d an daba a ta sanadiyyyar goyon baya da ya samu d ari bisa d ari daga wajen wasu manyan k asa dama chan al adarsa kenan amma sai Mama ta tsawatar masa, kuma a halin da ake ciki a wannan lokacin ma ba ta gama sanin me da me yake yi ba dan b oye mata yake yi. Lokacin da Mama ta fahimci abinda Ma a yake yiwa Mahaifinsa ba k aramin tashin hankali ta shiga ba! Gashi da ya ga ta fahimta d in kawai sai ya fito ya ce mata shi kashe sa ma kawai zai yi a wannan gab ar kowa ya huta dan ko sunansa ba ya son ji. Da kyar ta lallab asa ya yarda ba zai yiwa Mallan idi komai ba amma da sharad in itama ba zata sake takura masa ba za ta barshi ya yi abinda yake so. Ita sam ba ta san b arnar da yake yi a doron k asa ba shiyasa ta amince masa aka tafi a haka amma dukda haka ya ce ko kallonsa idan mallan idi ya sake yi sai ya tsole masa ido! Kowa kawai ya yi harkar gabansa babu ruwan kowa da kowa. A ta sanadiyyar abubuwan da aka dinga yi masa tun yana Yaro ne ya sanya zuciyarsa ta d an tab Lokacin da Mama ta fara fahimtar wasu daga cikin abubuwan da Ma in yake yi sai da ta kwanta jinya, da tace kuma babu shi babu ita shi sai ya kwantar jinyar gaba d aya komai ya damalmale ya rinchab e! Da kyar aka samu ya d an dawo dai dai, ba dan tana so ba kuma ta san addu a ta fi k arfin komai ta zuba masa ido take yi masa addu a ba dare ba rana Shigowar Mallan idi cikin d akin yana d ingishi ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta lula. Bai ko kalleta ba ya k arasa jikin gadon d akin ya bud e side drawer ya d auko man zafi ya shiga shafawa k afafuwansa dan bayan shigowar Mama d akin Ma a take masa k afar ya yi da masifar k arfi tukunna ya yi wulli da shi ya bi bayanta. Har ya gama babu wanda ya cewa wani uffan, haka nan ya mik e ya fice ba tare da ya ce mata ci kanki ba. Yana fita Mama ta sauk e ajiyar zuciya ta d aga hannuwanta sama ta ce ya Allah ka shirya mini Yarona Yara Yara da suka taso tare da Ma a a layin yanzu haka duk sun yi aure har da mai y a biyu, amma shi yana nan tare da y an iska! Idan an kashe wasu ya sake kwaso wasu ita ta rasa ta yaya ma suke yarda su biye masa Daga Inna har Dije har ma da mutanen gidan gaba d aya babu wanda bai yi mamakin yadda Asabe ba ta yi magana akan mutuwar akuyarta ba bayan ta tabbata kisan gilla ne tunda ga salatip a hanci da Baki ..Ko da ta dawo ta tarar da akuyar a haka bayan ta shiga d aki ta d an jima kuma sai ta fito ta kira Minu kawai ta ce masa ya d auki mushen ya fitar ya san yadda zai yi da shi. Ajiyar zuciya kawai Inna ta sauk e dan ta san tabbas akwai wata a k asa. BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 05. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. BAYAN KWANA D Kasancewar yau litinin akwai makaranta ya sanya kowa ya tashi da wuri, iyaye mata suna kitchen suna had a abin karin kumallo yayinda y an mata-matan da Yaran gidan suke ta shirin yin wanka. Jiya kwana aka yi ana tsula ruwa dan haka garin yau sai aka tashi da wani irin sanyi mai ratsa har cikin k ashi..kaff gidan yau Dije ta rigasu tashi dan tun kafin ta yi sallar asuba ta d aura ruwan wanka a murhu da na shayi a d an k aramin rushon gawayinsu. Sai da ya kusan tafasa tukunna wuff Asabe ta shigo Mallan tsaye a bakin k ofar ta zo ta juye ruwan a wani babban flask wai za kaiwa Kaka tana buk ata da wurwuri gashi ita ta manta ba ta d aura ba, kuma fa da gangan ta k aurawar dan har ta zo za ta d aura sai ta ga Dije tana ta fama da itace dan haka ta mak ale ta saka a ranta Wallahi har na shayin duk nata zata juye, hakanan ta koma ta yi kwanciyarta sai bayan sallah gari har ya fara yin haske tukunna da Mallan ya fara yi mata maganar ta ce masa shaf ta manta amma bara ta juye na Dije ta ga sun d aura da wuri watak ila ma Kakar suka d auramawa. A gabansu ita da Inna ta zo ta juye, har Dijen za ta yi magana Inna ta yi mata wani kallo da ido dan Mallan yana tsaye a bakin k ofar shiyasa itama Asaben ta yi hakan, ba dan Dije ta so ba hakanan ta ja bakinta ta yi shiruu, amma fa ta shak a dan kana kallon fuskarta za ka ganta a kumbure, tun daga nan ta hau cika tana batsewa Ya Muhammad yana so zai fita da sassafe yau d in dan haka dolenta ta hak ura ta bari sai da nashi ya tafasa na Mallan ma ya tafasa (dan Asabe ce ta tafi kai ruwan) aka kai masa dan yau Inna ce da girki tukunna nata shima ya yi ta juye, lokacin har su Rakiya sun zo an d aura musu a murhunsu ya yi zafi sun d auka suma sun wuce, su da sai wajen k arfe bakwai ma tukunna suka tashi ko iyayensu basu taya abun kari ba gashi har suna shirin rigata shiryawa kuma ta san muddin ta barsu suka shiga to sai sun b ata mata lokaci da gangan, dan haka ta shiga sassarfa tana k arin d aukar ruwan a ranta tana aiyyana wallahi ba zata barsu su rigata shiga band akin ba. Garin kiciniyar d aukar bokitin da take yi a hargitse ya sanya ta kelayar da rabi dan haka Inna ta daka mata tsawa nutsu mana!! Rawar kan na uban meye ne kike yi? A hankali ta sunkuyar da kanta k asa, sai da Inna ta k araci mitar ta ta gama tukunna ta d auki bokitin ta wuce dan ta san a k ida idan Inna tana magana ba a tafiya a bar mata wajen dole a jira ta gama tukunna a wuce. Tana dosar band akin ta hangi Kubra har ta shige kafin ta yi wani yunk urin har ta cire hijabinta ta yi labule da shi ta hau wanka a gaggauce, saurin da ta ji tana yi ne ya sanya ta d aga mata k afa ta barta ai kuwa ko cikakken mintuna uku ba ta yi ba ta fito gefen fuskarta har da kumfa, Rakiya da Mariya suna ta yi mata dariya itama tana dariya ta zo ta wuce da sauri dan Sagir ya ce idan ta dad e zai yi wucewarsa kawai. Tana wucewa Dije ta ga Rakiya tana shirin shiga dan haka ta kamo hannunta ta mayar da ita baya ta zabga mata harara tukunna ta wuce ita za ta shiga. Kamar had in Baki saboda dama duk su biyun haushinta suke ji suka saka hannu (Rakiya da Mariya) suka fincikota ta dawo da baya da baya kamar zata fad i Mariya ta ce wallahi ba ki isa ba! Hatta Zainab ta riga ki ga ruwanta chan. ura mata ido kawai Dije ta yi tana kallonta da b acin rai, ba ta yi auni ba kawai ta ga Rakiya ta afka cikin bayin ta cire Hijabinta ta yi makari da shi zanin jikinta shima ta cire ta yafo shi ta fara facal facal da ruwa. Zuciya da ta d ebi Dije ba ta san lokacin da ta yaye labulen ba ta jefar a k asa ta saka hannuwanta duk biyu ta wantsalota waje daga ita sai hular kanta ba! Allah ya sa daga ita sai Rakiya sai Zainab wadda ta k araso wajen yanzu ne a gurin amma fa k ofar d akin mazan gidan a d an bud e take dan haka a tare duk su ukun suka saki ihu Rakiyar ta yi saurin d urkushewa a wajen ta fashe da kuka, da mugun sauri Mariya ta ware zaninta ta yafa mata ita ta tsaya daga ita sai hijabin jikinta. Wani abun mamakin liver irin ta Dije ko kallonsu ba ta yi ba ta wuce ciki ta kwab e ta yi wankan ta, kuma suka gagara fiddo ta, sai da ta gama ta fito ne tukunna suka ce ba zata wuce ba sai sun yi k asa k asa da ita a cikin chab in k ofar band akin, suka kamata suka fara kokawa har da Fati wadda k arasowarta wajen kenan labari ya isketa dan haka itama ta shiga fad Allah ya taimaketa ba su kai ga kaita k asa ba su Ramma da Iyya suka k araso wajen. Iyya ce ta raba fad an da kyar! Dan hatta su Ramma kasawa suka yi saboda su Rakiya sun zuciya yau d in da halin