Sashe 92
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune yake a cikin falonsa, dagashi sai 3 guater jeans ko riga baidashi duk da kuwa irin sanyin da ake busawa a gari amma shi haka yake zaune a tuÉ“e, bawai kuma don bayajin sanyinba taurin kai dana zuciya ne kawai irin nasa ya hanasa suturta jikinsa.Â
Ƙafansa nakan rug yayinda kansa ke kalllon sama ya lumshe duka idanunsa,   sake muskutawa yayi akaro na barkatai, haɗe kuma da ƙara ƙanƙame idanunsa da suke a lumshe, waishi adole so yake yayakice tunanin Zahrah acikin zuciyarsa, amma duk yanda yaso cire tunanin nata acikin ransa ya kasa,  hanu yasa ya ɗan bugi kansa da ƙarfi, dai dai lokacin Afrah tafito daga cikin ɗaki daga ita sai wata ƴar ƙaramar riga dake sanye ajikinta, ko guiwarta rigan bata wuce ba.
Wani irin ƙamshin turaren dayaji acikin hancinsa ne yasanya sa buɗe idanunsa,  ya watsa su akanta, kallonta yashigayi daga sama har ƙasa.  "gatanan dai kamar wata ƴar kaza amma shegiya sai fitinan tsiya" yafaɗi haka acikin zuciyarsa, saboda ya lura kanta yana rawa, nema take ta shigarmai rayuwa taƙarfin tsiya, kuma zaiyi maganinta ne.
Afrah kuwa zuciyartane tashiga dukan uku uku, tsoronsa ne yasake shiganta bama kamar yanda taga idanunsa sun juye sunyi jajur dasu, harta juya zata koma ɗaki, saikuma ta tuno da shawarar da ƙawarta Asma ta bata, Asma tace mata " Zaid ɗan duniya ne yanason mata sosai, saboda haka tayi duk yanda zatayi ta shawo kansa ta hanyar nuna masa surarta a fili, idan ta nuna masa bata da kunya zasu dai dai ta"  tunowa da waƴannan kalaman na Asma yasa Afra taji tasamu ƙwarin guiwa..  Sanja takunta tayi zuwa wani salo da ban, direct wajen dayake kishingiɗe ta nufa tana me motsa kowani gaɓa dake jikinta.
Bai taɓa yin zato ba saiji yayi Afra tafaɗo cikin jikinsa kamar wacce aka jefo,  baikai ga buɗe idanunsa ba yaji ta saki wani irin munafukin ƙara..
"Wayyo Allah ƙafa ta honey kataimakeni na karya ƙafa ta" abun da Afrah ke faɗa kenan cikin iyayi.
Wani irin kallon takaici Zaid keyi mata, waishi zata gwadawa bariki, tafaÉ—o kansa da gangan sannan kuma tana yi masa ihun banza wai yataimaketa. Â
Da sauri yasake maida kallonsa gareta alokacin da zuciyarsa ta ƙitsa masa wani abu akanta.
"Tabbas hakanne ma, sai yanzu yasake lura da ita, amma ba ya gwadata ya gani" yafaÉ—i haka acikin zuciyarsa..
Da ƙyar ya iya buɗe bakinsa yaƙira sunanta  "Afrah"
Dasauri Afrah dake yashe aƙasa tana kukan ƙarya ta ɗago kanta tana kallonsa jin da tayi yaƙira sunanta. "Kodai Target ɗina yafara aiki ne?" ta tambayi kanta .
"Ba ƙiranki nake ba da bazaki amsa minba!" yafaɗa murya aɗan kausashe.
"Kayi haƙuri honey ƙafa ta ce kemin zafi shiyasa" tafaɗi haka cikin yanayi na shagwaɓa tana wani yayyarfe hannu, ita adole so take ya faɗa cikin tarkonta.
Cike da tsananin takaicin ƙiransa da sunan honey da takeyi yasanyasa rumtse idanunsa da ƙarfi, ji yake kamar yaje ya shaƙeta bazai saketaba harsai yaga bata numfashi, amma akwai abun da yakeson ganowa a tattare da ita dolensa saiya daure.
"Zo muga me yasamu ƙafartaki"
Jiki na rawa Afrah ta matso garesa dama haka takeso yace, tana matuƙar so taganta akusa dashi, haɗa jiki dashi kuma shine burinta batun yau ba.
Hanu yasa ya kama ƙafarta ta, a hankali yashiga shafawa cike da wani irin salo,  wayyo Allah Afrah dama haka takeso, ita kanta batasan sanda ta lumshe idanunta ba, wani irin daɗi takeji acikin jikinta,  "Gaskiya shawarar Asma tayi aiki" tafaɗi haka acikin zuciyarta,   cigaba yayi da shafa ƙafannata ahankali harzuwa wajen cinyoyinta,  tuni ta narkemasa ajiki taƙara kusanto da kanta garesa,  hanu tasanya akan faffaɗan ƙirjinsa tashiga shafawa ahankali,  duk iskanci irin na Zaid saida ya tsaya yana kallonta,  tabbas yanzu ya gano abun dayakeson ganowa atattare da ita, wani irin baƙinciki da ɓacin raine suka tokare masa maƙoshinsa.
"Hakan da Afrah keyi masa alamace dake nuna ita babaƙuwa bace a harkan tasan namiji kenan kome?" tambayar da yake tayiwa kansa kenan,    shiba ƙaramin ɗan iska bane, yanda Afrah keyi masa alama ne dake nuna cewa tasaba irin haka da wasu mazan. "Kenan ita ƴar iska ce?" still yakuma tambayar kansa.   Hanunsa yasanya ya damƙi gashinta haɗe da miƙar da ita tsaye, da fari ta ɗan tsorita amma ganin irin kallon dayakeyi mata yasa taɗanji sanyi acikin ranta, ganin sunnufi hanyar ɗakinsa yasa ta shiga sakin murmushi, daɗi taƙeji yau Allah zai cika mata burinta..
Suna shiga cikin É—akin yasanya hanunsa da Æ™arfi ya yaga Æ´ar fingilan rigar dake jikinta, take komai nata ya bayyana, hankaÉ—ata yayi kan gado haÉ—e da soma yunÆ™urin zare belt É—in dake jikin wandonsa,, idanu Afrah ta zaro waje amatuÆ™ar tsorace, bata taÉ“a tsammanin haka daga garesaba ta É—auka kasheta zaiyi da soyayya amma meyake shirin yi matane haka "Dukanta zaiyi ne ko kuma turmusheta zaiyi batare dayatsaya sunÉ—anyin romancing juna ba?" waÆ´annan tambayoyin sune suka cika zuciyarta fal... Â
(Me Zaid yakeyi hakane🤔 hahhhh da'alama dai yau amarci za'aci agidan Baba Zaid, team Zaid karkuyi nisa saboda nan gaba kaɗan Zaid zai buƙaci taimakonku, yayinda komai ya wakana tsakaninsa da amarya, inaga dole saikun shigo cikin lamarin😂)
   Â
 *(Thank you my wattpadfans💋 Comment da vote ɗinku suna ƙaramin ƙarfin guiwa sosai, SON SO nake muku)*
  *Vote and Comment please😘*
      *6/February/2020*
       *Fatymasardauna*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
    *SHU'UMIN NAMIJI!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Brother KHABIER*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motive the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
      *WATTPAD*
   @fatymasardauna
*Editing is not allowed📵*
     *CHAPTER 107*
Tana ganin yagama zare belt ɗin jikinshi, tasoma ƙyaf ƙyaf ta idanu, kamar wacce aka kamata tana sata, tsoronsa ne ƙarara, ya bayyana akan fuskarta,  ganin sa a haka tun farko, ya isa ruɗata, amma kuma dayake bariki ne a gabanta, ya sanya bata fuskanci hakan ba, sai yanzune taga, gaba ɗaya yacika mata idanu.
Cike da tsantsar rashin mutumci irin nasa, yasanya hanunsa ya jawo Æ™afarta, zama yayi akan gadon, haÉ—e da sanya hanunsa akan fuskarta, ya matse mata baki,  idanunsa yaÉ—aura akan Æ™irjinta, wani irin murmushi yasake, haÉ—e da cije laɓɓansa, wai wannan tatsitsiyar yarinyarne, takeson É—aukar hankalinsa,    yaga waÆ´anda suka fita komai, bai kuma ji wani abu akan su ba, balle kuma ita Æ™aramar alhaki, yanaji ajikinsa cewa.  "A yanzu ba ayi wata mace wacce zata É—au hankalinsa sama da Zahrah ba" Â
Hanunsa yakai kan wuyanta, yashiga shafawa a hankali,  tsuru Afrah tayi tana kalllonsa, karo na farko a rayuwarta, da taji wani irin mugun fargaba ya daki zuciyarta, akan abun da ta aikata,   "Me zata ce masa yanzu idan har yanemi haƙƙinsa awajenta?"  take idanunta suka kawo ruwa taɗago ta kallesa.
Ko kallonta baiyi ba, ya ci gaba da shafa wuyanta, lumshe idanunta tayi, a zahirin gaskiya tana amsar saƙonsa, amma kuma acikin zuciyarta, tsoro ne yayi tasiri.
ÆŠayan hanunsa yasanya ya yakice duk wani abu na sutura dayayi saura ajikinta.
Kamar wata mutum mutumi haka Afrah ta tsaya tana kallonsa.  Â
"Tashiga ukunta idan wannan ingarman namijin ya haiƙe mata, batare da ya tsaya yayi romancing ɗinta ba"
ta faÉ—i haka acikin zuciyarta, bata ida tunanin nata ba, taga yayi off na wutan É—akin..
Kwanciya yayi akanta, haɗe da sake mata gaba ɗaya nauyinsa, da ƙyar take iya fidda numfashi, sosai yayi mata nauyi, idan ba mugunta bama, taya zai kwanta akanta haka, aiko katifa ce saita lotse balle kuma ita.
Cikin zafi zafi yashiga kissing lips ɗinta.  Yi yake kamar zai cijeta, dagani kai kasan muguntane ke cinsa, baƙaramin zafi kuwa hakan keyi mata ba, gaba ɗaya ya taune mata baki,  lokacin daya ɗaura hanunsa akan breast ɗinta kuwa, saida tasaki kukan wahala, komai bayayi mata shi cikin nutsuwa, duk wani abu da ƙarfi yake yi mata, abu yake kamar me huce haushi.
Ganin da yayi zata cika masa kunne da kuka ne, yasanyasa sanya hanunsa ya matse mata baki.  YunÆ™urin Æ™wace kanta takeyi amma ina bazata iya ba riÆ™on Zaid ba wasa ba.Â
*****
Wani juyawa kansa keyi masa lokaci ɗaya ya firgice, idanunsa ne suka kaɗa sukayi jajur dasu, yayinda jikinsa ke ɓari kamar wani mazari, iya ƙololuwar ɓacin rai a yau Zaid yashigesa, da ƙyar ya iya laluɓawa, ya sauƙa akan gadon, jefa ƙafafunsa kawai yake batare daya koda kalli gabansa bane, yana shiga cikin bathroom ya banko ƙofar da ƙarfin gaske.
Jikin Afrah ne ya É—auki tsuma, take ta fashe da wani irin kuka me taÉ“a zuciya.Â
"Wayyo Allah na, nashiga uku, me zancewa Zaid? kaicona, nakasa haƙuri, gashi yanzu na jawa kaina"  abun da Afrah ke faɗa kenan acikin zuciyarta, gaba ɗaya tsoron ma tashi daga kan gadon take, da ƙyar ta iya jan bargo ta rufe jikinta dashi.
Ruwa ne ke dukan kansa, yana tsaye agaban shower kamar wani statue, iyaka ƙololuwar ɓacin rai, yau ya shigesa,  baitaɓa tunanin zaiji ciwo acikin zuciyarsa, wai dan yasamu Afrah ba a cikakkiyar virgin ba, sai gashi abun ya juye tunaninsa.
"Ashe dama haka maza sukeji, idan basu samu matarsu a cikakkiyar budurwa ba?" yatambayi kansa.
"ZAHRAH"
itace wacce tafara faÉ—o masa acikin ransa, take fyaÉ—en da yayi mata yashiga dawowa cikin kansa filla filla, tamkar alokacin komai ke wakana haka yaji acikin jikinsa,  da sauri yasanya hanu ya kama kansa, haÉ—e da kurma wani uban ihu,  yama manta da cewa acikin toilet yake.  Â
Wani irin nadama ne me girma ya ruskesa acikin zuciyarsa,  sai yanzu ya tabbatar da cewa bai kyautawa Zahrah ba, yaku ma cutar da ita cutarwa me girma, ya ruguza mata alfaharinta.
"Meyasa yayiwa Zahrah haka? me yasa yarabata da budurcinta? wani irin cutarwa ne yayiwa Zahrah haka?" yatambayi kansa cikin tsananin tsana da ƙyamar kansa.