← Book details Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 112

Sashe 89

Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cike da mamaki yace "yaushe nace haka?"

"Kaine kake bani abinci abakina harsai na ƙoshi, amma yau turamin abincin gabana kayi kace naci ni kaɗai, sannan tunda kafita baka dawo gidan nan ba, gashi kazo baka kulani ba saima laptop ɗinka daka fara latsawa, kasabarmin bazan iya jurewa ba, dan Allah kada kayi fushi dani naroƙeka, bazan iya samun nutsuwa ba matuƙar baka tare dani, bazan iya zama dakowa ba bayan kai, inasonka sosai!"

Tunda ta fara maganar yake kallon ɗan ƙaramin bakinta hartakai ƙarshe.
Jawota yayi jikinsa, haɗe da sake lumshe idanunsa, sun kai kusan mintuna uku a haka, babu wanda yasakeyin magana kafun ta ɗago kanta daga cikin ƙirjinsa. Buɗe idanunsa yayi ya sauƙesu acikin nata, kallon juna sukeyi cikin wani irin yanayi me wuyar fassaruwa, ahankali ta matso da fuskarta daf da tashi haɗe da lumshe idanunta, bakinta ta buɗe ahankali ta ɗaura harshenta akan lips ɗinsa, jiyayi kamar anjona masa shocking ajikinsa, ahankali ta tura harshenta cikin bakinsa tana me yawo dashi, kasa jurewa yayi cikin hali na zaƙuwa ya kama harshenta yashiga tsotsa.. Sosai suke kissing ɗin junansu, numfashinsu har ƙoƙarin ƙwace musu yake. Igiyar dake gaban rigarta yaja take rigar ta buɗe ta gaba, sake lumshe idanunsa yayi haɗe da fitar da wani irin numfashi me sauti alokacin da idanunsa suka sauƙa akan breast ɗinta, kansa ya cusa acikin ƙirjinta yana kai mata kiss tako ina.. Cikin mintuna ƙalilan Dr.Sadeeq da Zahrah suka fice a cikin hayyacinsu babu ma kamar doctor, gaba ɗaya idanunsa sun rufe numfashi kawai yake fitarwa ta bakinsa... Soyayyar su tayau ta da bance, yau tsantsar soyayya ya gwada mata wacce tasa ta manta komai acikin duniya har batasan sanda hawaye suka gama wanke mata fuska ba, shi ma kansa yau yazautu da tsananin kulawan data basa, ita kanta mamakin yanda yake shiɗewa akanta take, sai dai kuma idan ta tuno cewa ko wacce mace da irin baiwar da ALLAH ya mata saitaji sanyi acikin ranta, ko a iya nan aka tsaya, zata ta godemawa ALLAH ...

Cike da shagwaɓa ta ture kanshi dake kan breast ɗinta. "So kake ka ciremin nipples ɗina ne wai?"

Duk da haryanzu yana acikin magagin duniyar daÉ—in dayashiga bai sake saba amma saida yayi dariya.

"Dama Nipples yana fita ne?" shima yatambayeta cike da mamaki, domin a iya tsawon rayuwarsa shi bai taɓajin inda akace nipples yafita daga jikin breast ba.

"To bakai bane tun É—azu fa kaketa sha, kuma zafi yakemin!" araunace tafaÉ—i maganar.

"To ba nipples din bane yace yana sona!" yafaÉ—i haka yana me kwaikwayon yanayin maganarta.

Dariyane yakamata sosai, da ƙyar ta samu ta zame hanunsa dake kan breast ɗin nata, tana ƙoƙarin tashi yayi saurin kamota ya kwantar da ita, kwanciya yayi asamanta haɗe da sakarmata duka nauyinsa.
Ɗan ƙaran wahala tasake haɗe da lumshe idanunta.

"Ina da nauyi ne? ke É—azu da kika hau kaina ai bance kina da nauyi ba"

"To ae É—azu banice na hau kanka ba kaine ka É—aukeni ka É—aurani akan ka batare da nace inaso ba"

"To amma dana É—auraki wayace ki sakemin duka nauyinki harma da kama min....."

Da sauri ta sanya hanu ta toshemai baki bataso ya faɗi abun da tayi masa, ita kanta batasan tayi masa haka ba alokacin tana wata duniyarne na daban. (Khair uwar gulma harkin baza kunnuwa kiji metayi ko, to bazakiji ba nima banji ba balle ke😂)

"INASONKA!!!" Zahrah tafaɗa cikin wata irin murya me ɗauke da tsananin shauƙi.

"Nima INASONKI!!!" shima yafaɗa cike da tsananin ƙauna, wani irin kallo sukayiwa junansu, cike da sha'awar juna suka sake haɗe bakinsu waje ɗaya.......

(Zahrah da Doctor fa sun zama one love ga soyayya ga jaraba, doctor ya koya mata🤭)

*Vote*
*Vote*
*Voted please🙏*

*(Comment and vote please my lovely fans, my wattpadians idan kun karanta kuna min vote kunji😥)*

*Happy New Month*

*Saturday 1/January/2020*

*Fatymasardauna*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

       *SHU'UMIN NAMIJI !!*

    *Written By*
Phatymasardauna

*Dedicated To My Brother KHABIER*

*🌈Kainuwa Writers Association*

_{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_

*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*

               *WATTPAD*
         @fatymasardauna

*Editing is not allowed📵*

         
          *CHAPTER 105*

*ZAID*

Kwanansa biyu acikin asibitin kafun ya samu ya dawo cikin hayyacinsa, sai dai kuma tunda ya dawo hayyacinsa baice da kowa komai ba, ko su Dad É—insa da sukeyi masa ya jiki, da kai kawai yake amsa musu, shikaÉ—ai yasan meyakeji acikin jiki da zuciyarsa.

Zaune yake akan gadon asibitin yayi jigum, babu wani abu dake yi masa daɗi acikin duniya,  Matakin daya ɗaukarwa zuciyarsa yayi masa tsauri sosai, a haƙiƙanin gaskiya yasan yaudaran kansa yake, cire soyayyar Zahrah acikin zuciyarsa, ba abu bane me sauƙi, yana sonta so sosai, so irin wanda ba a misaltashi,  so ne dayakai ƙololuwa, ko ina acikin zuciyarsa tambarine na ƙaunarta, rumtse jajayen idanunsa yayi haɗe da sanya haƙuransa ya ciji laɓɓansa, dai dai lokacin aka turo ƙofar ɗakin aka shigo, ko kallon bakin ƙofar baiyi ba, balle yaga waye ne yashigo cikin ɗakin.

Turus haka Afrah taja ta tsaya tana me ƙaremasa kallo,  mugun tsoronsa takeji, yanzuma Momynsa ce tace tazo ta duba ya jikin nasa shiyasa ta shigo, amma da bazata shigo ba.   Karambani irin na Afrah yasanya taɗan matsa kusa dashi cikin murya me sanyi tace.

"My Dear yajikin naka?"

Da sauri ya buɗe jajayen idanunsa ya watsa mata su, take jikin Afrah ya soma rawa, tsananin tsanarta tahango acikin ƙwayar idanunsa,  yanayin yanda taga idanunsa sunyi ja shi kaɗai ya isa firgita mutum, da sauri ta juya tafice a ɗakin, zuciyarta cike tab da sabon tsoronsa, gani take kamar zai tsaidata ya jibgeta, aitana tsintar kanta a wajen ɗakin tashiga sauƙe ajiyar zuciya akai akai...

Shikuwa idanunsa ya maida ya rufe, wani irin ɗaci yakeji acikin maƙoshinsa, yayinda ransa yakai ƙololuwa wajen ɓaci, hakanan shikam Allah ya ɗaura masa tsanar yarinyar dako sunanta ma baisani ba, anzo anwani ƙaƙa ba masa ita amatsayin mata.       "Shegiya me ƙananan idanu, daganinta munafukace" yafaɗi haka acikin zuciyarsa, jingina kansa yayi da bango, yaci gaba da tunanin yanda zai samawa rayuwarsa salama...

*****

Gyara zama Husnah tayi haɗe da miƙa duk wata nutsuwarta ga Zahrah.

"Kina mamakina ko Husnah? nasan dole dama zakiyi mamaki, amma kuma idan kika yi tunani me kyau tawani wajen baizama abun mamaki ba"
Zahrah tafaÉ—i haka da iyaka gaskiyarta, saboda ita yanzu tama daina mamakin kanta kwata kwata.

"Dole ne zanyi mamakinki Zahrah, wani irin so ne haka kikeyiwa wanda ya tozarta rayuwarki?  bazan tuna miki abun da Zaid yayi miki ba, saboda na tabbata har kikoma ga Allah bazaki daina jin ciwon abun da Zaid yayi miki acikin zuciyarki ba, a gaskiya bana ma tunanin kinacikin hankalinki Zahra, saboda baidace ace kina da aure akanki, kuma kina zancen wani daban ba mijin kiba" 
Husnah tafaɗi haka cikin yanayi dake nuna ranta ya ɗan ɓaci da jin kalaman Zahrah.

Wani irin murmushi Zahrah tayi haÉ—e da sanya hanunta akan kafaÉ—an Husnah.

"Nasan dole zakiji haushina Husnah, amma kafun ke kiji haushina ninafara jin haushin kaina, ada nayi tunanin cewa banda hankaline, amma daga baya nagane cewa so so ne,  kinsani nima kuma nasani so bayashawartarka kafun yashiga zuciyarka, so baruwansa da anzalunceka ko kuma kazalunta, shidai so so ne a kullum haka yake baya tambayarka shawara idan zai saka ka aikata wani abu, hakanan baya kuma sanjawa, shi ɗinne dai akullum akuma ko da yaushe yana nan,        nasan Zaid yacutar dani, amma kuma ina matuƙar jin tausayinsa acikin zuciyata, tabbas da ace inada iko ko wani hali dana sanjawa Zaid rayuwarsa nasan Allah zai bani lada" Zahrah taƙare maganar tana me cije laɓɓanta.

Kallon baki da hankali Husnah tashigayiwa Zahrah.

"Ki sanja masa rayuwa fa kikace, anya kuwa kina cikin hankalinki Zahrah?" Husnah tafaÉ—a cike da mamaki.

"Inacikin hankalina Husnah ban haukace ba, ada nima nayi tunanin ko na haukace ne,sai kuma nagane bahaka bane"    hanunta ta ɗaura akan hanun Husnah..

"Zaid bai taɓa tunanin haka zata kasance dashi ba Husnah, yayimini fyaɗe ne bisa bin umarnin zuciya dakuma gangar jikinsa da yayi,  yamin fyaɗe ne saboda yanaji ajikinsa cewa sha'awata ce ke damunsa, Allah ba azzalumin kowa bane saidai wanda yazalunci kansa,  ada nayi kuka sosai Husnah, nayi nadaman sanin Zaid acikin rayuwata, sannan kuma naji ƙunci da ciwon abun da ya aikata a gareni,  ada inatunanin cewa fyaɗen da Zaid yayi mini yatashi abanza, saboda banida wani wanda zai tunkaresa, har yaƙwatarmin haƙƙina a wajensa..." ɗan tsagaitawa da maganar tayi haɗe da sakin wani murmushi, cigaba tayi da cewa.

"Nasani ko badaɗe ko bajima Allah zaimin sakayya, amma kuma bansan tawani hanya zai saka minba,  ashe tahanyar da Zaid yabi ya yaudareni ta hanyar Allah zai sakamin, kinsan wace hanyace?"   Zahrah ta tambayi Husnah.

Cike da zaƙuwa Husnah ta girgiza kanta alamar "A'a"

"SO! naso Zaid so me tsanani, shine namijin dana fara bawa soyayyata tunda nazo duniya, haka kuma shine namijin da na aminta dashi ɗari bisa ɗari, bantaɓa tunanin cewa ze iya rumtse idanunsa yaketamin haddina cikin rashin tausayi da imani, hadda wulaƙanci ba,  nayi kuka harnagaji alokacin da Zaid ya lalatamin rayuwata,   Zaid yayi amfani ne da soyayyar da nakeyi masa wajen cutar dani,   Allah daya tashi sakamin Sai yasanya masa soyayyata me tsanani acikin zuciyarsa, yakuma nesantashi dani,  tsananin soyayyar da Zaid kemin shine sakayyar da Allah yayimini,  sannan kuma alhakina, na bibiyarsa sosai,        Zaid yana sona, son da bazaiyi mishi amfani ba, nayi masa nisa tayanda bazai iya samuna ba,  inada tabbacin cewa ayanzu yana cikin tsananin halin nadama wacce bazata amfaneshi da komai ba"

Ɗan numfasawa Zahrah tayi haɗe da duban Husnah. 

"Kina ganin Zaid yacancanci samun mace mai hankali da nutsuwa, wacce zata gyara masa rayuwa ko a'a?"  ta tambayi Husnah.

Harara Husnah ta wurga mata haɗe da taɓe bakinta...   

"Mazinaci, fasiƙi, ɗan giya, ta'ina ya dace da mace me hankali da nutsuwa, ae sai dai ko yasamu wata daga cikin karuwan ƴan matansa ya aura, sai su ƙare rayuwarsu a haka, amma wace me hankalince zata yarda ta aureshi"  Husnah tafaɗi haka da iyaka gaskiyarta.
Chapter 89 · 0% Book details