← Book details Ana Malik Part One Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 59

Sashe 28

Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read

take magana tana kuka idan suka tare maka ita kasheta itama zaka yi? Ma aruf ina yi maka magana amma still kana cin k asa? Ya kake so in yi? Ka san me nake ji kuwa? Da wanne kake so in ji? Ka san ya nake ji idan na tuna ni da kaina zan mik a ka ga hukuma kuwa? Ta k arashe maganar tana mai durk ushewa a wajen ta sake fashewa da wani irin kuka. Sosai ya dunk ule hannuwansa yana jin wani kalar zafiii a k irjinsa, tabbas idan bai sumar da matar da ta kawowa Maama zancensa ba yau to bai cika d a ba. urkusawa ya yi zai yi mata magana ya kai hannu zai tab a ta ta yi sauri ta buge masa hannun cikin zafi ta ce na ce ka je ka kawo musu Yarinyarsu kafin a zo a tafi da kai Tunda ta fara magana shi har ga Allah sai yanzu ya fahimci Dije take nufi. Cikin matsananciyar kasalar da take taimakawa wajen danne b acin ransa ya ce Maama ban yi garkuwa da kowa ba! Dije ce ta suma d azu kuma ba zan tab a iya tsallaketa in tafi in barta a wannan halin ba, shine na kaita Asibiti Cikin tarar numfashinsa ta ce arya kake Ma aruf Sai kuma ta yi shiruu kamar mai tunani kafin ta d ago ta kallesa ta ce kar ka ce min Dije ta wannan Unguwar wannan layin itace Yarinyar da kake so za ka aura, dan ko da ace Allah ya dubeka ka tsallake ba a kasheka ba wallahi baza a tab a yard Da wani irin mugun sauri ya mik e ya fita tun kafin Maama ta yi masa bakin da zai tarwatsa rayuwarsa. Da sauri sannan zuciya tana cinsa ya fito daga cikin gidan, sai da ya kai kusan rabin gaban gidan ma tukunna idanunsa suka fara ganin dai-dai, a mugun cike taff ya ga layin amma chan nesa mutanen suka tsatstsaya, sai kuma ya ci karo da su Oscar sun yiwa matar nan cut 5 filla-filla abun tashin hankali! Har da Grenade wanda shi shigowarsa k asar ma kenan ya zo wajensu Ma ah d in ya aikesa da ya dawo kuma yanzu ya kwasosu suka yo nan a motar dpo wadda suke shirin cinyewa k arfi da yaji. Da k arfi ya runtse idanuwansa ya kawar da kai da sauri ya juya da nufin komawa cikin gida ya ci karo da Inna da Minu suma sun kawo kai za su shiga cikin gidan nasu Tunda Ma ah yake a rayuwarsa bai tab a jin an yi abu ya so a bashi dama ya kare kansa ba sai yau, su Innna basu lura da gawar matar wadda ke yashe a bakin k ofar gidan ba filla-filla sai da addar Oscar ta sake bada sauti wajen raba cinyarta da sangalalinta tukuunna idanuwansu suka kai gurin. Wani Irin salati Inna ta saka mai sautin gaske sai kuma jikinta ya sake k afafuwanta suka gagara d aukarta jikinta ya hau karkarwa ta tafi zata zube a wajen idanuwanta suna jujjuyawa..Da wani irin sauri Minu ya durk usa ya kinkimeta ganin tana shirin zubewa ya bar wajen da ita, yana shiga gida ya ajjiyeta a d aki ya rufo k ofar d akin ya fito Ai kuwa kamar had in baki, abunda yake cikin ransa kusan shine a zuciyar gaba d aya waenda suka ji da waenda suka gani dan ya na fitowa ya dinga cin karo da samarin layin suna nufar gidan su Ma ah! Masu wuta a iceee daban masu petir a gallon daban, masu tayoyi rirrik e a hannu daban BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 13. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. Dije tana sauk a daga napep ta wuce gida da sauri, ko ta kan mai Napep d in wanda ya biyota yana yi mata maganar kud insa bata bi ba dan ita bata ma jishi ba kuma ta manta da ana biya tsabar yadda hankalinta yake a tashe ranta yake a b ace, so take kawai ta ganta a gida. Allah ya taimaka Ya Kamal wanda dawowar sa kenan daga nemanta ya ga sauk arta daga Napep d in da yadda mutumin ya biyota dan haka ya k arasa ya sallamesa yana shirin shiga gida ya sameta ya ji ba asin Ina ta je ya ga ana ta nufar gidan su Ma Usso wanda ya fito a buge! Ya tare ya tambaya, a bakinsa ya ji komai dan haka ya wuce cikin gidan a mugun fusace ya wuce d akin Iyya ya d auko wata zabgegiya wuka Minu yana fita Inna ta samu ta tattaro duk wani ragowar kuzarinta ta mik e da kyar ta bi bayansa amma sai ta tarar ya kulleta ta waje. Sosai ta saki kuka ta durk ushe a wajen dan ta san zafin zuciya irin ta Minu da kuma yadda ta ga ya fusata bata da tantama gidansu Ma a za su ce za su koma shi da ragowar samarin Unguwar. Sama-sama ta ji ana tab ofar kafin a zare sakatar a bud ofar aka shigo, da sauri ta tashi ta shiga k arin gane wayene da yake babu haske a d akin..dai-dai nan kuwa kamar an san abunda take nema aka kawo hasken wutar nepa. Maimakon ta rungumeta ko ta yi mata magana kawai sai ta sake fashewa da kuka! Kukan itama Dije ta saka ta rungume Innar tata tana mai tambayarta me yake faruwa a layin? Na ga su Ya Aminu suna ta jidar tayoyi da itace. Zabura Inna ta yi ta fita waje tana kwala kiran Minu dai-dai Iyya itama ta biyo Ya Kamal a baya tana kiransa bai kulata ba, haka itama Maman Sagir ta biyo nata d an amma suka fice da gudu suka banko k ofar suka datsa k atuwar sakatar dake a ta waje sukayi gaba abinsu zuciyar kowa a wuya Babu shiri su Inna suka fara k arin b alle k ofar dai-dai nan Mallan ya bud ofar suka shigo shi da wani k aninsa Kawu Isa wanda yake zaune a K auyen (Getso.) Turuss!! Suka yi suka d an jaa baya sai kuma Inna ta matso ita ta ma manta da fushin da take yi da shi ta shiga ce masa dan Allah ka je ka taho min da Minu ya tafi yin fad a da su Ma ah ba iyawa zai yi ba ka dawo mini da shi kar su kashe mini shi A take su Iyya suma suka shiga kawo nasu zancen wanda hakan ya sanya Mallan d in ya gagara fahimtar ina zantukan nasu suka nufa. Ta bayan gidan su Ma ah samarin suka fara zuwa suka sassaka tayoyi kafin su zagayo ta gaba dukda yadda su Oscar suke hauka da wuk e (dan suna gama sassara matar nan suka koma kan y an kallo) suna gani ana sarar Jama a amma hakan bai hana mazan nan tunkarar su gadan-gadan ba. Ta inda aka ci galaba a kansu shine su Oscar d in ba su tab'a tunanin zuciyar mutanen zata iya k'ek'eshewa su tunkare su ba dan haka basu shiryama komai ba su kuwa samarin suna zuwa tun daga nesa suka fara yi musu ruwan kalanzir da tayoyi har da masu petir..Ma'a yana ganin haka ya wuce cikin gida da guda ya kunna famfo ya jono ruwa da masifar guda dan ya san me suke shirin yi ai kuwa yana fitowa ya tarar an fara wullo musu wuta ta kama jikin Grenade sai ihu yake yi. Tunda Scorpion ya hango Minu a cikin tawagar daman ya fahimci tabbas in ba da kyar ba sai kwanansu ya k are a yau dan ya san Ma ah zai iya yunk urin kare Minu su kuwa yadda suke a zuciyen nan da gani da shirin kashe su suka zo dan haka duk wani mistake ko sanya idan suka yi tsaff sai an ci galaba a kansu!! Shiyasa tun wuri ya koma gefe ya yiwa Yaransa waya ta yadda ko shi an hanasa su baza su hanu ba dan ba hankali ne ma da su ba (they are always drunk) ballantana su fahimci Ma ah d in idan ya ce kar a yi. Yana fitowa da mesar ya fara watsa ruwan a kan Grenade dan wutar ta kama shi da kuma waensu wajaje har jikin ginin gidan duk sun kama suna ta ci da wuta sosai sai da ya fara kashewa Grenade wutar jikinsa tukunna ya saka k afa ya take wajajen rabin mesar da masifar k arfi ruwan ya daina zuwa, a gaggauce ya sunkuya ya d auki wani galan d in da aka jefo masa yanzu a cikin ruwan jefe-jefen da ake ya yi musu dan ya ji shi da d an nauyi ai kuwa yana d auka ya ga da d an dama a ciki dan haka ya zuba abinda ke a cikin galan d in ta bakin mesar ya kai kusan rabin inda ya take d in..dukda jifa da tayoyi da ruwan fetur d in da yake sha hakan bai sa ya tsorata ya sare ba gashi hannunsa ya kama da wuta dan garin zuba abun a cikin mesar ya zubar masa a hannu dan haka wuta ta kama hannunnasa amma bai sare ba abunda ya sa gaba kawai yake yi da zafi-zafi Kad an ya d an d aga k afarsa daga kan mesar ruwan ya taho, ya dededeci inda wuta ke ci, sai da ya tabbatar wutar ta bi ruwan tukunna ya kwaso ta da mesar ya d aga k afarsa daga kan mesar gaba d aya ya watsa musu, nan kuwa wuta ta tashi buuuuu!! Ta fara kama har da galoli da tayoyinsu. Sai da ya tabbatar da ruwan ya dedeta tukunna ya kashe wutar dake a a hannunsa wanda wajen ya ji rauni matuk Rikicewar da suka yi ya sanya suka yi laushi wasunsu suka gudu su kuma su Scorpion suka yi kan ragowar da basu gudu ba. Sam! ko da wasa basu nufesu da niyyar sara suka ba da niyyar kisa suka nufesu dan a wuya da ka! Suke kai musu suka wusu kuma idan suka chaka musu wuk ar daga k asan k
Chapter 28 · 0% Book details