Sashe 39
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
da yake a cikin na Dijen ta sake damk ewa ta ce Sumayya ki yarda da n Tass!! Ta d auketa da mari sai kuma kawai ta fashe da kuka a take ta juya ta fice dan sai da ta yi Marin sai kuma ta ga rashin dacewar hakan tunda ba laifinta bane ba sannan kuma ga bak in cikin abunda yake shirin faruwa d in tabbas ya ci ta rufe Dijen da duka ma! Dan haka duk sai ta sake rikicewa ta sake gigicewa ga kukan Mahaifiyarta da take jinsa har tsakar zuciyarta. Ko bayan fitar Sumayya haka nan Uwani ta ci gaba da tsinewa Dije tana kuka tana aibantata ana ta bata hak uri amma ta k i hak ura. Sai tsine mata take yi tana kiranta da masifa!!. A fusace Inna ta mik e ta ce Malama ya ishe ki! Y a ta ba masifa bace ba Kusan a tare ita da Maman Sagir suka ce Wallahi Masifa ce! Sai kuma uwani ta d aura da cewa ki rubuta ki ajjiye ke kam kin gama yawo dan kin haifi ajalin ki ne. A fusace Inna ta yi kanta kamar za ta dake ta tana cewa ni kuma na ce ki rubuta ki ajjiye sai kin ji kunyar abunnan da kika fad a in sha Allah y a ta alkhairi ce kuma sai na shiga aljannah a ta sanadiyyar ta! a ta rangad a ta ce ai Yarinyar da aka aurar ta kai mutuncinta gidan Mijinta ita ce ake saka rai da hakan sab anin ita da kowa ya san karuwar d an daba ce wanne mutunci za ta kai? Ki yi addu ar neman gafara dan sam baku kula da amanar da Allah ya baku ba wallahi. Hakan kuwa da ta fad a ya taimaka wajen sake fusata Inna dan haka ta hau ta fara ita ma Uwani da Maman Sagir d in suna yi a take tsakar gidan ya kacame kamar ana bikin bala Sai da Mai Unguwa ya zo tare da dattawan Unguwa tukunna da kyar aka fitar da uwani daga gidan nan dan rarrashin duniya ta k i fita ta ce wallahi ba a isa a aurawa Mijinta masifa ba dole a wargaza d aurin auren nan! Musamman ma da ta fahimci Mallan na cikin gidan dan haka ta Isa bakin k ofar d kinsa ta dinga bala i shi kuwa ya yi kunnen uwar shegu da ita wanda hakan ya zamewa Inna kamar duka biyu dan duk da halinda take a ciki sai da ta k ule na ganin Mallan a cikin gidan kawai tsulum ba tare da ta san ma ya dawo d in ba! Mutumin da duk halinda yake ciki a da ko ruwa zai sha sai ta sani ko masallaci zai je sai ta sani ya riga da ya saba mata da hakan Duk bakin Dije da fad an da kowa ya santa da shi wannan karon ta yi masifar yin sanyi an ci k arfinta ana fitar da Uwani su Rakiya suka rufar mata har da Kubra wadda zuwa yanzu ta tsani Dije kamar mutuwarta, habaici da bak en maganganu da gori babu kalar wanda bata ji ba musamman ma Rakiya da ta kasance duk ta fi su baki haka nan ta yi ta yi kamar ba uwarsu ce a kwance babu lafiya ba Kubra itama ta na yin nata haka suka wuni a cikin gidan suna sake damalmala mata lissafi dan dama tun usul duk haushinta suke ji saboda ta fi su komai gashi kuma ta fisu Baki dan da wuya ka ji ana fad a an kayar da ita shiyasa yau da suka samu lagonta suka yi mata taron dangi. Duk masifar Inna ba ta cika yin fad a da y an matan gidan ba amma da suka k ular da ita gashi Dijen sai wani irin kuka take yi ya sanya ta fita ta yi musu tatass!! Tukunna aka samu sauk in su. Dije kuwa tana nan kamar za ta mutu rarrashin duniya Iyya da Inna sun yi amma ta gagara yin shiru gashi ta k i cin abinci tun jiya dama tunda ma aka saka ranar aurenta da Yusufa ta fara yiwa abinci k aura shiyasa yanzu da ulcer ta tashi ta sakota a gaba ta rik e mata k irji da baya, gashi ta k i yin shiru musamman ma dataga la asar ta gabato gaba d aya sai ta sake gigicewa tana kuka tana rok on Inna akan ta rufa mata asiri kar ta bari a aura mata Baban su Sumayya Inna kuma ta ce ai idan ma suka yi hakan to kamar sun ce mutane su sake tabbatar da cewa Ma ah yana bi yana kashe mata mazan aure ne kuma indai hakan ta tabbata to sun shiga uku, dan haka ta yi hak uri a yi auren in sha Allah babu abunda zai faru mutane za su ji kunya kuma za a daina maganganu a kanta. Suna cikin hakan Ya Aminu ya shigo! Sosai hankalinsa ya tashi da ya ji zancen, shi da ya yi againsting aurenta da Yusufa ma ballanta wannan tsohon da yake jiran lokacin sa inaa ba zai yiu ba dan haka tashi d aya ya birkice sai da Inna ta bud e masa ido ta yi masa da gaske tukunna ya karb i abincin su ya juya ya koma asibitin yana ji kamar zai mutu A chan masallaci kuwa, tun kafin la asar d in ta yi dama labari ya gama zagaye layin har ma da waensu a cikin layukan da suke makwabtaka da su. Wasu da yawa k in zuwa ma sallar la asar d in suka yi a cewarsu kar su je Ma ah ya zo ana cikin d aurin auren abu ya shafesu, yayinda waenda suke da tabbacin Ma ah d in ba ya garin suka je saboda su ga abunda zai turewa buzu nad Masallacin kam ya cika har waje sai dai babu wanda ya tsaya a sahun su Ma ah haka aka gabatar da sallar la asar, dama tun kafin a tayar da ik ama da aka ga babu Mallan Manniru babu alamarsa aka fara k us-k us yayinda hankalin Mallan ya tashi chaa! Dan kana kallonsa za ka gani shimfid e a kan fuskarsa, a hakan ma wai Ya Kamal ya d an kwantar masa da hankali ta inda ya ce watak ilan shirye-shirye ne ya tsayar da shi amma ya san in sha Allah kafin a idar zai shigo Amma sai gashi har aka idar da sallah babu Mallan Manniru babu alamarsa wanda hakan ya sake firgita Mallan dan ya san in ba da kyar ba cewa zai yi ya fasa. BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 19. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. Zuruuu! Haka aka kasance a cikin masallacin kowa ya kasa furta komai sai d aiku da suke ta k us-k us a chan baya haka nan ake ta zaman jiran tsammani gashi an riga an gama sanarwa ballantana a waske, ko da ace ma ba a sanar d in ba labarin d aurin auren Dije da Mallan Manniru wanda ake saka ran d aurawa a yanzu ya riga da ya gama karad e Unguwar tun d Idan ka kalli fuskar Mallan dole ya baka tausayi dan idanunsa sun kad a sun yi jazir kamar ma kukan zuci yake yi gashi ya yi shiruuuu dan ko magana idan aka yi masa sai an tab a shi tukunna yake iya jin mutum.. auko wayarsa ya yi a karo na babu adadi daga idar da sallar su kawo yanzu ya sake gwada layin Mallan Manniru amma har ta katse ba aga ba. Sake gwadawa ya yi still yanzun ma ba aga ba dan haka hankalinsa ya sake tashi duk dauriyarsa bai san lokacin da wasu zafafan hawaye suka zubo masa ba. Da sauri Ya Kamal ya matsa ya zauna a ta gabansa da son ganin ya karesa tukunnan ya ce Kar ka yi hakan Mallan dan Allah, zai zo in sha Allah Ki tsaya mana! Haba mana ba ki ga nan d in masallaci bane ba? Muryar wani mutum tare da hayaniyar Uwani ta katsewa kowa da ke a cikin masallacin hanzari. Da sauri duk suka mik e kowa aka fita wajen dan hayaniyar tasu sake kusanto su take yi alamun dai masallacin suke shirin shigowa. Suna fitowa dai-dai Uwani ta k araso bakin masallacin itama jikinta jagafff! A jik e wanda hakan ya sanya da yawa suka kaawar da kai dan sosai surarta ta baiyyana komai da komai saboda rigar yadin yala-yala ne a jikin nata gashi ta jik a rigar tsaff da kalanzir, kanta ko d ankwali babu. Idanunta suna sauk a a kan Mallan ta yi kukan kura kamar wata actor ta dira a kanshi ta ruk umesa ta koina ta shak osa! Fad i yake Subahanallah!! Astaghfirullah!!! Amma Uwani sake ruk umesa take yi tana mai cewa Rabi a kunna mana!! Na ce ki kunna ko in tsine miki albarka, tun da sun hanani shiga in tashi da Dijen ai ga ubanta nan mad aurin auren nata! Ki kunna tun kafin su k arar da mazan layin nan da tasu sigar muguntar. Ki kunna na ce miki ko in tsine miki wallahi yau sai dai a binne gawarsa tare da ta Mahaifinku. Salati wajen ya d auka a take ya hautsine aka shiga tambayar Rabi a da k anin Mallan Manniru wanda ya biyota yake ta k arin tsayar da ita mai ya faru? Rabi a kam in banda kuka babu abunda take yi! Dan zuwa yanzu bak in ciki ma ya hana ta tab uka uwar komai, a d azu gaba d aya tsanar Dije ta rufe mata ido shiyasa da uwartata ta kawo wannan plan d in ta yarda ta biyota da ashana da zummar idan ta ruk ume Dije ita kuma ta kyasta ta jefa musu su kama da wuta tare, ita wallahi kwata-kwata a d azun sam lissafinta bai bata cewa idan fa ta kunna ashanar ta wulla har da uwartata za a mutu ba, tsabar yadda hankalinta yake a tashe take cikin bak in ciki Da kyar k anin Mallan Manniru ya iya basu amsar tambayar da suka