Sashe 77
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Nidai nafison nan please kabarni anan!" taƙare maganar cike da zallan shagwaɓa..
Takowa yayi yazo gaf da'ita haÉ—e da sanya hanunsa ya É—ago kafaÉ—unta.
"Nan É—akin hutawan kine, can kuma É—akin aurenki ne É—akin dana zaÉ“a mana ni dake domin muyi rayuwar auren mu, kodai baki yaba da zaÉ“in nawa bane? kokuma baki amshi kyautar danayi miki bane?"Â
Ɗara ɗaran idanunta ta ɗago ta sauƙesu akan nasa idanun, kanta ta girgiza cikin sanyin murya tace " Ba haka nake nufi ba, kuma nayarda da duk inda kazaɓamin zanyi rayuwa aciki, kayi haƙuri idan maganata ta ɓata maka rai ban....."
"Shiiiiii" ya katseta ta hanyar ɗaura hanunsa akan laɓɓanta, jawota jikinsa yayi , haɗe da sanya yatsarsa yashiga zagaye ɗan ƙaramin bakinta,, ƙasa tayi da'idanunta domin kuwa bazata iya jure kallon cikin idanunsa ba, sake matso da fuskarsa yayi daf da tata har numfashinsu na'iya gauraya waje guda, yayinda dogon hancinsa ke gogan nata hancin, atare suka lumshe idanunsu,  ahankali laɓɓansa suka sauƙa akan nata laɓɓan, baikai ga soma yin kissing ɗinta ba ƙaran wayarsa ta karaɗe cikin kunnuwansu, da sauri ya sake ta,haɗe da sanya hanu acikin aljihunsa ya ciro wayarsa dake ta faman ƙara, katse ƙiran yayi haɗe da kashe wayar baki ɗayanta ya kuma maidata cikin aljihun rigansa.
Hannayenta dake cikin nasa hanun ya murza haɗe da ɗanyin ƙasa da murya  "Kibani aron 1 hour inaso in ɗan fita"
Batasan lokacin da ta É—ago kanta ta kallesa ba, mamaki ya bata wai ta basa aron 1 hour shida Æ™afarsa ae bazata É—aure saba,Â
Baijirayi abun da zatace ba yakama hanunta suka fice daga cikin ɗakin, direct asalin falonsu suka dawo, matsawa kusa da'ita yayi ya manna mata kiss akan goshinta, haɗe da cewa "Sainadawo" adawo lapia tayi masa cike da kunyar sunbatar da yayi mata agoshinta,, tanajin tashin motarsa ta sauƙe ajiyar zuciya haɗe da zama akan kujera tamaida hankalinta ga tv, a zuciyarta kuwa hamdala take da Allah yasa bai sumbaceta ɗazu ba, itakam matuƙar kunyarsa takeji, sosai yakeyi mata kwarjini acikin idanunta.....
***
*GERMANY*
Tunda suka iso cikin ƙasar suka kuma sauƙa ababban asibitin dake cikin birnin Germany ɗin Zaid bai buɗe idanunsa ba, duk da kuwa irin kulawan da ƙwararrun likitotin asibiti'n suka basa,  bawai baya cikin hayyacinsa bane, sarai yana a cikin hayyacinsa, ƙunci da kuma tarin damuwa me tsanani ne suka hanasa buɗe idanunsa, baison ya buɗe idanunsa kunnuwansa su jiye masa labarin cewa anɗaura auren Zahrah, baya buƙatar yin tozali da fuskar kowa acikin duniyar nan idan ba fuskar Zahrah ba,, yagama yarda da hukuncin da zuciyarsa ta yanke masa, lallai kwanciyarsa haka baida wani amfani, yakamata ne yatashi yayi yaƙi don samo soyayyar Zahrah, idan har bai manta da date ɗin daya gani ajikin katin auren ba, to jiya ne ɗaurin aurenta, wasu irin hawaye masu zafin gaske ne suka silalo daga cikin idanunsa haɗe da gangarowa tagefen kumatunsa,, a hankali ya ware idanunsa da suka jima da rikiɗewa suka zama jajur dasu, baya tunanin zaisake samun farinciki acikin rayuwarsa matuƙar yarasa abar ƙaunarsa Zahrah, tashi yayi zaune haɗe da rumtse idanunsa, ƙuna yakeji acikin ƙirjinsa sai dai kuma zafin wannan ƙunan baikai zafin ƙunan da soyayyar Zahrah keyi masa azuciyarsa ba,,, Alhaji Ma'aruf dake tsaye a wajen ɗakin da Zaid ɗin ke kwance, ta cikin makeken  glass ɗin daya zamewa ɗakin window ya hango Zaid ya tashi zaune, da sauri yaje ya ƙira Doctor domin kuwa tunda suka zo Zaid ɗin bai motsaba sai yanzu,, ƙa'idansu ne idan zasu duba marar lafiya babu wani me shiga kansu harsai  sun ga babu wani matsala sannan zasu bar ƴan uwansa suje kansa,, hakan yasa dole Alhaji Ma'aruf ya dakata daga waje likitan shi kaɗai ya shiga..  Bayan kamar wasu mintuna likitan yafito yabawa Alhaji Ma'aruf daman ganin Zaid ɗin, ae ba'iya Alhaji Ma'aruf kaɗai ba hadda Mum suka rankaya zuwa cikin ɗakin,, har gabansa dukansu suka ƙarasa, hanu Alhaji Ma'aruf ya ɗaura akan kafaɗan Zaid haɗe da cewa "Ya ƙarfin jikin naka?"
Bai amsa musu ba saima kallonsu daya shiga yi kamar wani wawa...Â
 "Ina Zahrah?" shine abun daya iya fitowa daga cikin bakinsa kawai, saboda shine abun dake cikin zuciyarsa..
Kallon Kallo Alhaji Ma'aruf da Mum suka shiga yiwa juna, sukam dai basuda wani amsa da za su bashi domin kuwa sarai labarin Auren Zahrah ya isa ga kunnensu, yanzu haka itaɗin matar wani ce, babu amfanin ɗago zancenta...
Alhaji Ma'aruf ne yayi ta maza haÉ—e da sauÆ™e ajiyar zuciya cike da lallashi yakuma dafa kafaÉ—un É—an nasa    " Yanzu ba lokacin damuwa bane Zaid, bakuma lokacin daza ka sa kanka acikin Æ™unci bane, kabar maganan Zahrah, yanzu samun lafiyarka yafi komai a wajen mu, idan kasamu lafiya sai ayi abun daya dace amma maganar Zahrah abarshi" Alhaji Ma'aruf yaÆ™are maganar cikin kwantar da murya. Â
Laɓɓansa ya cije haɗe da girgiza kansa
" Bazan taɓa samun nutsuwa da salama ba Dad har sai Zahrah tazamo tawa, Inasonta Dad, so ba irin na wasa ba, samunta ayanzu yafiyemin komai, taɓa kaji Dad, zuciyata takusa bugawa akan soyayyarta, ba irin bugawan da kasani ba Dad, Bugawa zatayi tayanda bazata sake aiki ba har abada kuwa!" Zaid yaƙare maganar yana me ɗaura hanun Dad ɗinsa akan ƙirjinsa dai dai saitin da zuciyarsa take....
"Baka da hankaline Zaid? ka kosan mekake cewa? wani irin mahaukaciyar soyayya ce wannan? anya kuwa Zaid baka zautu akan wannan banzar soyayyarba?" Mum ta tambayesa cikin yanayi na ɓacin rai, sosai abun nasa yanzu yake sosa mata rai..
"Mutuwa zanyi Mum akan Zahrah zan iyayin komai wallahi dagaske ni mahaukacine akan soyayyarta inason...."
"Kanasonta ko, shikenan tunda baka gujewa saɓon Allah saikaci gaba da sonta idan zaka sameta, domin kuwa yanzu ta riga da tayi maka nisa, saboda matar wani ce!" Mum tafaɗi haka ta hanyar katsesa daga maganar dayake...
Tamkar sauƙar guduma aka haka yaji sauƙan maganganun mahaifiyartasa acikin kunnuwansa,, kallonsa yamayar ga Dad ɗinsa,, kai Alhaji Ma'aruf ya jinjina masa alamar kalaman mahaifiyarsa gaskiya ne..
"Zahrah zata dawo gareka idan har Allah ya rubuta cewa itaɗin matarkace, amma yanzu kacireta acikin zuciyarka, saboda ahalin yanzu Zahrah tajima da zama mallakin wani, kasani kuma tunata da kuma cigaba da sonta zai iya jefaka cikin halaka" Dad yafaɗi haka ga ɗannasa cikin tsananin tausayawa...
Dafe ƙirjinsa yayi da sauri haɗe da cije laɓɓansa, da ƙyar ya'iya motsa laɓɓansa aniyarsa yafurta wata kalma, sai kuma labari yasha banban, tarine ya sarƙesa, take jini yasoma fitowa daga cikin bakinsa, ƙoƙarin riƙesa Dad yasomayi amma kuma kafun yakai ga riƙesa tuni yafaɗo daga kan gadon, Mum kuwa tuni tafice aɗakin taje taƙira Doctor's,, kafun Doctors ɗinma suzo tuni Zaid yayi mugun fita acikin hayyacinsa, gaba ɗaya jini ya ɓata gaban rigar dake jikinsa, idanunsa ne suka juye  wani irin numfashi yaja me sauti, saikuma komai na jikinsa yasake alokaci guda, daidai lokacin Likitoti suka ƙaraso cikin ɗakin .... Taimakon gaggawa suka shiga bashi don ceto rayuwarsa cikin ikon Allah kuwa suka samu numfashinsa ya dai-dai ta, allurai suka narka masa wanda zasu sanyasa bacci...
Babban likitan dake kula da al'amuran Zaid ɗinne, ya rufe Dad da faɗa akan wai saboda me yasa aka faɗawa Zaid ɗin maganar da zata tada masa da hankali, haƙuri Dad yashiga bawa Doctor ɗin,  sharuɗa masu tsauri Doctor ya shumfuɗa musu, akan cewa lallai dole babu wanda zai sake ganawa da Zaid ɗin harsai bayan kwana uku, sannan kuma koda sunkoma gida yazama dole akiyaye shiga damuwa dakuma ɓacin ransa, saboda yanzu zuciyarsa tazama kamar wani ɗanyen ƙwai sai anayi ana lallaɓata, zuwa yanzu abu kaɗan ne zai sanya ta buga, wanda hakan kuwa dai dai yake da rasa rayuwar Zaid ɗin baki ɗaya
***
Bayan awanni 4
ShikaÉ—ai yasan irin raÉ—aÉ—i dakuma ciwon dake kwance acikin zuciyarsa, hawayene suke ta fita daga cikin idanunsa suna gangara akan Æ™uncinsa,,  "Da gaskene Zahrah'n sa tayi aure? me yasa Zahrah zatayi masa haka? Bazai taÉ“a iya jurwa ba, lallai koda Zahrah tayi aure bazai taÉ“a daina sonta ba, kuma koda duka mutanen duniya zasu taru akansa bazai sanja Æ™udurin dake zuciyarsa na auren Zahrah ba, zaiyi duk wani abu wanda yasan Zahrah zata dawo garesa koda kuwa hakan zaijawo sanadiyar rasa rayuka ne, ZAHRAH kawai yasani kuma itace cikar burinsa"..... (😳 karya kasheni nimaðŸƒâ€â™€ðŸƒâ€â™€)
*(Gobe Birthday na💃💃 zan baku updated insha Allah💃💃gobe akwai show agidan Doctor 🙊 )*
    *21/January/2020*
     *Fatymasardauna*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡Â Â
   *SHU'UMIN NAMIJI !!*
   *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
    *CHAPTER 94 to 95*
*NIGERIA*
Tunda Doctor yafita baisake dawowa cikin gidanba harkuwa Zahrah ta ƙaraci zamanta acikin falon ta koma uwar ɗaka, sai dai kuma yayi mata waya yasanar mata cewa yana gidan Hajiyarsa wani uzuri ne ya riƙesa...