Sashe 42
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ita bakamar yanda kike tunani bane Aunty Raliya, ki saurareni saina baki gaba É—aya labarinta, marainiyace ta cancanci a tausaya mata, nima Namiji na tausaya mata balle ke mace, kuma dama ance ciwon Æ´a mace na Æ´a mace ne!" Dr yafaÉ—i hakan cike da son ganar da Yayarta sa, cewa ba bu wani aibu agame da aurensa da Zahrah.
Gaba ɗaya duk iya abun da yasani agame da Zahrah, bai ɓoye mata ba, sai da yasanar mata, atunaninsa hakan zai sanya Aunty Raliya ta ƙaunaci Zahrah, amma me sai gani yayi tana taɓe baki haɗe da kawar da kanta gefe alamar ma ta'inda maganar tasa take shiga tanan take fita.
Yana idar da zancen ta dubeshi haɗe da ɓata fuska tace "Kagama? kai a tunaninka zaka bani wata hujja dazata sanya naga dacewar aurenka da'ita ne, hmm niba yarinya bace Sadeeq, yakuma zama dole kasanja tunani, kakuma manta da maganar wata wai ita Zahrah, idan kuma kafison kafuskanci ɓacin rai daga wajen Hajiya, to kaci gaba da zama akan bakan ka harmaganan takai ga kunnen Hajiya!!" tanakaiwa nan a zancenta ta miƙe fuuu tawuce cikin ɗakinta tabarshi zaune.
Hannayensa yasanya duka biyu ya tallafi kansa, lallai akwai babban ƙalubale a gareshi, agun Aunty Raliya ma kaɗai ga'irin ɓacin ran daya fuskanta, inaga Hajiyarsa kuma.?
Miƙewa yayi daga zaunen da yake tamkar wanda ƙwai ya fashewa a jiki haka yake tafiya, gaba ɗaya ƙwaƙwalwarsa tasake dagulewa, yazone don yasamu mafita amma sai gashi abubuwa sun sake dagulewa.
Da ƙyar yake iya tuƙa motar tasa. Haka yanufi gida cikin rashin kuzari, sai dai fa haryanzu bai saduda da maganar Auren Zahrah ba, yanaji ajikinsa cewa Zahrah zata zamo matarsa Insha Allah.
Gagarumin meeting su ZAID suka gudanar mai zafi, a babban hotel ɗin nan wato SHERATON, sosai aka samu riba dakuma ƙarin buɗi a ɗaya daga cikin company'n nasa da suke Nigeria, hakan yasa yaƙarawa gaba ɗaƴa ma'akatansa albashi.
Sunjima suna meeting É—in dan haka amatuÆ™ar gajiye suka fito dukansu, lokacin har dare yasoma rufawa.  Kallon agogon dake É—aure a tsintsiyar hanunsa, yayi yaga karfe 6 daidai na yammaci, É—an Æ™aramin tsuka yayi haÉ—e da soma yunÆ™urin cire rigan suit É—in jikinsa wada yaÉ—aura akan kayan dake jikinsa,Â
saboda gajiyan da yayi bai iya tuƙi da kansa ba, sai driver'nsa yaƙira yayi driving ɗinsa.
Gyara kwanciyansa yayi ajikin kujeran motar haɗe da lumshe idanunsa, wani irin sarawa kansa keyi masa, daga wani ɓangare na zuciyarsa kuwa sosai meeting ɗinnan ya ɓata masa rai, domin kuwa ya hanasa ƙarasawa ga ZAHRAH'nsa, wacce saboda itane ma gaba ki ɗaya yadawo ƙasar, yayi missing din Zahrah sosai, yayi missing kyakkyawan murmushinta haɗi da kyawawan idanunta, yayi missing kallon kyawawan laɓɓanta masu daɗin tsotso. Gaskiya dole ya killace Zahrah tayanda zata zama nasa shi kaɗai.
Suna isa gida kai tsaye ɓangarensa ya wuce, a gajiye yashiga bathroom yayi wanka, koda yafito a wankan, direct masallaci ya wuce donyin sallan magriba. Sai da yajira aka yi sallan isha tare dashi a masallaci, kafun ya siɗaɗo yadawo ɗaki ya kwanta, yau ko abar ƙaunar tasa wato wine baisha ba bacci ɓarawo yayi gaba dashi.
Zahrah ce kwance akan katifarta sai juyi take ta kasa bacci, gaba É—aya kanta ya kulle zuciyarta cike take da tarin tunanuka kala kala. "Anya banyi sauri kokuma gangancin yarda da kuma amincewa da soyayyar Dr da nayi ba?" zuciyarta ta tambayeta.
Zumbur haka ta miƙe zaune, haɗe da soma girgiza kanta
" A'a banyi kuskure ba, tabbas bayan shi babu wani maiso da nuna tausayi gareni!" tabawa kanta amsa a bayyane.
Wayartace takawo haske alamar shigowar ƙira, kasancewar ta sanya wayar a silent hakan yasanya wayar batayi ƙaraba.
"Doctor" shine sunan dake yawo akan screen É—in wayar.
"Shima baiyi bacci ba kenan" tafaÉ—i hakan a bayyane.
Saida wayar ta kusa katsewa kafun Zahrah ta ɗaga ƙiran haɗe da kara wayan akan kunnenta.
"My princess bakiyi bacci ba kenan?" Dr Sadeeq yatambayeta cikin muryarsa mai É—auke da damuwa.
"Um, kaifa me yahanaka bacci" Zahrah itama tatambayeshi.
"So da ƙauna dakuma tunaninki susuka hanani bacci! kefa mai yahanaki bacci?" yatambaya cike da son jin amsar da zata fito daga bakinta, "Allah yasa itama tunani na ne ya hanata bacci" yafaɗi hakan a zuciyarsa.
Kunyane yaɗan kamata amma sai ta basar haɗe da sauƙe ajiyar zuciya "A'a nikam karatu nake, shiyasanya banyi bacci ba, amma yanzuma zanyi baccin." tafaɗi hakan a taƙaice.
Ko kaÉ—an baiji daÉ—in amsar da ta basa ba, amma yasan cewa wataran dole zatayi tunaninsa kamar yanda shima yake nata tunanin.
"Naji daɗi sosai da kika amince dani Zahrah na! hakan yasa na ƙara jin sonki sosai da sosai a cikin zuciyata!!" cikin shauƙin so yafaɗi maganar.
"Umm banji mai ka faÉ—a ba!" Zahrah tafaÉ—i hakan cikin wani irin salo wanda batasan ma tayi shi ba, duk da kuwa cewa taji mai yace, iskancine kawai irin nata.
Lumshe idanunsa yayi da suka soma sauya kala, sosai yanayin yanda tayi maganar ya sauƙar masa da kasala.
"Bacci kika farane Zahrah na?" yatambayeta cike da kulawa, domin kuwa shi anasa zaton dagaske batajisa ba.
"Um!" Zahrah ta basa amsa a taƙaice cikin ƙasa ƙasa da murya, domin kuwa tanaso yayarda cewa baccin takeji, saboda har yanzu, bata gama amanna dacewa sonsa take ba, kuma koda za'a kasheta tasan cewa ba sonsa take ba, kawai dai ta tsinci kantane da amince masa, amma batun soyayya kam babu shi.
"To kiyi bacci mai daɗi kinji My princess, inasonki sosai, ki kulamin da kanki, banson koda ɗigon wani a bune ya raɓe ki!" Dr ya faɗi haka cikin shauƙin SO (Sisters kujisafa su likita ashe an iya kalaman love, lol.)
"Uhumm sai da safe." Zahrah tafaɗa a taƙaice bayan ta zare wayar daga kunnenta.
 "Gaskiya abune mai matuƙar wahala koyawa zuciya So'n abun da bata so, ya Allah kataimakeni, haƙiƙa banajin tsanarsa haka kuma banajin soyayyarsa a zuciyata, sannan kuma inaji ajikina cewa zan'iya rayuwa dashi, to me hakan ke nufi, ba so bane kuma ba ƙi bane to menene?" tatambayi kanta a bayya ne, saidai kuma bata da amsar da zata bawa kanta.
Komawa tayi ta kwanta bayan ta kashe wayarta ta gaba É—aya.
Cike da saƙe saƙe bacci yayi awungaba da ita.
Æangaren Dr Sadeeq ma, sai da yajima yana saÆ™awa da kuncewa, ba abun da yake É—aure masa kai, kamar yanda ya kasa fahimtar cewa Zahrah, na son sane ko bata sonsa. da Æ™yar dai shima bacci ya'iya É—aukarsa.
Washe Gari.
 Â
Yau tun saven thirty suke da lecture, dan haka da wuri tasoma shirya kanta, sosai tayi kyau cikin shigar jar abaya haɗe da jan hijab ɗin dake jikinta,  hand bag ɗinta ta rayata a bisa kafaɗanta. Kana tafice zuwa tsakar gida. Zama tayi akan taburma haɗe da jawo farantin ƙosai da kuma kofin kunun da Inna ta aje mata tasoma sha. Baffa ne yafito daga cikin ɗakin sa yanaganin Zahrah yace
"Yauwa kinfito ko, tun É—azu kuwa likita yake jiranki a waje"Â
"Eh Baffa nafito" tabashi amsa cike da mamakin jin cewa wai Dr yajima da zuwa, yanama jiranta a waje, amma kuma bai ƙira ta a waya yasanar mata ba.
Aƙagauce taci abincin kasancewar har bakwai tayi.
Tana fitowa yasakar mata kyakkyawan murmushi, itama murmushin ta sakarmasa bayan tagama ƙaremawa kwalliyarsa ta yau kallo.
"Kinyi kyau my princess!" yafaɗa cike da nishaɗi, domin kuwa sosai tayi masa kyau, jan kayan da tasa ya karɓi kalan fatarta.
"Kaima haka" tabashi amsa a taƙaice.
Murmushi yakumayi haÉ—e da buÉ—e mata murfin motar nuni yayi mata da hanunsa alamar tashiga, wani murmushi mai tsayawa a zuciya tayi masa haÉ—e da shigewa cikin motar tayi mawa kanta mazauni.
Tafe suke suna hira cike da nishaÉ—i, wanda gaba É—aya yawan hiran Dr ne maiyi mata shi.
A haka har suka iso cikin makarantar, ƙoƙarin buɗe murfin motar ta soma yi.
"Ya haka? baki sallameni ba fa, kike ƙoƙarin tafiya" Dr Sadeeq yafaɗi hakan cikin sigar zolaya.
Murmushi Zahrah tayi masa haÉ—e da yin fari da'idanunta "Bangane ba" tafaÉ—i haka cikin salo.
Lumshe idanunsa yayi haɗe da sanya hanu yashafi sajensa, "Inanufin bakice kina sona ba"
Dariya haÉ—e da kunyane suka kama Zahrah sai kawai ta buÉ—e murfin motar tayi ficewarta, domin kuwa bazata iya masa abun da yakeso ba.
Saida yaga shigewarta cikin hall kafun yaɗauke idanunsa daga kanta, yanason mace mai kunya gashi Zahrah takasance me kunya. Cike da tarin tunaninta yabar cikin makarantar.
Ita da Husnah suna fitowa a lecture sukayi mawa kansu ma zauni a inda suka saba zama ko da yaushe.
Cike da tsananin farinciki Husnah tace "Naji daɗi ƙwarai Zahrah da kika amincewa Dr, wallahi gayen ya haɗu da yawa ƙawata, tabbas idan kika auresa kin more don nasan za kisha madaran soyayya!"
Hararan wasa Zahrah ta wurgamawa Husnah, cike da son basar da zancen tashiga shafa cikin ta " Nifa yunwa nakeji" tafaÉ—a tana mai turo baki gaba.
"Kada dai kice zakimin sakalci, domin niba Doctor bane" Husnah tafaÉ—a cikin tsokana. dukan wasa Zahrah takai mawa Husnah, da sauri Husnah ta kauce.
Cafeteria suka nufa acan suka cika cikinsu, daganan suka sake shiga cikin wani lecture'n.
Jikin  wata bishiya dake kusa da ƙofar fita daga makarantar yayi parking motar sa, gyara zama yayi haɗe da duba agogon dake ɗaure a tsintsiyar hanunsa. Kallonsa ya mayar zuwa bakin tangamemen gate ɗin makarantar tasu, hakanan yakejin ba zai iya fuskantar ta gaba da gaba ba.
Amatuƙar gajiye su Zahrah suka fito a lecture. Tare suke tafe ita da Husnah, domin yau zataimawa Husnah rakiya ne zuwa super market.  kai tsaye suka nufi ƙofar fita daga makarantar kasancewa driver'n gidansu Husnah najiransu a waje.
Wani irin faÉ—uwar gaba taji, ya risketa adai dai lokacin da ta fito daga cikin makarantar.
Daga ɓanagaren Zaid kuwa zuciyarsa ne tashiga dukan uku uku, alokacin da'idanunsa suka sauƙa akan Zahrah, hanu yasa ya murje idanunsa domin tabbatarwa da kansa cewa ita ɗince kokuwa gizo idanunsa suke masa.
Tabbas itaÉ—ince Zahrah'n sane, har yanzu tananan da kyawunta, dakuma surarta mai É—aukar hankalin duk wani lafiyayyen É—a Namiji.Â