← Book details Ana Malik Part One Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 59

Sashe 49

Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai dai ita d in na ga kamar ta yi k anta shekarunta sha biyu, za su karb eta a haka? Da gudu ma kuwa, zata yi shara da wanke-wanke da wankin band aki ai, zasu karb a sai dai bai fi su bata dubu d ari ba a wata gaskiya. Ramma bata san lokacin da ta damk i hannun Mama ba da mugun k arfi ta ce Rakiya fa? Babbar ita nawa za su bata Eh to.. Idan aikin gida ne Ina ga dubu d ari uku haka, idan kuma har da raino to zai iya kaiwa dubu d ari biyar. Dan ko ni da nayi na had a biyu d ari hud u ake biyana ita kuma kinga da yarintarta da k arfinta. Zaro Idanuwa waje Ramma ta yi tace baiwar Allah kar ki saka mini rai fa. Murmushi ta yi ta ce ai baki ga komai ba, sai Allah ya sa ta samu masu kyauta idan ta tashi ta dawo miki da uban alkhairi inaga sai kin kusan suma. Shiruuu ta yi tana lissafi sai kuma ta ce za mu yi magana. Daga haka ta fara k arin mik ewa dan ta ji shigowar su Mai unguwa cikin gidan tun lokacin da Inna ta fita. Mama ce ta taimaka mata ta tashi tana cewa to shikenan A ranta kuwa murna fall kamar ta zuba ruwa a k asa ta sha dukda kuwa Dije ta hara dan ta san idan ta kaiwa Nuraddeen ita watak il sai ya bata kyautar gida a k asar Khak il, dan sai ya more K uruciyarta kafin ya sakata aikin da suka shiryo idan ta gama su kasheta, to amma waennnan d in ma ba laifi ai da babu gara babu dad i sannan Dijen ma ba hak ura zata yi ba zata ci gaba da gwada sa ar ta. Da wannan tunanin suka fita a tare Ramma ta tsaya a wajen ana tattaunawa Mama kuwa gaisawa kawai suka yi ta afka d akinta ta turo k ofar ta rufe ta d auko wata k asa a cikin wani abu mai fad i flat a k asan k atifarta ta bud e marfin ta rubuta sunayensu ta chachchake da allura jikinta har wani irin karkarwa yake yi. Sai da ta gama tukunna ta nutsu ta k urawa abun ido a ranta tace naki wasa ne!! Sai in ga ta yadda za ki yi tunani da shawarar, ai in ba gani kika yi sun tafi aikatau ba hankalinki ba zai tab a kwantawa ba! Kin yi mai wuyar ai tunda har kika bari maganar ta shiga kanki An kai ruwa rana da Kaka kafin ta bi maganar mai unguwa da ya ce ta bari Mallan ya dawo daga Minna tukunna sai a san abun yi. Sannan at least ta bari alhinin rasuwar Kamal ya saki mutane. ..dan har sai da ya fara jiyo k amshin anya kuwa bata da wata b oyayyiyar agenda apart from kasancewar zaman Dije hatsari ga y an unguwa tukunna suka farga ita da Asabe, Asaben ta yi saurin janta d aki suka tattauna, kafin ta (Asabe) fito ta ce shikenan ba komai Kaka ta yarda, Allah ya dawo da Mallan d in lafiya. Ameen kawai ya amsa tukunna ya juya ya fita daga gidan bayan ya sake yiwa Inna gaisuwa, tausayinta fal ransa. Tafiya take tana had a hanya tana adduar Allah ya sa ta tarar da Ma ah a gidan A haka ta k arasa k ofar gidan wanda marabarsa da kango kad an ne, sai dai an saka sabuwar k ofa mai kyau kuma da alamu gyara ake yi har ta ciki, dan ga kayan aiki nan su yashi suminti da su bulo jibge a k ofar gidan wanda ko da wasa duk son Yaran layin da wasan yashi basu ko je kusa da shi ba. irjinta yana dukan uku-uku ta taka dakalin gidan ta hau ta k arasa bakin k ofar gidan tana jin yadda bugun zuciyarta ya k aru. A hankali ta d aura hannunta a kan k ofar gidan ta ga ta yi motsi dan haka ta ji wani sassauchi sakamokon amshin kusantowar cikar burinta da ta fara jiyowa. Cikin sand a ta tura ta shiga. Sai kuma ta d an jaa ta yi turuss!! A ranta ta shiga aiyyana yadda zata yi da zaratan maza har uku, dan warin kayan mayen da ta ji yana fitowa daga cikin d akin soron wanda take da tabbacin nan ne d akinsa kad ai ya Isa ya sanar mata yana nan kuma ba shi kad ai bane ba dan akasari wannan shaye-shayen su Scorpion ne suke yinsa shi bai cika yi ba. A take lissafinta ya Bata dole fa sai ta had a da wayo! Dan haka ta d an nutsu tukunna ta juya ta mayar da k ofar gidan ta rufe dai-dai a kan idanun Mallan Idi wanda yake wasar y ar b uya da Ma ah d A hankali ta k arasa bakin k ofar d akin, wani sanyi ta ji a cikin ranta sakamokon k arar waya da ta ji wanda hakan yake sake bata tabbacin yana nan fa kuma burinta ya kusan cika dan idonta idon Ma ah yau ko ita ko shi!. Har ta d aga hannunta zata yi musu knocking sai kuma ta chanja shawara ta tsaya a dai-dai bakin k ofar tana mai toshe hancinta dan warin ya fara damunta sosai har kanta yana sarawa ta shiga jero sallama. Mafarkinta yake yi wai an zo an tara mutane za a d aura musu aure amma k iri-k iri ta ce ita fa bata son shi Kawai kamar a sama muryarta ta farkar da shi. Tsaki ya yi ya yarfe hannuwansa dai-dai saitin fuskarsa kamar mai kad uda ko sauro sannan ya juya zai ci gaba da baccinsa ya sake jin sauk ar zazzak ar muryarta cikin kunne zuciya ruhi da gangar jikinsa. Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauk e sannan ya juyo kwanciyar rigingine fuskarsa ta na kallon sama kafin ya shiga k arin bud e idanunsa a hankali a hankali. Dai-dai bai ma kai ga fara ganin dai-dai ba ta sake sakin wata sallamar a karo na uku zuciyarta tana mai aiyyana mata ta lek a kawai maybe ma sun bugu ne bacci suke yi ta yadda zata k addamar da shirinta cikin sauk A hankali ya mik e zaune a kan gadon yana mai runtse idanuwansa sakamokon yadda kansa ya shiga sara masa sannan ga baccin da yake shirin sake wanchakalar da shi a nan kan gadon. Assalam alaikom Ya sake jin muryarta daf da daf wanda hakan ya sanya tsigar jikinsa zubawa dan a buge yake gashi ita d in daban take a cikin ransa. Dishi-dishi yake ganin komai kafin a hankali ya fara gani sosai amma still kansa ya yi wani Irin nauyi. Zuwa yanzu ya gama gasgata ita d in ce dan haka ya mik e daga kan gadon wanda sai da ya dafe kansa da k arfi sanda ya mik saboda yadda ya sara, tukunna ya d an nutsu ya nufi k ofar gadan-gadan daga shi sai gajeran wandon da bai ida rufe masa guiwowi ba. BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 25. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. Dai-dai ta kawo kai za ta tura k ofar ta shiga cikin d akin shi kuma ya bud ofar ya yo waje kenan, dan haka goshinta ya bugu da k irjinsa wanda hakan ya sanya ta jaa da baya sosai ta ce Ya Allah tana sosa wajen sai kuma ta d ago a hankali suka yi ido biyu aikuwa a take ta kurma wani irin uban ihu sakamokon ganinsa a hakansa daga shi sai gajeran wando, dan sosai ta tsorata da ganinsa a hakan gashi ita in ba Ya Aminu ba lokacin da yake wani masifaffen zazzab i Inna ta kawosa d akinsu ta cire masa riga aka dinga goga masa towel mai ruwa.. tabbas zata iya cewa bata tab a ganin wani d a Namiji a hakan ba sai yau! Dan dokar Kaka ce a cikin gidansu dole mace ta shiga wanka da hijabi haka shima Namiji dole ya shiga wanka da jallabiya saboda gudun b acin rana dan haka ita in ba da vest ba to bata tab a ganinsu ba shima kuma sai in by mistake. Gashi suffar Ma ah d in a mugun murd e yake over ma kuwa! Gashi giant! Shiyasa abun sai ya taru ya yiwa ganinta tsauri. Tunda goshinta ya tab irjinsa ya ji kamar an sauk ar masa da wani sabon masifaffen feeling kuma nata, gashi ta kama ta zo masa ko mayafi babu kuma sai baya-baya take yi tana sosa goshinta dan haka sosai gaba d aya ilahirin jikinta yake shaking. Da k arfi ya runtse idanunsa dan sosai kwayar da ya tuttula ma kansa take tunzura masa aikata abunda ya san idan ya yi ba za ta tab a yafe masa ba. Da mamaki ya k urawa shafaffen cikinta kallo, yana yaba surar da Allah ya yi mata dan bai tab a ganinta a hakan ba, sannan in dai ba gizo idanuwansa suke yi masa ba to tabbas wuk a yake hangowa a soke a k ugunta Yana da kwakwalwa one thing about him kenan sannan yana da saurin harbo jirgin mutum duk kuwa nisan sa dan haka cikin seconds k alilan zuwanta gidansu da wuk ar da ya gani a tattare da ita uwa uba halinda take ciki da shi suka had u suka fassara masa amsar Tabbas kashesa ta zo yi. Yana tangad i ya d an matsa daff da ita ya kai hannu zai zare wuk ar dan a yadda ta yi mata dole ta chaketa idan ta yi wani wrong move d Ba zato ba tsammani kawai ta ji hannunsa a kan cikinta, ita rud ewar da ta yi ma ya sanya Wallahi ta manta akwai wuk a a wajen dan haka ta janye da sauri ba ta yi wata-wata ba ta d aga hannu ta zabga masa Mari. agowa kawai ya yi ya zuba mata rikitattun jajayen idanuwansa yayinda kwayar da ya d irkawa kansa take dad a bada mahimmiyar gudummawa wajen sake ingizashi Gefen cikin
Chapter 49 · 0% Book details