Sashe 18
Shu'umin Namiji Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ruwa Baffa yakawo Inna tashiga zubawa Zahrah akan fuskarta, amma ina aiko alaman motsi Zahrah batayi ba,, " Mun shiga uku malam, kagafa haryanzu taƙi motsawa !" Inna takuma faɗa, cikin tsoro,  "Banaje nataro mai taxi sai muje asibiti !!" Baffa yafaɗa cikin gaggawa domin yatsorita da al'amarin Zahrah'n....
Mintuna ƙalilan Baffa yadawo damai taxi, wata baƙar riga Inna tasanyama Zahrah, haka suka ɗebeta, aka sanyata acikin taxi kaitsaye suka wuce asibitin cikin gari.....
Mai taxi na fakawa Baffa ya arta a guje, yayi cikin asibitin, yanashiga yataradda wasu nurses suna zaune, bawani ɓata lokaci Baffa yasoma kora musu bayani akan cewa yazo da marar lafiya ne,, taɓe baki ɗaya daga cikin nurses ɗin tayi, haɗe da yi mawa Baffa kallon rainin hankali, cike da gadara tace " Bama karɓan marar lafiya sai anyanki kati " jiki na rawa Baffa yace " Kiyi haƙuri bansani bane, nawa ake yankan katin? kuma a ina ake yanka ?"  bakinta takuma taɓewa haɗe da cewa " 1k ne sannan kuma acan wajen ake yanka " taƙare maganar tana maiyi masa nuni da wani waje,,
"menene kuma 1k yarnan ?" Baffa yatambaya,, cike da shaÆ™iyanci duka Nurses É—in suka sanya masa dariya,   "Hmm lallaima tsohonnan wato kai bakasan komai ba, amma kaÉ—auko marar lafiyanka kukazo asibitinnan, Hmm talaka baijira kansa ba, to abun da ake nufi da 1k shine dubu É—aya " again nurse É—in taÆ™ara magana tana yatsine fuska... "To to to shikenan banaje na yanka " Baffa yafaÉ—a, cikin hanzari yanufi inda wannan nurse É—in ta gwada masa, sosai Baffa yajima kafun yasamu ya yanki katin, saboda zalunci ma mai yanka katin dubu É—aya da É—ari biyar takarÉ“a a wajensa, babu kuma yanda ya'iya haka yabayar,  yana kawo katin yamiÆ™amawa nurse É—in, yatsina fuska ta sakeyi haÉ—e da cewa aje katin a can, zuwa anjima maduba,,, Â
"Dan girman Allah Æ´arnan kitaimakeni, wallahi É—iyatace nakawo ko numfashi batayi, bansaniba ma ko tamutu kotana da rai !!" Baffa yafaÉ—a cike da tashin hankali, ganin suna neman aje katin daya basu,
"What ! bata numfashifa kace ? " su duka Nurses ɗin suka faɗa cikin ruɗewa, "ƙwarai kuwa " Baffa yabasu amsa... Ai da hanzari nurses ɗinnan sukayi waje, yayinda wasu sukatafi ɗauko wannan ɗan gadon da ake ɗaura mutanen da aka kawosu emergency akai,,   akan wannan gadon aka ɗaura Zahrah da hanzari suke turata,don kaita abata taimakon gaggawa.... duk yanda suka so ceto rayuwarta abun yafi ƙarfinsu,  ɗaya daga cikin Nurses ɗinne ta sharce gumin dake kan goshinta, ɗan nisawa tayi haɗe da kallon ƴan uwanta, cike da gajiya tace " gaskia inaga bazamu iya aikin nan ba, domin kuwa case ɗin fyaɗe ne, ba kuma hurumin mu bane, dole sai mundangana ga Doctor S.S domin wannan aikin sane "  "Cab gaskia inajin tsoro mar'uda yanzufa time ɗin shin sane, kinaga yadace mukai masa wannan case ɗin ?, kuma ma idan yasan abun da muka aikata tun farko, wallahi bazamu share ba.." wacce ke tsaye gefen Mar'uda ta faɗa,, " gaskia saidai yayi haƙuri Aisha domin kuwa tabbas shiɗinne kaɗai zai iya kamo bakin zaren, banaje naƙirasa " Mar'uda nakaiwa nan a zancenta tafice daga cikin emergency room ɗin.....
Zaune yake akan tankamemiyar ƙujeran dake cikin haɗaɗɗen office ɗinsa, kyakkyawan matashin saurayine wanda aƙalla bazai wuce 30 years ba, sanye yake da riga da wando baƙaƙe, yayinda yaɗaura farin suit akai mai matuƙar kyaun gaske,, riƙe yake da wani file ahanunsa, yana dubawa yayinda yake shan coffee ahankali, da'alama abu mai mahimmanci yakeyi,   farine shi amma basosai ba, sannan yana da ƙawataccen saje akan fuskarsa, yana da manyan idanu dakuma dogon hanci, wanda suka taimaka wajen bayyana kyawunsa, masha Allah shima dai kyakkyawane na nunawa sa'a....
Knocking ƙofar office ɗinnasa akashi ga yi,  ajiye kofin coffee ɗin nasa yayi, haɗe da yamutsa fuska, cikin wata irin murya yace "yes, come in " Mar'uda ce taturo ƙofar tashigo, cike da girmamawa tace " sorry for disturbing you sir, we have an emergency patient"
" but i have closed for today, inama ƙoƙarin tafiya gidane " Doctor S.S yafaɗa cikin gajiyawa..
"Sir, the patient has been raped and she is unconscious !!"
" Suban Allah, fyaɗe fa kikace Mar'uda !!" Doctor S.S ya faɗa cikin kaɗuwa,, kai Mar'uda ta ƙaɗa alamar eh,  miƙewa yayi cikin gaggawa yace " Muje "... Doctor S.S na gaba Mar'uda, nabiye dashi haka suka nufi emergency room ɗin,,  yana shiga cikin Emergency room ɗin yaji ƙirjinsa ya buga,  da sauri yaƙarisa kan Zahrah dake kwance tamkar gawa,  take sauran Nurses ɗin nan suka shiga cikin taitayinsu, domin sun san Doctor S.S baya wasa, musamman ma idan akan irin wannan case ɗinne na fyaɗe... Taimakon gaggawa Doctor S.S yashiga bawa Zahrah, bayan yasanya Nurses sun haɗa masa kayan aiki,  bakaɗan ba Doctor S.S ya tsorita, ganin irin taɓargazan da akayi mawa Zahrah a ƙasanta, domin sosai wanda yayi mata fyaɗen, ya ɓarkata,, "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un !!" kawai Doctor S.S kefaɗa acikin zuciyarsa, domin kuwa duk wanda yayi mata wannan abun yacika marar imani kuma marar tausayi,  Doctor S.S nayi mata ɗinki amma zuciyarsa ƙuna da tafarfasa takeyi, "Haryaushene za'a ɗauki mataki akan banzayen mazajen da sukeyi mawa yara mata ƙanana fyaɗe ?, har yaushe za'adaina yi mawa mata fyaɗe ?, haryaushene wasu mazan zasu daina cin mutumcin mata tahanyar yi musu fyaɗe ?, ako da yaushe yana matuƙar jin ciwo acikin zuciyarsa, aduk sanda yaji cewa anyi mawa mace fyaɗe, tabbas da ace yana da wani babban iko, to da ya ɗauki tsattsauran mataki ga duk wani namiji da yayi mawa mace fƴaɗe" haka dai Doctor S.S yaɗinke Zahrah tsaf, bayan yagama ɗinketa ne, yayi mata treatment ɗin goshinta wanda yake a fashe, aƙalla dai Doctor S.S yakai kusan 1 hour yanayi mawa Zahrah teatment,  allurai yayi mata kala biyu, saida yakammala yi mata komai kafun yafice daga cikin ɗakin bayan yabawa Nurses umarnin kaita ɗakin hutu, duk dacewa bata farfaɗo ba...  "Suwaye suka kawota ?" Doctor S.S yatambayi Mar'uda fuskarsa babu alamar wasa,, inda su Baffa da Inna ke zaune Mar'uda tayi masa nuni,, cike da ɓacin rai Doctor S.S yanufi inda suke...
"Kunkuwa san mekukeyi ? taya zakubanzatar da ɗiyarku, har aimata mummunan fƴaɗe irin wannnan ?, ko kunsan wani irin haɗari ƴarku tashiga, a sanadiyar wannan fyaɗen da akayi mata ?, maiyasa iyaye kuke sakaci da rayuwar ƴaƴayenku mata ne?, shin bakusan cewa ranan gobe, Allah zai tambayeku game da amanarsu daya baku ba ? ".. Doctor S.S yajero musu tambayoyi cikin matsanancin ɓacin rai,, jikin Baffa da Inna ne yayi laƙwas, domin su sam basuma san cewa fƴaɗe akayimawa Zahrah'n ba sai yanzu, take Inna tasoma share ƙwalla hadda shashsheƙar majina,, wani irin kallon tsantsar takaici Doctor S.S yayi mawa su Baffa haɗe da cewa "Kubiyoni Office " yanakaiwa nan a zancensa yanufi hanyar office ɗinsa,, haka su Baffa suka rufa masa baya jiki ba ƙwari, domin kuwa dukansu sun kaɗu dajin cewa wai fyaɗe akayimawa Zahrah, to waye ? suka tambayi kansu... Zama yayi akan kujera gaba ɗaya jin zuciyarsa yake ba daɗi, wani irin masifaffen haushin iyayen yarinyar ma yakeji, da ƙyar ya iya daure zuciyarsa, yace "Ya akayi abun yafaru ?"  gyara zama Baffa yayi haɗe da cewa "Wallahi likita bansani ba, nidai natafi wajen sana'ata, dana dawo kuma sai bantarar da Zahrah a gida ba, shine kuma daga baya nataradda ita yashe a ƙofar gida !" Baffa yaƙare maganar yana matsan ƙwalla,  laɓɓansa ya cije cike da takaici, domin gaba ɗaya abun ma yalura rashin kula ne yajawo, amma tun da shi ba ɗan sanda bane bai dace yatsare su da tambayoyi ba,  " Yanzu dai maganar gaskia ƴarku tana cikin hatsari, tana matuƙar buƙatar taimako, wanda yayi mata fyaɗe yayi mata rauni sosai a gabanta, wanda yaja dole akayi mata ɗinki, amma ba'anan matsalar take ba, ba lallai ƴarku, ta farfaɗo yau ba, zata iyakaiwa gobe koma fiye da haka, sannan baizama lallai ta dawo cikin hayyacinta ba kodama ta farfaɗo ɗin, saboda ana yawan samun irin waƴannan matsalolin, dayawan mata idan aka musu fyaɗe yakan taɓa musu ƙwaƙwalwa, sai dai ako dayaushe fatanmu shine komai yazo da sauƙi ".... Bakaɗan ba hankalin su Baffa yatashi jin abun da Doctor ke cewa, ya ilahi wani irin iftila'i ne ya faɗo cikin rayuwarsu haka ????......
((Kuyi haƙuri jiya kunjini shiru abubuwane sukaimin yawa, Zee black nagode da kulawa...))
  *10/November/2019*
   *MRS SARDAUNA*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
     *SHU'UMIN NAMIJI !!*
   *Written By*
phatymasardauna
    *🎈Mrs Sardauna🎈*
*Dedicated To My Brother Khabier....*
*🌈Kainuwa Writers Association*
*((United we stand ans succeed our ambition is to entertain & motivate the mind of readers))*
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *WATTPAD*
   @fatymasardauna
  *Chapter 25 to 26*
"Yanzu likita ya za ayi kenan ?" Baffa yatambaya fuskarsa ɗauke da damuwa, ajiyar zuciya Doctor S.S yasauƙe haɗe da cewa " asamu wanda zai kwana da'ita, kafun gobe Idan Allah yakaimu " yanaƙare zancen, yasoma tattare files ɗin dake baje kan table ɗin dake gabansa..
Tuƙi yakeyi amma gaba ɗaya jinsa yake wani iri, duk wata ƴar walwala da kuzarinsa sun ƙaura daga garesa, sosai fyaɗen da akamawa yarinyar yataɓa ransa, hakanan yakejin matsanancin tausayin yarinyar na ratsa zuciyarsa,gaskia wasu mazan basu da imani, ka suma ƴar ƙaramar yarinya kamar wannan, ka danneta kakuma yi mata fyaɗe da ƙarfin tsiya, idan kai akamawa taka kuma bazakaji daɗi ba, ya Allah kasakama bayinka,... Horn biyu yayi kacal maigadi ya wangale masa tankamemen gate ɗin gidannasu, a parking space yayi parking motar tasa, haɗe da fitowa, kai tsaye ɓangarensa yanufa, domin yana da yaƙinin zuwa yanzu su Hajiyarsa sunshiga, ko yaje ɓangarensu bazai tadda suba,