Sashe 31
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
ma yake yi Sai bayan kamar awa biyu tukunna aka samu unguwar ta d an lafa! Dan sosai abun ya munana An kama waensu yayinda aka mik a deceased da injured emergency dake a Akth wanda su kansu Likitocin sai da suka tsorata!! Duba da yanayin al amarin sauk inta d aya ma y an sanda ne da kansu suka kakkawo su Sojoji suna barin Unguwar aka fara fitowa ana bin bayan y an sandan nan da suka tafi da deceased da injured, dan kusan za a ce a kaff layin babu gidan da basu da missing. Suna zaune a tsakar gida gaba d ayansu kowa ya yi tagumi su Iyya suna ta tausar Maman Sagir suka ji bugun k ofa! Ita ta fara mik ewa amma sai ta gagara nufar gurin ta zube a wajen ta sake sakin wani sabon kukan. Ya kamal ne ya iya k arasawa soron ya Isa bakin k ofar ya bud e, Mallan Manniru ya gani (Mahaifin Sumayya) tsaye sai kuma ya ga mutane suna ta nufar titi, cikin alhini Mallan Manniru ya ce to Alhamdulillah da na ganka, ba ku dai rasa kowa ba ko? Numfashi Ya Kamal ya fesar kafin ya ce ba mu ga Sagir ba Innalillahi wa inna ilaihirrajiun Mallan Manniru ya ce sannan ya ce yi maza ka fito ka bi zugar chan, duk Asibiti za su wuce inda aka kai waenda suka ji rauni sosai, da waenda suka rasa rayukansu. A hankali Ya Kamal ya sunkuyar da kansa wata kwalla ta zubo masa, kafin ya saka hannu ya goge ya ce Daga haka ya juya ya koma cikin gidan. Kusan karo suka yi da duk jama ar gidan a soro waenda suka yo kansa. Sun riga sun ji dan haka ko wacce ta koma ta d auko hijabinta aka fito aka nufi Asibiti, yau kam y an gidansu Dije an yi had in kai, dan karankatakaf d insu ne suka tafi Asibitin nan banda Inna da Ussso, amma har Mallan wanda tunda ya ji shigowar su d azu ya sake k ulewa a d aki sai yanzun tukunnna ya fito. Unfortunately suna isa bakin emergency wata makwafciyarsu ta taho ta rungume Maman Sagir ta fashe da wani irin kuka wanda hakan ya fassarawa kowa halinda ake ciki dan haka duk suma sai suka fashe da kuka. Cikin kuka matar take cewa Sagir babu! Maman Sagir Sagir ya barmu, yanzunnan aka wuce da su mutuary Yaraff!! Maman Sagir ta tafi ta zube a wajen sumammiya. A take jama ar wajen duk suka yi kanta, dan wajen ya cika taff mak il da mak ofta da y an Unguwar tasu dama ana ta kuka ana lissafa waenda aka kashe, kusan a layin babu gidan da ba a yi rashi ba a arean ma gaba d aya za a iya cewa an tab a ko wanne gida, gidajen da aka k ona kuwa sun fi ashirin da yake irin k ananan gidajen nan ne hakan ya sanya idan d aya ya kama nan da nan sai na kusa da shi shima ya kama BAYAN KWANAKI UKU. Sai bayan kwana biyu tukunna aka samu aka gama cike-cike aka kakkarb o gawarwakin daga mutuary aka yi musu sutura aka mik a su gidansu na gaskiya. Arear su Dije ya zamana gaba d aya koina zaman makoki ake yi, ka je ka yi kaima a zo a yi maka haka rayuwar layukan Unguwar suka kasance a tsakankanin kwanakin. Gidansu Ma a kuwa tun a washegarin ranar aka zo aka fara gyara sai dai babu shi babu dalilinsa sannan sai da aka yi bincike tukunna aka gano ashe Samarin layin sojojin nan suka kakkame ba su Scorpion ba, dan haka duk aka sassakosu aka shiga neman su Scorpion d in sai dai har yau ba a gansu ba. Mallan Idi shima sai bayan y an sandan sun zo an kashe wuta tukunna aka tsinto shi a gidan wata bazawara nan kusa da su wadda Mijinta bai dad e da rasuwa ba ya barta da y a bakwai ciki har da saurayi babba, suna ciki a d akinta kan gadonta suna barci bala in ya faru, wuta ta hau ci, shi dai ya iya tashi, ya afka bandak i ko ta kanta bai bi ba yayinda ita kuma nata barcin ya yi nauyi shiyasa sai da wutar ta ci k arfinta tukunna ta farka ta gagara tashi. Wutar har ta shiga band akin ta kama shi Allah ya kawo y an kwana-kwana suka kashe ta..y an sanda da y an kwana-kwanan suna shiga suka fara jiyo ihunsa a band aki dan haka aka duba aka fito da shi aka had a da tawagar injured za a kaisu Asibiti amma babban d an matar nan ya yi kukan kuran ya fincikosa ya hau kimarsa dama ya dad e yana zarginsa da Mahaifiyar tasa. Ba daban sojojin da suke a wajen nan ba tabbas da sai saurayin nan ya kashe Mallan Idi dan wani irin duka yake yi masa na hauka sakamokon yadda takaicin yadda makomar Mahaifiyarsa zata kasance duk dan saboda shi, idanunsa ruff suka rufe ya ma manta Malllan idi d in uban waye ne a layin, sai kimarsa kawai yake yi kamar an aikosa. Bayan an kwacesa an tsaya ana karb ar statement kafin a wuce da su ya silala ya gudu, dan ya ji lokacin da aka ce Ga dukkan alamu Mama ta samu mummunan stroke ne dan a hannu Ma a ya d auketa ya wuce da ita, kamar ma ta mutu ne. Wanda yanada tabbacin indai babu Mama a tsakaninsa da Ma a to tabbas Ma a ba zai yi wata-wata ba zai aikasa lahira an layi kowa ya zuba ido yana jira ya ga matakin da za a d auka dan an yi musu alk awarin d aukar mummunan mataki akan su Scorpion muddin aka kamasu, kuma sun zuba ido suna jira sai an gama ginin gidan da aka fara gyaraawa za su sake cinna masa wuta in sha Allah Ma ah ya barsu kenan har abada. Wani ikon Allah game da y an gidansu Dije shine a washegarin ranar da Sagir ya rasu ne kawai ba a yi fad a a gidan nasu Dije ba, amma yanzu haka ma Ramma da Asabe duk jinya suke yi dan jiya da daddare dambe ya had osu Ramma ta yiwa Asabe shegen duka ta wullata kan kaskon garwashin wuta hannunta ya k one ita kuma Asabe da ta tashi ta d auki tab arya ta rotsa mata a hannu hannun ya karye. Kaka ita kuma ranar sadakar uku da sassafe yau kenan wanda ya kama saura kwana d aya tak d aurin auren amarya Dije ta kira y an nata (Mallan da Kawu Isa) ta ce idan fa Dije ta tafi bawai hakan yana nufin ta manta da cin kashin da Inna ta yiyyyi mata bane ba, dan haka ya had a har da Inna ya kora. Wannan karon kam ba su goya mata baya ba sam! Dan ta ga fushin Mallan kam, k arshe kuma suka had ata da wata Antynta tsohuwa tukuff a k auyensu ta tsawatar mata ta waya tukunna aka samu sa ida. Tun daga nan gaba d aya Kaka ta rikice dan tabbas sai yanzu ta fahimci ta tafka babban kuskure da ta bar Halima a gidan d anta har ta yi dogon zango ta tara y a haka, dan gashi gaba d aya ta kanainaye gidan ta ko ina, ita kuma Asabe daga haihuwa d aya tak ta ja ta tsaya, wanda a da Halimatu take yiwa gori sai da aka auro Asabe tukunna ta fahimci ashe Mallan d in ne ba mai yawan haihuwa ba. Ba ta son ta ba ta son jin ko da sunanta ne daga ita har y anta! Duk wani abunda ya shafeta bata k aunar gani amma gashi kullum sai ta ganta ta gansu, ta san itace bangon su shiyasa yanzu da ta gaji ta kai mak ura kawai take so ta yi musu kwab d aya dan ta san idan ta kori Halima to kamar ta kore y an ne dan binta za su yi su je chan su shiga duniya, to amma kuma gashi k iri-k iri ta yi falling flat akan face d inta dan hatta kawu Isa bataga alamun zai goya mata baya ba shi da ba wani shiri suke yi da Innar ba, kar ma matarsa ta ji labari. Sosai kan Mallan ya d auki zafi kwana biyun nan, dan Kaka ta kunna masa wuta ba kad an ba. Bai yi karatu ba ko ajin boko bai tab a shiga ba amma zai iya cewa shine ya sakawa Dije ak idar son karatu a cikin ranta tun tana y ar k anuwarta amma gashi yanzu k iri-k iri yana ji yana gani haka nan zai d auketa ya kaita k auye inda ya san in dai ta je to tabbas ta yi bye-bye da karatu kenan. Dan ma dai Yusufa yana da addini kuma yana da k arin nema sannan Allah ya rufa asiri ya san ci da sha da sutura kam ba za ta rasa su ba in sha Allah. An samu wani Babba a garin ya yiwa mutanen da abun ya shafa alkhairi sosai wanda rabin su duk k in karb ar uban kud en suka yi, dan washegarin ranar aka zo aka yi musu jaje aka rarraba musu kud e wai su gyara gidajensu, sanin da waensu suka yi kud in daga d aya daga cikin iyayen gidan Ma in ya fito dan a rufe musu Baki kuma ya gyara siyasarsa ya sanya suka k i karb a suka ce basa so sai an bi musu hakk insu yayinda ragowar suka amshe a cewarsu raba arne da makami ibada ne. Suna ta zuba ido su ji an cafko su Ma ah da ikon Allah sai ga kira daga ofishin y an sanda. Limamin layi (Mallan) da mai Unguwa sai wasu dattawa guda uku ne suka wakilci kiran. Ko da suka je sai da suka kusan yin ihu tsabar takaici da bak in ciki da mamaki dan k iri-k iri ake so a yi musu tsakani kawai da su Ma a a barsu abinda