Sashe 97
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabuwar motarsa, ƙiran 4matic, black colour yashiga, maigadi na buɗe masa gate, ya cilla motar kan titi, tafiya yake shikaɗai yana zuba murmushi, sosai yake tsananin son matarsa, yanajin kansa acikin farinciki, marar misaltuwa, aduk sanda yake tare da Zahrah, yasan yana son Zahrah, amma bai tabbatar da cewa ƙaunarta, tayi masa babban kamuba, saida ya aureta, jiyake idan babu Zahrah atare dashi, rayuwarsa, bazata taɓayi masa daɗi ba, son Zahrah ya mamaye gaba ɗaya, kusurwan jikinsa, yanakuma matuƙar sake jin daɗi, idan ya hango, soyayyarsa, dake kwance, acikin idanunta, yasan yanzu kam yasamu soyayyar matarsa, duk da haryau, yasan akwai wani abu, na soyayyar Zaid, dake shumfuɗe acikin zuciyarta, amma asannu komai zai washe, zai zamana shi kaɗaine, tauraron dake haskawa, acikin ruhinta.
*(Nasan har yanzu akwai wasu, dayawa daga cikin ku, waƴanda suke fatan Zahrah, ta koma ga Zaid, amma inaso kufahimci wani abu, ba komaine aduniya, idan kanaso, kake samu ba, ba komaine zai zamana, ace kasameshi ya zama naka ba, sannan kuma bakowace soyayya, bace take samun cikar burinta ba, haƙiƙa Zaid, SON SO yake yiwa Zahrah, haka kuma Zahrah itama tana son sa, amma kuma baizama dole ace sai sun mallaki juna ba, idan Zaid bai rasa Zahrah ba, taya kuke tunanin zai koyi sawa zuciyarsa dangana? idan bairasata ba, taya kuke tunnin zaidaina banzan tinƙahonsa, daya keyi ako da yaushe, nacewa baya neman abu ya rasa?  rasa Zahrah yana ɗaya daga cikin ƙaddarorinsa, wanda Allah Ya tsara masa a rayuwarsa, zasu faru dashi,  yace bazai taɓa iya rayuwa ba idan babu ita, amma kuma saigashi cikin ikon Allah, Duk jinyar da yayi Allah Bai ɗauki rayuwarsa ba, saboda kwanansa, bai ƙare ba, kada kace idan babu wani bazaka iya rayuwa ba,  dayawan masoya, suna cewa, idan har suka rasa abun sonsu, to bazasu iya rayuwa ba, tabbas SO gaskiyane, amma kada ka/ki ce haka, mutum baya mutuwa har sai kwanansa ya ƙare, kuyi haƙuri team Zaid, nasan yanda kukeji, saidai kuma babu amfanin nuna son zuciya, idan nabawa Zaid auren Zahrah, haƙiƙa nayi babban son kai, da kuma na zuciya, shikansa Zaid, yafaɗa cewa, sam baidace da Zahrah ba, kada kumanta, da girma irin na aikata laifin fyaɗe, wanda yayi maka fyaɗe sam baidace da kaci gaba da rayuwa dashi ba, saboda yawanci son zuciya ne, ke jawo hakan, sannan kuma ako da yaushe, yin abun daya dace shine yafi, son zuciya dakuma bin umarninta, yana haifar da dana sani, Allah Yarabamu da aikata, abun da zamu zo, muyi dana sani Ameen.)*
*****
*ZAYD*
Gaba É—aya ya sauya, yazama wani silent dashi, bayason hayaniya ko kaÉ—an,  kwanansa biyu kenan, yau baya gida, yana can guest house É—insa, yana jinyar kai da zuciyarsa, sosai yake karatun Al'Qur'ani, babu dare ba rana, hakan kuwa sosai ya haifar masa da salama, acikin zuciyarsa, saidai kuma duk wani bugun numfashi dana zuciyarsa, tare suke tafiya da soyayyarta, ƙarya yake, shi yasani, Æ™aryane, soyayyar Zahrah, tafita acikin zuciyarsa, lokaci guda, baisan wani irin kalan, zazzafar soyayya bace yakeyi mata. Â
Zaune yake akan kujera, ya lumshe kyawawan idanunsa, sallaman Abid ne ya karaɗe cikin falon, ahakali ya ware idanunsa, akan Abid.
Murmushi Abid, ya sakar masa, haɗe da ƙarasowa, wajen da Zaid ɗin ke zaune.
"Namijin duniya!"Â Abid yafaÉ—a yana me dafa kafaÉ—an Zaid.
(Namijin Duniya, na Aunty Mami, wacce bata karantaba, tayi missing)
Murmushin ƙarfin hali, Zaid yayi, haɗe dasa haƙori ya cije laɓɓansa, girgiza kansa kawai yayi, yana me tunano rayuwarsa ta baya.
"Yaushe kafara shan magani, batare da an tursasaka ba?" Abid yatambaya, yana me duba magungunan, dake zube akan wani table, dake aje gaban Zaid.
Murmushi Zaid yayi haÉ—e da duban Abid, cikin murya me sanyi yace.
"Please Abid, kasan banason yawan damuwa, É—azufa kabar gidannan, yanzu kuma me yadawo da kai?"
Murmushi Abid yayi, haɗe da cewa
"Nazo ne, na maidaka gida, yajin ya isa haka, ka bar ƴar mutane, ita kaɗai, hakan kuma baidace ba"
"Zamana anan yafi min daÉ—i Abid, gaskiya banajin zan koma gidan nan" Zaid yafaÉ—i haka, da iyaka gaskiyarsa.
"Kada kace haka Zaid, bansan yakakeji acikin zuciyarka ba, amma tabbas nasan abun da kakeji bayayi maka daɗi, amma kuma, komawarka kusa da matarka, inaga zaifiyemaka wannan zaman kaɗaicin, da kakeyi"
"Banajin zan iya zama da wata Abid, Zahrah ce muradina, amma narasata" hanunsa yaɗauka, yakamo na Abid, ya ɗaura a dai-dai, saitin zuciyarsa,  Cike da rauni yace.
"ji yanda zuciyata, take bugawa Abid, soyayyarta ne acikin ta, marar misaltuwa, inaso namanta da ita, amma nakasa, nakasa daina tunaninta, wallahi inasonta Abid, kataimakeni, inaso nadaina tunata, bazan iya jurewa ba, nasan kuma bazan taɓa samun madadinta ba!" tuni har ƙwalla suncika idanunsa.
Tsananin tausayin, abokinnasa ne yakamasa, haƙiƙa Zaid yana a zabtuwa, to amma haka tasa kalan ƙaddaran take, babu wani wanda ya isa sanja masa.
"Kayi haƙuri Zaid, kasaurari abun dazan faɗa maka, haƙiƙa soyayya na azabtar dakai, amma kaci gaba da daure zuciyarka, sannu a hankali, zaka manta ta, watarana, komai zai zama labari, inaso kayi ƙoƙarin mantawa da komai, ka je ga matarka, saboda itama tanada haƙƙi akanka, koba komai kai ɗin mijin tane, kuma Allah Zai kamaka da rashin, sauƙe mata haƙƙinta, tashi kaje kayi wanka kazo, nayi dropping ɗinka agida!" Abid yafaɗi haka cikin lallashi.
Babu musu Zaid yamiƙe, ya wuce cikin bedroom ɗinsa,   dakansa ya haɗa ruwa yayi wanka, yana fitowa ya sanya, wasu riga da wando, masu kalan jinin kare, wato maroon colour, kayan suna da kyau, kasancewarsu, masu tsada, sosai kyawun sa yafito, acikin kayan, hmm ZAID, ZAID ne har yau, shiɗin na musammanne, irinsa basuda yawa, kuma wahalar samu garesu, shiɗin nadabanne, kyau dakuma ɗaukar hankali, yana a tattare dashi, Ajininsa hakan yake, wato burgewa, ga duk wanda yaganshi, duk da cewa yayi rama, amma kuma murɗaɗɗiyar surar jikinsa tananan,  da turarensa me daɗin ƙamshi, ya feshe jikinsa, yana fitowa cikin falon, Abid yasaki murmushi, cikin sigar tsokana yace.
"Sabon ango kenan, sai Æ™yallin amarci kake, gashi kuma kasha kyau" Â
Ƴar ƙaraman tsuka Zaid yayi, haɗe da wurgawa Abid harara.
"Nifa banason Iskanci, wallahi idan kasake ka kunnani, babu inda zani!" yaƙare maganar aɗan ƙufule.
"Sorry abokina, muje ko" Abid yafaɗi haka yana me tashi tsaye.
A motar Abid suka tafi, Abid ne ke jan motar, sai jan Zaid da hira yake, shi dai Zaid shiru yayi masa, haɗe da lumshe idanunsa, taya zai fassara abun dayakeji akanta?
Suna isa ƙofar katafaren gidan, Abid ya tsai da motarsa, haɗe da juyowa ga Zaid, hanunsa ya ɗaura akan na Zaid, cike da kulawa yace.
"Kamar yanda na faɗama tun a farko, tabbas saika daure, nasan kanajin ciwo, amma dan Allah karka cigaba da sanya, kanka acikin damuwa, basai na faɗa maka ba, nasan kasan cewa, akwai haƙƙi, da kuma alhakin Zahrah, dake bibiyarka, haka kuma idan har ka cutar da Afra, Allah Bazai barkaba, haka kuma haƙƙinta ma dake kanka, bazai barka, kayi rayuwa, me daɗi ba, please Zaid kayi controll ɗin kanka kaji!" cike da lallashi Abid ya faɗi maganar.
Ajiyar zuciya, Zaid ya sauƙe, haɗe da jinjina kansa, alamar yaji, buɗe murfin motar yayi ya fice,  saida Abid yaga shigan Zaid gida, kafun ya tada motarsa yabar ƙofar gidan.
Tana zaune a falo, sanye take da riga da sket na kanti, gaba ɗaya tayi wani irin rama, duk da cewa dama tun asalinta, ba ƙiba gareta ba,  haƙiƙa tana cikin damuwa, kwananta biyu kenan, bataji koda motsinsa bane, duk da cewa tana mejin tsoronsa, amma kuma tana buƙatar ganinsa, da sallama ɗauke a bakinsa, ya shigo cikin falon, Afrah najin sallamarsa, tayi saurin ɗago da kanta ta kalleshi,  kallo ɗaya yayi mata ya kau da kansa.
Ƙarasowa cikin falon yayi, haɗe da zama akan kujera, cike da girmamawa, Afrah ta gaidasa, haɗe dayi masa sannu da zuwa.
Babu yabo ba fallasa, ya amsa mata,  shiru ne yashiga tsakaninsu na ƴan sakanni.
Ƙirjinta na bugawa tace "Me za'a kawo maka?"Â
Kallonta yayi naɗan sakanni, da ƙyar ya iya buɗe bakinsa yace
"Kawomin Ruwa"
Jikin Afrah na tsuma, ta miƙe don kawo masa ruwa, kamar yanda ya buƙata.
Ruwan Faro takawo masa haɗe da ɗan ƙaramin glass cup, har ƙasa ta durƙusa ta aje masa ruwan, a gabansa.
Ɗaukan goran ruwan yayi yakai bakinsa, saida yasha fiye da rabin ruwan, kafun ya aje goran yana shirin miƙewa tsaye ne, yaji Afrah tasanya hanu ta kama ƙafansa, fuskarsa ɗauke da mamaki, ya juyo da kallonsa gareta, gani yayi fuskarta, tayi chaɓa chaɓa da hawaye.
"Dan Allah Kayi haƙuri, kada kajuyamin baya, inason nayi zaman aurena cikin salama, idan baka yafeminba, bazan taɓa jin daɗi ba, wallahi ƙaddarata ce tazo a haka!" kukane yaci ƙarfinta.
Wani irin tausayinta ne yakamashi, "Gwara taki ƙaddaran, tazo miki da sauƙi, akan tawa ƙaddaran" yafaɗi haka acikin zuciyarsa.
Hanunsa yasanya, ya kamo kafaÉ—unta, ya ta data tsaye.
"Ya isa haka, kidaina kukan nan banaso yana samin headache, kinci abinci ne?"
Kanta ta girgiza alamar "A'a"
"Okay, kinada abun da zakici ne ko kuwa?"
"Eh inadashi, na dafa abinci É—azu"
"kici abinci!" yafaɗa ataƙaice, yana me nufar hanyar ɗakin sa.
DaÉ—ine yakusa kashe Afra, sam bata tsammaci kulawa, har haka daga gareshi ba.Â
Zaid kuwa yana shiga cikin ɗaki, ya cire rigar dake jikinsa, ya wurga cikin wani dustbin, ɗin aje kayan wanki, yana shirin cire belt ɗin wandonsa ne, yaji anayi masa knockig ƙofarsa, wani irin haushine ya kamasa, a hasale ya nufi wajen ƙofar don ganin waye.
Yana buɗe ƙofar sukayi ido huɗu da Afrah, sai da taji gabanta ya faɗi, musamman da ta ganshi a tuɓe, amma kuma dolenta zata kau da tsoronta.
"Meye?" yatambaya yana me ƙare mata kallo.
"Ammm... dama abincine nakawo maka" tafaɗa tana me kallon plate ɗin dake riƙe a hanunta.
"Banaci!" yafaɗa ataƙaice yana me yunƙurin rufe ƙofar ɗakin nasa.
Dasauri ta kutsa kanta cikin É—akin, cike da mamaki yake kallonta.
"Dan Allah kaci, kada kacemin a'a, Dan Allah!" tafaɗi haka tana me langwaɓar da kanta gefe, take idanunta sukayi rau rau dasu, da'alama kuka take son yi.