Sashe 58
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mariya. Ta fi so kawai ita kad ai ta zama a sama, shiyasa Kaka ta ke yawan cewa inda Ramma wata ce to da babu wanda zai ci arzik inta Kanta kawai ta sani. Ta yi maganar cikin salon hannunka mai sanda a Maman. Banko labulen d akin Ramma ta yi ta shigo ta ce sannu annamimiya! Muguwa! Shed aniya. ewa tsaya Gwaggo ta yi dan ko ba komai ta san yau d in idan suka kara sai ta kada Ramma duba da larurar da take tare da ita. Cikin b acin rai Gwaggo ta ce Ramma ki iya bakinki! Ki san kalar maganar da zaki gaya min in ba haka ba wallahi zan baki mamaki. Da mamaki Ramma take kallon matar dan bata saba tanka mata ba Tana wannan tunanin muryar Gwaggwo ta katseta. Ai idan akwai annamimiya to ke ce! Allah na tuba a tashi tare amma tsabar bak in Hali alkhairi ya zo sai ki nemi dak ile shi ki tura iyaka naki ke kad ai? Wallahi in da ace ni ce da tun kafin ki ji zancen zan kawo miki tayinsa. Amma da yake ke d in mugawa ce lamba d Kanta Ramma ta yo a haukace wanda duk courage d in matar sai da ta tsorata ta sha jinin jikinta. Sam! Ita Ramma ta ma manta da wani ciwonta dan in da ace ta sameta Mama bata kai ga shiga tsakiyarsu ba wallah da babu abunda zai hana ta yi mata rubdugu, dan ba kad an ba rainin wayon nata ya k ular da ita matuk Sosai abun nasu yake shirin fin k arfin Mama dan sai k arin tadda juna suke yi suna zage-zage anata bubbugeta a tsakiya. Dai-dai nan Kaka da Ya Musa suka shigo. Da sauri Ya Musa ya k arasa ga Mahaifiyarsa ya rik e ta Kaka kuma ta tsaya tana tafa hannuwa da salati kafin ta ce Ramma meye haka yake faruwa ana tsaka da alhini? Ashe ku har yanzu ba ku san Annabi ya faku ba? Kamar Ramma zata yi magana sai kuma kawai fuuuu ta juya ta fita tsanar Gwaggo tana sake ratsa ta. Allah ya kyauta kawai Kaka ta ce daga haka ta juya ta fita Maama ma haka, sai a lokacin tukunna Ya Musa ya ji ba asin fad an.. Da mamaki yake kallon Mahaifiyar tasa tana dire aya da kuma wallahi ko zata suma sai Mariya ta je! Shegiya y ar bak in ciki. Cikin rashin jin dad i ya ce yanzu Gwaggo matar da kuka santa jiya-jiya ita ce za ku d auki amanar Yara y an mata ku bata? Baya ga haka ma Gwaggo me Mariya ta nema ta rasa a rayuwarta ta rufin asiri da Allah ya tsara mana? Cikin fushi ta kallesa kafin ta ce Kama hanya ka wuce! Zai yi magana ta sake cewa fice min daga d aki na ce maka!! Duk ranar da asirin k in son ganin ci gabanmu ni da Mariya ya fita daga kanka sai ka dawo mu yi magana Zuciya a cunkushe ya juya ya fita, yayinda ta bi bayansa da harara har ya fice, ta shiga cewa Na san wannan aikin Zainab ne, shegiya wadda ba ta son ganin ci gaban kowa dan kar a fi k arfinta ta gagara juyamu. Kana fama da adaidaita sahu ita tana aikin nurse amma a haka kai kana ganin dacewa ne. Dole muma mu tashi mu nemi na kanmu mu fi k arfin kunce da wulak anci da k anci, bari ka ga ta je ta dawo na san hatta kai sai ta bawa jari Haka nan Gwaggwo ta k araci mitar ta ita kad ai ta nemi waje ta zauna ta shiga lissafin yadda rayuwa zata sauya musu idan Mariya ta tafi Ingila ko Saudiyya Kafin awa guda labarin Ingila da Saudiyya ya karad e gaba d aya layin ma ba iyaka gidan ba. Jita-jita ya sanya aka fara munafurce-munafurce wanda hakan ya sanya Mama ta sha jinin jikinta. Dan haka bayan wasu y an awanni ta nemi ganawa da su, ta ce musu tunda gashi har an fara yi mata zargin wani abun, su kawo guda d aya a kaita ta je ta yi wata d aya ta dawo in yaso idan aka tabbatar da aikatau ta je shikenan, saboda ba zata yarda ta had a kan y a lokaci guda ta tafi da su ba hankalin iyayensu bai gama kwanciya ba. Dan a maganar da ake yi yanzu haka a y an tafiyar har da Fati wadda Babanta ko sati bai yi da komawa ba, shiyasa uwar take da tabbacin zata iya zuwa ta je ta dawo bai sani ba tunda yana d aukar lokaci kafin ya zo. Sai kuma Sumayya wadda itama Mahaifiyarta tana jin labarin ta ce ga tata y In dai su Ramma sun gasgata gaskiyar matar to a had a har da ita su tafi Ubangiji ya yi jagora. Su kuwa su Ramma dama chan sun gama yarda da ita, sannan a gabansu take yawan yin waya da (lambar saudi) da wata mata wadda take ik irarin itace y aruwartata da ta ce har yanzu tana chan dan haka suka sake yarda da ita, ga kuma suggestion d in da ta kawo a kan a kai wata ta yi wata d aya ta dawo a tabbatar ba kad an ba shima ya sake saka musu yardarta. angaren Mama kuwa komai ya zo mata da sauk i ne, dan tana fara jin jita-jita ta kira waenda suka aikota a take suka shirya komai kuma aka yi sa a sara ta zo musu a dai-dai kan gab a, aka samu inda zata kaita ta je da dawo wajenda ta san basu Isa su yi doubting ko questioning d insu ba Tsabar ta raina musu wayo a rana d aya tak ta karb i hotunan Yaran duka su biyar d in ta dawo musu da wani Abu wai shedar tafiya ta gama komai hatta visa duk waenda suka d auke su aikin sun yi musu komai sun biya kud in jirgi da komai sun gama amma sai nan da wata d aya tukunna za su tafi, for now Rakiya ce zata fara zuwa Saudiyya ta je ta gano ta dawo idan suka ganta suka ga babu matsala hankalinsu ya sake kwanciya da abun sai a tafi. Amma dan Allah su rik e komai as sirri kar su bari kowa ya ji duba da yadda ake ta kawo mata tallar Yara ita kuma bata da vacancy dan haka hatta passports d in duk su b oye kar su nunawa kowa. A take suka amince suka rik e sirri Gwaggo hatta Ya Musa bata nunawa passport d in Mariya ba, ba abunda idan ta tuna yake yi mata dad i kamar yadda itama zata d ago a cikin danginsu, saboda a halin da ake ciki yanzu haka ba ayi da ita da y anta a danginnasu saboda bata da shi ko zumunci da ita ba a yi sam amma ta san yanzu idan ta kud ance ta fara yin anko suka ga tana shiga tana fita tsaff zata shige cikinsu ta yi blending in Su Rakiya da su Fati suma tunda aka jaa musu kunne suka jaa bakinsu suka yi gum, hatta Kubra wadda ita uwarta sam abun bai shiga kanta ba basa maganar da ita, haka nan suke abinsu komai a sirrance, Fati ita wata biyar zata yi kawai ta dawo saboda Babanta bai sani ba dan haka kafin ya dawo zata je ta taro abinda ta tara ta dawo. Mariya kam tata uwar ta ce sai dai ta dinga zuwa ganin gida ko ita a je mata, sai su Rakiya waenda uwar su ta ce sun kama Miji a hannu tukunna za su dawo Duk wannan abun da akeyi Rakiya tana nuna musu kamar babu komai ne amma hanya kawai take nema da zata bi ta dak ile zuwan su Mariya kawai take yi, dan har ta fi Ramma k in son su je, wadda ita dama dan kar a ce Fiddausi ta zauna ne ya sanya take againsting yayinda ita kuwa Rakiya zallar hassada da bak in ciki ne suka sanya take againsting zuwan nasu. Mama ta so an had a da Dije harma da Kubra dukda kuwa idon Kubran akwai matsala amma ta san hakan ba problem bane ba dan daga gani yana gama warkewa ma zata fara gani da shi tarr abinta .dan duk sun fi ragowar kyau da shiga rai amma kwata-kwata duk da zancen ya je kunnuwansu sun ji ta buga sunayensu a jikin k asa sam abun ya gagara kama kan iyayensu da su kansu Yaran har gara ma Kubra tana so itama sosai dan tun rasuwar Sagir dama take son barin Gidan uwarta ce ta hana, Dije kuwa ita da Inna kamar ana rubutu akan ruwa. Ita Mama bata san rashin lafiyar Mallan ne ma ya dakatar da Inna daga sakawa a koreta daga gidan ba talkless of ta d auki y a ta bata, gashi har yanzu duk zancen tafiyar da ake yi Allah bai saka ta ji ba, dan Sumayya ko zancen ma bata son yi saboda gudun tabbatuwar abun, dan yadda ta tsani tafiya aikatau d innan da ake shirin kaita haka ta tsani mutuwarta. Sai bayan kwana biyu tukunna Kawu Isa ya zo, ya fake da neman Ma a ne ya sha masa kai wai abun ba sauk i amma akwai alamun nasarar cafkesa kwanan nan. Ita dai Inna Allah ya taimaka kawai ta ce masa daga nan suka juya suka tafi shi da su Kaka waenda suma sai a ranar ne tukunna suka je ganin Mallan d bayan sun tabbatar sun gama duk wani kulle-kullensu komai ya tafi musu normal tukunna suka samu lokacin zuwa, wanda ba k aramin dad i suka ji ba da aka ce musu a buk atar mai jinya a wajen itama Dije nacinta ne ya sanya take kwana a waje wani zubin har da Sumayya wadda zuwa yanzu itama uwarta kawai ta zuba mata ido dan ta gagara rabata da Dijen, sannan da ta tuna tafiya ma zata yi kwanan nan sai kawai ta rabu da ita. Washegari da sassafe Dije ta lek o gida