Sashe 1
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 2 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Bismillahirrahmanirrahim.
ANA MALIK!!
Book 01.
Page 01.
Humairah Bulama.
Mikiya writers Association.
*Jan hankali*
addara mai kyau ko marar kyau ta kan samu bawa a duk lokacin da Ubangiji ya so ba dan saboda wayonsa ko akasin haka ba, ya kamata mu sake yarda da cewa bawa baya tab
a haure k
addararsa domin ita k
addara yashi ce ko
an dunk
uleta ba ta dunk
uluwa.
A ko da yaushe ana so musulmi ya kasance mai fatan alkhairi ga d
an uwansa musulmi domin shi harshe yana da kaifi kuma gatse ga k
addarar wani kuskure ne babba! Sannan gori da kyamata ga d
an uwa musulmi ba abune mai kyau ba tunda mutum ba shi ya tsarawa kansa tasa k
addarar ba
Ya ku samari matasa manyan gobe, shaye shaye da harkar dabanci babu inda take kai mutum sai dai ta nakasta shi, shin ina riba ga wanda bai tsaya ya mayar da hankali wajen gina future d
insa a wannan k
asa tamu da kowa kansa kawai ya sani ba?
Ku daina yiwa mutanen da ko kad
an bazasu so ganin nasu y
an a rayuwar da kuka jefa kanku a ciki ba hidima, abincin ku ba a hannunsu yake ba ku tashi ku nemi na kanku, ko wanne bawa yana da tashi kalar baiwar dan haka ku daina treating kuna kallon kanku as jobless..dig deep into that beautiful brain of yours there is definitely a gift in there!.
*Gargad
Littafin ANA MALIK k
agaggen labari ne wanda ni Humaira Bulama na k
ira na rubuta, ban yi dan kwaikwayo ko cin zarafin wani ko wata ba, idan ka/kika ci karo da abunda ya yi kamanceceniya da rayuwarka/ki to arashi ne.
Ban yarda kuma ban lamunta sannan ban amince wani ko wata ya juya min labari ta ko wacce fuska, ba tare da izinina ba. Yin hakan babban kuskure ne.
*Farawa*
Ina rok
on Allah da ya yi ruk
o da hannayena ya bani ikon rubuta dai dai da kuma abinda zai amfani al
umma baki d
aya. Yadda na fara lafiya Ya Ubangiji ka bani ikon gamawa lafiya.