Sashe 56
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
people said you once brought back the dead, if Abidden is really dead! Please bring him back to me Nan ma shiruu jan baturen ya yi bai ce mata komai ba, tsananin tausayinta yana shigarsa. Cikin matsanancin tashin hankali ta k arasa kan d ayan ta ce if all of them have failed I know you won t, you can help me right? You can bring back my child to me Shima nan shiru dan haka ta k arasa kan d ayan ta ce you are the best I know you can. I ll give you all my wealth just bring back my child Ganin duk basa kulata ya sa ta koma kan Nuraddeen ta ce they are all useless Nura ba su da amfani, ka kira min Malaman nan wai duk sun tafi had o magani amma har yanzu basu dawo ba, kira mini su su dawo na san za su saka Abiddeen ya bud e idanuwansa. Hannayenta duka biyu da take dukansa da su bama ta kallonsa idanunta a kan gawar Abiddeen, ya rik e gam! Sai da ta juyo ta kallesa tukunna ya ce Mariya Abiddeen ya rasu! Dalilin da ya sanya kika ga Malaman nan ba su dawo ba shine basu san me za su ce miki ba! Abiddeen ya rasu tun shekaran jiya ki daina wahalar da shi da gawarsa tun kafin ya fara tsutsa ki bari a kaishi makwancinsa Ya fad i hakan cikin tsattsareta da kyawawan idanuwansa da suke nuni da gaskiyar abinda ya fad a babu alamun wasa a tare da shi. Sai da ta yunk uro had e da wani nishin da yake baiyyana tashin hankali da b acin rai ta sauk e masa wani kalar gigitaccen mari! Sai kuma ta durk ushe a wajen ta fashe da wani irin kuka kafin ta saka hannuwanta bibbiyu ta kamo k afafuwansa ta na kuka take cewa kar ka sake cewa haka Nura Kamar kuma wadda ta tuna wani abun sai ta mik e a zabure ta ce ku kira min oga kwata-kwata, zan bashi duk kalar adadin jinin da yake so ya tafi lahira ya je ya dawo mini da Abiddeen. (Wa iyazubillah) Runtse idanuwansa Nuraddeen ya yi kafin chan ya bud e ya girgiza mata kai kawai. Kuka ta saki ta durk usa ta kama k afafuwansa ta na cewa ka kira min shi, ka bani assurance d in Abiddeen zai tashi hakan zai sanya in ji sauk i, ka kira min Oga na ce maka na san zai iya dawo min da Abiddeen. Sai kuma ta ware murya ta kwala kiran Ogaa!!! Tana wani irin kuka kamar ranta zai fita. Da sauri ya d agota ya saka hannu ya toshe mata Baki, dan a yadda take kiran sunan Oga kwata-kwata tabbas ya san an ji ta. BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 29. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. a rufe mintuna biyar ba Giwar Mata ta shigo tare da Mai Babban D aki da Gimbiya Salaha. Da k arfi Nuraddeen ya runtse idanuwansa dan ya san kwanan zancen. Salati Giwar Mata ta saki yayinda ta danna kujerar da take a kai zuuuu! Ta jaa ta kaita har gaban gawar Mai Martaba. Runtse idanuwanta ta yi yayinda su Gimbiya Salaha suka sake toshe hancinansu dan suna shigowa suka saka hannu suka rurrufe hancinnan nasu sakamakon warin da yake tashi a cikin d akin ba na wasa ba. A fusace ta k arasa ta zame hannun Gimbiya Salaha kamar zata cinyeta d anya ta ce Ashe baki da hankali??? Sarkin kike toshewa hanci! Idan na k ara ganin hakan daga gareki wallahi sai kin karb i hukunci mai tsanani. Amai ne ya yunk urowa Gimbiya Salahar dan haka ta yi saurin sake mayar da hannunta wajajen hanci da bakinta. A fusace Gimbiya Mariya ta kama hannun suka shiga kiciniya tana cewa sai ta hukuntata a bisa toshe hancin da ta yi a Mai Martaba Gaba d aya ta haukace ta haukata wajen. Juyo da ita Gimbiya Mai Babban D aki ta yi, ba ta yi wata-wata ba ta d auketa da wani irin zazzafan mari wanda ya yi sanadiyyar d aukewar wutar kowa musamman ma Gimbiya Mariya wadda ta shiga mad aukakin mamaki. Nunata ta yi da d an yatsa sannan ta ce Point of correction gawar Sarki ba Sarki ba! Sannan ki nutsu kafin ki k arawa kanki wani laifin dan a yanzu ba sai gobe ba za ki fara amsar hukuncin ki na kisan Gilla da kika yi a Gimbiya Sakina. Cikin mad aukakin b acin rai Gimbiya Mariya ta ce kina hauka ne? Akan na hukunta wadda ta aikata laifin yunk urin kashe Mai Martaba Sarki Marin da Gimbiya Mai Babban D aki ta sake sauk e mata ne ya katse mata hanzari. Wannan karon kamar mai shirin tsole mata ido haka ta nuna ta da yatsa sanann ta ce Again!! Marigayi Sarkin k asar KHAK IL na goma sha bakwai!! Ta yi maganar cikin tsatstsareta da dara-daran idanuwanta. Sai a lokacin Gimbiya Mariya ta d an fara snapping out tana dawowa cikin hankalinta wanda sakamakon hakan wani kalar rikitaccen tsoro ya lullub eta. Sarkin k Muryar Gimbiya Mai Babban D aki ta yi sauk ar aradu har a cikin k irjinta. Sai da ya nemi izini aka bashi damar shigowa tukunna ya shigo kayinsa a k Jikinta ne ya hau karkarwa yayinda ta juya tana kallon Nuraddeen wanda shima itan yake kallo sai dai tabbas kallon da ta ga yana yi mata ya yi matuk ar firgitata. A rikice ta k arasa ta shak o wuyansa ta ce kana nufin ba za ka yi komai ba? Kana nufin ba zaka tsaya min ba? Anya kuwa Nuraddeen babu hannunka ma a kisan Mai Martaba? Tunda yanzu it s obvious babu wani shamaki tsakanin ka da sarautar k asar Khak il, na yarda da kai na aminta da kai ashe cin dunduniyata kake yi? Sai kuma ta fara kai masa duka da dukkan k arfinta dan shirun da ya yi mata ya sake rikitata. Sarkin k ofa wanda tunda ya shigo ya fahimci abunda ya faru a d akin ya durk usa ya rushe da kuka ta (Mai Babban D aki) kallla ta ce ya je ya taho mata da Sarkin Yari tare da sojojin (mata) da suke tsaran yarin sarakuna. ewa ta yi ta je ta kai mata shak a!!! Cikin fushi take cewa yanzu na gane! Tabbas ke ce kika kashe mini shi saboda kwad ayin d aukar fansa. Wallahi ba ki isa ba, uwa ce ni ga Sarki sannan matar Sarki dan haka na fi k arfin zaman Yari. Dai-dai nan Gimbiya Giwar Mata wadda ta gama waya da su Wambai ta ce su zo ta k araso wajen a kujerarta ta ce mata muma matayene ga Sarki ai amma bayan ya gushe me kika yi mana? Shiruu ta yi tana kallonta fuskarta na baiyyana gigita da b acin rai. Cikin rashin jin dad i ta ci gaba da cewa Hatta layukan da aka jajja a masarautar nan sai da kika shallake kika take Mariya, wanda hukuncin yin hakan laifi ne babba. Sannan maganar kisan Gimbiya Sakina kamar yadda kika bi diddigi muma zamu yi namu binciken a kai amma kafin gaskiya ta fito zaki jira a gidan Yari. Tare da jiran hukuncinki na yadda kika take shimfid un dokokin magabata. Zuwa yanzu Gimbiya Mariya ta gama fahimtar tabbas so kawai suke yi su mik ata inda za ta k arashe rayuwarta a chan. Saboda wata shari ar idan aka fara yinta sai a yi shekara goma ana yi, gashi ita an ce laifukanta ba d aya ba ba biyu ba sannan ita kanta ta san laifukanta banda na kisan Gimbiya Sakina sun fi goma Tana wannan lissafin Sarkin Yari tare da Galadiman Dogarai da Sojoji mata su bakwai suka shigo. Zubewa suka yi a k asa a take suka fashe da kuka na ganin gawar Sarkin yayinda koke-koke ya fara tashi sama-sama a cikin masarautar. Sai bayan kusan minti d aya tukunna Gimbiya Giwar mata wadda itama ta gama share nata hawayen ta kalli Sarkin Yari ta ce owa Mariya laifukanta ewa ya yi har yanzu hawaye a idanuwansa wani na korar wani ya d ago wani zabgegen alllon k arfe da ya shigo da shi ya fara karanto rubutun da aka yi a kai da alk alamin k arfe mai ci da wuta aka watsawa bak ar tawada!. A tunanin Gimbiya Mariya laifukanta ba da yawa bane ba sai da aka fara karantowa tukunna ta dinga jinsu tare da hukuncinsu wanda rashin gatan da take da shi ne ya sanya za su samu damar yi mata hakan dan ko da ace d anta ya bar duniya a matsayinta dai bai kamata a hukuntata a kan abunda ya riga ya faru ya wuce ba. A yadda ake karanto mata laifukanta da tsawon lokacin da ya kamata ta d auka a hasashe ba tare da an je ma gaban alk aliba (sabon Sarkin da zai hau a gaba) tabbas sai ta haura sama da shekaru talatin a gidan Yari banda na kisan Gimbiya Sakina Ba ta da wata mafita dan haka a take ta durk ushe a gaban Giwar Mata ta kamo k afafuwanta ta fashe da kuka ta shiga magiya tana ce da ita ta rufa mata asiri ita uwa ce mai jin k an mata ta ji k anta dan Allah Ko kallonta Giwar mata ba ta yi ba ta wuce a kan kujerarta bayan ta bayar da tabbacin a wuce da ita ko burial d in d an nata kar a bata ikon gani Ganin ba ta ci riba a nan ba ya sanya ta nufi Mai Babban D aki itama tana ta yi mata magiya har da cewa ta ji k an maraicinta amma itama ko kallonta bata yi ba sai snapping fingers d inta kawai da ta yi a take Sojojin nan suka yo kanta, mutanen da ganinsu ma kad ai abun firgitarwa ne. Kuka take yi sosai tana kallon Nuraddeen ganin bashi da niyyar taimakonta ya sanya ta fara zaginsu tana cewa sune suka kashe mata d anta duk su ukun su jira ranar d aukar fansa wallahi