Sashe 94
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rumtse idanunsa yayi haɗe da cije laɓɓansa, da ƙyar ya iya janye ƙafafunsa ya zauna, abakin gado.
Afrah dake duƙe a ƙasa tana kuka ya kalla.
Cikin wata irin murya a cushe yace. "Afrah!"
Dasauri Afrah taɗago fuskarta ta kalleshi, duk taɓata fuskar ta da majina, ansha kuka anƙoshi.
"Zo" yace da ita ataƙaice.
Babu musu ta ƙaraso gabansa ta durƙusa.
"Meyasa kika zaɓi banzatar da mutuncinki a waje Afrah?" tambayar dayayi mata kenan, sai dai wannan karon, ba acikin tsawa yayi mata tambayar ba.
Cikin kuka Afrah tasoma cewa "Bansan dalili ba, amma nabiyewa son zuciyata ne kawai, nabiyewa zugan shaiɗan da kuma shaiɗanun ƙawaye, najefa rayuwata a halaka, nasan irin wannan ranan zatazo, amma bantaɓa kawo cewa al'amarin zai kai har haka ba, domin wanda ya fara sanina amatsayin ƴa mace, yayimini alƙawarin aure, saboda haka bantaɓa kawowa araina cewa rashin kasancewata ba a budurwa ba zai kawo min wani abu, saboda na ɗauka wanda yafara sanina a cikakkiyar ƴa macena shine wanda zai aureni, ashe shima ƙarya yakemin, ba aurena zaiyi ba, yayi hakane kawai,dan na amince nadinga bashi kaina, aduk sanda ya buƙata!" taƙare maganar tana me tsananta kukanta.
Rumtse idanunsa yayi, haɗe da cije laɓɓansa, akaro na sau babu adadi.
"Banason kuka" yafaɗa ataƙaice yana me kawar dakansa gefe.
Duk da cewa kukan nacinta, amma haka ta haɗiye, tasoma ƙoƙarin yin shiru.
"Kinyi wanka?"Â yatambayeta still kansa na na kallon wani wajen.
"Eh" tafaÉ—a murya a raunane.
Miƙewa yayi daga zaunen da yake, haɗe da dubanta.
"Zanshiga na kwanta, banason naji koda motsinkine, ki zauna anan É—akin, banason damuwa"Â yanakaiwa nan azancensa, yasakai yafice daga cikin É—akin.
Afrah kam kan gadonta ta haye taci gaba da rera kukan danasani, ahaka har baccin wahala ya É—auketa.
Zama yayi akan gado, haɗe da ɗaura idanunsa akan hotonta, hawayene suka zuraro daga cikin idanunsa, abune mawuyaci yadaina sonta, duk da yasan a yanzu ta haramta agareshi, kuma yana gudun ɗaukarwa kansa zunubi, amma kuma akan sonta, baya iya control ɗin zuciyarsa, akullum maganaɗisun ƙaunarta, ƙara fusgarsa take, saidai kuma kamar yanda yaɗaukarwa kansa alƙawari, zai ci gaba da addu'a har Allah yakawo masa sauƙi da sassauci acikin zuciyarsa akan soyayyarta..
*(So ba ƙarya bane, So gaskiyane, amma kuma wanda baitaɓa yiba bazai gane ya yake ba, haka kuma wanda baiyi zurfi acikin saba, bazai taɓa gane ya zafinsa yake ba, ba acire so alokaci guda, a sannu komai yake gushewa,  ƙauna acikin jini take, bata taɓa gushewa, watarana a sannu so zai gushe, amma ƙauna tana nan.  Ku yiwa Zaid da Zahrah uzuri, wallahi soyayya ta wuce gaban kwatance, idan kanason abu baka ganin laifinsa, shi so hana ganin laifi ne, meyin so shikaɗaine zai gane inda kalamaina suka dosa.)*
*(Yau fejin nasu Zaid ne, bazamu waiwaya gidan Doctor ba, team Doctor da Zahrah i'am sorry)*
    *9/february/2020*
    *Fatymasardauna*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
 Â
    *SHU'UMIN NAMIJI !!*
   *Written*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
    Â
     *CHAPTER 108*
Kaikawo take tayi a cikin kitchine ɗin, sauri take ta kammala aikinta,  tsaye take acikin kitchine ɗin, tana wanke wani plate dake riƙe a hanunta, sosai nayi mamakin ganinta a haka, rigace irin T-shirt me faɗinnan sanye ajikinta,  duka duka tsayin rigar ko rabin cinyanta bai ƙarasa ba, bata kuma sanya wando dan rufe cinyoyinta ba,  wani irin slipper ne me kyaun gaske sanye aƙafarta, wanda aka ƙawata samansa da wani kyakkyawan follower,
Irin yanayin shigar nata yasanya tayi kama da irin yaran turawan nan.
Sam bata ji motsin shigowarsa ba, hakan yasa bata kawo cewa akwai wani mahaluƙi dake kallonta ba.
Sake gyara tsayuwarsa yayi, haɗe da jingina bayansa, da jikin ƙofar fita daga kitchine ɗin, sosai tayi masa kyau, babu abun daya fi ɗaukar hankalinsa ajikinta, kamar hips ɗinta, ga santala santalan cinyoyinta, da suka bayyana kansu, gwanin ban sha'awa,  gaskiya komai na Zahrah me kyau ne, ta cika mace hundred percent, yajima yana fata da burin samun cikakkiyar mace, me cikar halitta ka marta, a matsayin matar aurensa, sai gashi Allah Ya dubesa ya basa Zahrah.
Ɗan tsayawa tayi, haɗe da sanya hannayenta bisa ƙugunta, tana me sauƙe numfashi, a hankali, da'alama dai akwai gajiya a tattare da'ita.
"Kin gaji ko?"
Cike da mamakin jin muryarsa, acikin kunnuwanta, da tayi ta juyo, tana me fuskantarsa.
Murmushin sa me kyau, ya sakar mata, haÉ—e da soma takowa zuwa gareta.
"Yaushe kadawo bansani ba?" ta tambayeshi, cike da tsananin mamaki.
"Najima da dawowa, nadai tsaya kallon abar sona ne" yafaɗi haka yana me lumshe gajiyayyun idanunsa, sosai yakejin gajiya ajikinsa, baƙaramin aiki yau yasha a office ba.
"Sannu da dawowa!"
tafaÉ—a tana sakarmasa murmushi.
Jawota cikin jikinsa yayi, haÉ—e da rungumeta, kansa ya É—aura akan wuyanta, wata ajiyar zuciya, me Æ™arfi ya sauÆ™e. Â
"Nayi kewarki sosai my lovely wife!"Â cikin murya, me sanyi, ya yi maganar.
Murmushi takuma sakar masa, haɗe da langwaɓar da kanta gefe gudu.  "Nima nayi kewarka Hubby na!" cikin salo ta ƙare maganar.
"Dagaske kema kinyi kewata my wife? nifa dukanki nayi kewarki!"Â Â yafaÉ—i haka yana meyi mata wani irin kallo, dake É—auke da wani tarin ma'anoni masu yawa.
Ganin kallon dayakeyi mata, yasa tasaki murmushi me É—an sauti, Æ™oÆ™arin janye jikinta daga nashi tasoma yi. Â
Ƙam ya riƙeta, haɗe da sake mannata acikin chest ɗinsa, da alama dai bayason tacire jikinta acikin nasa jikin.
"Uh dan Allah, Kabarni na ƙarisa aikina, kuma mafa duk ƙauri nake, amma kaketa mannani a jikinka, kaɗan bari nayi wanka kaji!" tayi maganar cikin yanayi na lallashi, tasani sarai, idan dai ba lallashinsa tayi ba, to bazai bari ta kammala aikin data fara ba.
"Nidai naƙi wayon, kuma ni banji wani ƙauri da kike ba, princess nadawo amatuƙar gajiye, gashi kuma ganinki ahaka yasake ɗaura min wani gajiyan, please kiyarda ko 30 minute ne kiban, ina da buƙatarki fa akusa dani...."
Bata bari ya ƙarasa zancen nasaba, tayi saurin toshe masa baki da tafin hanunta, shagwaɓe fuska tayi, haɗe da marerece idanunta, kanta ta girgiza masa akan kada yace komai.
Hanunsa takama, suka fice daga cikin kitchine ɗin, haka yake binta tamkar wani raƙumi da akala,  suna shiga cikin bedroom, ta zaunar dashi akan gado, bathroom ta wuce direct, ruwan wanka me ɗan ɗumi, ta haɗa masa acikin bathtub, haɗe da sanya masa turaren wanka, me daɗin ƙamshi, acikin ruwan, take banɗakin ya gauraye da ƙamshi,  tana fitowa daga cikin bathroom ɗin, ya kafeta da manyan idanunsa, durƙusawa tayi ta cire masa takalmi, da kuma safar dake ƙafarsa,  ita da kanta tacire masa suit ɗin jikinsa, dakuma necktie ɗin dake saƙale a jikin wuyansa, Hanunta ta sanya, ta shiga ɓalle masa aninayen rigar dake jikin sa,  ahankali ta zare masa rigar, shi dai haka ya tsaya, yana kallonta, yana me kuma lumshe idanunsa, lokuta zuwa lokuta, murmushine ya bayyana akan fuskarta, lokacin da idanunta, suka sauƙa akan faffaɗan chest ɗinsa, haƙiƙa yanada jiki me kyau, tasan hakan kuma, bazai rasa nasaba, da yawan gym ɗin dayakeyi ba.
Kallonsa tayi haɗe da sake sakarmasa murmushi, hanunsa ta kama daniyar janshi zuwa cikin toilet, da ƙarfi yajawo hanunnata, tafaɗa jikinsa,  matseta yayi ajikinsa, haɗe da matso da fuskarsa gaf da tata.
"Ahakane zanje nayi wankan, bayan baki ciremin kaya ba?" yafaɗi maganar ƙasa ƙasa.
Cikin rashin fahimta tace.
"Wani irin kaya kuma, bayan wanda nacirema yanzu?"
Hanunta yakama, ya ɗaura akan belt ɗin dake saƙale jikin wandonsa,  tsareta yayi da idanu, da'alama dai har wandon ma, so yake ita tacire masa da kanta.
Kunyan sane ya kamata, amma tasan wayon da zata masa.
"Naji zancirema, muje cikin toilet ɗin" tafaɗi haka tana nufar ƙofar toilet ɗin.
Jin abun da tace, yasanyasa, rufa mata baya, suna shiga cikin toilet ɗin tadawo baya, da sauri tafice daga cikin toilet ɗin, ta rufosa ta baya.
Dariya tashiga ƙyalƙyalawa, tana mejin daɗin wayon da tayi masa.
"I am sorry Hubby, kayi wanka kaji, banaje na kula da girkina, kada ya Æ™one!" tafaÉ—i haka cikin muryar da ta tabbatar cewa zai jiyota.Â
Jin da tayi yana ƙoƙarin buɗe ƙofar toilet ɗinne, yasanya da sauri ta fice acikin ɗakin gaba ɗaya, tana dariya.
Murmushi me sauti shima yayi, kana ya girgiza kansa, waishi Zahrah zatayiwa wayo, hmmm.
Kwanciya yayi acikin bathtub ɗin , sosai yaji daɗin ruwan wankan data haɗa masa, ga ɗumi ga kuma ƙamshi me daɗi, a hankali gajiyarsa ta soma warwarewa.
Tana kammala girkin, ta zuba acikin manyan food flask, haÉ—e da jeresu cikin basket's masu hanu, sosai takejin, gajiya ajikinta, amma yazatayi, tunda ita tasanya kanta,  duka kwanukan datayi aiki dasu, saida ta wankesu tas, kana ta gyara kitchine É—in nata, lokaci É—aya komai na kitchine É—in, yadawo tsab dashi. Â
Tana shigowa cikin ɗakin, bata ko kalli inda yake ba, da sauri ta faɗa cikin bathroom, sam bataso ma yaganta a haka, wujiga wujiga da ita, duk ƙamshin kayan girki take,  ruwan ɗumi ta tara tayi wankanta, take itama taji rabin gajiyarta, ya kama gabansa, towel ta ɗaura ajikinta, haɗe da buɗe ƙofar bathroom ɗin tafito.
Tsayawa tayi tana kallonsa, Tsaye yake agaban dressing mirror, yayi matuÆ™ar kyau, cikin sky blue É—in, shaddan dake jikinsa,  agogo yake Æ™oÆ™arin É—aurawa a tsintsiyar hanunsa,  yayinda tulin gashin kansa ke ta faÆ™an Æ™yalli, da'alama dai yasha gyara, da man gashi, na musamman, akan fuskarsa kuwa, Æ™awataccen sajensa ne, ya samu waje, ya kwanta luf akan Æ™uncinsa.Â
"Wallahi duk wanda yace Dr.Sadeeq, bai haɗu ba yayi ƙarya" Zahrah tafaɗi haka acikin zuciyarta.