Sashe 85
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya Safara'u ce tsaye agaban dinning table tana shirya abinci, batare da sanin shigowarsa ba saiji tayi anrungumeta ta baya, ƙamshinsa kaÉ—ai taji tagane cewa tilon É—anta ne,  mamakine tsantsa ya bayyana akan fuskarta yaushe rabon Zaid yazo ya rungumeta haka?   kansa ya É—aura akan wuyanta haÉ—e da sauÆ™e ajiyar zuciya, wani abu me É—umi da taji yana sauÆ™a akan wuyanta ne yasanya tayi saurin juyowa garesa,   batayi mamakin ganinsa ahaka ba amma Æ™warai tayi mamakin ganin yanda hawaye ke zuba daga cikin idanunsa.Â
 "Zaid!!"
taƙira sunansa cike da tsananin mamaki haɗe da tashin hankali.
Jajayen idanunsa ya É—ago ya kalleta haÉ—e da sake rungumeta.
"Mom nakasa jurewa, bazan iyaba, please ki ciremin soyayyarta acikin zuciyata, koda zan samu nutsuwa na minti ɗaya acikin ruhi na!" cikin matsanancin rauni yake maganar gaba ɗaya yazama abun tausayi yadawo saikace yaro ƙarami..
Ahankali Mom take shafa bayansa haÉ—e da jinjina kanta, tabbas da ace akwai yanda zatayi da ta cirewa Zaid soyayyar Zahrah acikin zuciyarsa, bazata iya jure ganin hawaye da kuma damuwar É—anta ba. Â
Kamasa tayi suka zauna akan kujera, kansa yaɗaura akan cinyarta yayinda ita kuma take shafa tarin sumar dake kansa .
"Nakanji ciwo acikin zuciyata idan naganka kana kuka Zaid, bansan wani irin soyayya kakeyiwa Zahrah ba, amma kuma bamu da yanda zamuyi Zahrah matar wani ce yanzu" Mom tafaɗi haka cike da lallashi.
"Mom ki taimakeni, zafi nakeji acikin zuciyata, yanzu kenan bazan sameta ba?  shikenan har abada saidai naƙare rayuwata a haka babu ita?  bazai yiwuba Mom, dana sani tun farko daban yaudareta ba, dana sani tun farko dana aureta, duk nine najawa kaina ni da kaina na haramtawa kaina ita, nasan dabanyi mata fyaɗe ba dayanzu na sameta, nine fa nayi mata fyaɗe mom, meyasa nayi haka mom? kaicona yau nayi danasanin yi mata fyaɗe da nayi fiye da ko yaushe!" yafaɗi haka yana me sake fashewa da kuka kamar yaro..
Mamaki haɗi da ruɗani dakuma tsantsar kaɗuwa su suka bayyana akan fuskar Mom, kallonsa kawai takeyi zuciyarta na tafarfasa.
"Kana da hankali kuwa Zaid? Fyaɗe fa kace, anya kuwa ƙwaƙwalwarka bata fara taɓuwa ba?"
Sai yanzu yatashi daga kan cinyarta, bayi da wani zaÉ“i wanda ya wuce yafaÉ—awa Mom É—insa gaskiya... Â
"Ban haukace ba Mom, dagaske ne nine nayi mata fƴaɗe, nine nan na tozarta rayuwarta, nine nan na fara gurɓata mata rayuwa, na rabata da farincikinta da duk wani jin daɗinta, narufe idanuna naketa mata haddinta alokacin da take tsananin buƙatar taimakona, nayi mata fyaɗe mom nabiye son zuciyata nasan ban kyauta mata ba amma kuma babu yanda zanyi ne yazama dole......"
Tassssss   haka mom ta ɗaukesa da wani irin lafiyayyen mari, marin daya matuƙar firgitasa ya ɗaiɗaita tunaninsa, tundayake yataso yayi wayo mahaifiyarsa bata taɓa sanya hanu ta mareshi ba sai yau, kai koda tsawa me ƙarfi bata taɓa yi masa ba, bakinsa ya hangame haɗe da sanya hanunsa akan ƙuncinsa inda ta maresa yana kallonta.
Itakanta mamakin marin datayi masa take, sai dai kuma ranta amatuƙar ɓace yake..
"Kayi mata Fyaɗe? kacuceni Zaid, bantaɓa tunanin zaka iya aikata wannan rashin imanin ga wata ƴa mace ba arayuwa, meyasa? meyasa? idan aure kakeso meyasa bakayiba? kahalakar da rayuwar ƴar mutane, kaicon wannan gurɓataccen halin naka,  tabbas yanzu na yarda alhaki ne kawai ke bibiyarka, idan kuwa hakane to wallahi baka ga komai ba arayuwarka, niba azzaluma bace kuma bana zama inuwa ɗaya da mutum meyin zalunci, bansan zuciyarka tayi tauri harhaka ba, dahar kake tunanin aurenta, nayi danasanin tura mahaifinka nemamaka aurenta, ashe kai macucine agareta azzalumi, taya kake tunanin zata amince dakai?" kanta tashiga girgizawa haɗe da juyawa ta nufi matattakalan dake cikin falon ranta amatuƙar ɓace, sam batasan abun da Zaid ya aikata ga Zahrah ba sai yanzu, lallai da ita da kanta zata ɗaukawa Zahrah mataki.
Zaid kuwa har Mom tagama haura step ɗin dake cikin falon, bai ɗauke idanunsa akanta ba, mamakine ya lulluɓesa matuƙa, sake shafa kumatunsa yayi inda mom ɗin ta zabga masa mari, baitaɓa ganin ɓacin ran mahaifiyarsa irin nayau ba tun dayake. Miƙewa yayi yawuce ɓangarensa shi dai idan za amaresa sau million a basa Zahrah to bazai taɓa damuwa ba..
Mom kuwa tana shiga ɗaki wayar Dad taƙira tasanar masa komai, ɓacin ran da Mom tashiga kaɗanne akan wanda Dad ya tsinci kansa aciki, lallai Zaid yamaidashi mutumin banza, dayasan haka tafaru tsakaninsa da Zahrah da baije ne ma masa aurenta wajen Baffanta ba, wannan ma ai rashin ta ido ne, amma zaiyi maganinsa ne, jibi jibin nan zai ɗaura masa aure kuma dolensa ne yazauna da matar, hukuncin da Dad ya yankewa Zaid kenan.
*****
Tun jiya suka koma makaranta amma bata samu daman zuwa ba, doctor da kansa yace ta bari sai yau...  Buɗe ƙofar ɗakin tayi ta fito, dagani sauri take, ta shirya tsab cikin riga da zani na atamfa ta rufa jikinta da wani ƙaton mayafi me ɗan kauri..
Kallonta yakeyi sosai, take yaji wani irin kishinta ya lulluɓemai zuciya, duk da ba wani kwalliya tayi sosai ba, amma shikam baijin zai barta tafita ahaka, kishi yake wani ya ganemai fuskar mata, ganin yanda yake kallonta ne yasanya taɗan shagwaɓe fuska haɗe da karyar da wuyanta gefe, don daganin yanda yake kallonta tasan akwai magana abakinsa.
"Banjin zan barki kifita a haka, maza je ki ɗauko hijab kisanya" yafaɗi haka cikin dakiya da'alama babu wasa a lamarin nasa.   Bata musa masa ba ta koma ɗaki, hijab ta ɗauka ta sanya wanda ya tsaya iyaka guiwarta, tana fitowa yasake kafeta da idanu, har yanzun ma dai baijin zai iya barinta tafita ahaka, gaba ɗaya ma shi kullum gani yake tana ƙara yi masa kyau, nana gaba kaɗan zai hanata fita ne ma kwata kwata.
"Dan Allah yanzu kam kabarni natafi kaga fa zanyi latti!" tafaɗi haka cikin shagwaɓa.
Marairaice fuska yayi haɗe da sanya hanu yashafi sajen dake kwance akan ƙuncinsa, ba tare dayace komai ba yamiƙe tsaye yanufi hanyar fita daga cikin falon, ganin haka yasa itama ta rufa masa baya da sauri...
Tafiya suke amma yaƙi cewa da ita komai, kallon yanda ya haɗe fuska tayi, sai kawai tasaki dariya, wai ahakan shi fushi yakeyi da ita, sam yanayin fushi bayayi masa kyau akan fuskarsa.
"Meyasa bazaka kulani bane wai? idan makarantar ne bakaso sai ka maidani gida, amma kadaina fushi bakayin kyau kwata kwata idan kana fushi"Â tafaÉ—i haka tanaÉ—an dariya.
Sai alokacin ya juyo da kansa ya kalleta.   "Ni ba fushi nake ba" yafaÉ—i haka cikin cushewar murya.Â
Murmushi kawai tayi batare da ta sake ce dashi komai ba, saima kwantar da kanta da tayi ajikin kujeran motar tana kallon yanda mutane suke ta hada hadan su.   Â
A dai dai inda yake ajiyeta lokutan baya yauma anan yayi parking motar tasa, buɗe murfin motar tayi zata fita, da sauri ya riƙo hanunta, juyowa garesa tayi tana ɗan murmushi, shima murmushin yayi mata haɗe da matsowa daf da ita, kiss ya manna mata akan kumatunta haɗe da cewa
"Ki kulamin da kanki"Â
Tsadadden murmushinta tayi masa haÉ—e da jinjina kanta alamar zata yi yanda yace. Sai da yaga shiganta cikin hall É—in da zasuyi lecture kafun ya ja motarsa yabar haraban makaranta baki É—aya..
Tana shiga cikin hall É—in suka É—inke ita da Husnah sukaita hira, kafun lecturer yashigo....
Ƙarfe biyar na yamma suka kammala duk wani lecture ɗin da suke dashi, har bakin motar doctor ɗin Husnah ta rako ta..
Ƙoƙarin janta da hira yake amma tayi masa shiru, saboda gaba ɗaya agajiye take, dolensa shima ya ƙyaleta harsuka isa gida.
Da ruwan ɗumi tayi wanka, tana fitowa ta zura wata riga doguwa marar nauyi ajikinta, haɗe da faɗawa kan gado, numfashi kawai take sauƙewa na gajiya, mintuna kaɗan bacci ɓarawo ya saceta, koda Dr.Sadeeq ya shigo yasamu tana bacci baiyi yunƙurin tashinta, falo yakoma yayi zamansa....
*****
Bayan kwana uku.
Yau kusan kwanansa uku kenan a guest house É—insa yake kwana, gaba É—aya abubuwan duniyane suka haÉ—u sukayi masa yawa, bayacin abinci a iya tsawon kwanakin nan, gashi ciwonsa ya dawo sosai, daga zaran yayi tari sai jini, magungunan nasa ma yadaina sha, addu'a yake Allah yasa wannan ciwon nasa yazamo ajalinsa ko zai samu sauÆ™in raÉ—aÉ—in dayakeji acikin zuciyarsa...Â
Horn ɗin motarsa yake dannawa a ƙofar gidannasu kamar zai tashi sama, da sauri me gadi ya wangale masa gate ɗin gidan ya tura hancin motarsa ciki,  ko kyakkyawan parking baiyi ba, haka yafito daga cikin motar yanufi ɓangarensa,  yana shiga falonsa yasoma ƙoƙarin cire rigar jikinsa, dai dai lokacin wata ƴar mata shiyar budurwa ta buɗe ƙofar ɗakin dake kusa da bedroom ɗinsa ta fito, tsananin mamakine yakashe Zaid, kallon tuhuma kawai yake aika mata dashi.
Yanda ta gansa sai da taji gabanta ya faɗi amma dayake dama tayi masa farin sani yasanya taɗan wayance haɗe da sakar masa murmushi..
Kallonta yakeyi daga samanta har ƙasanta, "wace ƴar iska ce haka da har tasamu daman shigo masa ɓangarensa har da kuma kutsawa cikin ɗaki?" tambayar da yayiwa kansa kenan.
"Wacece ke? Uban waya baki daman shigomin É—aki?" ya tambayeta murya a kausashe.
Sai da taji tsoro amma kuma hakan bai hanata bayyana murmushi akan fuskarta ba.  Wani ƙululun takaici da baƙincikine suka cika zuciyar sa, badon komai ba sai don murmushin dayaga tanayi masa.
"Dan ubanki bamagana nake miki ba!" ya kuma faÉ—a cikin tunzura.Â
Yanzu kam ta tsorata dashi sosai da sauri ta juya zata koma cikin ɗakin, taku ɗaya yayi ya fincikota, yana juyo da ita ya bata kyakkyawan mari akan fuskarta wanda ya sanyata fasa wata uwar ƙara, sosai zafin marin ya ratsata..
"Bazaki faɗamin mikikeyi a cikin ɗakin nan bako dan ubanki, inaga sainaci uwarki tukun zakimin bayani, banza me kama da fara!!" yafaɗi haka yana me ƙoƙarin zare belt ɗin dake jikin wandonsa, da'alama dai so yake ya jibgeta.
"Kada ka kuskura ka taɓa ta inagaya maka idan bahaka ba ranka zaiyi mummunan ɓaci!"
Muryar Dad da shigowarsa kenan yakaraɗe gaba ɗaya falon, aƙufule Zaid yajuyo yana kallon mahaifinnasa.