Sashe 48
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
awo an bar d aya ba a yanka ba. arasawa ta yi ta d auka ta zira ta cikin rigarta ta soke da skirt d in jikinta ta yi waje kamar wata mahaukaciya daga ita sai hula da d inkin atamfa fitted da skirt k afarta ko takalmi babu. Bata san awanni nawa ta yi a sumar ta na farko da wanda tayi a d akin su Ya Aminu ba amma tabbas ta san ta dad e dan tun kafin 8 ne yanzu kuwa gashi har an shiga masallacin sallar Magrib ma. Hakan ya taimaka mata ta k arasa k ofar gidan su Ma a (ba tare da an ganta ba) wanda har yanzun yake a hargitse dan d akinsa kawai aka kammala gyarawa amma cikin gidan da waje yana nan a k one gashi ya yi fad a da Masu yi masa gyaran. Tabbas ta san shi ta gani jiya! Dan yanzu kam ta na da tabbacin yana nan..kuma ta ji ana labarin yadda aka gyara masa d akin nasa har an kawo kayan kallo, d azu da sassafe. Addu arta d aya kawai itace ta yi ido biyu da Ma ah, in sha Allahu ita kuma idan ta haifu sai ta kaisa lahira da hannunta. Kamar wata wadda aka yiwa asiri gaba d aya lissafinta ya kwance ko hukuncinta a musulunci ma kamar an saka cleaner an goge mata shi sam bata ganinsa babban burinta a wannan lokacin kawai shine ta ga gawar Ma ah kwance a gabanta.. BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 24. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. Sai da Dije ta d an jima da fita tukunna Inna ta farka da salati d auke a bakinta. Sakina dama tana kusa dan haka ta shiga dubata su Ramma suna gefe suna hawaye suna bata Baki. Tabbas ita kanta Inna ta san ta dad e bata yi kuka sannan ta shiga tashin hankali kamar na yau ba! Ji take yi inama sannan addu a ta ke kawai a samu wani d an albarkar ya tasheta daga wannan mafarkin tashin hankalin da take yi tunda aka ce an tsinci gawar Ya Kamal a ruwan k asan gadar Kaduna (river Kaduna) gaba d aya ta ke jinta tana yawo a sama kamar leda, har aka shigo da gawar ta kasa gasgata hakan sosai take cikin rud ani da mad aukakin tashin hankali da fargabar amsar k addarar y artata wadda a yanzun ta fito muraran ba su Isa su ce zasu b oye ba. Har da Mama ake zaune a d akin jigumm! Kowa yana cikin alhini dan ko ba komai Ya Kamal mutum ne mai kyauta da mutunci da sanin ya kamata duk fad ace-fad acen y an gidan nan ba a tab a jin hayaniyar sa da kowa ba shi ko Mahaifiyarsa. Sai da Sakina ta tabbata Inna ta dawo dai-dai tukunna ta mik e ta ce bari in je gida in shirya ina da night duty yau, idan ruwan ya k are ki k arta ko chemist ne ki je a sauya maki wani, dan Allah. Daga haka ta sake yi musu gaisuwa da addu a ta tafi zuciyarta a cunshe babu dad Kaka tana ganin fitar Sakina ta taso ta zo bakin d akin ta tsaya ta kama k ugu ta ce oya oya fito tunda kin farka, fito kema ki wuce da ke da y arki ku bi bayan Minu tun kafin farar k afar ku ta sake dandalo mana wata masifar. Inna bata damu da haukar Kaka na sai ta fita daga gidan ba maganarta da ta yi a yanzun akan Minu ita ce ta jaa hankalinta ta kid imata dan haka ta d ago a gigice ta zubawa su Ramma idanu alamun tana buk atar k arin bayani. Kawar da kai Ramma ta yi dan bata san ta ina zata fara yi mata bayani ba yayinda Mama ta k arta itama da kyar ta ce muma ba mu san ya fita ba, lokacin ana ta kan alhini ba mu yi tunanin zai biye musu ya tafi ba. Sai d azu ne wannan Yaron d an biyun Kubra yake ce mana ya tafi fa kuma sun bishi har tashar mariri dan nan mai lemon bakin titi ya ji ya cewa napep d in da ya shiga. To kuma wai sun bincika an ce an ganshi sai dai unfortunately an gagara gano motar Ina ya shiga, ma aikatan tashar sun ce musu wai tunda ba a gani ba to bai bar garin ba kenan. Amma ki kwantar da hankalinki sun bayar da har hotonsa, yana zuwa za a yi kiransu in sha Allahu. Ya ce mana shi da Musa suna kan bin duk tashoshin garin nan za su bi sahunsa (ko ya tafin ko bai tafin ba) a hankali su lallab a shi ya dawo Wani irin dummmm! Inna ta ke ji ita ta ma kasa yin lissafi da kyar kwakwalwarta ta iya k iyasta mata Minu ya bar gidan!! To garin yaya hakan ta faru? Ta yiwa kanta tambayar ba tare da ta san waye zai bata amsa ba. Still har yanzu Kaka tana waje tana ta tujara tana cewa Inna ta fito tun kafin ta shigo cikin d akin ta fito da ita. A hankali Mama ta yi gyaran murya ganin dama ta samu, ta ce kinga tunda matar nan ta fara haka to fa idan ba d ai-d aita miki kan y anki ta yi ba hankalinta ba zai kwanta ba! Ga Minu yanzu dai ya tafi baki ma san inda ya je ba dan haka tun kafin ta tura miki arki budurwa inda baza ki sake ganinta ba, kawai ki kawota in kai miki ita aikatau Madina ko England, yanzu haka akwai k anwata a chan nima na tab a yin aiki a chan babu wata matsala kuma ana samun alkhairi kwarai, sannan hatta kud in visa su waenda zata je yiwa aikin ne za su d auki nauyin komai Tunda na fahimci ita Kakar tasu hankalinta ya fi tashi a kan Dije to tabbas zata hak ura idan Dijen ta tafi na san zata sarara muku su kansu mutane za su sarara mata(Dijen) Dan haka gara kawai ta yi tafiyarta ta huta kafin komai ya lafa, shi kansa wannan d an daban da na ji ana ta k ishin-k ishin d in shine ya kashe Kamal wallahi bai Isa ya yi mata komai ba idan ta tafi chaan d in..idan Allah ya bata Miji a chan ta yi aure tunda na ga y ar taki tubarkallah da ita, idan ma bata yi auren a chan ba to na rantse miki duk sanda zata tashi dawowa ta fi k arfin raini. Ni kaina wata uku kacal na yi a chan amma dana dawo sai da na sayi d an k aramin fili. Kuma wallahi wallahi kin ji dai na rantse miki babu harkar karuwanci a ciki dan inda nake saka ran zan kaita ma aikin reno ne gidan babu maza ma kuma mai gidan ba mai zama bane ba, kawai albashin su ne mai kyau kuma idan kina so ma zata iya had a aiki biyu a lokaci d aya. Kamar ita kam na san zata iya yiwa matar girki da raino, Yarinyar gidan da na yiwa aiki ce aka yi mata aure itama ta haihu balarabiya Mijin shima balarabe, sam bata da matsala wallahi. Takanas ta yi min message ta ce tana son Yarinya budurwa da zata taya ta raino, idan na samu biyu in had o da mai yi mata girki y ar Babba. Za ki dinga waya da y arki da zarar kin ji ta gaya miki wata matsala ki ce a dawo miki da ita ballantana ma ni na san ba za a samu matsalar komai ba in sha Allah. Tunda matar ta fara magana har ta dire aya Inna bata ko fahimci kalmar a cikin zantukanta nata ba sam! Muryar Kaka da tunanin Inda Minu yake da kuma tashin hankalin da take a ciki sun Isa su hanata fahimtar wani sabon zance. A hankali ta mik e ta rik e ledar ruwanta a hannu ta yi waje. ewa matar ta yi zata ruk ota Ramma ta yi saurin rik eta da hannunta mai lafiya. Dan haka har Innar ta fita babu wanda ya samu damar ce mata komai Mayar da ita ta yi ta zauna, ta share hawayenta ta fuskanceta tukunna ta ce. Ingila kika ce ko Saudiyya? Shiruuu matar ta yi tana lissafi kafin chaan ta ce Duk wanda kika zab a, idan ma kina so za ku iya tafiya tare da y ar taki ki je ki ga inda take na san hankalinki zai fi kwanciya. Rabonsu Ramma da su ga kwayar shinkafa ita da y anta tun washegarin ranar da ta karye, kullum sai dai a san musu idan an ga dama shima kuma bai fi sau d aya ba, gashi Iyya ta tafi Minna wadda ita ce k arfin ciyar da su d in, tabbas ta tab a jin labarin aikatau a Saudiyya amma bata san na Ingila ba, wata makwafciyarsu a inda ta baro bazawara ta tab a zuwa da ta dawo ta kud ance kuma an ce tabbas ba karuwanci ta yi ba albashin ne mai kyau. Ita yanzu haka ma so take ta nemi ko gidan makwafta ne ta fara tura Usama yana yi musu y an share-share, Rakiya kuma wanke-wanke tunda babu yadda za su yi dan hannunta ya samu matsala sosai wanda ya zo ya sake gyara mata hannu (ya d aurata) da kyar ya ce ta tabbata sai ta warke garau bayan nan da kamar watanni uku tukunna ta fara aikace-aikace da shi Kina so za ki kai Yarinyarki ne? Mama ta yi mata tambaya tana tsattsareta da idanuwa. Eh, amma sai na sake bincike da tunani, Yara biyu ne ma ba d aya ba, y an mata. Murmushi Mama ta yi kafin ta ce ai na d auka y ar taki d aya ce Rakiya sai Usama ko? a su biyu ne y an mata akwai Fiddausi wadda ta Baki ruwa jiya har kika aikesu ita da Abu (y ar Asabe) da Saddik arki (y ar Maman) ai itanma tawa ce,