← Book details Ana Malik Part One Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 59

Sashe 40

Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read

yi masa chaaa suke ta zuba masa A hankali ya na sharar hawaye ya ce Allah ya yiwa yayana Manniru rasuwa, ta sanadiyyar poision d in da aka d ura masa ya sha ta k arfi da yaji dan har yanzu akwai alamun shatar hannu da aka gani a kan baki da hancinsa rad au! Sai kuma cinyoyin hannayensa sun yi jaaa suma alamun dai matse shi aka yi. Yanzu haka hatta harshensa ma ya zagwanye tsabar k arfin poision d Salati aka saka yayinda waensu suka fashe da kuka cikinsu har da Mallan, wanda kukan da ya saka ne ya dawo da Uwani daga duniyar nata kukan da ta lula tun daga lokacin da K anin Mijin nata ya fara magana k ame A jikinsa, sai da ta cika shi tukunna ta d aukesa da mari ta ce ka daina wannan kukan munafurcin munafuki mugu azzalumi kawai!!! Ka san kuwa mutane nawa ka mayar marayu a yau d innan saboda son ran ka!? Sai kuma ta jiyo ta kalli Rabi ta ce dan ubanki! Allah ya ji k anshi ki bani ashanar idan ba za ki kyasta ba, Wallahi yau in bamu mutu tare da bawan Allahn nan ba to zuciyata na tabbata sai ta fashe cikin dare! Wai babu wanda ya ga kalar zalincin da aka yi mini ne? Mai ya sa duk kuka yi shiru kuna kallanmu ba za ku tayani yiwa wannan bawan Allahn abinda ya kamace shi ba??? Dai-dai nan matan layin da aka je aka kikkira dan su zo su tafi da ita suka k araso wajen dan haka aka marmatsa musu Aikuwa tana ganin su ta sake k ame Mallan tamau! Hannayenta biyu zagaye a wuyansa amma dukda haka k ari take yi ta d aga k afafuwanta ta sak ala a saman k ugunsa, kuma ita har ga Allah ba ta kawo komai ko wani feelings ba tunda bama ta cikin ishashshen hankalinta, ita kawai babban burinta a yanzu shine ta ga sun kama da wuta ita da Mallan. Sai da maza y an Marigayi Mallan Manniru nata da na kishiyoyinta suka k araso tukunna da kyar! Aka samu aka iya b are uwani daga jikin Mallan tana wani kuka kamar ranta zai fita abun tausayi. Da kyar aka iya janyeta aka shiga gidan da yake kusa-kusa da ita tana ta jero Allah ya Isa tare da fatan bala i kala-kala ga Dije da Mallan har ma da Inna Ana wucewa da ita Mallan ya yanke jiki ya fad i dan gaba d aya k afafuwansa sun gagara d aukarsa, Ya Kamal sai wasu samari ne biyu kawai suka yi kansa yayinda ragowar suka tsaya ko kallonsa basu yi ba dan takaicin sa suke ji, tabbas ya tabbata Ma ah shi ne yake kashewa Dije mazan da a ke shirin k ulla mata alak ar aure da su kuma Mallan d in ya sani amma ya sake k ullawa da Mallan Manniru tabbas hakan kam ya zama zalinci dan haka ya zama dole su d auki mataki. Cikin masallacin suka shiga da shi ganin yadda idanuwansa suke wani k afewa yana nishi da kyar. Suna shiga da shi suka k ara gudun fanka suka ware ac suna ta jera masa sannu. An kai ruwa rana dan ya d an dad e kafin ya samu ya dawo dai-dai da kyar, a take kuma sai ya fashe musu da kuka. Shiruuu kawai suka yi wasu suna kallon k asa wasu kuma suna kallon gefe. A hankali Ya Kamal ya matsa kusa da shi ya ce Baba kuka ba shi ne mafita ba, addu a ita ce mafita a halin da ake ciki yanzu sannan kar ka damu in sha Allah ba zata tab a rasa M Shigowar wasu dattawa cikin masallacin ne ya katse masa hanzari duk suka d ago suna kallonsu. arasowa suka yi cikin masallacin suka nemi waje cikin dattako suka zazzauna. Gyaran murya d ayan mutumin ya yi ya yi musu sallama suka amsa tukunna ya ce ya muka ji da hak urin Mallan Manniru? Dan na san kowa anan ta shafesa kasancewarsa d aya daga cikinmu. uri da godiya Allah ya gafarta masa Mallan ya ce yayinda gaba d ayansu suka amsa da Ameeen daga nan wajen ya d auki shiru kafin mutumin nan dai ya sake yin gyaran murya ya ce Mallan Bashir, meye ne asalin gaskiyar abunda yake faruwa tsakanin y ar wajen ka da Ma aruf? Saboda munata jin jita-jita ya cika layi amma har yanzu ba mu san asalin gaskiyar lamarin ba! Shin soyayya suke yi ko YA ABIN YAKE? Sannan ka san shine ya kashe Yusufa amma duk da haka ka sake k ulla aurenta da Mallan Manniru ko yaya? A hankali Mallan ya sunkuyar da kansa k asa kafin ya d ago ya kallesa ya ce ya zo ya nemi ni akan batun yana son aurenta, na bashi hak uri dan a lokacin an saka ranar aurenta da d an uwanta Yusufa Allah ya ji k ansa, to ni har ga Allah a lokacin da Yusufa ya rasu sam ban kawo Ma aruf bane ba, da farko dai na zarge shi dan har ita Dijen na yi tunanin ko ta fad a masa wani abun ne amma kuma da na zauna na yi tunani sai na ga hakan ba mai yiwuwa bace ba dan ni kaina sheda ne kusan tun lokacin da aka saka ranar aurenta ta ma daina fita kuma ba ma kula shi take yi ba sannan a ranar da ya ji zancen fa aka kashe Yusufa, kuma Dije ko waya ba ta da shi ballanta ace ta waya ta yi masa kwatancen gidan Yusufa wanda ko su Kamal ba na jin sun sani ballanta Ma aruf. A hankali ya share kwallar da ta zubo masa sannan ya ci gaba da magana rashin yarda da shine ya aikata laifin kisan Yusufa ya sanya na k ulla aurenta da Mallan Manniru Allah ya ji k ansa Kukan da ya taho masa ne ya sanya ya kasa cewa komai ya shiga zubar da hawaye wasu na korar wasu. A hankali mutumin ya sauk e ajiyar zuciya kafin ya ce Mallan Bashir in dai har haka ne to a gaskiya dole ne ka yi mana alfarmar barin Unguwar nan saboda a zauna lafiya. Dan kamar yadda y an makarantar su da suka koreta suka ce tabbas zama da ita hatsari ne! Kana gani dai yadda yake kashe duk wanda ya yi k arin k ulla alak ar arzik i da ita saboda yadda yake k aunarta wanda na tabbata hakan zai yi ga duk wani wanda ya yi fad a da ita dan tabbas shima ba zai tsira ba ko da ace bai kashe mutum ba, na san tabbas ba ma ita kad ai ba ko su Aminu idan wani ya yi gangancin shiga sabgarsu to sai ya karb i rabonsa gashi su kuma kaff y an gidan naka babu wanda za a nunawa yatsa ya bari bai karya ba! Manyan su da k ananu musamman ma ita Dijen da Mahaifiyarta. Sannan Abu na biyu labari ya riskeni akan cewa kallonta kawai Sagir ya yi shima aka kashesa har lahira, ka ga kuwa idan ta fito ba zai yiu a ce ba za a kalleta ba kwata-kwata dan na san ko da mistakenly ne idanun wasu za su sauk a a kanta. Ka ga kuwa zaman ku a tsakiyarmu babban had ari ne tunda har gobe Allah bai bamu ikon samun wani babba kwara d aya a kaff fad in Nigeria wanda zai tsaya mana a kan b arnar da Ma aruf yake tafka mana ba, dan haka kasancewar ku surukai a garesa ya sa dole ku yi mana alfarmar barin Unguwar ba tare da shi kansa ya san dalilin tashin naku ba walaAllah idan kuka tafi shima ya biku kowa ma ya Hutu da bala in sa Sannan a shawarce kar ka ce ba zaka bashi ita ba, ka aura masa ita tunda yana sonta har haka saboda gudun zubar wani jinin dan dai na san ba za a ce Dije ba zata yi aure ba har abada! Ta rungumi k addarar ta ku bar Unguwar nan ta auresa wata k ila ta iya chanza shi idan Allah ya so yanada rabon shiryuwa. Tunda ya fara magana Ya Kamal ya kafesa da idanuwa ya san cewa mutumin dama is selfish amma bai tab a kawowa rashin ko In kula d in nashi ya kai har haka ba. angaren Mallan kuwa in da ace yana da hali wallahi da b acewa kawai zai yi ya huta amma kuma da ya tuna a halin da zai bar su Dije sai kawai ya sare ya rasa ma Ina zai kama. Idan akwai abu guda d aya wanda yake da tabbacin sa shine Kaka ba zata tab a bari a tashi a Unguwar nan ba saboda su Dije, ya san cewa zata yi sai dai ita da uwarta su tafi su barsu wanda shi kansa ya san akwai abunda Kakar ta yi wanda in dai har Halima ta sa k afa ta bar gidan da sunan yaji ko wani Abu makamancin haka to tabas to tafi kenan har abada ba za a sake ganinta ba! Da kunnensa ya ji suna maganar ita da Asabe. Ya san Kaka ya san wacece ita tun yana k arami, shiyasa ya ke jin tsoro wanda ya san hakan bai dace ba amma asiri gaskiyar mai shi kuma gaskiya ne, shiyaasa ya kasa nema musu ko da haya ne ta koma ita da Y anta dan abunda ya ji suna tattaunawa sun yi a Haliman ba k arami bane ba, wala ta yi kurciya wala ta mutu amma duk bala i dai ba ta isa ta dawo gidan ko a ganta ba!. Dije amana ce a wajen sa idan ya bari bayan halin nan da take ciki a yanzu ta sake fad awa wani Hali na daban ya san bai yiwa kansa adalci ba sannan rabuwa da Halima is the worst thing that will happen to him, ga Muhammad a kwance rai a hannun Allah ga rashi da babu dan yanzu haka ma akwai aikin da ake so a yi masa a kwakwalwa
Chapter 40 · 0% Book details