Sashe 51
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushine ya bayyana akan fuskarsa bayan yasanya duka hanunsa biyu ya shafi sajen dake kwance akan fuskarsa,, shi kansa yaƙosa gobe tayi yaga Zahrah'n sa, duk da kuwa cewa yana biye da duk wani shiga da ficenta, amma kwata kwata baya gajiyawa da ganinta, sam baisan meke damunsa ba, zuwa yanzu yafara kokonto dakuma tunani anya ba wannan abun da yakeji shi ake ƙira soyayya ba kuwa? Idan kuwa harda gaske abun nan da yakeji a game da Zahrah shi ake ƙira soyayya, to tabbas yakamu da so matsananci, sai dai kuma bayida ikon tabbatarwa kansa cewa so yake, hakanne ma ya hanasa gane wanni hali yake ciki, ko da wasa bai taɓa tunanin cewa Zahrah zata ƙisa ba, saboda haka ako da yaushe cikin ƙarawa kansa ƙwarin guiwa yake....
FRIDAY
Rana bata Æ™arya, ranan yau ta kasance Friday kuma yaune Æoyayyen mutumin ta yayi mata alÆ™awarin baiyana kansa gareta, sai dai kuma baÆ™on al'amarin da ta wayi gari dashi yasoma tsinkar mata da zuciya, haÉ—e da sanyayewar jiki, domin kuwa yau ta tashi tana me jin faÉ—uwar gaba, haÉ—e da bugawan zuciya da akai akai, hakan kuwa baÆ™aramin tsoro yajefata ciki ba, saboda bata taÉ“a mantawa irin wannan faÉ—uwar gaban ta dinga ji a ranan da mummunar Æ™addaranta zata rusketa,, sai dai kuma babu abun da yagagari Allah, don haka ta shiga yin addu'o'i acikin zuciyarta, saboda ta samu salama..
Ƙarfe Uku na yammaci de de suka fito a lecture'n ƙarshe da suke dashi na wannan ranan, gaba ɗaya sukuku haka ta wuni a cikin school ɗin, Husnah tayi tambayan har ta gaji, akan ta faɗa mata meke damunta amma tace ba komai, to me zatace mata? ita kanta batasan meyake damunta ba.
Su Husnah ne suka kawota har ƙofar gida, saboda yanzu Dr.Sadeeq aiki yamasa yawa sosai, ga aikin office ga kuma hidiman hada hadan biki, gaba ɗaya baya samun isashshen lokaci, hakan yasa idan sun tashi a school take shiga motar da ake zuwa ɗaukar Husnah su sauƙeta a gida...
Tun azaure take ta kwaɗa sallama harta shigo cikin gidan nasu, amma babu wanda ya amsa mata, hakan yasa ta tabbatar cewa bakowa acikin gidan, har ɗaki ta leƙa amma babu Inna babu alamarta, saboda haka kai tsaye ta wuce ɗakinta.  Zama tayi jigum tamkar wacce aka mawa mutuwa, fargaban haɗuwa da ɓoyayyen mutumin nan take, hakanan takeji dama bata nemi ganinsa ba, saboda gaba ɗaya jikinta yagaya mata babu alkhairi a haɗuwarsu, sai dai kuma babu yanda ta'iya tunda ya tabbatar mata da cewa yau ɗin zaizo, ganin da tayi tunani na shirin damunta, yasa ta ɗauko alƙur'ani mai girma tasoma karantawa, saboda hakan yana sauƙar da salama sosai acikin zuciyar wanda yake cikin ƙunci da fargaba....
Tana kai sujjadar ƙarshe ta sallan isha tafashe da wani irin kuka me tsuma zuciya, hakan yafarune kuma saboda ta kasa control ɗin kanta, sosai faɗuwar gaban da takeji yake tsanan ta aduk bayan wasu mintuna.. Cikin kuka tasamu ta sallame sallan isha ɗin, bayan ta gama faɗawa ALLAH buƙatunta, tana me kuma neman sauƙi a garesa, idanunta da suke cike da hawaye ta ɗaga haɗe da maida kallon ta ga yagalgalellen agogon bangon dake ɗakin nata, ƙarfe bakwai da arba'in, saura mintunan da basufi Ashirin ba yaƙaraso kenan, domin ƙarfe takwas yace mata zai zo...
Bugawan da agogo yayi 8:00 pm, yayi dai dai da bugawar zuciyar Zahrah, har saida taji cikinta yabada wani sauti. Kallon agogo takumayi akaro na barkatai, bazata iya tantance me takeji ajikinta ba, tsoro ne kokuma ruɗewa ne, takasa banbancewa.
Idanun Zahrah nakan agogo har ƙarfe takwas da minti biyar, ko ƙyafta idanun ta batayi ba, azahiri agogon take kallo, amma a baɗini ba da idanunta take kallo ba, da ƙwaƙwalwarta take gani, kallon agogon kawai take amma bata fahimta saboda tunaninta ba a kansa yake ba.
Saƙone yashigo cikin wayarta, wanda yayi dai dai da kusan ɗaukewar numfashinta.
"Inaƙofar gidan ku" bakinta na rawa haka takaranta saƙon saikace wanda aka turomata saƙon ranar mutuwarta.
Takai kusan minti huɗu tana sake maimaita karanta saƙon, sai kace wanda aka yo saƙon da wani harshe bana hausa ba, idan kaga yanda take karanta saƙon zakai tunanin bata iya hausa bane, kokuma bata gane abun da saƙon yake nufi ba, bakomai yasa hakan ba kuma face tsoro da taji ya daki zuciyar ta, yayinda gabanta yatsananta faɗuwa, tabbas wannan faɗuwar gaban bana haka kawai bane, lallai dole akwai abun da zai faru da ita, amma kuma yazama dole taje taga wanda yake turomata saƙonni, hanunta na rawa haka ta ɗau hijib ɗinta ta sanya, da ƙyar take iya jan ƙafanta ta fita daga ɗakin...
Inna ta iske zaune a tsakar gida, tana jin radio,  "Inada baƙo a waje Inna" Zahrah tafaɗa cikin wata irin murya me rauni. Yanayin yanda Inna taji muryan Zahrah yasanya ta ɗago da kanta ta kalle ta,   "Lafiyanki kuwa, meke damunki?" Inna tatambaya cike da mamakin yanda taga jikin Zahrah a sanyaye.
"Babu komai Inna" Zahrah tafaɗi haka tana me nufar hanyar ƙofar fita daga gidan..
Kasancewar akwai wadataccen haske a Æ™ofar gidan nasu na Æ™oyayen wuta wanda maÆ™otansu suka kukkuna hakan yasa wajen baida duhu, zaka iya hango duk wanda ke tsaye dakuma wanda ke tsugunne, kai harma wanda ke kwance zaka iya ganinsa.Â
Bugun zuciyarta ne yaƙaru yayinda ƙafofinta suka soma yi mata nauyi, wani mutumi tagani tsaye ajikin wata mota da ta amsa sunanta mota, sai dai kuma yajuya baya, saboda haka bayansa kawai take iya hangowa, sanye yake da wandon jeans black dakuma black ɗin riga sannan kuma akwai hula irin fosin kaf ɗin nan akansa. A hankali take taka ƙafafunta dasuka mata nauyi tanufi inda yake tsaye, yayinda ta sanya hanunta ta cikin hijab ɗinta ta dafe ƙirjinta da takejinsa kamar zai daka tsalle yafito waje..
Abu na farko daya fara hargitsa mata ƙwakwalwa bayan ta isa gareshi shine fitinannen ƙamshin turarensa wanda har gaban abada bazata taɓa manta wan nan ƙamshin ba,  wani irin killer smile Zaid yayi bayan yatabbatar da cewa ta karaso gab dashi, fuskarsa ɗauke da murmushi ya juyo zuwa gareta, haɗe da sanya hanunsa ya cire hular dake kansa, take kyakkyawar fuskarsa ta bayyana, wacce take ɗauke da murmushi.
Jikinta ne yaɗauki rawa yayinda idanunta suka ƙara buɗewa take numfashinta yasoma ƙoƙarin ƙwacewa, zuciyarta tashiga duka, ƙafafunta suka ƙage waje ɗaya, yayinda hawaye suka dinga fitowa daga idanunta tamkar anyi ambaliyan su.
Kallon yanda jikinta yake rawa Zaid yayi haɗe da dawo da kallonsa kan fuskarta jefa idanunsa yayi cikin nata.  "ZAHRAH!" yaƙira sunanta da wata irin murya me sanyi, sakamakon ganin da yayi kamar cewa bata cikin hayyacinta...
"ZAHRAH" yasake ƙiran sunanta, de de lokacin ne kuma numfashin ta yashiga gudu yana neman ƙwace mata, aikuwa kasa fusgo numfashin nata tayi, lokaci ɗaya numfashinta yayi nasaran fita daga jikinta, take ta yanki jiki tafaɗi warwas a ƙasa, cikin mugun tashin hankali Zaid yayi kanta, haɗe da sanya hannayensa duka biyu ya ɗagota zuwa jikinsa,  sunanta yashiga ƙira cikin tashin hankali dakuma ruɗewa, a matuƙar firgice ya sanyata acikin motarsa haɗe da shiga cikin motar da wani irin gudun gaske Zaid yafigi motar ya cillata kan titi... Gaba ɗaya ya ruɗe wani irin gudu yake shararawa baburuwansa da wanda ke gabansa ko bayansa, gaba ɗaya ya ruɗe sunan Zahrah kawai yake ambata, Allah yasa ba zuciyarta ta haɗiya ba..
Matsanancin gudun da Zaid yakeyi har ya wuce hankali, da wani irin gudu yashigo cikin asibitin yayin da ya ɗauko Zahrah caɗak a hanunsa tamkar wata ƴar tsana, haka yashigo da'ita cikin asibitin, ganin haka yasa Doctors sukayo kansa da sauri, hankalinsa a matuƙar tashe ya miƙa ta ga doctors sukayi emergency da'ita kai tsaye.. Taimakon gaggawa likitoci suka shiga bawa Zahrah domin kuwa bako maine ya haifar mata da ɗaukewar numfashin ba, face razana dakuma tsananin firgita haɗi da tsoro da suka rusketa alokaci guda, sannan yanayin yanda zuciyarta ke bugawa, yawuce mizani, idan har zuciyar tata tacigaba da bugawa da sauri sauri haka, tofa lalllai rayuwar Zahrah tana cikin haɗari...
(Niko nace idan Zaid yakashe mana Zahrah zamuci .... ko fans😂)
Iya ruɗewa Zaid ya ruɗe yakasa koda zamane, damuwarsa ɗaya shine Doctors ɗin da suke kan Zahrah, su sanar dashi meke faruwa, lallai idan har Zahrah tasamu wani matsala, to bazai taɓa yafewa kansa ba, sannan kuma babu uban da ya'isa yazauna lafiya, matuƙar likitocin nan suka kasa shawo kan matsalan Zahrah..
Kusan minti talatin likitocin nan sukayi suna ƙoƙarin shawo kan numfashin Zahrah, cikin ikon Allah kuwa sun samu komai yayi dai dai sai dai dole tana buƙatar hutu kodan zuciyarta ta samu salama...
Suna fitowa Zaid yayi kansu, gaba É—aya idanunsa sun kaÉ—a sunyi jajur dasu.
Kallonsa ɗaya daga cikin manyan likitocin dasuke kan Zahrah yayi haɗe da dafa kafaɗunsa, "Ka kwantar da hankalinka, komai yayi dai dai, yanzu biyoni office ɗina"
Ba musu balle girman kai Zaid ya bi bayan liikitan.
Kasa zama akan kujeran da Dr ɗin yabasa yayi, babban damuwarsa shine yasan wani hali Zahrah take ciki.
"Nace ka kwantar da hankalinka, kazauna saimuyi magana ko" likitan yafaÉ—a yana me nuna masa kujera..
"Kaga Doctor bazamane yadameni ba, babban damuwana shine nasan wani hali take ciki" Zaid yafaɗi haka cikin damuwa..
"Zan faÉ—ama ko wani hali take ciki, amma dole sai ka zauna"
Badon Zaid yasoba haka yazauna akan kujera haÉ—e da sanya duka hanunsa ya dafe kansa.
"Bawani babban abubane yake damunta, akwai abun da yafirgita ta ne, kuma dama anasamun irin haka, sau da dama firgici da tsoro, yakansa mutum yasamu É—aukewar numfashi naÉ—an wasu daÆ™iÆ™u, amma idan tadawo hayyacinta komai zaidawo dai dai, sai dai kuma tana buÆ™atar hutu sosai, saboda haka bayau zaku samu sallama ba, dole sai kunjira zuwa gobe da safe, saboda yanzu haka akwai alluran damuka mata kuma suna sa bacci sosai"Â
Ajiyar zuciya me ƙarfi Zaid ya sauƙe, saboda jin bayanan Doctor da yayi, sun sauƙar masa da nutsuwa  "Amma dole sai anan zamu kwana? me zai hana kabani ita mutafi gida, idan yaso saitayi baccinta acan" Zaid yafaɗi haka fuskarsa ɗauke da damuwa.