Sashe 68
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ware idanu Dr.Sadeeq dake zaune acikin motarsa yayi yana me kallon Zahrah, shima yasha ado cikin wata farar gezina me matuÆ™ar kyau da tsada yayi kyau sosai da sosai, kwarjininsa yasake fitowa fili..... Har Husnah ta buÉ—e murfin motar ta tura Zahrah ciki bai rufe bakinsa ba haka kuma bai É—auke idanunsa daga kallon da yakeyi wa Zahrah ba, lallai ne godiya ta tabbata ga ALLAH (S.W.A) daya tsara wannan kyakkyawar halitta, kullum kuma koda yaushe yana kallon kyawun Zahrah amma kuma yau saiyake ganin kyawun nata yafi na koyaushe Æ™awatuwa..  A hankali ya sauÆ™e wata irin ajiyar zuciya haÉ—e da lumshe idanunsa,,, Zahrah kuwa tunda tashiga cikin motar ta sunkuyar da kanta Æ™asa tana me wasa da yatsun hanunta,,  Motar Habeeb dake bayan ta su Zahrah Husnah tashiga,,, atare motocin suka tashi tafiya sukeyi ahanakali akan titin...Â
"Zahrah!" Dr.Sadeeq yaÆ™ira sunanta cikin wata irin murya me sanyi dakuma sauÆ™ar da nutsuwa.  Kasa amsa masa Zahrah tayi, hakanan taji wani irin nauyinsa ya lulluÉ“eta. Â
 Â
"Kinyi matuƙar kyau sosai, sai yanzu nasakejin cewa nayi babban sa'a dana sameki, inasonki sosai Zahrah na, ina fata watarana nima kisoni tamkar yanda nake sonki!"
Sai alokacin Zahrah ta ɗago kanta, haɗe da sakar masa ƙawataccen murmushi, jiyayi gaba ɗaya ta kashesa da salon murmushin nata, a hankali ya matso daf da'ita haɗe da kamo hannayenta duka biyu ya riƙesu gam acikin nasa, wani irin soyayyartane yaji yana ƙara shiga jikinsa, jiyakeyi tamkar ya jawota jikinsa ya rungumeta kozai sake samun nutsuwa acikin zuciyarsa.... Harsuka iso katafaren hall ɗin daya cika maƙil da jama'a zuwan amarya da ango kawai ake jira, amma Dr.Sadeeq bai ɗauke idanunsa akan abar ƙaunarsa ba, wani abun daya ƙara rikitar da Zahrah takasa cewa dashi komai shine yanayin yanda yake mata magana da wata irin murya me sanyi...  Motarsu na'isowa wajen taron, mc yasoma shela cewa ga ango da amarya sun ƙaraso, take guri yasake ɗaukan shewa yayinda kowa yazura idanun ganin ango da amarya, waƴanda suka zo wajen dan gulma suka sake miƙa wuya musamman ma familyn Dr.Sadeeq wanda anriga da angama gayamusu cewa amaryan ƴar matsiyata ne saboda haka suka baza idanuwan ganin ta don kashewa idanuwansu ƙwarƙwata....  Habeeb ne ya buɗewa Dr.Sadeeq ƙofar motar yafito, yayinda shikuma Dr.Sadeeq da kansa yazagayo ya buɗe mawa Zahrah nata ƙofar,,, cikin nutsuwa ta zuro ƙafafunta waje, kafun daga bisani tafito daga cikin motar, hanunta ɗaya Dr.Sadeeq yakama suka soma taku cike da nutsuwa,, wajene yaɗauki shewa masu murna nayi masu baƙinciki ma sunayi, haka masu ɗaukar amarya da ango hoto da vedio's ma duk sunayi,, gaba ɗaya family'n Dr.Sadeeq ƙamewa sukayi ƙam ganin kyawun amarya ya tsoratasu sosai, saboda basu taɓa tunanin haka zasuga amaryan ba, sunyi tunanin zasu ganta wata almajira da'ita amma kuma sai suka ga saɓanin tunaninsu, lallai ba'abanza ba Dr.Sadeeq ya liƙe akan cewa shi dole sai'ita, takai takuma cancanci ayi mata fiye da haka ma... Har amarya da ango suka ƙarasa mazauninsu mutane basu daina yimusu vedio's ba, haka kuma idanu bai ɗauke daga kan suba.........
*(Bazan'iya cigaba da typing ɗinnan ba, saboda banaso ayi bandani domin nima yau zantaka rawa sosai💃💃💃💃 idan kamu ya kammala zan cigaba da typing😜🤣 Team Zaidu muna tare iya wuya😘, Team Dr.Sadeeq kuna cikin ƙalbina asahun farko ma kuwa🤗)*
*12/January/2020*
*Follow me on Whatsapp and Wattpad*
  Â
    *Fatymasardauna*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SHU'UMIN NAMIJI !!*
Â
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
      *WATTPAD*
   @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
     *CHAPTER 86 to 87*
Sunkuyar dakai ƙasa Zahrah tayi gaba ɗaya ita kunyar mutanen dake tare a wajen takeyi, tunda take bata taɓa shiga irin wannan taron ba, sai gashi yau akanta ma akeyin taron,  ba abun dake damunta kamar yanda idan taɗaga idanunta take ganin idanuwan mutane akanta kowa ita yake kallo da waƴanda suka santa haddama waƴanda basu santa ba,,  matso da kansa yayi kusa da'ita haɗe da kawo bakinsa wajen kunnenta "Anan ma kunya zaki nuna?" ƙasa ƙasa yayi maganar.  satan kallonsa tayi haɗe da ɗan sakin murmushi amma kuma batace dashi komai ba, haka dai masu yin vedio suka ci gaba da ɗauka yayinda..... Hmmmm kamu dai yayi kamu yakuma ƙawatar amma kuma sai dai sam amarya Zahrah ta kasa sakewa komai a ɗari ɗari takeyinsa, abu biyune suka haɗe mata kunya dakuma rashin sabo, saboda bata taɓa zuwa irin waƴannan wajen ba, wannan ne karonta na farko, gashi kuma kamun yatara mutane sosai, su Husnah sunyi rawa sosai sun raƙashe Amarya kuwa ae ko taka kafarta bata'iya ba gaba ɗaya nauyi da kunya sun hanata sakat.... sai gab da magrib aka tashi daga kamu kowa yasamu abun arziƙi ankuma cika ciki da abinci na musamman da kuma lemuka...   Yanzu kam mota ɗaya Zahrah da Husnah harma da Suhaima suka shiga, yayinda Dr.Sadeeq shikuma yashiga wata motar ta daban... Jingina bayanta tayi da kujera haɗe da kwantar da kanta akan kafaɗan Husnah, duk hiran da Husnah da Suhaima keyi jinsu kawai takeyi, sosai sanyin AC'n dake cikin motar yake ratsata har hakan yaso sanyamata zazzaɓi, haka dama ita take matuƙar ta shiga hayaniya to kanta sai ya ɗanyi mata ciwo, uwa uba kuma idan sanyi yayimata yawa saita ɗanyi zazzaɓi.. Harsuka isa gida Zahrah ko uffan batace ba duk da kuwa yanda su Husnah kejanta da hira, amma iya abun da take iyayimusu shine murmushi... Fitowarta a wanka kenan, sauri sauri ta zura wata doguwar riga me kauri ajikinta,,, kallon ta ta mayar ga Husnah wacce taketa faman chatting a wayarta sai nurmushi kawai take zubawa..
"Wai ke da waye ne haka? a iya sanina dake ke ba mutum bace me yawan chatting da'alama dai munsamu ƙaruwa" Zahrah tafaɗi maganar cikin sigar tsokana... Dariya Husnah tayi haɗe da ɗage giranta sama.   "Ƙwarai kuwa tawan, wallahi ɗazu na haɗu da wani guy a wajen kamunki, ina tunanin ya kwantamin arai"
Dariya Zahrah ta sanya haÉ—e da neman guri ta zauna akusa da Husnah haÉ—i da kwantar da kanta akan kafaÉ—an Husna'n....
"Husnah kinsan ya so yake?"Â tambayar da ta fito daga bakin Zahrah kenan..
Mamaki tambayar da Zahrah tayi mata ya bata amma kuma batasan menene dalilin dayasanya Zahrah tayi mata wannan tambayar ba...
"Eh zan iyacewa nasansa zankuma iya cewa bansan saba, saboda banyi wani zurfi acikinsa ba, amma kuma ke kinsan bana yaudaran kaina Zahrah, duk wasu alamomin so nasansu, saboda hakane ma nayardarwa kaina cewa nakamu da soyayyar Yazeed so matsananci!" Husnah tafaɗi haka tana me wasa da wayar hanunta, da'alama sunan Yazeed kaɗai da ta ambata yasanyata cikin shauƙi..
Ajiyar zuciya me ƙarfi Zahrah ta sauƙe haɗe da ɗago kanta daga kan kafaɗar Husnah, hannayen Husnah takama cikin murya me sanyi tace da Husnah "Wasu irin alamomi ne kesanyawa mutum yagane cewa yakamu da so? sannan kuma inaso ki sanar dani menene hukuncin zuciyar da ta makance har take ƙoƙarin sake son wanda yacutar da'ita, wanda kuma baida wani amfani a wajenta"
Kallon mamaki haɗe da ɗaurewar kai Husnah tashiga yi mawa Zahrah, ƙwarai itakam maganganun Zahrah sun sanyata a duhu me Zahrah take nufi?
"Banfahimci inda kalamanki suka dosa ba Zahrah, zanfi fahimta idan har kika warware maganar tazama abu guda, amma kuma ni a ganina babu amfanin zuciyar da zata so wanda baida amfani a wajenta, sai dai kuma amma kinsan shi so wani zubin yakan makantar da komai naka ne tahanyar da baka isa kayi yaƙi dashi ba, amma kuma shi so kala kala ne, kowani so da'irin ƙarfinsa haka kuma da irin rauninsa, wani son yana fita, wani kuma sai ahankali zai fita, wani kuwa baya taɓa fita har gaban abada, amma shi wanda baya fita har abada shi ake ƙira da ƙauna, ita ƙauna kuma idan zafinta yatashi ƙona ka, to ƙunan yakan kasance me tsananin zafi da raɗaɗi bakamar na so ba,  ina fata dai Ƙaunar Doctor ce tasanya kikamin wannan tambayar?" Husnah tafaɗi haka tana murmushi.. Wasu siraran hawayene suka silalo daga cikin idanun Zahrah zuwa kan ƙuncinta.
"Zahrah kuka kuma?" Husnah tatambaya cike da mamaki domin ita sam bataga abun kuka acikin maganar da sukeyi ba, hasalima ita Zahrah'n ce tafara ɗago maganar ba wai ita ba.
Hanu tasanya ta share hawayenta haɗe da sakin murmushi, "Bakomai Husnah kawai dai idanuna ne tunɗazu sukeyimin zafi, kinsan ban saba da irin wannan kwalliyar da akamin ba, bacci ma nakeji bana ɗan kwanta, idan kingama ki rufe mana ƙofa" Zahrah tafaɗi haka fuskarta ɗauke da murmushin dole..
Har Zahrah ta kwanta Husnah bata ɗauke idanunta daga kanta ba, sosai ganin hawayen Zahrah'n yabata mamaki duk da kuwa cewa tana lure da'ita a ƴan kwanakinnan gaba ɗaya acikin damuwa take wuni, amma gudun kada ta dameta da tambaya yasanyata sharewa bata tambayeta ba, amma tasan damuwa kam akwai shi jingim acikin zuciyar Zahrah...
Kusan mintuna talatin hawaye na gangarowa daga cikin idanunta, amma kuma ko kyakkyawan motsi taÆ™i tayi gudun kada Husnah ta fuskanci cewa batayi bacci ba,, bazata taÉ“a bari kowa yasan damuwarta ba, ta yarda ta amince zata haÉ—iye duk wani damuwarta acikin rai da zuciyarta ita kaÉ—ai, koda kuwa damuwartata zata kasheta, tabbas wannan abun da takeji ba abu bane wanda zai É“oyu ba, amma kuma zatayi iyaka Æ™oÆ™arinta wajen ganin ta maidashi É“oyayyen sirrinta a haka har baccin gajiya ya É—auketa, tana bacci babu jimawa kuwa Æ™iran Dr.Sadeeq yashigo cikin wayarta, ganin ya nace da Æ™iran ne yasanya Husnah É—aga wayar ta shaida masa cewa Zahrah tayi bacci, to kawai yace haÉ—e da ajiye wayar.. Â
Wani irin tausayinta ne yaji ya dirar masa acikin zuciyarsa, hakanan yaji yau soyayyarta yasake shiga zuciyarsa fiye da ko yaushe yayinda tausayinta yakuma É—arsuwa acikin zuciyarsa, yaso jin muryarta acikin wannan daren amma kuma hakan baisamu ba, haka yashare yashiga cikin abokansa suka cigaba da sabgoginsu......Â