Sashe 26
Ana Malik Part One Complete Hausa Novel · about 8 min read
hankali da Hutu da kuma bala in Gimbiya Mariya ya sanya aka mik a masa sarautar tasa kachokam watanni biyu da suka wuce BULAMA 0806 402 1951 ANA MALIK!! Book 01. Page 11. Humairah Bulama. Mikiya writers Association. Lokacin da ya zo zama wani labule ne ya sauk o da kansa fari k al mai tsananin kauri ya rufe kafatarin ilahirin kujerartasa har sai da ya gama zama tukunna labulen ya yaye ya d age ya koma jikin ceiling d in mai adon p.o.p ya manne kamar babu shi. Sai da ya zauna tukunna Jakadiya itama ta taka ta je ta zauna a k asan kujerar tasa dai-dai wajen k afafuwansa. Dakaru da sojojin da ya zo da su kuma suka juya a yadda suke a kan layi haka suka k ame a tsaye a layi daga dai-dai inda stairs d in da ya hau ya fara zuwa inda yawansu ya k are. Bayi kuma suka je suka zazzauna, y an matan Yaran nan suka tsaya suka durk usa suka kwashi gaisuwa tukunna suka je suka zauna a kan manya-manyan pillows na wajen zaman mata. Bayan sun zauna haka nan aka fara tashi one by one ana zuwa ana kwasar gaisuwa, na mata Jakadiya ce ke amsa musu da yawun sarki Yayinda Dogarai suke amsa na zaratan mazan da suke zuwa suna kwasar gaisuwa ga Yaron da har yanzun bai gama rufe shekaru goma sha biyar a duniya ba. Dama kwasar gaisuwar itace main purpose na zaman Fadar safe ga waenda Allah ya zab a ya bawa damar ganin Sarki dan in ba a nan d in ba ko ita uwar tasa ba ta isa ganinsa ba! Duk wasu ragowar muhimman abubuwa kuma sai a zaman Fadar rana ake yinsu wadda ita ta banbanta da ta yanzu dan babu mata da wasu daga cikin mazan ma sannan hatta bayin da suke wa Fadar Ado sallamarsu ake yi sai an gama tukunna suke dawowa, iyaka masu Sarauta da masu fad a a ji ne ke yinta Bayan an gama kai gaishe-gaishe Sarki ya amsa daga nan ya yi musu sallama ya mik e ya fice shi da tawagarsa daga haka Fada ta fara watsewa, sai da kowa ya fice tukunna Bayin nan suka tashi suka hau shara da goge-goge, sai da suka gama tass tukunna waensu masu kimanin yawansu suka zo suka chanje su, dukda sai nan da kusan awanni biyar tukunna za a yi zaman fadar yamma hakan bai hanasu hawa kan layi su zauna su nutsu kamar yadda aka tarar da bayin safe ba. ************** Kafin awanni biyu labari ya gama zagaye unguwa a ya yi garkuwa da Dije Inna sai da ta suma sau biyu a tsakankanin nan mutane sun rufu a kanta ana ta lafiyarta Yayinda Asabe da Kaka suka dasa kujera a tsakar gida suketa maganguna ala dole su sai kowa ya yarda Dije fa da k afarta ta bi Ma a babu wani garkuwa da ya yi da ita. Duk da cewa Ma a ya yiwa kowa iyaka da Gidansu ta karkashin k asa sakamokon matan layi da suke kai k orafe-k orafen sa wajen Maama, amma hakan bai sa Inna ta ji shakkar shirya zuwa ta sami matar ba dan ta san ita kad ai ce za ta iya kwato mata y arta. Babu yadda su Iyya ba su yi da ita ba amma ta ce musu sai fa ta je! Tun kafin ya yi mata illa, a barta kawai ta je. aidar Ma a idan kike je gidansu wajen Maama to ko dai ya illata d anki ko kuma mijinki ko dai wani naki saboda akasarin masu zuwa idan suka zo suka tafi sai ya ji sabon labari ita kuwa Maama da ta ga an daina huld a da ita sam Allah bai sa ta kawo a kanta shi ne ba, ita Mallan ma ta zarga a ranta ta ce maybe ko shine ya ke binsu ko y ansu shiyasa kawai itama take harkarta ita kad ai dama kuma kusan duk kunyarsu take ji ma dan ya janyo mata raini a wajen kowa, dan haka itama sai ta jaa jiki k ari idan abu ya faru na farin ciki ko akasin haka ta shiga ta jajanta ko ta yi murna. Dawowar Minu wanda biyu a cikin samarin gidan nasu suka je takanas suka taho da shi ce ta taimaka Inna ta samu dama aka barta ta tafi gidan Maama dan shi da ragowar samarin d ari bisa d ari suka goya mata baya akan ta je d in dukda kuwa a tsorace suke. Wani d an k aramin clinic ya kaita nan kusa da su ba da nisa ba, dukda kuwa babu ko sisi a jikinsa. Sai da ya ga ta shiga hannun Likita har an fara dubata tukunna ya nutsu hankalinsa ya d an dawo jikinsa. Da farko Likitocin k in karb arta suka yi saboda yanayinsu da suka gani dan har Oscar ya fara yi musu hauka Ma a ya yi saurin dakatar da shi ya ce musu anwarsa ce! Ba dan sun so ba suka karb eta dan d aya a cikinsu ya sansu kuma ya gane su ya san su waye su d Babu yadda ba a yi da shi a kan ya fita ba amma k ememe ya tsaya ya ce a yi komai a gabansa kuma ya hanasu cire mata hijabi. Da dabarun su na Likitoci sukayi amfani aka samu aka duddubata suka gano ba komai bane sai shock ya sanyata ta suma sannan jininta ya yi low sosai. Likitan ne ya rubuta abubuwan da ake buk ata tare da bill d insu ya mik awa Ma a ya ce ya biya sannan akwai guda d aya da basu da shi kuma yanzu za a jona mata drip ne dan haka ya yi k ari ya kawo, ana buk ata urgent. Ba shi da ko sisi a jikinsa sai naira 20 gaba da baya dan gaba d aya tattalin arzik insa ya k arar a wajen hidimar fara sana arsa ta sayar da rake, dan hatta bencin da aka bubbuga musu wajen guda uku sai da suka ci masa kud i ba na wasa ba. Su Oscar sun so su d auko ko na uban waye ko su saka a yi musu a kyauta ala dole amma sai ya hanasu saboda tun ba yau ba dama ya yi alk awarin ba zai tab a ciyar da Mama da abunda bai dace ba komin k antarsa yana so komai ya zamo ta hanyar halal. Yanzu kuma ga Dije wadda saboda itan ne ma ya ke so ya fara sana i sosai dan aiki ba ya a cikin lissafinsa, kuma ya san d awainiyarta dole tana buk afar kud i sab anin da wanda daga shi sai Mama. Lissafin wajen dubu hamsin ake yi yanzu haka ga kuma wani drip na daban wanda zai je ya siyo. Likitan yana gama bashi takardar ya juya ya fita, sai da ya gama k arewa fuskarta kallo tukunna shima ya juya ya fito wajen su Scorpion, suna ganinsa suka yo kansa suna tambayar sa ya mai jiki! Shiruuu ya yi kawai yana lissafi, Oscar ya matso still a buge yake har yanzu ya ce kawo in je in gigita Rabiu mai chemist ya had o min kan komai! agowa ya yi ya k ura masa ido kamar wanda ya ke so ya hango ta inda zai samo kud in rubuce a kan fuskarsa, wanda k ura masa idon da ya yi ya sanya Oscarn ya d an jaa da baya ya sunkuyar da kansa k asa. Agogon hannunsa mai tsada wanda ya saitawa timer lokacin fara shirye-shiryen operation d in da suke da shi yau ne ya yi k ara! Dan haka ya d ago shi ya kalla lokaci.. Ya gama ganin lokacin amma bai janye agogon ba idanunsa a kan agogon kyarr!! Har yanzu, sai da ya gama lissafe-lissafensa tukunna ya ce musu ku saka ido Daga haka ya juya ya bar cikin reception d Bayan kamar awa d aya ya dawo ya siyo d ayan abun da suka ce basu da shi ragowar kuma yana k arasowa ya had a ya bayar da kud insu tare da kud in gado da service da kati da komai. Nan da nan aka had a komai aka jona mata har yanzu ba ta san inda kanta yake ba! Scorpion ne kawai a kaff cikinsu ya lura babu agogon hannunsa wanda ya fita da shi yanzun, murmushi kawai ya yi a ransa ya na mamakin Ogan nasu Sama-sama take jin maganarsa kamar waya yake yi Eh, mun yi har mun gama aikin yanzu haka baya ma duniyar! Shiruu ya d an yi alamun ana yi masa magana ta d ayan b angaren ne kafin chaan ya ce To ko kana buk atar ganin gawartasa ne a je a d aukota? Zuwa yanzu jikin Dije har ya fara karkarwa dan ta fahimci muryar waye gashi ta ji ta a kwance, ba ta kai ga bud e idanuwanta ba dan haka ba ta fahimci a ina take ba! Tsaki ta ji ya yi kafin ya ce arresting d ina fa ya yi? So kake in zuba masa ido in kyalesa!? Chaan ta ji ya ce wannan kuma aikin su Scorpion ne, su kuma b angaren d an wanchan mutumin ka barni da su ba ni buk atar ka yi komai mun riga mun gama magana da Alaji. Cikin d an fushi bayan ya gama sauraron wanda suke wayar da shi ta ji ya ce babban case d in ya ci uwarsa! Ka san yadda za ka yi wannan ba damuwa ta baceba! Yama gama fad in haka ya kashe wayar ya juyo yana huci zuciyarsa tana tafarfasa. A kan hannunta idanunsa suka sauk ta damk e zanin gadon da take kai da dukkan hannuwanta biyu kamar zata fasa shi ne. A hankali ya k arasa inda take ya tsaya a kanta ya k uraa mata ido, motsi ya ga idanun nata sunayi suna karkarwa da gaba d aya ilahirin jikin nata ma. Damn it!! Ya furta a hankali wanda hakan ya sanya ta fahimci yana tsaye a kanta ne kusa da ita! Ba ta san lokacin