Sashe 41
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Inagadai bakasan mekake cewa ba Sadeeq, wato nikakeson watsamawa ƙasa a cikin idanu ko, ya yi maka kyau, to inaso kabuɗe kunnuwanka da kyau ka saurareni, wallahi ko da wasa kakuma zuwamin da irin wannan zancen saina ɓata maka rai, nagama baka duk wata dama dazan baka, bakuma zan sake baka wata daman ba, tashi kabani waje, tunda nalura kai baka da tunani!" Hajiya ta ƙare maganan cikin faɗa.
Cikin rashin kuzari haɗe da sanyayewar guiwa Dr Sadeeq yamiƙe daga gaban mahaifiyartasa, haɗe da nufar ƙofar fita daga cikin ɗakin,
Saida yakai É“aÆ™in Æ™ofar fita ckafun yatsaya cak, haÉ—e da juyo da kallonsa ga Hajiyar tasa cikin murya mai rauni yace "Hajiya dan Allah.."Â
"Fita kabani waje nace!!" Hajiya takuma faɗa cikin ɓacin rai tanamai yi masa nuni da ƙofar fita daga ɗakin...
*(Readers nifa Hajiyannan tasoma ban haushi yasin🙄🤣)*
*Kuyi manage da wannan ba lallai gobe nayi typing ba shiasa, namuku yau*
*11/December/2019*
 *Voted, Comment, and Share please..... Follow me on Wattpad @fatymasardauna*
   Â
*6:17 pm*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
    *SHU'UMIN NAMIJI !!*
   *Written By*
*Phatymasardauna*
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
'''{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
     *WATTPAD*
  @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
(Kuyi haÆ™uri shekaran jiya nayi mistake É—in number 52 to 53 zansa, sainasaka 53 to 54ðŸ™)
*CHAPTER 55 to 56*
Cikin sanyin jiki Dr Sadeeq yafita daga cikin ɗakin mahaifiyarta sa.  Gaba ɗaya jiyayi zuciyarsa ta cika da ƙunci. Yana isa ɓangarensa ya zube akan ɗaya daga cikin kujerun falonnasa, "yanzu wazai je yasamu da wannan matsalar? tabbas yasan Hajiyarsa mutum ce mai kafiya, idan tace eh zai yi wuya ta dawo tace a'a"
 hanunsa yasanya cikin sumar dake kwance akansa haɗe da yamutsa ta,  sunan Aunty Raliya ce yafaɗo masa arai, tabbas ita kaɗaice ƴar uwarsa da zai kai mata matsalansa har ma ta tayasa magancewa, sai dai kuma yanatunanin itama ra'ayinta ɗayane da Hajiya, amma yasan idan yayi mata kyakkyawan bayani zata fahimcesa, zumbur yamiƙe daga zaunen dayake.
Ko bedroom baishiga ba yakuma ficewa daga cikin falon, mota ya koma, haɗe da kunnata, mai gadi ne ya wangale masa gate ɗin gidan yafice.
Hajiya najin ƙarar ficewar motarsa daga cikin gidan ta sauƙe ajiyar zuciya.
"Gaba ɗaya tunaninta ya kulle, batasan wani irin abu Sadeeq keshirin shigo mata dashi cikin gida ba, kusan sau uku kenan tana bashi dama, akan yafito da matar aure, amma dazaran lokacin da ta ibar masa yacika, sai ya farayi mata kame kame, yanzu da tagaji da sakarcinsa ta zaɓa masa mata, sai yake nema yawatsa mata ƙasa a idanu, bakuma zata lamunci hakanba.
Direct Dr Sadeeq gidan Aunty Raliya yanufa, domin baida wata Æ´ar uwa da ta wuce ta a duniyar nan.Â
Yanashiga gidan tunbai gama fitowa daga cikin motarsa ba, su Meenal da Affan Æ´aÆ´an Aunty Raliya, suka rugo da gudu zuwa garesa, dama wasan ball suke a farfajiyan gidan nasu, hakan yasa duk wanda yashigo da kuma wanda zaifita zasu gansa.
Rungumesu yayi a jikinsa, haɗe da shafa kawunansu,   "Oyoyo babies ɗina, ashe girma yazo muku, har wasan ball kukeyi!" yafaɗi hakan cike da nishaɗi.
"Eh Uncle ai harma nafita iyawa!" Affan yafaÉ—i haka cike da zumuÉ—i.
"Ƙaryayake Uncle baifini iyawa ba" Meenal tafaɗi hakan tana mai kama ƙugu, alaman ƙarya Affan ɗin yakeyi.
Murmushi kawai Dr yayi haɗe da sake shafa kansu, "kuyi wasa da kyau, idan nafito zan baku alewa!" yafaɗa yana mai nufar kofar da zata sadashi da babban falon gidan. Yayinda yabar su meenal sunata tsallen murna saboda yace zai basu alawa.
Da sallama ɗauke a bakinsa yashiga cikin falon.
Aunty Raliya dake zaune tana kallon tv, ta amsa amsa masa sallamar tasa, fuskarta ɗauke da fari'a, haɗe da yi masa iso.
Ƙarasowa yayi yazauna akan kujera, haɗe da sauƙe ajiyar zuciya, gaba ɗaya a gajiye yakejinsa, domin tun safe yau baisamu nutsuwa ya huta ba.
Aunty Raliya da kanta, ta jere masa kayan fruit da juice agabansa,   cikin tsokana tace dashi
"Ango kasha ƙamshi, duk gajiyar shirye shiryen bikinne haka?"
ÆŠan É“ata fuska yayi haÉ—e da É—aukan apple Æ™waya É—aya ya kai bakinsa. Â
 "Ango labari ya sauya salo" yafaɗi hakan bayan ya cinye gutsuren apple ɗin dake bakinsa.
Cikin mamaki Aunty Raliya tace "bangane ba mekake nufi?"
Ajiyar zuciya yasauƙe haɗe da gyara zamansa.
"Akwai matsala Aunty!" yafaÉ—i hakan lokacin da gaba É—aya yanayin fuskarsa ya sauya.
"Matsala! wace irin matsala Uncle?" Aunty Raliya tatambaya cike da É—aurewar kai.
"Akwai wacce nakeso na aura, yarinyar tana matuƙar buƙatar taimakona, nayi ƙoƙarin na fahimtar da Hajiya hakan, amma taƙi saurarata, yanzu haka daga gida nake, nasoma yi mata bayani, tace natashi na bata waje, gaba ɗaya kaina yakulle bansan yazanyiba Aunty Raliya!"
Ya faÉ—i haka cikin damuwa.
Ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya Aunty Raliya ta sauƙe "Turƙashi, lallai kuwa kazo da babbar magana, amma maiyasa tunda baka bayyana wacce kake so ɗinba, sai yanzu da komai yariga da yayi nisa? kafasan Hajiya da kafiya balallai ne ta fahimce ka ba, shawarata a gareka shine, kamabar wannan zancen, domin balallai kasamu abun da kakeso ba!" Aunty Raliya tafaɗi hakan da'iyaka gaskiyarta.
Cike da rauni Dr Sadeeq ya kalli Yayartasa. "Dan Allah taimakona zakiyi Aunty, kije kisameta kibata baki, wallahi inamatuƙar son Zahrah, sannan kuma yarinyar tana buƙatar kulawata, nikaɗai nasan matsalarta, please Aunty!!" yafaɗi haka yana me marairaice fuska, hadda haɗa hannuwansa biyu ga Aunty Raliya'n alamar roƙo.
Kallon mamaki Aunty Raliya tashiga binsa dashi, "wai yaushe Sadeeq yazama bawan soyayya ne?" ta tambayi kanta.
"Abune me matuƙar wuya amincewar Hajiya, amma zan jarraba, saidai kafun naje gareta, dole sainasan wacece yarinyar kuma su waye iyayenta, saboda kada aje Hajiya ta amince, akuma zo asamu wani mummunan labari akan ta"
Wani irin bugawa ƙirjin Dr Sadeeq yayi, domin kuwa anzo wajen, lallai baizama dole kowa yafahimcesa ba domin sanin sirrin Zahrah, zai iya sanyawa kowama yaƙi amincewa da aurensa da'ita, wanda shi a wajensa baiga ta'inda aurensu zai zamanto rashin dacewa ba, amma ba'a ƴar ɓoye a harkan aure, domin koda anɓoye tofa sai ya bayyana.
"Sunanta Zahrah, a unguwar Maraba take, sannan kuma marainiyace bata da uwa bata da uba, baffanta ne yake riƙonta, yarinyar tana da hankali sosai Aunty, sannan kuma tana da tarbiya,  bata da wani aibu ko abun kushewa a tattare da'ita,  saidai kuma..." kasa ƙarasa maganar yayi, domin kuwa baisan yanda yayartasa zata ɗauki maganar ba.
"Umm inajinka saidai kuma me?" Aunty Raliya tatambayesa cike da zaƙuwa.
"Ƙaddarace kuma tana kan kowa, haka kuma babu wanda ya'isa ya tsallake mata idan har tafaɗo kansa,   akwai wani tsohon saurayinta da ya yaudareta yayi mata fyaɗe, watannin baya da suka wuce, wanda hakanne ma sanadin haɗuwata da'ita, amma ni banɗauki hakan amatsayin wani abu ba dazai hanani aurenta, kasancewar kowa da'irin tasa ƙaddaran a rayuwa!"
Sororo haka Aunty Raliya ta hangame ido da baki tana kallon Dr Sadeeq har ya idar da zancensa mai kama da tatsuniya.
Salati Aunty Raliya tasanya cike da tsantsar mamaki haɗi da al'ajabi,  lallai Sadeeq baisan meyake faɗa ba.
"Fyaɗe! fyaɗe fa kace Sadeeq, anya kuwa kansan mekake faɗa? yanzu kai saboda rashin hankali irin naka, karasa wacce zaka gani kace kanaso, sai yarinyar da taraba budurcinta wa ƙattin maza, yarinyar da wani yagama sanin sirrinta!" Aunty Raliya ta faɗi haka cike da ɓacin rai.
Saurin rumtse idanunsa yayi domin jin magananganun Aunty Raliya'n yake tamkar sauƙan aradu, a kunnuwansa.
Cigaba tayi da cewa " Lallai yanzu na tabbatar dacewa ba lafiyanka lau ba, taya kana cikekken namiji mai hankali da kuma kamala, karasa wacce zaka aminta da ta zamo uwar ƴaƴanka sai wacce wani ƙato ya haiƙemawa, yazama dole kasanja tunani Sadeeq, wannan ma ai zancen banzane, to gwarama kasani wannan yarinyar ba zaka taɓa aurenta ba matuƙar mu jininka ne!" Aunty Raliya ta ƙare maganar cikin hargowa.
"Haba Aunty maikikeson cewa ne? dan Allah kada kimin haka, nafaɗamiki matsalatane don bani da wacce tafiyemin ke, dama nasan za'a samu rashin fahimta, domin zakuga kamar Zahrah ba kamemmiyar mace bace, alhalin kuma bahaka take ba, tsautsayine yafaɗa mata, amma ni nayarda na amince zan aureta a haka, kada fa kimanta duk wanda yarufa asirin wani to Allah zai rufa masa nasa asirin, kitaimaka mu inganta rayuwar Zahrah, kitaimaka mucireta daga ƙunci, musanyata cikin farinciki!" yafaɗi haka cike da rauni.
Wani irin kallo Aunty Raliya tashiga yimasa, lallai Sadeeq baya cikin hankalinsa.
Murmushi mai ciwo Aunty Raliya tayi haɗe da cize laɓɓanta cikin takaici ta ce dashi.
"Kuskurenka na farko a rayuwa shine yarda dakayi cewa da gaske fyaɗe aka mata, shin ka ko san ƴan matan yanzu kuwa Sadeeq? to bari kaji wani abu, a shegen son kuɗi irin na ƴan matan yanzu, su da kansu suke saida budurcinsu ga wani daban, idan suka samu makahon da'idanunsa ya rufe ruf har yazo musu da zancen aure, sai su taƙarƙare su zabgamasa ƙarya kan cewa fyaɗe akamusu, bayan suda kansu suka kasa budurcin nasu a faifayi suka kai tallanshi kasuwa, ni ƴar uwarka ce ta jini bazan taɓa son wani abun da zai cutar da kai ba,  saboda haka tun muna mubiyu nidakai, mubunne maganarnan anan, tun kafun ma yaje ga kunnen Hajiya, domin kasan idan taji cewa wacce kake shirin kawo mata ita amatsayin suruka, ba mutumiyar ƙwarai bace to zatayi mugun saɓa maka!!"
Take idanun Dr Sadeeq suka kaɗa sukayi ja, bakomaine ya sanya hakan ba face irin munanan kalaman da Aunty Raliya ta dinga jifan Zahrah dashi, tabbas yasan cewa mafi ƴawancin ƴan matan yanzu suna sayarda budurcinsu saboda abun duniya, amma banda Zahrah'nsa aciki, yasan Zahrah macece mai kamun kai, kuma duk wanda yayarda da ƙaddara dole ne ya tausayawa mata masu tsintar kansu a irin halin da Zahrah ta tsinci kanta a ciki.