← Book details Ana Malik Part One Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 59

Sashe 44

Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin damuwa amma ta kasa hak ura dan bala i a k ofar gida fa. Sarai kuma ta san sun lura da ita sun ga shigowarta zuwa yanzu. Kubra ta ce yo abune an riga an saba, kinga kuwa ai ba za a iya d aga k afa ba. A take duk suka kwashe da wata y ar iskar dariya kamar ba dare ba. Har zata kula su sai kuma kawai ta rabu da su ta yi shigewarta cikin d akinsu zuciyarta a cunkushe Washegari da sassafe sama-sama Inna ta ji Kaka tana yiwa wata mata interview tsabar matar ta raina mata hankali wai a Jigawa aka haifeta iyayenta duk sun rasu a chan, achan ta taso sai dai bata da aure yanzu Mijinta ya rasu ya barta ita da y arta d aya Saddik a, amma wai ta fad i sunayen unguwanni uku a garin Jigawan ta gagara!. Jin da Inna ta yi Kaka tana shirin bata makulli ne ya sanya ta yi wuff ta fito, suna had a idanu da matar ta ji tsigar jikinta ta wani tashi yaaammmmm! Gabanta ya yanke ya fad Da sauri ta yi ta uzi ta shiga karanto sunayen Allah tukunna ta d an nutsu dai-dai Kaka ta mik a mata makullin ita kuma ta mik o mata kud i za a yi hannun kuturu da makaho. Da sauri Inna ta k arasa ta wafce makullin ta tura mata hannunta jikinta mai e da kud in ta ce Malama tashi ke da y artaki ku fice daga gidan nan bama son rainin wayo. urrrr! Matar ta yi mata haka itama Inna ta yi mata k urrr da nata idanun duk da kuwa yadda take jin fargaba da tsinkewar zuciya amma bata janye idanunta a cikin na matar ba sai ita matar ce ta janye nata idanun tana mai mamakin Inna. Mari! Kaka ta kawowa Inna a fusace ta yi saurin gocewa cikin fushi ta ce dan ubanki har yaushe kika fara shiga sabgata a cikin gidan nan?. Ko da yake baki ma da uban ai ballanta idan an zage shi ki ji haushi. Ba ni makullin nan kafin mu kwashi y an kallo ni da ke da asubar farin nan. Ta k arashe maganar tana mai daka mata wata uwar tsawar. A take sai Inna ta ji duk ta muzanta Tabbas kam bai kamata ta shiga harkarta ba, bai ma kamata ta fito ba bama ta san me ya fito da itan ba. To amma kuma ai dai matar tare da su zata zauna a cikin gidan dan haka idan ma wata annobar ce ai abun har ita ya shafa Har ta yunk ura zata yi Magana sai kuma wata zuciyar ta ce mata ta bari kawai ta samu Mallan da maganar, idan ya ji sauk i, dan ta san tunda ta nuna bata son matar to ko aman wuta aka ga matar tana yi Kaka sai ta barta ta zauna a cikin gidan ko dan ta k untata mata! Dan haka yanzu ko ta yi wani abun ma a banza. Dan haka gara ta bari Mallan ya dawo ya bincika ya gano wacece ya yiwa Kaka bayani cikin salama a sallameta dan bata da tantama tabbas matar nan ba ta kirki bace ba BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 22. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. Saboda hatta y ar da ta zo da ita kana gani ka san ba tata bace ba, dan babu kama ko kad an gashi kana kallon Yarinyar tashi d aya zaka fahimci a tsorace take. Nufota Kaka ta yi a zuciye dan haka ta mik a mata makullin kawai da sauri ta juya ta wuce d akinta tana jinta tana ta zage-zage tana goranta mata har da cewa shegiya, ke da ba kya aikin fari ballatana na bak i daga ke har y anki, idan ba a karb i kud in nata ba uban waye ne kike tunanin zai biya ragowar kud in asibitin Mallan? Ita dai Innaa bata biye ta ba ta yi wucewarta ciki abunta Ita kanta Kaka tunda Matar ta tare ta a k ofar gida tana shirin shigowa (dawowarta daga asibiti kenan) gaba d aya ta ji matar bata yi mata ba. Dalilin da ya sanya ta amince ta karb i matar kud i take da buk ata ne urgent na treatment d in Baba gashi ko kwayar shinkafa basu da ita shiyasa ma ta karb i na wata uku ta ce mata akwai mai d akin ta yi tafiyar wata hud u ne , da zummar ko a ranar idan ta sami kud i zata bawa matar ta ce mata ta tashi ga mai d aki tana zuwa , to amma yanzu kam ta chanja shawara dan wallahi tunda Inna ta nuna bata son matar to dole sai ta zauna a gidan har zuwa lokacin da zata gaji ta tafi dan kanta. Ya zama dole ta nunawa Innaa bata fa da wata fada a gidan Mallan, sune da gida!. Dije tana jin duk wani abunda yake faruwa amma ta gagara tashi ma ballantana ta fito sakamokon wani irin rikitaccen tsoro da fargaba da suka lullub eta tun asubah yanzu kuwa suka nunku ko motsi ma ta kasa yi, sai rawar sanyin da ta soma yi daga fitar Inna zuwa yanzu zazzab i-zazzab i yana shirin lullub eta. A kumbure Inna ta dawo cikin d akin tana ta kwafa. Sai da ta zauna tukunna idanuwanta suka sauk a a kan Dije. K ura mata ido ta yi sai kuma ta k arasa gareta sannan ta ce lafiyanki kuwa? Dama tun d azu ta lura da yanayinta musaman ma da Ya Kamal d in ya yi musu sallama kafin ya wuce masallaci dan daga chan kawai ya wuce Minna d Wani murmushi Inna ta d anyi duk da kuwa Itanma a tsorace ta ke amma sai ta yi k arin aro jarumta ta shiga kwantarwa da Dijen hankali Sai da Inna ta tabbata Dije ta d an nutsu tukunna ta ce mata ta je ta ta gaida Iyya. kawai ta amsa mata ta tashi ta saka hijabinta ta fice zuwa d akin Iyya. Dai-dai wannan matar sabuwar zuwa ta fito da wasu kwalaye a hannunta alamun kimtsa d akin nata take yi. Cike da shishshigi ta ce an mata kema a nan d in kike? Zuwa anjima dai duk zan lellek a mu gaggaisa a san juna a sassaba. kawai Dije ta ce mata daga nan ta shige d akin Iyya tana mai jin haushin matar ganin yadda ta k ura mata idanu kamar wata mayya. Cike da kulawa Iyya ta amsa gaisuwar tata tana ta janta a jiki a nan ma ta yi breakfast sannan ta fito dan dagewa Iyyan ta yi ta ce sai ta ci in kuma ta k i to zata d ura mata ne, ita da ya kamata su sake sabawa amma sai kuma ta fara ja baya da ita, gara ma ta sake dan sam ba zata lamunta ba. Sai da ta ga ta sake da ita sun yi hira tukunna ta yarda ta barta ta fita da kallo ta bita har ta fice fuskarta d auke da murmushi, tana fita wayarta ta d auki k ara dan haka ta mik e ta k arasa ta amsa kiran da sallama Tana shiga d akin nasu ta tarar da Inna ta aika Umar ya je ya siyo musu y ar tsala ta naira d ari amma halin Inna na kyauta har Umar d in sai da ta ajjiye ta bashi yake zaune yana ci ga na Dije itama ta ajjiye mata amma ita bata ajjiyewa kanta ba, dama saboda Dijen ne ma ta siyo dan ta san tana da ulcer. Murmushi kawai Dijen ta yi ta nemi waje ta zauna. Tana zama Inna ta ce ga abincinki nan, ki d auka ki karya, mu ga kuma mai anjima za ta bayar. A hankali ta ce mata na ci abinci fa a wajen Iyya. Kama Baki Innaa ta yi kawai ta tsaya tana kallonta, wanda yadda ta yi d in ya sanya Dije yin dariya ta ce Wallahi babu yadda ban yi da ita ba amma ta ce sai na ci, k arshe ma cewa ta yi in ban ci ba sai ta d ura min wai ya kamar ban d auketa uwa ba. Numfashi Inna ta fesar ta ce Allah ya saka Daga nan ta yi shiruu ta shiga tunanin Ganin tunani da k unci yana shirin maye gurbin y ar rahar da suka samu kansu a ciki yanzun ne ya sanya Dije ta mik e ta je ta zauna a kusa da ita ta d auki y ar tsalar ta gutsira ta kai bakinta, murmushi Inna ta yi ta bud e bakin ta saka mata a ciki ta shiga taunawa a hankali sai da ta had iye tukunna ta ce yanzu idan kika tafi waye zai dinga bani abincin irin haka? Kamar wadda ta ke jira tashi d aya hawaye suka b alle mata sai kuma ta tafi jikin Innar ta fad a ta fashe da wani irin kuka. Hatta Umar wanda ke a d akin sai da kwalla ta zubo masa dan shima ya san idan Dijen ta tafi zai yi missing d inta. Suna a haka Minu ya shigo cikin d akin bakinsa d auke da sallama. Da farko ya yi tunanin wani abun ne ya faru dan haka ya k arasa da sauri yana mai tambayarsu mai ya faru? Sai kuma ya fahimci dalilin kukan nasu dan haka shima a take duk sai jikinsa ya yi sanyi. A hankali ya nemi guri ya zauna a gefenta, ya zamana shi da Inna sun sakata a tsakiya tukunna ya shiga lallashinta shima zuciyarsa ba dad Sai da ta d an yi shiru tukunna ya kalli Umar wanda fuskarsa ta yi dagaje-dagaje da hawaye ya yafito sa. Sai da ya zo ya goge masa hawayen tukunna ya zaro d ari uku a aljihunsa ya basa ya ce ya je ya siyo musu bredi su karya , da sauri Inna ta ce ai mu mun ci abinci Amma still Minu ya ce eh ya siyo ni zan ci in ya so sai ku ajjiye na san
Chapter 44 · 0% Book details